Sashe 45
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta gama aura ankwalin ta kalli kanta a madubi, ita kanta ta san tayi kyau rigar ta fitar da ko wanne lungu na shape in da Allah ya yi mata. Tabbas ta yi kyau matu ar kyau, ankwalin da komai ya zauna daram. Waya ta auka ta kira Abiy dan tayi masa barka da sallah amma bai auka ba, ta kira Mama ma bata da uka ba sai ta kira Yaya. Shi ta same shi suna ta hira har ya ha a ta da matarsa da arsa suna ta hira sosai kafin ta kashe ta kira Yaya J. Shima ya auka, sai ta fita ta shiga kitchen ta saka wayar a speaker tana aiki suna hira da Jawad. Sun jima suna hira dan har ta yi making sandwish da milkshake suna waya. Da ta kashe ta kira Jalila, duk da ta san suna tare da su Mama a saudia itama bata auka ba. Falon ta fito tana kallon falon a bayyane ta ce, "Yau na san Karima baza ta samu damar zuwa ba suna aikin sallah a gidan Hajja, kuma falon nan ya an yi ura ka an" ta fa a tana shafa tv stand in da ya N yi ura. Ajiyar zuciya ta yi, gaba aya bata son yin aiki a ranar Allah ya sani, an tsaki ta yi ka an ta motsa da niyar barin wajan aka turo ofar falon aka shigo. Juyowa ta yi ta kalle shi yana sanye da yadi blueblack mai ananun zane, hatta hular kansa blue ce, kayan sun kar e shi sosai dan ya yi kyau matu a. Ha a idanu suka yi shi da ita, a cikin second biyar ya are mata kallo tun daga sama har asa sai ya auke kai kamar bai ga komai ba. Nayla ta ce, "Ina kwana." Sake kallon ta ya yi kafin ya ce, "lafiya." "An yi sallah lafiya?." "Lafiya." "Allah ya maimaita mana." A hankali ya furta amin. Murmushi tayi dan wallahi ya yi mata kyau sosai, ji take kamar ta je ta tsaya tayi musu selfie dan billahillazi ya tafi da imaninta. Shi in ma ba aramin kyau ta yi masa a ido ba, rigar tayi mata kyau ta zauna daram a jikinta kamar a jikinta aka inka. Shape in ya fita sosai ta fitar da figure 8 a jikinta. Ga wuyan rigar daga sama a an bu e yake dan wuyanta a waje yake duk da ba a hango irjinta sosai amma wuyanta a bayyane yake gaba aya. an motsawar da tayi ne ya saka ya kai idanunsa wuyan nata a nan yayi farin gani domin kuwa ana iya hango saman irjinta daga inda take tsaye. Ajiyar zuciya ya yi zuciyarsa na harbawa da sauri, jikinsa ya yi sanyi sosai yanayin da bai ta a jin irinsa ba yana mamaye jikinsa, a haka ya taka zai shiga ciki ta ce, "YaMar har an yi yankan?." Kai ya aga mata kawai bai ce komai ba dan in ya yi magana zata iya fahimtar canji a muryarsa. Nayla ta ce, "Allah ya bayar da lada." Bata ji ba amma ta san ya ce amin. "Ga breakfast." Juyowa ya yi ya kalle ta ya ga ita ba shi take kallo ba waya ma ta ke dubawa da tayi ara a lokacin. Bai tanka ba ya wuce ya shiga ciki cikin sabon yanayin da yake mamaye zuciyarsa da ganganar jikinsa. Rana ta farko da ya ganta cikin shigar da ta bayyanar da surarta, rana ta farko da ya tsaya ya are mata kallo har ya ga tsadaddiyar surar da Allah ya halitta a jikinta. Surarta ta firgita shi sosai, kwaliyyar tai mata kyau kamar kar ya daina kallonta haka yake ji a zuciyarsa. Sai gilma masa take a yi a ido, ya rasa dalilin da ya saka ya ga kayan sun yi mata kyau sosai, a asan ransa kuma haushi yake ji in ya tuna wata ila ma namiji ne ya yi mata inkin ba tare da ya san dalilin jin haushin ba. Narma ce ta zo idanunsa kawai sai ya lumshe ido ya bu e, ya kasa banbance me yake ji akan Nayla dan ba irinsa ya ji akan Narma ba, abinda yake ji akan Narma daban da abinda yake ji akan Nayla. Nayla zuciyarsa bugawa take yi koda ha a ido suka yi, Narma kuma daga ranar da furta tana sonsa bai sake jin irin wannan bugawar zuciyar ba. Iya ranar kawai ya ji fa uwar gaba, ranar da ta ce tana sonsa. Hana rantsuwa ya ji fa uwar gaba a ranar da ta kira shi da Faruk, bayan nan bai sake ji ba. Shi ka ai ya san abinda ya ji a zuciyarsa a lokacin baya har ya furta yana son Narma, to ita kuma Nayla sam ba haka yake jin abinda yake ji a kanta ba, shiyasa bai ta a kawowa a ransa yana sonta bane tunda a ganinsa ya san so tunda ya so Narma. (kai dai ka sani malam Omar Haka aka cigaba