← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 205

Sashe 149

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daina fa ar haka bana so." Ya an yi murmushi bai ce komai ba. Ya sake kallonta yana cire hannunta daga bakinsa ya ce, "zanyi arin sakewa da kowa naki kamar yadda ki ke so, amma sai a hankali saboda bazan canja halittata ba, zan yi saboda na faranta miki rai har a daina cewa ana tsoron zuwa gidanki saboda ni. Tunda na har naje wani waje saboda ke, har naso furta kalma uku wa anda ban ta a fa a a waje ba saboda ke, duk da ban furta in ba, amma da abin yayi tsamari zan furta in saboda ke. Na sauke girman kai da zafin kai duk saboda ke da lafiyarki. A wannan ga ar na sake tabbatar ke in rayuwata ce, bazan iya rayuwa babu ke ba, rayuwata in ba ke tamkar mutuwa ce. Ina jin rauni a raina in na tuna za a iya cutar da Didi ta dalilina, amma ban ta a shiga tashin hankalin da na shiga ba akan abinda ya faru dake...." Ya ri e hannunta wanda tabon ciwon da aka ji mata yake yana kallon tabon ya ce, "Ki cigaba da ha uri dani, in sha Allah wannan danasanin da na gani a kwance a fuskarki zan mayar dashi alfahari a gare ki." Nayla ta fara kuka ta ce, "ni ban ta a danasanin aurenka ba, ka daina fa a min haka bana so" ta fa a tana zubewa a jikinsa. Bayanta yake shafawa a hankali ya ce, "baza ki so ace ana tsoron zuwa gidan nan saboda ni ba, baza ki so ace ta silar mijinki anyi arin....." bata bari ya arasa ba ta ha e bakinsu waje aya. Ta fara kissing insa slowly tana shafa bayan kansa idanunta a rufe. Bata auki dogon lokaci ba hankali ta zare bakinta ta kalle shi suka ha a ido ta girgiza kai ta ce, "ka daina fa a min haka bana so, abinda yake raina shi na fa a maka ba dan ina danasanin aurenka ba. Wallahi Allah ban ta a danasani ba, alfahari nake yi dakai tun kafin ka kawo wannan matakin. Ka daina fa a min haka bana so, abinda nake so shi na fa a maka." Ya sauke ajiyar zuciya yana ri e da fuskarta ya ce, "shima abinda yake ran naki zan yi ari dan kawar miki dashi in Allah ya yarda." "ni a yanzu ma kayi min komai, kawai naji haushi ne daka dinga fushi dan na fito na raka Yaya J" ta fa a da shagwa a tana wasa da malla an gaban rigarsa. Ya an yi murmushi ya ce, "ba iya ganin ki a waje ba, ki ara harda rungume shi da kika yi, wallahi naji ciwo a nan" ya fa a yana aukar hannunta ya ora a side in zuciyarsa. Tayi dariya ta ce, "Rouhii ban ta a ganin mutum mai kishinka ba, yanzu harda Yaya J in ma kishi ka ke yi?." Ya wrapping ugunta yana kallon ta ya ce, "sosai ma kuwa, dan kawai babu yadda zan yi ne Jidda, amma da babu wanda zai sake ri e hannunki daga ni sai Abiy." Ta yi dariya sosai tana jan gashin fuskarsa ta ce, "na auka harda Abiy a cikin wanda ka ke kishin?." Ya wara idanu ya ce, "wane mutum." Kiss ta yiwa idanunsa ta ce, "to ka yi ha uri." Ya an ta e baki ya ce, "ya zanyi miki? Nayi ha urin." "Nima bana so kowa ya ri e hannunka Rouhii." "shiyasa azu da Didi take shige min jiki na hanata, nace mata yin hakan kamar naci amanarki ne." Nayla ta yale da dariya mai sauti wacce ta saka ya zuba mata idanu yana kallo cikin burgewa, haka yake so ya cigaba da ganinta cikin farin ciki shiyasa bazata san labarin aura ba. Ta tsayar da dariyar ta ce, "Don Allah haka kace mata?." Ya aga mata gira ya ce, "eh mana, yin hakan ai cin amana ne a gare ki." Ta fara girgiza kai tana cewa, "Kai YaMar, Didi ce fa." an ta e baki ya ce, "ita in, ita lallai mai an uwa shine, harda arin rungume ni. Dana hanata shine harda yi min gori" ya fa a yana murmushi. Nayla tana shafa fuskarsa a hankali ta ce, "ka raina Didi." "Ba raini bane Jidda, sabo ne kawai. Na saba da Didi fiye da tunaninki, ko me yazo bakina bana controlling fa a mata kawai nake yi. Ina so naga ina fa a tana fa a, hakan yana burge ni." Nayla ta ce, "nima haka, kuna bani nisha i sosai." Yayi murmushi yana aga rigarta yana shafa cikinta ya ce, "yau ban gaisa dashi ba, Kina ta fushi, an nawa ma kin hana nayi magana dashi." Ko kunya baka ji, wai anka. Bayan kowa yasan me kayi aka samu cikin. Kowa ma shi yayi aka samu ai, ba a kaina aka fara ba. Kuma ina alfahari da aljanun da tashi a ranar da aka yi cikin nan, da zan san date in ranar da hakan ya faru da duk shekara in ta