Sashe 157
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zan zo na kwana." Ta auko takarda ta mi a masa ta ce, "Kar i." Bai musa ba ya kar a yana jiran arin bayani ta ce, "Gidan da ka bari gidanka ne Omar, Kawu ne ya mallaka maka shi a lokacin da aka aura auren ka da Nayla." Didi bata jira ta ji me zai ce ba ta cigaba ta ce, "ana aura aurenka da Nayla yake fa a min akwai gidan da ya siyawa ansa da za a yi bikinsa, an gyara gidan an kuma saka komai na kayan gida to sai amaryar ta rasu aka fasa. Daman shi ma ya yi alqawarin in dai zaka yi aure shine zai baka kyautar gida koda baza ka zauna ba, shine ya bani gidan ya ce na san yadda zan yi ka zauna a ciki shiyasa na ce maka gidan haya ne." Kallon ta yake yi babu ko iftawa kafin ya ce, "meyasa tun farko baki fa a min ba?." Ta ce, "A farkon nan in na fa a maka ai sai ka binne ni da raina Omar, gidan hayar ma da na ce sai da mu ka kai ruwa rana da kai kafin ka amince. Shiyasa mu ka ha a baki da Yalla ai aka kar i ku in, ku in farko kuma dasu aka ha a aka yiwa Nayla kayan lefen. Ku i na biyu kuma kana turawa wanda muka ce maka shine mai gidan ya dawowa da Yalla ai su, yanzu haka suna hannuna. Na za i na fa a maka yanzu ne dan na san yanzu baza ka yi wani abun mara kyau ba, kuma ya kamata ka sani ko dan ka saka alkhairi da alkhairi." Ajiyar zuciya ya yi cikin takaici ya ce, "daman a gidansa nake kwana nake tashi?." warai Omar, a gidan Kawu ka ke rayuwa da matarka." Ya yi ajiyar zuciya ya bu e takardar yana kallo kafin ya ninke ya ajjiye a gefe cikin wani yanayi na jin haushi da unar rai, da zai iya da ya jawo kwanakin da ya yi a gidan ya goge. Didi ta ce, "Akwai wata gaskiyar da na kuma oye maka lokacin aurena. Tsakani da Allah ba Hajja ce tayi min kayan aki ba kamar yadda na ce maka, Baba Adamu ne." Ya zuba mata ido yana kallon ta ta ce, "na ce maka Hajja ce saboda kana ganin girmanta zaka iya amincewa da ita akan Baba Adamu. Shima kuma ya ce kar na bari ka sani, matsayinsa na yayan mahaifiyata shine zai min kayan aki. Na fa a maka yanzu saboda ka saka alkhairi da alkhairi." Ya ta e baki ya ce, "Sai da aka gama munafurta ta sannan zaki fa a min?." "Taoronka ake ji Omar, tsoron hargaginka nake yi shiyasa duk ban fa a maka ba. Amma a yanzu na san kana jin su a zuciyarka, zaka iya amincewa da komai shiyasa. Kuma ina jin tsoron cigaba da ajjiye sirrin, gwara ka sani dan ka saka musu kaima." auke kai ya yi bai ce komai ba sai kuma ya ce, "to na ji. Amma kin san da na san gidansa ne wallahi bazan zauna ba." "Sanin hakan ya saka na oye maka, na kuma ce bazan fa a maka ba sai gidan ya yi maka amfani." Girgiza kai ya yi bai ce komai ba kafin ya kalli takardar ya ce, "to me zan yi da gidan yanzu kuma? Ki auka ki mayar masa na gode." Ta yi dariya ta ce, "Gida dai ya rufa maka asiri, kafin ka mallaki wannan in a shi ka zauna. In kuma zaka mayar masa ai ka san gidansa, sai ka je ka mayar masa" ta fa a tana mi ewa tsaye ta ce, "ni zan wuce, Allah ya sa albarka a gidan nan, ya tabbatar da alkhairi." Nayla ce ta amsa da amin ta rakata har waje ta shiga mota AbdulHamid ya ja suka tafi. Nayla da ta dawo bata same shi a asa ba amma ya bar takardun gidan a wajan, ta auke ta hau saman inda yake. Yana ganin ta ya mi o mata hannu, ta ri e hannunsa ya zaunar da ita a kusa dashi ya ce, "ki daina yawan yawon nan mana." Fuskarsa babu walwala ko ka an, ta san abinda Didi ta fa a yake ta a zuciyarsa tunda mai hali baya fasa halinsa. Ta yi mamaki ma da bai balbale Didi da masifa ba. Nayla ta kalli akin da suke ciki, duk da ita ta tsara komai na akin amma ya burgeta sosai. Ga hotonsa shida ita da suka auka a maldives an yi illegin, ga nasa da Didi shima an kafa. Nayla ta ce, "Baka mamaki ace yau mu ne a wannan gidan kuma mallakinka?." Ya kalle ta ya ce, "ikon Allah ne ai Jidda, rayuwa na tafiya a hankali, komai yana zuwa mataki-mataki kamar mafarki." "Gaskiya ne, Allah ya cigaba da dafa mana a cikin lamarin mu." "Amin ya rabbi. Ramadan mai zuwa a wannan gidan zaki tashe ni sallar tahajjud" ya fa a yana ar dariya yana kallon ta. Murmushi ta yi ta ce, "eh mana, a gidan nan zaka ce ai ba kabarin mu aya ba" ta fa a cikin kwaikwayon