← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 205

Sashe 107

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nayla ta au kwaliyya cikin straight gown ta lace mai matu ar kyau, ta aura ankwali ta saki gashinta a baya, ta sha turare sai hamshi take yi. Tana zaune a falo da yamma Salma ta yi mata waya gata a bakin gate. Tashi ta yi ta je ta bu e mata suka shigo. Tunda Salma ta shigo take are mata kallo sai da Nayla ta gaji da kallon ta ce, "Dallah kallon na meye?." Salma ta yale da dariya ta ce, "Ke wai me nake gani haka? Kin ga wani uban kyau da ki ka yi kuwa?." Nayla ta harare ta ta ce, "Daman can da kyauna." "Na san akwai, amma wannan kyaun na musamman ne. Ke wai mai Omar yake baki ne haka? Kin ga yadda ki ka canja Nayla." Nayla ta yi murmushi tana fari da ido ta ce, "me zai bani da ya wuce soyayya?." Salma ta wara ido ta ce, "Shi wannan har wata soyayya ya iya yi? Ba ni labari don Allah, yana iya abin kirki kuwa?." Nayla ta ce, "ban sani ba, ar rainin hankali." "To shi da magana ma sai ya ga damar yiwa mutane ina zai iya soyayayr balle har ya aikata?." "Ke ki ke ganin sa haka, mijina yana da hira sosai, in yana hira sai kin kalle shi kin ce daman wai yana magana." Salma ta bu e ido tana ri e baki tana dariya ta ce, "inyee ka ga masu miji." Nayla ta yi murmushi Salma ta ce, "na ji da in ganin ki a cikin farin ciki Nayla, ko baki fa a ba ana kallon ki a san kina jin da in zaman gidan nan. Ashe Omar a addarar ki yake shiyasa Allah ya ora miki aunarsa." Nayla ta ce, "Hmmm bari kawai, in baka yarda da ikon Allah ba ka shiga uku. Salma duk yadda zan fa a miki yadda yake aunata baza ki gane ba, duk yadda zan sanar dake yadda yake nuna min wallahi baza ki fahimta ba. Abu aya na san na yarda dashi, addu'ar da nake kwana ina yi bata fa a a asa ba, Allah ya amsa ya kuma share min hawaye, ya tabbatar min da Omar in ne alkhairi a gare ni." Salma ta ce, "Gaskiya ne, Allah ya tabbatar da zaman lafiya a rayuwar ku." "Amin sis" ta fa a tana nuna mata zoben hannunta. Salma ta kalli zoben ta ce, "siya ki ka yi?." "Ya siya min dai." Da mamaki Salma ta ce,"Don girman Allah? Ke wai daman shima duk ya iya irin wannan abubuwan ko ke ki ke koya masa?." "Ban sani ba" Nayla ta fa a tana harararta. Dariya Salma tayi sosai ta ce, "dallah can, daga tambaya sai ba ar magana? Abin ne da aure kai wallahi, a haka simi simi dashi, yana zarewa mutane ido yana harara da tsaki, kullum fuska a aure kamar mai fuskar shanu, ashe shima an air ne. To shi wannan zoben kyautar first night in ce?" Ta fa a tana aga mata gira. Nayla ta yi dariya ta ce, "ina ruwanki?." "Babu ruwana, tunda mun gama taya ki kuka ai amfanin mu ya are." Dariya suka yi a tare suka cigaba da hira. Bata jima sosai ba ta tafi ta bar Nayla a zaune a falo tana jiran shigowarsa. Sai yamma sosai ya shigo da sallama a ciki, ta amsa tana fitowa babban falon waya a ma ale a kunnenta tana magana. Cak ya tsaya yana kallon ta tun daga sama har asa yake are mata kallo, numfashinsa ya kusa barin gangar jikinsa, da yar ya yi ta maza ya kamo numfashin ya tsaya a irjinsa yana sauka zuwa ciki a hankali. Ya tafi da idanunsa kamar zai rufe sai ya bu e su a kanta yana cigaba da are mata kallo, musamman shape in rigar yadda ya fita komai ya bayyana arara. Wani irin kyau ya ga ta yi masa, kyaun ya wuce tunaninsa ya kuma zarce nazarin walwarsa, hakan ya saka kyaun ya gigita shi har tunaninsa ya je hutun rabin lokacin kafin ya dawo daidai. Murmushin da ta yi masa ya sake kashe masa jiki, bai san ya ri o hannunta ba yana cigaba da kallon fuskarta ita kuma ta auke ido daga kansa. Hannunta ya ri e sosai ya jawo ta kusa dashi ya rungumeta a hankali. Shiru ne ya biyo baya tana kwance a jikinsa idanunta a lumshe ta ji ya ce, "kina so ki zauta ni ko?." Bata ce komai ba tana jikinsa a kwance, ya agota a hankali ya kalli fuskar ta musamman lips inta da ya sha jan janbaki, kasa jurewa ya yi ya kai bakinsa a hankali ya shanye janbakin tass kafin ya agota ya ha e goshin su waje aya idonsa rufe. "Kin yi kyau, kin yi kyau. Kin fi kyau yin kyau!" Ya furta a hankali ba tare da ya raba fuskarsu ba kuma bai bu e idanunsa ba. Murmushi ta yi murya can asa ta ce, "na gode." Yadda ta yi magana ya saka shi