← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 175 OF 205

Sashe 175

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Uhum." "Wacce makaranta kenan?." "Masters nake so nayi, ina zaune a gida bana komai, shiyasa nake so na koma." "Makaranta!" Ya sake maimaita yana kallonta cikin wani yanayi. Nayla tana kallonsa ya ce, "makaranta na nufin ki fita kullum, masu koyar dake maza, abokan karatun ki maza, a hanya maza, a ko ina maza. Haka ne?." Nayla ta yi dariya ta ce, "kwantar da hankalinka, open university zan nema." "Ita open university in daban take?." "Eh mana, muna zaune dakai a haka zan yi karatuna, in ka ga na fita to exams zan yi shine zan je exams center su na rubuta na dawo. Seventy percent online ake karatun, thirty percent phyaically." Shiru ya yi bai ce komai ba ta ce, "YaMar say something mana." "To me zan ce miki? Tunda kina so Allah ya taimaka." "Ni fa tambayarka nayi, in ka bar ni nayi, in baka bari ba na ha ura." "Har abu nawa zaki ha ura dashi a rayuwarki saboda bana so?." Nayla ta ce, "ai ka kai na ha ura da komai in ne saboda kai. In baka son nayi karatun bazan sake maganar ba, kuma na fa a maka wallahi a gida ake karatun, ita ba a zuwa ko ina sai lokacin fitar yayi." Ya bita da kallo ya ce, "To na baki dama Jidda, Amma ina da shara Ta yi dariyar jin da i ta ce, "to ina jinka." "Bazan amince ina son zama dake nayi hira ki ce min karatu ki ke yi ba, bazan amince da sakacin kula da ata saboda karatu ba, bazan amince da ina magana dake kina sauri ki bani amsa ki gudu saboda kina karatu ba, da ma dai sauran abubuwan da ban fa a ba. in kin san karatunki bazai shiga lokacina ba shikenan." Ta koma jikinsa ta kwanta ta ce, "baka da damuwa Rouhi, na amince." "Allah ya taimaka" ya fa a bai kalle ta ba yana cigaba da kallon arshi. Ta amsa da amin. Tashi ta yi ta shiga ciki ta auko baby carrier in Musliha ta ce, "YaMar gashi ka goyata." Ta auka bazai kar a ba, dan da tsokana tayi sai ya bata mamaki ya kar a ya ce, "To ya ake yi?." "Tashi na nuna mana." Bai musa ba ya tashi ta kar i Musliha ta kwantar da ita ta saka masa jakar sannan ta saka masa Musliha ta gaba. Musliha ta kwantar da kanta a irjinsa ya shafa kanta ya ce, "Allah sarki yarinya, itama ta san da irjin babanta kamar yadda babarta ta sani." Dariya tayi ta ce, "ba dole ta sani ba." Haka suka yini a aki suna zuba soyayya son ransu, basu fita ba sai da aka yi sallar i'sha. Nayla ta yi kwaliyya cikin doguwar riga ba a ta yi rolling kanta sai ta fito kamar balarabiya. Shima ya shirya cikin ananun kaya ba ar riga da ba in wando, sai kuma wata mara nauyi da ya saka a sama. Sai hular sanyi da ya saka dan baya son fita sanyi ya shiga kunnensa, da ya saka hular sai ya yi matu ar kyau. Nayla ta kalle shi ta ce, "Mijina! mijina mai kyau ne." aga mata gira ya yi ya ce, "Matata mai kyau ce" ya fa a yana bu e baby pusher in Musliha ya sakata a ciki yana turawa ita kuma Nayla tana ri e da wayarta suka fita. Sai da suka shiga elevator sannan ya ce, "Mu je mu ci abinci ko sai mun dawo?." Nayla ta ce, "mu je mu ci in, Daman ka saka ni jin yunwa." Kallon gefen ido ya yi mata, sai tayi dariya ya auke kai bai kula ta ba suka shiga hotel entry in. Kallon mutanen ciki suke yi Nayla ta ce, "ga seat nan a kusa da kai Rouhi, bara na je na samo abinda zamu ci." Bai ce komai ba ya zauna ta wuce tana ebo abinci tana dawowa ta ajjiye, a haka ta kawo abubuwa da yawa ta zauna. Nayla ta ce, "ni fa ba da in abincinsu nake ji ba, shiyasa nayi guzurin yaji." Ta fa a tana kallonsa harda aga gira. Shiru yayi bai ce komai ba, ganin ya share ta sai ta ce, " an wula anci sun zo kenan, na gode." Murmushi ya yi jin abinda ya ce, "Magana nake da su Bashir shiyasa." Abincin ta fara ci hankalinta a kwance. "Sannu Sis" aka fa a daga bayan Nayla. Nayla ta juya tana kallon wacce tayi mata magana. Farar mace ta gani kyakykyawa, itama ta saka abaya kamar yadda ta saka. In ba dan ta yi magana ba Nayla bata auka tana jin hausa ba dan gaskiya ta ha u. Nayla ta ce, "Yauwa sannu." Matar ta ce, "Ma sha Allah, ba dan na ji kina amsa waya kina hausa ba a wajan chef zan ce baki jin hausa, Tabarakallah kina kyau." Nayla ta yi dariya ta ce, "Abinda nake fa a a raina kenan ki ka fa a a zahiri." "Sunana Manal" ta