da hidimar sallah banda gidan Nayla, ko kasko nata ora ba kullum tana zaune tana aikin danan waya sai dai a aiko mata daga gidan Hajja da zafinsa ta saka masa yaji tana ji. Har Didi sai da ta kawo musu nama mai yawa, ita kuma a lokacin ya fita daga ranta shi kuma ba ci yake yi sosai ba. Dambun nama Mama Sa'adatu ta aiko mata dashi da yawa kamar bata so, ya yiwa Nayla da i kuwa domin ta fi jin da insa akan naman. Sallah ta wuce kowa ya cigaba da harkokinsa Nayla ma ta koma bakin aikinta. Ranar juma'a da daddare tana zaune kamar ko yaushe ta yi wanka ta saka kayan bacci aka kira wayarta. Ganin kiran mijin Jidda sai abin ya bata mamaki, ta auka ta saka a kunne. Abinda ya mata ya saka ta yin ihu ta buga tsalle tana murna tana cewa, "To gani nan zuwa yanzu" ta fa a tana mi ewa da gudu ta shiga aki ta saka abaya akan kayan baccin ta yafa mayafi ta zari key ta fito falon. Cak ta tsaya tunawa da sai fa ta tambaye shi gashi bata sani ba yana nan ko baya nan ma oho. Hankalinta gaba aya baya jikinta, zumu in haihuwar da Twiny ta yi ya saka ta aguwa har ta arasa bakin ofar tana son ta ji yana ciki ko baya nan. Ta kasa kunne ko zata ji motsi amma shiru, ba tare da ta lura ba ya bu ofar ta gaba kamar zata kifa ta fa a jikinsa. KRB3P023 Gabanta ya fa i jin ba on yanayi da ya kawo mata ziyara lokaci aya, da hanzari ta bar jikinsa ta sunkuyar da kai asa irjinta yana sama da asa. Shi kansa abinda ya ji kenan a jikinsa, lokaci aya yaji abu ya gauraye masa jininsa ba tare da ya sani ba. Bai nuna mata hakan ba ya bita da kallo ganin ta da shirin fita sai abin ya bashi mamaki yana tambayar kansa ko ina zata je oho. Nayla ta ce, "Yi ha uri YaMar, daman Sister na ce Jidda ta haihu, yanzu mijinta ya kira ni ya fa a min shine nake so na je." Kallonta ya yi dan ya tabbatar tara na dare tayi ko ta kusa yi, yayi mata shiru bai ce komai ba. Nayla jin shiru ta ago kai a hankali ta ce, "Na je?." Bai kalle ta ba har lokacin suna bakin ofa a tsaye bai motsa ba itama bata motsa ba. Shirun da yayi sai ya yi mata yawa, dan a age take ta fita taje taga Twiny, ta shagwa e fuska kamar zata yi kuka ta ce, "YaMar don Allah ka yi magana, bata da kowa a Kano sai ni, don Allah ka ce na tafi." Sai da tsigar jikinsa ta tashi saboda sukar da maganarta tayi masa a jininsa, bai gama fita daga yanayin fa a masa jiki da tayi ba ta kuma yi masa shagwa a harda arin yin kuka. Abin ka da mazaje nan take ya dake kamar bashi ba ya ce, "bakya ganin dare ya yi?." Agogon wayarta ta kalla ta ce, "tara ba tayi ba fa." Shiru ya sake yi bai ce komai ba, domin kuwa indai sai ya ce taje zata tafi to gaskiya bazai iya bari ta fita a lokacin ba dare ya yi. Nayla a raunane ta ce, "YaMar!." "In zaki je ki je, amma in dai ni zan ce ki je ki ha ura dare ya yi" ya fa a yana ra ata ya wuce ya barta a wajan kamar ta kurma ihu. Nayla ta bishi da kallo ciki takaici, ji wata amsa da ya bata ta rainin hankali, kai tsaye ne bazai ce mata baza ta je ba shine zai shigo mata da wannan maganar. Wai in zata je ta je, in kuma shi zai ce ta je dare yayi, kenan in ra'ayin kanta ne ta tafi, in kuma izininsa take nema ta zauna. Kuka ta fara yi sosai tana a tsaye a wajan har ya dawo zai shiga akin, cikin kuka ta ce, "Wallahi bata da kowa a Kano sai ni, don Allah ka bari na je." A kasalance ya kalle ta ya ce, "na ce kar ki je?." "Amma ai baka bar ni ba" ta fa a murya na rawa sosai. Shiru ya yi bai amsa ba Nayla ta ce, "Mu je tare to don Allah." Kallon ta ya yi jin abinda ta ce da mamaki, lallai ma ta raina shi, shine zai auketa a mota ya kai ta wani waje ga driver ta samu. Nayla ganin yana kallon sai ta an ja baya kar ya rufeta da fa a, a sanyaye ta mi a masa key in motar ta ce, "Don Allah, don Allah ba don ni ba." Ajiyar zuciya ya yi ya bi hannunta da kallo wanda ta mi o masa key in, ya sake kallon fuskarta ya ga har lokacin hawaye take yi. Bai san meyasa yake jin zafin hawaye ta ba, bai san meyasa yaji ya damu da kukan da take ba. Fa a yake so ya yi mata akan kukan da take yi amma kamar an kulle masa baki ya kasa kata