Sashe 173
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
faranta masa. Shiyasa ya kasa bari ta motsa, ko wanka ya kasa bari su tashi su yi, da ta motsa zai matseta a jikinsa yana fuzgar numfashi da yar yana jin kamar ya mayar da ita cikin sa ya huta. Kallonsa tayi taga idonsa a rufe kamar ko wanne lokaci in wani abun ya faru to tabbas idonsa a lumshe zaka gansu, tayi murmushi tana jin da in faranta masa rai a rayuwarta. Hannu ta saka ta shafa fuskarsa tana wasa da gashin fuskarsa. A hankali ya bu e ido suka ha a ido ta yiwa idanunsa kiss tana kallonsa, ya kasa magana ya zuba mata ido yana aika mata da kallon love mai cike da ma'anoni da yawa. Kamar mai ra a ta ce, "YaMar!." Bai iya amsawa ba ta ce, "Ka zama kurma ne?." Lumshe ido ya yi ya sake kallon ta tare da sake matseta a jikinsa fatar jikinsu tana sake ha uwa waje aya ya ce, "Ashiq!" Nayla ta ce, "Sai yanzu na ji ka yi magana, tun lokacin da aljanu suka shiga jikin ka baka sake cewa komai ba." "Kin saka aljanun sun tashi ne Ashiq, kin gusar min da hankalina Jidda, kin haukata ni, kin gigita ni, walwata ta je hutun ta aitaccen lokaci." Nayla ta yi murmushi tana kallonsa, ta kai bakinta daidai kunnensa ta ce, "itama Nayla a irin wannan yanayin ta ke Rouhi!." Kulle ido ya sake yi ya ce, "Ashiq ki bari." "Uhum uhum Rouhi, ai gaskiya na fa a Kuma......" ba shiri ya juyo da ita cikin zafin nam ya cigaba da sarrafata yadda yake so. Nayla ido ya raina fata, tun tana jurewa har ta gaji, ta gaji iya gajiya hutu take bu ata amma ta ga Ogan a sama yake ko ya ya tayi wani motsi sai ta mayar dashi ruwa. A gajiye ta ce, "Rouhi lokacin sallah, mu je mu yi wanka. Na ga Musliha na motsawa." Shanyayyun idanunsa ya bu e ya kalle ta ya ce, "Ashiq....!" Kasa magana ya yi, sai tayi zuruf ta mi e ta sauka daga kan gadon ta shiga ban aki. Har numfashi take saukewa a ban akin kamar wacce tayi gudu dan ta gaji iya gajiya. Shigowarsa ban akin ta gani, bata ce masa komai ba, tare suka yi wanka suka fito ko wanne sanye da bathrobe. Kanta take barbazawa da ta yi draying insa a toilet in, ta arasa wajan Musliha ta ga bacci take yi sosai, ta yi murmushi ta sake gyara mata kwanciya ta dawo kusa dashi ta zauna. Kwanciya ya yi akan gadon ya kwantar da ita a jikinsa, duk basu saka kaya ba iya rigar wankan ce kawai a cikinsu. Tana kwance a jikinsa ta ji yana ra a mata wasu kalamai masu shegen kashe jiki wanda suka saka ta ame shi bata san ta yi ba. A hankali ya furta, "Da gaske nake, in na rasa ki ban san wa zan kama ba, ke ka ai nake so Ashiq, Na gode." Murmushi ta yi ta ce, "Rouhii in ban faranta maka ba waye zan farantawa? Kai ne fa mijina abin aunata, kai ka ai Rouhii." "Shiyasa kika dinga oyewa kar na san kin yi tsarki ko?." Nayla ta kalle shi suka ha a ido ta ce, "Yaushe na oye?." Bai bata amsa ba kallon ta da yake yi, tayi dariya ta ce, "To a lokacin ba a gama gyara maka ni ba, shiyasa bana so ka gane. Yanzu da aka gama gyara ni bai fi ba?." Ya girgixa kai yana blushing ya ce, "Tun farko na fahimci kin yi tsarki, ban nuna miki bane ganin bakya so." Tayi dariya sosai tana kallon irjinsa tare da shafawa gashin irjin a hankali ta ce, "ba so ne bana yi ba, so nake nafi maka da za i shiyasa." Ya ago ido suka ha a ido, sai tayi dariya mai sauti ta kifa kanta a irjinsa tana oyewa fuska. Murmushi ya yi ya ce, "lallai Jiddass, kunyar ta fara guduwa kenan?." Dariya tayi tana daga jikinsa bata ce komai ba. (Alhaji Omar an samo Jiddass Ya ce, "ke ai za in ki natural ne daga Allah, ko da gyara ko babu za in ki yana nan." Sumbatarsa tayi a wuyansa bata ce komai ba. Omar ya ce, "kin ce kin gaji kuma kina sake kashe min jiki ko?." Da mamaki ta ce, "Kai baka gajiya ne?." Ya bu e ido ya kalle ta ya ce, "na tabbatar miki?." "Tuba nake ranka ya da e, a bar ni na sha iska don Allah." "Ki bari na tabbatar miki da bana gajiya dake Ashiq, sannan ki tabbatar ni ba ragon namiji bane." Ta yi dariya ta ce, "Ni shaida ce." Ido ya mayar ya rufe ya ce, "matsoraciya, na rasa yaushe zaki saba ki daina min ragwanta da raki." "Ni ce mai rakin?" Ta tambaya tana kallonsa. Ya kai harshensa kunnenta ya an lashi cikin kunnenta kana ya ce, "ke in." "Ban san ya ka ke so na koma maka