yadda ya yi maganar wancan lokacin. Tare suka yi murmushi ganin ya saki rai ba kamar azu ba sai ta ji da i dan itama tana so ya shirya da familynsa. Omar ya ce, "taso mu je ki yi bacci ki huta, ni na san kin gaji sosai." Nayla ta mi e bayan ya tashi ta ce, "wallahi na gaji kam, sai ka taimaka min da tausa." "An gama" ya fa a yana ri r hannunta suka kwanta. Watan ramadan za a shiga, yana so su je umrah amma kuma saboda cikin Nayla ya tsufa dole ya ha ura amma ya biyawa Didi da mijinta da Marmerh su zasu je. Ko da ya fa awa Nayla ta ce hakan ya yi sosai ya ce mata in sha Allah a shekarar sau uku Didi zata je Saudia har aikin hajji. Cigaba ake ta samu a fannin kasuwanci, dan zuwa lokacin inda aka mayar dashi kamar company ana aikin takalman an ara girmansa har babban office Omar yake dashi a ciki mai kyau na saukar aki. Yanzu ya ma daina yin aikin gaba aya yara ne suke yi, tunda an zamanantar da abin injina ne suke yin komai sai dai abinda ba za a rasa ba. A cikin azumin Nayla tana video call da Didi ya shigo, bayan ta kashe ta kalle shi zata yi magana sai ya ce, "Yaushe ne aka ce haihuwarki?." Nayla ta ce, "ko yau zan iya haihuwa, a yadda aka ce." "Mace suka ce ko?." "Eh." "In kika haifi mace wanne suna zaki saka mata?." Ta kalle shi ta ce, "zaka saka mata dai ko?." Ya ce, "to wanne ki ke so?." Nayla ta ce, "Duk wanda ka ke so, ni bani da za Ya girgiza kai ya ce, "a'a, sai kin fa a." Nayla ta yi murmushi ta ce, "Sunan Didi, tunda Didi ta haifa mana Marmerh sai mu haifi mai sunanta." Ya kalle ta ya yi murmushin jin da i a zuciyarsa ya ce, "Allah yana gani in mallakar da ki ka yi min har abinda yake zuciyata ki ka fara gani." Dariya ta yi ta ce, "to waye ya sani?." Ya ce, "Daman ina so na ji ra'ayinki ne amma daman ni sunanta nake so na saka, Ban sani ba ko kina son saka sunan mahaifiyarki shiyasa na baki dama." Nayla ta ce, "ni bani da wannan ra'ayin gaskiya, ban sani ba ko nan gaba zan saka." Ya kalle ta yana ta e ya ce, "kin cika iyayi ne ai." Ta yi dariya ta ce, "na ji, duk da ban kai ka ba." A washe garin ranar da yamma gab da za a sha ruwa Nayla ta haifi kyakykyawar arta mace a asibitin da take zuwa ganin likita. KRB3P096 Nana haleema. Nayla ta sha wahala wajan haihuwa, hakan ya saka aka yi mata allurar bacci dan ta huta. Omar ya kasa nutsuwa sai kai kawo ya ke yi, gashi ya kasa kiran kowa, bai ma san wanda zai yiwa wayar ba. Omar a asibiti ya sha ruwa, shi dai ya san da aka yi kira ya sha ruwa kawai, bayan nan ya kasa komai. akin da Nayla take bacci ya shiga yana kallon ta tana kwance tana bacci, ga babyn ta na kwance a kan baby bed idanunta a bu e tana ta mutsu-mutsu. Zubawa Babyn ido ya yi yana kallonta, wai arsa ce wacce ya haifa shima, in ban da Allah waye zai maka haka?. Kamar yadda ya ji aunar Marmerh lokaci aya tana shiga zuciyarsa haka yake jin aunarta na ratsa zuciyarsa. Yana so ya dau e ta amma yana jin tsoro kar ta fa i, sai ya du a ya shafa fuskarta tare da sumbatarta. Murmushi ya yi yana kallon ta ko iftawa idanunsa basa yi saboda aunar yarinyar da yake ji a zuciyarsa. Farin ciki yake ji shima yanzu ya zama uba, soyayyarta da aunarta ratsa zuciyarsa take yi sosai. "Rouhii!." Nayla ta furta a hankali dan tunda ya shigo ta farka tana kallonsa yana kallon Babyn yana shafata. Juyowa ya yi ya kalle ta yaga murmushi take yi, sai dai ta rame a fuskarta, kuma kana kallon ta zaka san bata da lafiya. A hankali ya taka zuwa inda take kwance, yana zuwa ta mi e zaune, yana daga tsaye ya rungume ta a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya. Kuka take yi a hankali, ya zauna yana mayar da kanta irjinsa cikin sanyin murya da rauni ta ce, "Rouhii haihuwa da wahala, Allah ya ji an iyayenmu Rouhii, Allah ya saka musu da alkhairi." Bayan ta yake shafawa a hankali bai ce komai ba, dan likitar da ta kar i haihuwar ta fa a masa ta sha wahala sosai. Ji yake shima kamar ya zubar da hawaye, ga farin cikin samun iya ga kuma tausayin abar aunarsa. Tana jikinsa a kwance yana shafa bayanta tana sauke numfashi, ya sumbaci goshinta ya mayar da ido ya lumshe bai ce komai ba itama bata sake magana ba. ofar akin aka an yi knocking, bai sake ta