Sashe 79
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta ce, "Don Allah." To ya zai yi mata? Dole ya taka zuwa inda take ya zauna a inda ta tanadar masa. Abinda ta dafa ta zuba masa, ta ha a masa tea sai a lokacin ta lura har madarar sabuwa ce, kawai an cire mata foil in saman ne in baka lura ba baza ka fahimci sabuwa ba ce. Ajjiye masa ta yi ya kalle ta daga tsaye ya ce, "ke fa?." "Sai ka ci zan ci nawa." Hannunta ya ri e wanda yake yi masa da in ri ewa, ya jawo ta a hankali, maimakon ta zauna a kan kujera kawai ta tsince kanta a kan cinyarsa. Zabura tayi zata mi e ya ri eta ya ce, "abinci zaki ci" ya fa a yana aukar fork ya ebe abincin ya kai bakin ta. Kallonsa take yi cikin tsananin mamakin sababbin abi'unsa, ganin tana kallosa sai ya aga mata gira aya ta rufe ido cikin kunya. A kunyace ta bu e baki a hankali ya saka mata. A hankali take motsa bakinta tana taunawa, ya yi saurin kawar da kai daga kallon aramin bakinta, saboda jin sabon abu na sake fizgarsa zuwa gareta. Shiru bata cewa komai a haka ta cinye chips in da ta zuba da sunan nasa. A kasalance ta mi e daga jikinsa bai ce mata komai ba murya a sanyaye ta ce, "kai baka ci ba." Tea in yake sha a hankali bai ce komai ba ta zuba masa wanda ya rage tanna daga tsaye kamar soja. Bai i ci ba amma ya rage shayin ne dai ya shanye ya kalle ta ya ce, "Na gode." Murmushi ta yi ta sunkuyar da kai, ya mi e tsaye yana kallonta. arama yake ganinta a gabansa, ya kere ta a tsaho sosai, tsaf zai ora kwanon abinci a kanta ya ci, shiyasa in ta kwanta a jikinsa kanta yake kwanciya a daidai zuciyarsa. Pecking inta ya yi a goshi kafin ta dawo daidai ya fita daga falon. Omar fa ya fara tashin kaina Anya wannan Omar din Didi ne? KRB3P045 Arewabooks@nanahaleema11. A can Kaduna Mama bata san da zuwan su Nayla ba, bata dawo da wuri ba sai dare kuma ta tarar Jalal ya yi bacci daman da shine zai fa a mata. Sai da safe da ta kaiwa Abiy abinci bayan ya kammala ta ce, " azu masu aikin gidan nan suke ce min wai Nayla ta zo jiya, da gaske ne?." Abiy ya ce, "da gaske ne mana, Nayla ta zo ita da mijinta." Mama ta kalli Abiy ta ce, "Wai da gaske?." Abiy ya kalle ta ya ce, "na ta a yi miki irin wannan wasan ne?." Ta girgiza kai ta ce, "A'a, kawai nayi mamaki. Kuma har ta zo ta tafi bata neme ni ba?." "Ta neme ki, ni nace ba yanzu zaki dawo ba, har sa on na gaisheki ta bani." "To wai me ya kawo ta? Ba ka ce kar ta zo ba sai da izininka?." Abiy ya kalle ta ya ce, "Sun zo ita da mijinta dan na saka musu albarka a auren su kuma na saka. Babban abin farin cikin yadda mijinta yake tsananin sonta, yadda bata kulawa a gaban idanun kowa ciki harda. Na yi alfahiri da auren nan ari bisa ari, bana tunanin ko wani daban ta aura zata samu farin cikin da take samu yanzu. Nayla kam ta yi dacen miji mai sonta, ta kuma yi dacen samun inda zata yi farin ciki." Mama ta kalli Abiy da mamakin kalmansa ta ce, " an daban?." Abiy ya kalle ta ya ce, " an daban fa, an daba ya bata farin cikin da nake so ta samu a gidan mijinta, dan haka ni an daba ya yi min rana sosai. Na kuma amince da aurensu, kuma ina alfahari dashi a ko ina. Na bawa ata abinda take so, na bata abinda take burin mallaka, ta yi farin nima na yi farin ciki." Mama ta bu e baki tana kallon Abiy kana ta ce, "Wai daman ta koma gidan na sa? Na ga da ta bar gidan ko? Yaushe ta koma babu labari?." Abiy ya ce, "Tunda gashi ta zo har Kaduna zancen yaushe ta koma ai bai tashi ba." Mama ta ce, "ikon Allah, kuma wai da gaske tana cikin farin cikin?." Abiy ya kalle yayi shiru kafin ya ce, "bakya so ta kasance da farin cikin ne?." Mama ta an bu e ido ka an ta ce, "A'a ba haka nake nufi ba, kawai dai naga a yadda auren ya zo ne, shi mijin nata ba so yake ba shiyasa na tambaya." "To ina yi miki albishir da yanzu ya fita son zaman aurensu, aunar da Nayla take yi masa ba komai ba ce akan wacce yake yi mata, wata auna yake nuna mata mai matu ar zafi da zallar kulawa. A gaban idanuna ba ya jin nauyin nuna mata soyayya da kulawa, tunda har ya bayyana aunar da yake mata a gabana kowa zai tabbatar soyayyar da yake yi mata babu arya a