fa a tana bata hannu alamun su gaisa. Nayla ta mi a mata hannu ta ce, "Ni kuma Nayla." "Ma sha Allah! Don Allah zan iya samun yajin nan naki? Abincin basu da i sosai." Nayla ta ce, "Why not, gashi ki je dashi." Manal ta ce, "a'a zan dai eba na kawo miki." "kar ki damu, ina da wani a aki, na taho da wannan ne kawai. Ki ri "Thank you so much Sister." "Babu komai" Nayla ta fa a tana murmushi Manal ta juya ta koma inda ta bar mijinta a zaune. Omar ta kalla taga ita kawai yake ta kallo, fuska babu walwala ya ce, "baki san mata ba kawai kin yi mata kyauta?." Nayla ta turo baki gaba ta ce, "YaMar alfarma tazo nema fa." Bai ce komai ba ya cigaba da cin abincinsa itama tana ci. Da suka gama fita suka yi suka sauka suka tafi yawo. Sun sha yawo a asar, sai da suka ata lokaci a waje dan basu koma gida ba sai biyu na dare sannan suka dawo hotel. Suna shiga aki suka tarar an gyara akin ya yi kyau sai hamshi yake yi, sai ta tsaya ta ce, "Rouhi na koma asa na siyo smoothie a McDonald? Sai yanzu na kula akwai shi a asan hotel in nan, na je pls?." "Meyasa da muka sauka baki siya ba?." "Yanzu na tuna, na je?." "Ki dawo da sauri." "To" ta fa a tana juyawa ta fita da sauri. Ba jimawa ta siyo ta dawo, tana shiga elevator taga Manal a ciki ita da wani black beauty dogo, mai dogon hanci sanye da glasses. Nayla tana kallon yadda suke a tsaye ta san mijinta ne. Manal ce ta fara yin dariya ta ce, "Sis mun sake ha uwa." Nayla ta ce, "mun sake ha uwa kam." Ta kalli mijinta da yake gefe ta ce, "Ina yini." Ba tare da ya kalle ta ba ya amsa Manal ta ce, "Ni kamar kallon sani nake miki Nayla." Nayla ta ce, "Nima kamar na sanki. Suka yi dariya a tare, a lokacin elevator ta bu e mijinta ya fita Nayla ta ce, "a floor in mu ku ke ashe." Tare suka fito Manal ta ce, "Room nawa?." Nayla ta fa a mata Manal ta ce, "ai room aya ne ya raba mu." Nayla ta ce, "A ina na saanki don Allah?." Manal ta ce, "maybe zaki san CookwithManal." Nayla ta ce, "Haba ni na san na san fuskarki, ashe kece cookwithManal matar Dr Adnan, kai na ji da in ha uwa dake. Ina kallon contents inki sosai." Manal tayi murmushi ta nuna mata wayarta ta ce, "ba kece wannan ba please?." Nayla ta kalla ta ga video sunan Musliha da suka yi fa a da Omar a kansa ta ce, "ni ce." Manal ta ce, "saboda kyaun da ku ka yi min nayi saving video nan, na fa awa Partner ban ta a ganin perfect match kamar ku ba." "Har ku in?." Manal ta ta e baki ta ce, "ina wani perfect..? Kina ganin mutum kullum rai a ace?." Nayla tayi dariya sosai suka tafa da Manal ta ce, "Kin san meye? Kusan duk haka suke fa, azu da na baki yajin nan sai cewa ya yi ban sanki ba kawai na yi miki kyauta." "Shima haka ya ce, dana bashi inci yayi, ya ce ni dai na ci, shi bazai ci abinda bai san daga hannun wa ya fito ba." Nayla ta yi dariya ta ce, "duk halinsu aya." Manal ta ce, "bani number ki ma dinga gaisawa, a Kano ki ke?." Nayla ta kar i wayarta saka mata number waya ta ce, "A Kano nake. Ina nan zan shigo physical classes inki in sha Allah. In dai na kalli content inki sai na gwada abinda ki ka koya, ikon Allah ban ta a falling ba." Manal ta yi murmushi ta ce, "To shikenan Nayla, sai na jiki. Ina Babyn?." "Tana aki, ke fa?." "Ni ai da ki ke gani manyan mata ne, yarana uku." Nayla ta wara ido ta ce, "ma sha Allah, amma baki kama da masu yara ba, wallahi na auka baki fi mate ina ba." Manal zata yi magana suka ha a ido da Dr Adnan yana kallo ta ya fito daga aki. Sai ta kalli Nayla ta ce, "ya fara hararata, zamu yi magana Nayla." Nayla tayi dariya itama ta shiga akinsu. (Baya da kura fans ne kawai zasu gane wacce manal ce wannan). A tsaye ta same shi har ya yi wanka ya fito ya kalleta ya ce, "Siyo abun kenan?." Ta ajjiye smoothie in ta ce, "Sorry Rouhi. Bara na yi wanka nima, kaga har uku ta kusa" ta fa a tana shiga ban aki ta yi wanka ta fito aure da towel. Smoothie in ta auka tana sha tana tsaye a jikin mirror tana shafa turare. Ganinsa tayi a bayanta yana kallonta, aga masa gira tayi ta sake aukar smoothie in ta sha sannan ta ce, "Bismillah" ta fa a tana nuna masa. Kai ya girgiza ya tako ya tsaya a bayanta ya ora hannunsa a kafa unta yana tahowa da hannunsa zuwa asa a hankali har ya ri o tsintsiyar hannunta, ya ri
Chapter 175 · 0% Book details