Sashe 147
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
imar da ya yi maka, aukar makami ka je ka ya e su ba naka bane, Allah ya yi maka suttura bai kamata ka wula anta kanka ba, Allah ya aukaka bai kamata ka antar da kan ka ba. Allah bai duba laifukan da ka yi ba yayi maka abinda baka yi tunani ba, meyasa zata gode masa ta wannan hanyar?. A nutse take maganar hakan ya saka take ratsa shi har zuciyarsa. Ya lumshe ido ya bu e ya ce, Didi Jidda ake so a kashe fa, abinda yake cikin ta suke so su zubar tun bai zama mutum ba. Suna son zubar da cikin jikinta dai ba kashe ta ba, saka maganar da ka yi a ranka shine ya kai ga yin mafarkin za a kasheta. Mafarki kuma ba gaskiya bane Omar. Ka kwantar da hankalin ka, ka je ku yi magana cikin nutsuwa komai zai zama labari. Yayi shiru bai ce komai ba, Didi ta ce, Sai ha uri haka sakayya take akwai ciwo. A haka ma dan kana sallah kana salati, kana sadaka kana taimako shiyasa Allah yake sassauta maka. Abinda nake guje maka kenan tun a baya Omar, babu rabon zaka fahimta sai yanzu. Allah yasa komai ya tsaya daga nan, mu cigaba da neman tuba muna fa awa Allah. Astagafirullah! Ya furta a hankali tunawa da ta addacin da suka yi a da. Didi ta sake nutsuwa ta ce, ka je ka nemi mafita kafin wani abun ya sake ullowa. Ina Naylan take?. Tana gidan Yayarta. To ka je ka san abinda zaka yi kafin ta dawo. Zan yi Didi. Ko ka kira wannan dpo da ku ke shiri dashi ya shiga maganar, ko iyaka ya yi maka da auran ai an rage. Na gaji da saka hukuma a lamarina Didi, da kaina zan auki mataki. uri zaka yi da aukar matakin nan, dole a saka hukuma a ciki matu ar kana son zaman matarka da an ka lafiya. Ya sauke numfashi ya kalle ta ya ce, Koda za a kashe ni ki tuna da abinda na fa a miki dai, ni jikina yana bani gwara naje su yi yadda suke so dani a ku huta da wannan tashin hankalin. A baya in naga mutum ya zubar da makamansa ya bada ha uri saboda danginsa ina aukar hakan a matsayin tsoro, kuma ina ganinsa a matsayin wanda ya bada maza. Ashe abinda ake ji kenan gwara na je ayi ta ta are indai zaku zauna lafiya. Didi ta girgiza kai ta ce, baza ka mutu ba in sha Allah, mutuwarka ba mafita ba ce. Ya kake so mu yi in baka nan? Ni da nake fatan na bar duniya Marmreh tana da kai kuma ka dinga fa ar haka? don Allah ka daina, bana so. Ya lumshe ido ya kalle ta sai yaga tana hawaye, yayi murmushi ya ce, wai ke irin mai sona in nan ko? Bakya so na mutu na bar ki. Ta goge ido ta ce, eh ka auka hakan ne, sai na riga ka barin duniya in sha Allah. Na fi so na mutu na barwa Marmerh uba kamar ka, yalla ai mahaifinta, kai kuma ubanta. Yayi aramar dariya da son kawar mata da damuwa ya ce, To ki mutu in mana, ai ba Jidda ce zata mutu ba balle na damu ya fa a yana ta e baki. Didi tayi dariya sosai ta ce, Nima mijina yana sona, baya so na barshi. Kuma na janye maganata, kaje ka mutu ka ji Omar. Kuma wannan aunar da ake mana rawar kai a kanta nice silarta, ko an i ko anso Aisha ce silar wannan soyayyar. Kin ci arya kin kwana da yunwa, wannan soyayyar ha in Allah ce, ko da Aisha ko babu Allah ya yi nufin ullata. Ko mutuwa tana da sila, fa a min waye silar?. Yayi murmushi ya ce, Anji kin zama sila, in kin isa ki raba aunar. Aikin banza, kamar ba kaine ka dinga masifa ba, kana ihu kana cewa ni bana so, ai bance ina sonta, kuma bazan sota ba. Didi in ke kika halicce ni sai ki saka min sonta, wallahi zan yanke ala a da ita ta fa a cikin kwaikwayon muryarsa tana dariya. Dariya yayi mai sauti kamar yadda take dariya, ya girgiza kai ya ce, ni kika yiwa gori ko? Shikenan zan rama. Ta yi dariya ganin ta kawar masa da damuwar kan fuskarsa sai taji da i. Ya kalle ta ya ce, Jidda bata san maganar nan ba, kar ki fa a mata, bana so ta damu. Daman bai kamata ta sani ba, tsaf tsoro zai saka mu rasa unborn. Ya girgiza kai bai ce komai ba, ta matso ta an yi masa side hug ta ce, Ka je kayi abinda ya kamata, amma kar ka bar baya da ura don Allah. Ya girgiza kai ya ce, to meye na shige min jiki? Sai kin saka matata taji hakan a ranta? Kamar fa cin amanarta ne. Didi ta ago tana kallonsa taga ba murmushi yake yi ba alamun