← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 205

Sashe 120

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yaji ana fa in, "Ka fito in ka cika namiji, na dawo tsohuwar gaba ta dawo. Na san kana jina, na san ka san waye yake magana ba sai na fa a maka ba. Wal iya ne, ehh ka ji abinda na ce ai, Wal iya ne. In ka amsa sunan Damisar da ake fa a ka fito, in ka amsa sunan Jan wuyan da ake mata take ka fito, ni kuma zan nuna maka jan wuta nake ba jan wuya ba. Wallahi sai dai uwarka ta haifi wani!." Kasancewar dare ne kuma da arfi yake maganar Omar duk yana jin abinda ake fa a, ya kuma gane waye wanda yake maganar. Babban abokin gabarsa ne a lokacin da suke tsaka da rashin ji, basa ta a zama inuwa aya da Wal iya, kamar wuta da ruwa haka suke, basa ta a ha uwa sai aya ya kashe aya. Kama Wal iya da aka yi aka kulle shine ya dakatar da gabar, a daidai wannan lokaci kuma yaran Omar sun yiwa yaransa wula ancin da wu a. Tunda aka kai shi prison bai fito ba sai yanzu, shiyasa ya dawo aukar fansa. Omar ya kalli Nayla da take bayansa a tsaye a tsorace, bai kula ta ba ya auki waya ya kira Bashir, aka yi rashin sa a bai auka ba, ya kira Tk shima bai auka ba. Tsaki ya yi ya kalli agogo a lokacin arfe biyu na dare. Omar ya kira Goje aka yi sa a ya auka Omar ya ce, "kai kuna ina?." "Muna gida Damisa, Allah ya sa lafiya." "Lafiya. Wal iya ya dawo gari, yanzu haka ina jiyo maganarsa...." A firgice Goje ya ce, "Mu bayyana kenan? A kwaso kayan da aka binne?." Omar ya yi tsaki ya ce, "ina magana kana katse ni?." "Tuba nake." "Ko meye zai faru kar ku sake ku fito, na tabbatar ba shi ka ai ba ne, zasu cutar daku dan kasan ku yake nema. Ku zauna, kar ku fito sai da umarni." Bashir ya ce, "Tiger zasu ga kamar mun ji tsoro ne, ta ya zamu zauna bayan suna ofar gidanka?. Baza mu iya zama ba, zamu fito ayi ragas mutuwar kasko." Omar ya ce, "ni dai haka nake mu ku" yana fa a ya yanke wayar. Nayla ta ce, "Rouhii me ya faru? Su waye wa....." sake dukan gate in aka yi da wu a, gate in ya bada sautin all mai ara. Nayla ta firgita ta fa a jikinsa cikin tsoro da ki ima. Ya ri e ta yana kallon gate in, kafin ya kalle ta ya ce, "ki nutsu." "Wallahi in baka fito ba sai mun shigo gidan nan, in baka fito ba ka nuna ka ji tsoro, daman na san tsoro ne ya saka ka zubar da makaman ka, kana tunanin rana irin ta yau shiyasa ka ce kai ka koma mai sana'a. Dan bana cikin gari ne, yanzu kuma na fito. In ka cika an halak ka fito!." Omar ya sauke numfashi, ya kalli Nayla da ta kunna hasken akin jikinta yana rawa. Baice komai ba ta ga ya arasa bakin gadon, ya uka asan gadon ya auko wata atuwar wu a mai tsaho siririya. Nayla ta wara ido ganin ya mi e tsaye yana zare wu ar daga cikin murfinta yana ta a kaifinta. Soketa yayi a jikinsa, ya auki riga ya saka a daidai lokacin da aka sake dukan gidan aka ce, "in ka cika kai ba matsoraci ba ne ka fito, ni kuma wallahi in ka fito sai dai a haifi wani ba kai ba. In kuma baka fito ba wallahi sai mun diro!." Omar ya girgiza kai cikin takaici ya ce, "zan yi maganin ka" ya fa a yana niyar fita. Nayla ta buga tsalle ta sha gabansa a gigice ta ce, "Rouhii ina zaka je? Me zaka yi da wu a ka auka?" Muryarta rawa take yi tana magana. Ya cire hannunta daga jikinsa ya ri e bai saki ba ya ce, "ki zauna a nan, kar ki je ko ina." "A'a Rouhi, don girman Allah kar ka fita, ka ajjiye wu ar da ka auka. Kar ka fita, Rouhii ka taimaka min kar ka fita" ta fa a tana shiga jikinsa tana fashewa da kuka. "ka ce baka ji, ka ce kai baka ja da baya, ka ce kai ba matsoraci bane, ka ce kai Damisa ce. Ya ka gaza? Yaushe Damisa ta fara jin tsoro? Yaushe ka fara ja baya!" Sautin da suka sake ji kenan hakan ya saka shi cire Nayla daga jikinsa ya ce, "ki nutsu Jidda, ki zauna a nan, zan dawo yanzu." "Bazan zauna ba, wallahi bazan zauna ba. Kana jin me suke cewa, kashe ka zasu yi, ni dai kar ka fita!" Ta sake fa a a gigice zata koma jikinsa. Cikin tsawa ya ce, "Nayla!" Cak tayi da kukan tana kallon sa jin sunan da ya kira ta dashi, ya bu e mata ido yana girgiza yatsa ya ce, "Ni ba matsoraci ba ne, ni bana ja da baya, ba a nasara a kaina. Ki zauna a nan, zanje na dawo, babu