Sashe 8
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dakata da yi min wannan maganar ya fa a yana kallonsa. Tuba nake, kaina biya wuya na. auke ido ya yi daga kallon su amma bai ce komai ba. Sallamar da aka yi ne ya saka suka kalli wanda ya shigo. Ganin Didi ce da mijinta duk sai suka yi fara a suka gaishe su ta zauna tana cewa, in aka ga zara za a ga wata, in aka ga Omar za a ganku. Bash ya shafa kai ya ce, Babbar Yaya muna kewar girki mai da i wallahi, yanzu sai dai mu dinga yawo mu rasa inda zamu ci. Tayi dariya ta ce, ba sai ku yi aure ba, shi ogan na ku gashi nan ya yi aure ya bar ku ai. Bashir ya ce, Yanzu nake maganar babbar yaya, amma Damisa ya nuna baya son zancen. Baya so ya kai ku ku ci girkin amarya ne shiyasa. Suka yi dariya suka yi musu sallama suka tafi. Omar ya kalli AbdulHamid ya ce, sannu da zuwa. AbdukHamid ya murmusa ya ce, Yauwa Omar. Kana Lafiya?. Numfashi ya sauke a hankali ya ce, lafiya. Didi da take kallonsa ganin ya shareta kamar bai ganta ba sai tayi murmushi ta ce, Omar ina yini. Kallon ta ya yi yaga tana murmushi sai ya sake tamke fuska ya ce, lafiya. Dariya ta yi mai sauti ta ce, Allah ya shirya min kai Omar. Omar ya kalli mijinta ya ce, matarka ta yi min laifin da na kasa mantawa, ko ya na motsa sai na tuna da abinda ta yi min, Ina so na manta amma na kasa. AbdulHamid ya ce, Tuba mu ke yi. Da kai aka ha a baki kenan?. Babu ruwana, ni ha uri nake baka kawai. Omar ya auke kai bai ce komai ba amma har lokacin yana jin haushinta. Didi ta ce, har yanzu haushin nawa ka ke ji?. Bai amsa mata ba kuma bai kula ta ba. Ta ce, To Omar ka yi ha uri, ka ji?. Nan ma bai tanka ba ya kawar da kai, sai kuma ya kalle ta ya ce, wai har da sakawa a fa a a masallaci, ki ka tari su Bash ma ki ka fa a musu. Didi meyasa ki ke yi min haka ne?. Nayi haka ne saboda kowa ya san ka yi aure, sannan kar aga kana shiga gidan da matarka take a auka kana zuwa wani abun daban ne shiyasa na sanar. Yanzu kowa ya san kayi aure, ita kanta matar ta ka zata samu tsaro sosai. Omar ya kalle ta ya ce, in an zarge ni in sai me? Ni ina tsoron ta mutu ne balle tayi rai?. Ka dai yi ha ta fa a tana kallonsa dan bata so maganar ta yi nisa. Didi ta ce, in an jima zamu je gidan amaryar. ago idanu ya yi ya kalle ta ya ora afa kan aya ya har e yatsunsa yana kallonta ya ce, da gaske?. Jin rainin hankalin da ya yi mata sai ta ce, Don Allah Omar kar ka ce baza ka je ba, ka daina wahalar dani, don Allah ka je gidan nan kawai a huta. AbdulHamid ya ce, don Allah Omar ka amince ka je. Yanzu matsayin matarka take babu ruwan Allah da ya yadda aka yi auren nan, ha inta yana kan ka, ciyar da ita, shayar da ita, yi mata suttura, wajan kwanciya hatta ku in katin waya yanzu kai Allah ya orawa. In baka sauke wannan ha in ba babu ruwan Allah da baka son auren nan sai Allah ya kama ka da ha inta. Omar da yake kallonsa sai ya yi wani murmushi na rainin hankali ya ce, to ashe mijin Didi malami ne ban sani ba. Dariya ya bawa AbdulHamid ya ce, to kira ni malamin indai fa ar gaskiya zata saka na zama malami na kar a Omar. Ha uri zaka yi ka tashi mu je ka huta da nauyin da yake kanka, itama Yayarka ta samu ta huta abinda yake cikinta ma ya huta. Da sauri Omar ya kalle shi AbdulHamid ya ce, eh Omar, tana da ciki. Ka kusa samun a ko a jinin Yayarka. Don Allah ka daina wahalar da ita ko dan saboda cikin da yake jikinta, kullum a damuwa take da fargabar yadda zata tunkare ka, kuma iya fargaba da tunani yana sakawa ciki ya zube Omar. Ka tausaya mata ka amince, komawa gidan kawai ake so ka yi, na tabbatar a hankali zaka sauke duk wani ha inta da Allah ya ora maka. Didi da take gefe murya a sanyaye ta ce, Har ha in mu amalar aure. Wani banzan kallo ya yiwa Didi tare da harararta. Didi ta ce, Harare ni da kyau gaskiya na fa a, har shi Allah ya ora maka kuma in baka sauke ba kuma Allah zai iya kama ka. Banza ya yi mata bai kula ta ba dan magana da ita ma ata baki ne. AbdulHamid ya ce, Yanzu ka amince?. Omar ya ta e baki ya ce, Sai na yi