da gaske yake, sai ta ce, ka fa awa matar ta ka, kafin ta shige maka jikin ni na shige. Kuma ka fa a mata ni in nan dai babu abinda ban maka ba, tun daga kan wanka Bai bari ta arasa ba ya rungume ta yana murmushi ya ce, zan rama wannan gorin Didi, ki bini bashi ya fa a yana raba kansa da ita ya fita yana jin damuwarsa ta ragu sosai. Didi ta biyo bayansa sai da ta ga ya tafi sannan ta dawo tana murmushi da fatan Allah yasa ya daidaita dasu komai ya wuce. KRB3P089 Nana haleema. Sai bayan sallar magrib Didi ta kira wayarsa, a lokacin yana tsaye da key in mota zai je ya auko Nayla. Ya auki wayar ya saka a kunne ta ce, Omar ya ake ciki? Ina fatan maganar ta wuce ko?. Ya ja tsaki cikin acin rai ya ce, bata wuce ba, tarwatsa zaman nayi domin abinda ya nema bazai samu ba. Saboda abinda ki ka ce ne ya saka na amince dpo ya shiga maganar, wai an kira shi ana fa a masa abinda za a yi ni yake kallo yake cewa sai na bashi ha uri zai ha ura? Ni Omar ni ne zan bashi ha uri?. Didi cike da takaici ta ce, to meye a cikin bada ha urin? Ba dai in ka bada ha urin maganar ta wuce ba?. Na fi arfin na bada ha uri. Mutum biyu ka ai na ta a bawa ha uri a duniya, daga ke sai Jidda. Bana sauke kai asa in na kalli sama, shima yana so ya kafa tarihi a kaina shiyasa yake so na bashi ha uri, dan ya san ba ar Omar bace. Yanzu fisabinillahi meye dan ka bashi ha uri? Kalma uku ce fa kacal Omar, a cikin kalma ukun nan da zaka furta akwai kwanciyar hankalinka, dana matarka, dana an cikinta. Rai uku ne a arshin kalmar ka yi ha uri, kenan ka za i a rasa rayuka har uku akan kalmar ha uri?. Yanzu da baka bada ha urin ba in suka cutar da ita fa?. Ya yi shiru bai ce komai ba, Didi ta cigaba da yi masa nasiha cikin kalamai masu da i da kwantar da hankali, ta hana shi magana tana isar da sa on da take so ta isar, tana sake fa a masa illar in bada ha urin Nayla za a cuta. Da yake ta san Nayla ce rauninsa tunda take fa ar haka sai ya sauke ajiyar zuciya ya ce, uwa ce a gare ni na bada ha uri. Ba fa uwa ba ce, kowa yaji ka bada ha uri zai tabbatar da cewa Omar in baya bana yanzu bane, Omar in yanzu ya san abinda yake yi. Mai hankali da wanda ya san ya kamata shine yake kwantar da rigima. Kasan adadin mutanen da zai ha a kai dasu a cutar da Nayla? Yanzu ba ta kai suke yi ba, Nayla zasu cutar saboda itace rauninka Omar, duk yadda da zasu bi dan cutar da ita zasu bi. Don girman Allah ka bada ha uri a wuce wajan. Omar ya sauke numfashi ya ce, Didi in na bada ha uri na fa i, na ja baya, kuma naji tsoro. Ban dace da wannan abubuwan ba, zubina ba na masu bada ha uri bane. Didi taji kamar ta ziro hannu ta wayar ta zabga masa mari. Didi ta ce, yanzu zaka koma gidan jiya kenan? Zaka butulcewa ni imar da Allah ya yi maka ko?. Ai shikenan Omar Allah ya taimaka, ina jin sai ka ga gawata, kaga gawar Nayla, kaga ta Marmerh duk an kashe mu saboda bashin da kake auka sannan zuciyarka zata yi sanyi. Kar ka bada ha uri, ka je ka yi abinda ka ke so ta fa a tana yanke wayar. Ajjiye wayar yayi ya auki abinda zai auka ya fita daga gidan. Bai je aukar Nayla ba sai arfe tara na dare, yana ajjiye motar ya ganta a ofar gida ita da Jidda da mijin Jidda, da Jawad da Salma da alama rakiya suka yo musu. Wani takaici ya mamaye masa zuciya, daman ransa a ace yake ga wani acin ran ya tarar. Ganin Jawad yana kallon Omar yana dariya sai ya daure ya fito daga motar ya arasa inda suke. Da an murmushi a fuskarsa suka gaisa da Jawad, suka gaisa da mijin Jidda. Salma da Jidda suka gaishe shi ya amsa fuskarsa ba sakewa sosai. Nayla ta bishi da kallo suka ha a ido sai ta ce, bara na auko wayata a cikin gidan. Ko kulata bai yi ba ya auke kai. Yana gani sai shagwa a take yiwa Jawad yana biye mata, harda ri e mata hannu ita kuma ta yi masa side hug Salma tana tsokanarta. Yana cikin mota yana kallon komai zuciyarsa kamar zata buga saboda haushi. A haka su Jawad suka tafi ita da Jidda da mijin Jidda suka koma ciki. Ba jimawa Nayla ta fito ita da Jidda ta shiga motar Jidda tana yi mata sallama suka wuce gida. Yadda fuskarsa take a aure haka itama ta ta fuskar ta ke, Allah ya sani yana