cikinta." Cikin wani yanayi Mama ta ce, "To tun yaushe hakan ya fara? Na ga dai yaji ta yi, to ina farin ciki a wajan wacce ta yi yaji?." Abiy ya ce, "Wani abun yana zama silar wani canjin wani abun, yaji dai ya riki e ya koma zuma, zumar ma irin pure zuma mai asalin gar i babu algus a cikinta." Mama ta yi shiru bata ce komai ba, annurin fuskarta gaba aya ya gushe. Abiy ya bita da kallo ya ce, "ya naga bakya farin ciki? Kin manta ke ce mai goyon bayan aurenta dashi? Meyasa yanzu dan tana cikin farin ciki ki ke nuna bakya so?." Mama a rikice ta ce, "A'a ba haka bane, kawai ina tsoron kar ya yi mata shigo shigo babu zurfi." Abiy ya ce, "na fa a miki ni da kaina na amince dashi."Mama ta yi murmushi kawai bata ce komai ba. Abiy ya ajjiye mata ledar jiya ya ce, "Ga sa onki nan in ji mijinta. Wannan aikin da yake yi nan gaba sai ya je inda mutane basu yi tunani ba, mutanen da suke ganin Nayla ta aure shi rayuwarta a wahala zata are sun yi kuskure, domin kuwa wannan aikin hannun da yake yi sai ta kai shi wata asar nan gaba. Allah sarki marainiyar Abiy, Allah ya kar i kukanta, ya kawo mata farin ciki a rayuwarta" Abiy ya fa a yana tashi ya bata waje dan ya barta da tunani. Mama ta bu e ledar ta fito da takalma tana kalla a bayyane ta ce, "Wai an daban ne ya yi wannan aikin? an daba fa?" Ta fa a tana juya takalmin cikin mamaki. "Wai me Abiy yake nufi da maganar nan ta sa? Ni ce bana son Nayla ta yi rayuwar farin cikin ko me?." Tashi ta yi ta shiga aki ranta a ace. "Ni fa ba haka nake so ba, dole Nayal tasha wahalar gidan aure, bazai yu ace ta ji da i zaman gidan mijinta ba. Haba Ina! Ta ji da i a gidasu ta ji da i a gidan mijinta? To in hakan ya faru wacce riba na ci kenan? Haba bazai yu ba wallahi, dole na san abinda zan yi a kan haka. Bazan bari Nayla ta yi farin ciki ba, yadda babarta bata bar ni farin ciki ba itama baza ta yi ba wallahi. Wai ya fara sonta, zai daina son na ta kuwa wallahi" ta fa a tana aukar waya hannu na rawa ta kira number Aziza, dan a san abinda za a yi kafin lokaci ya ure. Nayla tunda Omar ya fita ya barta da tunani, ko ya ta motsa sai ta ji kamar a kan cinyarsa take ko kuma taji umin bakinsa akan goshinta. Tana zaune ita ka ai tana ta murmushi kamar wacce ta samu matsala, in ta tuna yanayin bata sanin ta yi murmushi, farin ciki kuwa kamar ita ka ai ce a duniya haka take ji. Mai aikin ta ce ta gama yi mata komai har turaren wuta aka yi a falo, ta bata ku i a siyo mata abinda zata yi amfani dashi ta yi mata komai sannan ta tafi. Nayla tunanin abinda zata girka take yi, cikin iyayi aka shiga kitchen aka ora mandi rice bayan ta gama gasa tilapia fish, ta yi masa ha i mai kyau yana ta hamshi ko arninsa ba ka ji. Ta soya irish ta zuba a gefen tilapia in, ta yi onion sauce ta zuba a kai sai ya tashi kamar na masu siyarwa. Tun tana saka ran shigowarsa har ta gaji, har yamma tayi bai shigo ba. Sai biyar na yamma sannan ta ji ya bu ofa ya shigo da sallama kamar ko yaushe, ko sallamar bata amsa ba ta fara cewa, "Tun azu nake jiranka kazo ka ci abinci amma baka dawo ba, kuma iya tea ka sha kafin ka fita baka ci abinci sosai ba. Ni gaskiya ka daina da ewa in ka fita" ta fa a cikin salon shagwa a tana daga zaune kuma ba ta kalle shi ba. aramar ajiyar zuciya ya yi yana ji a ransa shima fa wai ya zama mai gida, har wani damuwa ake yi in bai ci abinci ba. Tuna hakan sai ya yi murmushi yana kallon ta amma bai ce komai ba. Sai da ya gaji da kallon nata sannan ya ce, "in bana nan ki daina dafa abincin, in na dawo sai a dafa na ci." Nayla ta ce, "A'a nidai, kenan baza ka dinga lunch a gida ba sai a waje? Ni ko aiko maka dashi zan dinga yi." Murmushi ya sake yi yana kallon ta daga zaunen da take tana magana yana jin kasala na mamaye masa jiki. In ya ce baya son Nayla arya yake yi, in ya ce baya aunar kasancewa da ita yayi babban sa o, amma ya rasa ta hanyar da zai bayyana mata abinda yake zuciyarsa, shi kansa ya san abinda yake yi ya yi ka an a soyayyar da yake mata, ya kamata ace soyayyar da yake nuna mata ta fi haka saboda abinda yake ji ba wai ka an ba ne. Zama ya yi akan kujera, ya ora