tunani. Ka yi daga nan zuwa magriba in muna da rai. Didi ta ce, Sai hatun gwajin jini kuma AbdulHamid ya kalle ta ya ce, Ana ga ya i kina ga ura. Omar ya ce, Shi gwajin jini meye amfanin sa?. Didi ta gyara zama jin ya tambaya ta ce, ai kala-kala ake yi. Akwai na genotype wanda zaka san jinin ka wanne type ne saboda gudun samar da yaro mai ciwon sikila. Akwai na hiv, akwai na sanin jinin ka wanne group ne, shima in aka ha a positive da negative akan samu damuwa a wajan haihuwar yara, akwai na ciwon hanta, da na infection. Suna da yawa, amma in ka je za a yi maka bayani. Jin ta yake yana girgiza kai yana yi mata kallon gaskiya kin samu matsala a kanki kafin ya ce, To ni meye ha a ni da gwajin jini? Me ya ha a ni da samar da yaro mai ciwo?. Didi ta ce, matarka ce fa Omar, yanzu na gama fa a maka harda ha in mu amalar aure a kanka, kuma za a iya aukar ciki. Wannan ha in shine kan gaba a zamantakewar aure, nasan ka sani, ina sake tuna maka ne. Kuma da gaske ki ke?. Da gaske mana. Da ni Omar Ya fa a tana nuna kansa yana kallonta. Sai yanzu ta gane gaba aya raina mata hankali yake yi ta yi tsaki ta ce, Omar don Allah ka bar wannan wasan kwaikwayon, ka nutsu mu yi abinda yake gaban mu don Allah. To na ji kina wani lissafi ne wanda zan kira shi da tatsuniya ko wasan yara. Didi zata yi magana AbdulHamid ya dakatar da ita ya ce, a bar maganar gwajin jinin nan, ka amince da zuwa gidan amaryar kawai. Ba dan mu ba don Allah da kuma darajar cikin da take dashi, ka daina sakata a damuwa don girman Allah. Omar ya ce, Ai daman wallahi in dan ita ne bazan yi ba, gwara ma ta san inda ace saboda da ita ne wallahi bazan ba, dolen da take saka ni ya yi yawa. AbdulHamid ya ce, mun gode sosai. Omar ya ce, shi gidan da ake zance ta ya aka samar dashi? Ko shima iyayenta ne suka bayar?. Didi ta kalle shi suka ha a ido ta ga ya tsayar da ido a kanta, auke kai tayi dan ta san ko ya ya tayi wani motsi zai iya kamata. Ta ce, Haya na kama na biya. Ya girgiza kai ya ce, anzo wajan. Ko ina sai kin nuna min bani da amfani sannan ban san abinda nake yi ba Didi, shiyasa ake yi min gori ake cewa babu abinda nake yi miki ke ki ke ciyar dani! Ya fa a a fusace yana kallonta. Ganin ya fara fusata sai ta ce, Dalilin da ya saka ban fa a maka ba ka ga baka san da auren ba, ita kuma iyayenta sun kira ni sun ce suna son ganin gidan da zata zauna. Ni kuma da yake akwai ku in sana ata sai na auka kawai na kama hayar shekara aya. Ba nayi dan na ata maka rai ba ne. Ai kin saba, ata min rai yau aka fara Didi?. Har ki auki ku i da ku in ki ki biya min ku in haya kuma ki ce na naje gidan na zauna? Kema kin san wasa ki ke yi. Ban kai na biya maka in ba ne Oamar?. Gaskiya baki kai ba, tunda ina da halin kama hayar babu ruwanki da biya min. Yanzu ki ka gama zana min samar mata wajan kwana ha ina ne, to ha in nawa ne ya dawo kan ki?. Didi ta ce, yi ha uri, ni na yi ne saboda lokaci. Amma ka yi ha ta fa a tana kawar dan bata so maganar tayi nisa. Juyar da fuska ya yi ya sake kallon ta ya ce, a ina gidan ya ke?. Yana wancan layin na baya. Nawa ki ka biya?. Uhum? Ta fa a kamar bata ji me ya ce ba. Ya harareta ya ce, kin ji abinda na ce ai. Didi tace, dubu ari biyar ne. Girgiza kai ya yi ya ce, lallai Didi kina wula anta ni yadda ki ke so, Kina nuna min bani da ku i da zan iya biyan naira dubu ari biyar. Kin raina abinda nake dashi kece mai ku i ko?. Didi ta ce, Allah ya baka ha ta fa a a ta aice dan ta gaji da rigimar nan ta sa wallahi. Waya ya auka ya kira Bash yana auka ya ce, nawa ne ku in nan?. Shiru ya yi alamun ana bashi amsa ya ce, Ka tura min ari biyar yanzu ya fa a yana ajjiyewa ya kalle ta ya ce, zan biya ki ku inki. Ta bu e baki zata yi magana ya ce, wallahi kina musawa bazan je gidan ba. Ziping bakinta tayi da hannunta ta ce, nayi shiru ranka ya da AbdulHamid dariya yake yi dan shi Omar burge shi yake yi sosai ba ka an ba, komai daga zuciyarsa yake fitowa babu arya balle kara. AbdulHamid ya ce, ranka ya da e an yanke hukuncin zuwan?. Bai ce