zago sai na dinga girmama ranar. Ranar da na yiwa Jiddana ciki. Nayla ta kifa kanta a irjinsa cikin kunya da shagwa a tana yi masa dukan wasa ta ce, Baka da kunya. Omar ya lumshe ido yana shafa kanta ya ce, itama mai jin kunyar anyi mata ciki. Nayla ta sake cusa kanta a irjinsa tana kukan ta ara ta ce, nidai ka bari. Yayi pecking in gashin kanta ya ce, Kin gama fushin?. "Kaine ka ke fushi dani." "To na daina." "Godiya nake" ta fa a tana murmushi. Kallon ta yake yi cike da tausayinta da aunarta, baya son abinda zai ta a lafitarta ko ka an, baya so komai ya same ta ta dalilinsa shiyasa ya ha ura aka daidaita tsakaninsa da aura saboda kar a cutar da ita. Ya zubar da duk abinda yake ji dashi saboda Jidda, duk da bai kai ga bashi ha uri ba kamar yadda ya nema, amma da ya sake jan maganar a yadda yake jin zuciyarsa tsaf zai iya bada ha uri. Amma ko a iya haka ya san ya sakko, ya zubar da zafin kai sosai, kuma zai cigaba da zubarwa inda zata zauna lafiya, baya so ta cigaba da cutuwa ta dalilinsa. A hankali ta ago ta kalle shi ganin ita yake kallo dai ta ce, "wacce kalma uku kaso ka furta saboda ni? Wa ka so ka furtawa?." "Ina son ki! Ina ce kalmar" ya fa a idanunsa a cikin nata. Tayi dariya tana jan hancinsa ta ce, "sulhun da aka yi fa?." "Gani a gabanki ina neman sulhu, tunda na aikata haka na tabbatar da kin gama mallake rayuwar Omar in Didi." Dariyar nisha i yaga tayi wacce ta bashi farin ciki tace, "nima dai ina sonka." Ya kai fuskarsa gefen wuyanta yana goga mata gashin fuskarsa ya ce, "ni na san da haka, shiyasa ki ke ha uri dani a ko wanne yanayi, in babu soyayya baza ki aikata haka ba. Ina ji dake Jidda!." Ta lumshe ido ta bu e tana kallonsa a lokacin ya kalli idanunta ya ce, "shikenan kin daina fushi ko?." Ta turo baki ta aga masa kai alamun eh, ya shafa gashin girarta ya ce, "na gode Ashiq." Itama ta shafa tashi girar ta ce, "nima na gode Rouhii." "Mu je mu kwanta?" Ya fa a da sigar tambaya yana kallon ta. Ta aga kai alamun eh. Tana jikinsa ya mi e tsaye ya auketa har aki ya kwantar da ita. Zai koma aya angare ta ri o shi ya juyo yana kallon ta ya ce, "akwai abinda ki ke so?." Ta turo baki tana bu e masa hannnayenta, yayi murmushin jin da i dan Allah ya sani yayi kewarta, tunda aka samu cikin nan ta zama sai lokacin da ta bu ace shi sannan wani abun zai faru, kuma sai kwashe kwana goma bata nema ba dole kuma ya ha ura. Bin bayanta ya yi ya kwanta ya agota cak ya dawo da ita kan ruwan cikinsa yana shafa gashinta ya ce, "to gani Jidda, me ki ke so?." Ta turo baki tana kallonsa, sai kuma ta kwantar da kanta a irijinsa ta ce, "ba aljanu bane suke so su zo, ina so na hana su zuwa amma sun i, sai damuna suke yi." Ya yi murmushi ya kai bakinsa kusa da kunnenta ya ce,"nayi miki ru iya su tafi?." Ta aga kai alamun eh ta ce, "ka yi da sauri, sun tayi min kukaaa!" Ta fa a cikin salon da ya saka shi kai bakinsa wuyanta yana sauke mata kisses masu zafi. A kasalance ya ce, "To Jiddana, zan ji dasu. Amma a hankali zan saka su zo ko?." Nayla maganar da yake yi ma rikita ta yake sake yi, bata tsaya wani tunani ba ta fara kissing insa shima yana tayata. Bayan kwana biyu. KRB3P091 Nana haleema #Success&Ambition Abubuwa sun sake lafawa kamar bai faru ba, duk da daman Nayla bata sani ba ya rufe zancen bai fa a mata. Sun cigaba da zama cikin nasara da bu ewar arzu i. Nayla tana zaune a falo ta ora kanta a cinyarsa ta ce, "Rouhii." Bai yi magana ba kallon ta yayi kawai ta ce, "meyasa ka i amincewa da gayyatar da gidan tv suke yi? Zuwa yanzu ya kamata ace an yi hira da kai a san ka sosai." Ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Ba yanzu ba Ashiq, yanzu ban shirya ba." "Meyasa? Ka yi achieving abinda ma baka yi tunanin zama samu ba a rayuwa, meyasa baza ka yi magana da an jarida ba tunda ka ga suna so?." Omar ya ce, "zan yi, amma ba yanzu ba. Kin san me nake so na yi yanzu?." Ta girgiza kai ya ce, "ina so na yi miki kyauta ta ba mamaki amma na rasa me zan baki, Ki fa a min abinda ki ke so ni kuma zan baki shi ko meye." Nayla ta yi dariya ta ce, "to ni me zance ina so Rouhi? Ka wadata ni da komai, ko katin waya kaine ka ke saka min, to me zan ce ina so?." Omar ya ce, "wannan ha ina ne ai,
Chapter 149 · 0% Book details