abinda zai same ni!." Nayla ta ja numfashi hawaye yana sakko mata ta ce, "Wu a fa ka auka, wu a ce a jikinka Rouhiiii" ta nuna taga da yatsanta murya na rawa ta ce, "zaka fita wajan su ku yi fa a da wu e ku zubar da jini. Rouhiii kar ka fita, kar ka fita don Allah!." Bai kula ta ba dan ya san bazata fahimta ba, ya gyara zaman rigarsa ya ce, "na fa a miki kar ki je ko ina, ki zauna a nan." Ganin yana niyar fita ta sake shan gabansa tana girgiza masa kai tana kuka. Kulle ido ya yi ya bu e a kanta, in ya biye ta kukanta bazai yi abinda ya yi niya ba, ya saka hannu ya janyeta gefe ya fita da hanzari. Biyo bayansa ta yi tana kiran sunansa, ya juyo a fusace ya ce, "ki koma!." Sai da ta firgita saboda tsawar da ya yi mata, ta zube a wajan tana kuka tana kallo ya fita. Bata san adadin lokacin da ta kwashe a wajan ba, tana jingine da bango tana jan numfashi cikin rashin sanin abinda yake faruwa a waje. Motsi taji alamun za a shigo, ta zabura ta mi e ta koma akin jikinta yana rawa. A lokacin ya shigo akin fuskarsa a aure, alamun acin rai ya bayyana arara a tare dashi. Nayla ta bishi da kallo irjinta yana bugawa jiri yana arin kayar da ita. Kallon ta ya yi yaga yadda irjinta yake agawa, ya kalli hannunsa da ya yi kaca-kaca da jini, ya kalli rigar jikinsa ya ga jini duk ya lalata ta, ya sake kallon ta yaga jikinta yana karkarwa kamar an jona mata wutar lantarki. Ya san a tsorace take, ya auke kai daga kallon ta ya shiga ban aki yana furzar da iska mai zafi. Ya jima a ciki sannan ya fito yana goge hannunsa, ya cire rigar jikinsa ya ajjiye, ya zare wu ar jikinsa ya mayar da ita mazauninta. Wayarsa ya auka ya danna sannan ya saka a kunne ya ce, "kun je asibitin?." Shiru ya yi alamun ana bashi amsa kana ya ce, "duk abinda ya faru ka sanar dani" yana gama fa a ya yanke wayar yana jan numfashi. Kallon Nayla ya yi ya ga ta daskare a wajan, ya san a ru e take da abinda ta gani, Didi ce ka ai ta saba ganinsa cikin jini kaca-kaca ba ita ba, dole ta shiga ru ani da tashin hankali. Numfashi ya sauke, ya ha iye yawu ya mi e yana takowa inda take, yana kai hannunsa jikinta tayi wata irin zabura tayi baya tana zare ido jikinta na rawa. Hannunta yake arin ri ewa ta fizge tana runtse ido tana sake ganinsa cikin jini kamar likitan da yayi tiyata. "Jidda!" Ya fa a a tausashe yana kallon ta. "Kar ka ta a ni, kar ka zo kusa dani. Bana son ganinka, bana so ka ta a ni!" Ta fa a cikin fitar hayyaci tana nuna shi da yatsa. Ransa a ace yake matu a, yana saurarenta ne saboda ya san bata cikin hankalinta. Ya sake takowa ya tam o hannunta, zata zille ya ri e ta am ya ha ata da jikinsa. Wani irin yun uri tayi sai amaii shaaa, arnin jinin da yake tashi jikinsa ya daki hancinta amai ya cigaba da zuba a jikinsa. awa tayi a wajan tana amai, ya bi bayanta yana kallon ta tana zubar da abinda taci. Tana gamawa ta yi baya ta zauna da as a asa tana sauke numfashi tana hawaye. Murya a sar e ya ce, "sannu!." Abinda ya furta kenan yana kallon ta. Ha e jikinta tayi a waje aya ta cusa kanta a guiwarta ba tare da ta kalle shi ba, ya sauke numfashi ya ce, "ki bar wannan kukan, ki tashi ki kwanta dare yayi sosai" ya fa a yana kallon agogo a lokacin arfe uku na dare. Zai sake magana ta fashe da kuka mai sauti tana cewa, "Fa a ka yi ko Rouhi? Jinin wani na gani a jikinka, arnin jinin nake ji har yanzu. Wani ka kashe? Wani ka kashe ko.....kashe shi ka yi....ya bar duniya......." Omar ya ja tsaki ya ce, "Ke ni ban kashe kowa ba, ki tashi ki je ki kwanta bana son shirme!." arnin jini nake ji a jikin ka, jinin da na gani a jikin ka na waye? Na waye?. YaMar abinda ka bari ka cigaba da yi? Fa an da ka daina ka koma yi!." Mi ewa tsaye yayi ya ri e hannunta ya mi ar da ita ya ce, "Malama ki je ki kwanta, bana son surutun banza." "bazan kwanta ba, ni ka cika ni" ta fa a tana fincike jikinta. Ta sake kallon sa ta ce, "Meyasa zaka kashe shi? Sai da na ce maka kar ka fita amma ka fita, ka dawo da jini a jikinka. Meyasa ka aikata haka? Meyasa?." "Kee!" Ya fa a da arfi yana zare mata ido. Ya ora yatsansa a kan bakinsa idonunsa a bu e ya ce, "shiiiii." if tayi tana kallonsa tana
Chapter 120 · 0% Book details