ba kuma, ina jin robort ka ke so na zama." Ya zura hannunsa cikin rigarta yana yawo dashi a hankali, ya ce, "ki zama in kawai." Dariya ta yi tana ri e hannunsa da yake jikinta ta ce, "Rouhii na fa a maka abinda ka dinga fa a da aljannun ka suka zo?." Da yake kallon fuskarsa take yi sai ta ga yana murmushi, ya bu e ido yana rage girmansa ya ce, "kema sai na fa a miki abinda ki ka ce, dan ba ni ka ai aljanun suka hau kai ba har ke." Ta yi dariya ta ce, "Ni ina cikin hayyacina, kai ne dai hankalin ka ya gushe....." ta kalle shi tana ta e baki tana girgiza kai ta ce, "ka dinga kiran sunana, kuma kana cewa...." Sai ta yale da dariya ta ce, "na rufa maka asiri na yi shiru." i kan ki tsaye an mata, rundunar aljanu ne suka hau kaina a lokacin nan Jiddass. Duk abinda na aikata kar ki ga laifina, ba daga ni bane daga ke ne. Dole na fita daga hayyacina, na dinga surutan da ban san me nake fa a ba." "Ai kuwa ka yi, sai da nace to shi kuma Rouhii aljanun maldives sun fi na nigeria arfi kenan" ta fa a tana sake yin dariya tare da kwanciya a jikinsa. Bai ce komai ba sai dariya da ya yi, ya mayar da ido ya rufe yana jin farin ciki sosai. "Rouhii." "Uhum Jiddass." "Ya kamata mu je asibiti su bamu tsarin da ya kamata mu hau na family planning." Bu e ido ya yi ya kalle ta ya ce, "Family Planinng...? Meye ma haka?." "Duk da na san ka sani, tsarin iyali nake nufi." "Waye zai yi tsarin iyali kuma?." Nayla ta ce, "mu mana. Ka ga in muka yi sai mu samu Musliha ta girma kafin mu yi mata ani ko?." Ya ce, "Haka nace miki ina da bu ata ne?." "Rouhi muna da bu atar hakan da ni da kai da Musliha." "A'a, ni dai bani da bu atarsa, kema kuma baki dashi." Ta kalle shi ta ce, "Rouhi..." ya dakatar da ita ya ce, "Jidda ko a yau ki ka auki ciki ina maraba dashi, hannu biyu zan kar a dan babu abinda nake so da ya wuce ki haifa min yara da yawa, kin manta na ce miki goma nake so?." Nayla ta wara idanu ta ce, "wai daman da gaske ka ke?." Shima ya bu e ido ya ce, "Da gaske nake mana, ina so ki haifa min masu kama dake da irin tarbiyyarki. Babu wani batun family planing a rayuwarmu, ki ma daina kawo shi a cikin zamana dake." Nayla jiki ya yi sanyi, ta tuna duk wanda ta cewa zasu yi tafiya sai ya yi dariya ya ce sai kin dawo mana da unborn. Sannan ta tuna Mama Zaliha anwar Abiy, ta ce daga jinin haihuwa da ya auke mata bata sake yin wani jini ba sai ciki. Hankalin Nayla ya tashi, bata shirya sake haihuwa da wuri ba, ko kwana arba'in arta bata yi ba ya fara yi mata zancen ko yanzu ta auki ciki?. Ba shiri ta kalle shi ta ce, "Amma Rouhi...." Ya ora yatsansa akan bakinta ya ce, "Ashiq ina son ki haihu da yawa, ki bar batun planing in nan, ina son ana." Nayla ta bu e baki zata sake magana ya ha e bakinsu waje aya dan bazai bata damar magana ba, bai amince da wani planing ba yana son yara da yawa. KRB3P108 Nayla ta jima tana bacci kukan Musliha ne ya tashe ta, ta mi e zaune tana kallon akin da duhu sosai babu alamun haske, gefenta ta kalla taga baya nan da alama ya tashi, sai Musliha da ya dawo mata da ita kusa da ita. Mi ewa tayi ta shiga ban aki tayi brush da wanka a gaggace, ta fito ta kunna hasken akin ta zauna kusa da Musliha ta auke ta ta fara shayar da ita. Tana zaune ya shigo da sallama ta amsa tana agowa tana kallonsa, ya yi murmushi yana kallonta ya araso ya zauna a kusa da ita yana kallo ta. A hankali ta ce, ina ka je?. Shima murya a can asa ya ce, Na samo miki abinci, na san kina jin yunwa sosai. Nayla ta kalle shi ta ce, ina jin yunwa sosai, kukan Musliha ne ya tashe ni, itama yunwa take ji. Kiss ya yiwa Musliha a goshinta yana shafa gashin kanta a hankali ya ce, Sannu. Zuba mata ido ya yi yana kallon ta har ta kalle shi tana langwa ar da kai ta ce, Kallon fa?. Ya aga gira sama ya ce, in kina shayar da ita burge ni ki ke yi sosai. Murmushi ta yi ta ce, meye abin burgewa?. Abin shayarwa mana. Ta asan ido ta kalle shi sai ta yi dariya ta kawar da kai ya ce, Da gaske nake, sun sake yin kyau sosai, har ina tunanin anya Aisha bazata koma shan madara ta bar min kayana ba?. Dariya tayi sosai ta ce, Kai Rouhi! ka ji tsoron Allah. Dariya shima yake yi mai sauti ya ce, Kullum cikin tsoron Allah mu ke ai, Gaskiyata na