sake mayar da ita jikinsa ya lumshe ido yana motsata a jikinsa a hankali. Sun jima a haka kafin ya raba jikinsa da nata, ya kalli fuskar ta ya saka yatsu biyu ya ago da fuskarta, ta kalle shi sai ta sauke wayar idonta asa. Murmushi ya yi mai sauti ya yiwa idanun nata kiss ya sake yi mata a kumatun ta ya ri e fuskarta kawai yana kallo. Nayla cikin shagwa ar da take sake narkar dashi da kashe masa jiki ta ce, "ina ka je? Ina ta jiran ka tun azu har yamma ta yi." Lumshe ido ya yi ya bu e a hankali ya ce, "an kusa sallar magrib fa, don Allah ki bari nayi sallah cikin nutsuwa, kina so na zauce ne?." Nayla ta fara bubbuga afa kamar yarinya arama ta ce, "Allah ni ka fa a min inda ka je, tun bayan sallar azhar ka fita baka dawo ba sai yanzu. Kuma ko waya baka yi min ba, ina zaune ni ka ai. Gaskiya ka fa a min inda kaje" ta fa a cikin sabon salo tana kallonsa. "Y salam! Ya salam!!" Ya furta a hankali jin tsayuwar na neman gagararsa, salon nata yana neman haukata shi lokaci aya. Bai san ya jawo ta da arfi ya shiga kissing dinta romantically ba. Tsayuwar gagararsa tayi, ya zame ta a hankali ya zauna a kan kujera ya dafe kai da hannayensa jin ana kiran sallar magrib. Ajiyar zuciya yake yi a hankali idanunsa a rufe, arin dawowa nutsuwarsa yake yi amma nutsuwar tana neman gagararsa. Da yar ya samu ya kamo ta duk da tana kubcewa ya sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske ya bu e idanunsa da suka fara canja launi. Nayla na zaune a gefensa kamar munafuka ta wani nutsu kanta yana asa kamar ba ita ba. Hannunta ya ri e a hankali ya furta, "Kin ga ana kiran sallah, na fa a miki ki bar ni nayi sallah a nutse amma ki ka i ko?." Nayla ta kalle shi ta ce, "ni babu ruwana" ta fa a tana kifta idanu. Hakan da tayi ya saka shi sake jin sabon abu ya soke shi a zuciyarsa, sai ya mi e da sauri ya bar wajan dan in ya cigaba da zama tabbas akwai matsala. KRB3P63. Nanahaleema. Tunda ya fita sallar magrib bai dawo ba sai bayan i'sha, dan baya so ya dawo ta sake tayar masa da hankali gwara in ya shiga ya shiga kenan. Kamar yadda ya sangartata da siyan abinci da takeaway ya shiga gidan, ya same ta a zaune a falo amma ta canja shiga zuwa riga da wando na Pakistan ta saki gashinta ta saka aramin ankwali ta zagaye goshin ta dashi. Bai kalle ta ba ya ajjiye abincin ya ce, "ki zo ki ci abinci." Da to ta amsa ta tashi ta kawo plate ta ajiiye ta koma ta kawo ruwa duk yana kallon ta amma baya so su ha a ido dan zata iya haukata shi. Haka ta zuba abincin a plate aya kamar yadda ya saba mata da ci shida ita a waje aya, ya ebo yana bata tana ci amma ya i bari ya kalli idonta. Bata ci da yawa ba ta ce ya ishe ta, bai ce ta bashi ba ya ci da kansa, bayan ya gama ya tashi ya zubar da disposable packs in ita kuma ta auki plate in ta shiga ciki. Bata dawo falon ba aki ta wuce, ta yi brush ta canja kaya zuwa riga da wando na bacci. Wandon iyakacinsa guiwa, rigar kuma bata da tsaho mai siririn hannu, sannan bayan rigar gaba aya a bu e ya ke, sai wata rigar ta sama mai ma auri a gaba. Ta saka hula ta fito falon dan tana son sanar dashi gobe zata fita Bata same shi a falo ba kai tsaye akin ta shiga da sallama, ta same shi a tsaye babu riga a jikinsa yana tsaye a gaban kayansa yana duba riga. Ita kam burge ta yake yi, kamar ba namiji ba hatta kayansa a shirye suke babu caku ewa yadda maza suka saba. Babu rataye-ratayen kaya a ko ina a aki, komai neat kamar mace mai tsafta dan yafi mata da yawa tsafta. Amsa sallamar ya yi ya juyo yana kallonta ta yi saurin auke kai, har yanzu bata saba da ganinsa babu ko da riga ba, nauyin hakan take ji kuma kwarjini yake yi mata sosai. Ganin ta tsaya bata araso ba sai ya kalle ta ta shigo ciki a hankali ta tura ofar ta rufe amma ta kasa magana. Bai saka rigar ba ya rufe ofar wardrobe in yana kallon ta. Jingina ya yi yi da wardrobe in ya har e hannu a irji yana kallon ta. Nayla jin shiru bai yi magana ba kuma bata ji motsinsa ba sai ta ago ta kalli inda yake, suna ha a ido ya aga mata gira yana an murmushi tare da ta e baki a lokaci guda. auke kai ta yi daga kallon sa tana murmushi ka an. A hankali ya tako inda take, babu zato ta ji ya ja igiyar gaban rigar ta warware ya sa ule ta fa
Chapter 107 · 0% Book details