Sashe 51
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ji kalmar Didi a wani film na india, ya shiga wajan Kawu Sulaiman ya kira shi ya gama ran washin kansa, a lokacin ya ji ana kiran Didi sannan ya ji kawun ya fassara ya ce ar uwa kalmar ta ke nufi, shikenan ya saka mata Didi bai sake cewa Yaya ba. Didi ce ka ai take hana shi ya hanu, bayan ita babu wani ko wata da zai iya cewa kar ya yi ya i yi. Kaf labarin iyayen su da abinda ya faru da yana yaro ya sani a bakin mutanen gidan, ya san komai babu irin ba ar maganar da basa fa a akan iyayensa, hakan ya saka ya san komai akan dangin mahaifiyarsa da halin mahaifin su da wanda bai sani ba. Yana cigaba da girma rashin ji yana sake aruwa, domin sai ya zama sume manya taqadiran makaranta, in suka saka kara babu wanda ya isa ya tsallake a cikin makaranta. Babu wanda yake tsoro kullum a sai an zane shi a makarantar amma ko a jikinsa gobe sai ya maimaita. Gashi yana daga cikin masu arin makarantar, har class aka ware musu ana koyar dasu saboda ana yawan yin gasa tsakanin makarantu. Ana koya musu turanci yadda zasu fitar da makaranta kunya. Islamiyya kuwa da yar Didi ta saka ya kai aji hu u daga nan ya daina zuwa saboda baya lamuntar a ce za a dake shi in ya yi fashi ko in ya makara, gashi ya fi kowa laifi amma ba a isa a ta a shi ba. Yana aji hu un wani Malami ya dake shi saboda ya makara ai kam ya fasa masa kai da dutse ya gudu. A ganin sa kan me za a dake shi a gaban an aji kuma harda mata. Akwai wani babban malami a islamiyyar mai suna Malam Salahudden, tun a lokacin babban mutum ne mai cikar kamala da son wasa da dariya. Shi ka ai Omar yake jin maganarsa, hakan ya saka Aisha ta je ta same shi ta ce don Allah ya dinga koyawa Omar karatu ta san zai zauna. Ai kuwa haka aka yi, da ya kira Omar bai i zuwa ba, ya ce masa kullum da yamma ya dinga zuwa wajansa zai dinga yi masa karatu da kansa. Babu yadda ya iya haka ya amince bayan Aisha ta dinga yi masa magiya kamar ita zata yi karatun. Omar baya son makaranta amma yana da ari da sauri iya karatu, ya tsani makarantar boko har gwara islamiyyar tunda yanzu shi ka ai ake koyawa. Boko kuwa da yar ya kai SS3, tunda aka fara batun jarabawa ya falle bai sake koma ba. Shiyasa ya kan ce ai ya gama sakandiri jarabawa ce kawai bai yi ba. Yana da skills a fanni daban-daban, yanzu zai fara zana fuskar mutum kamar yana wasan asa kuma ya fitar da komai. Ko ya auki wani abun ya yanka sai ya bada wani abu mai kyau wanda kai kana gani kasan aikin an baiwa ne. Haka gyara socket na wuta ko wani abu da ya shafi aikin wuta duk yana yi, kuma ya ha a ya gyara abu ya tashi ya cigaba da amfani. Tunda ya shekara sha biyar sai abun na sa yayi gaba dan yana daga cikin wa anda basa jin magana unguwar gaba aya, yana wannan shekaru har yara ne dashi da suke take masa baya saboda ya ri a. In ya ata mata rai haka zata kai ararsa wajan Malam Salahudden, ya kira shi ya yi masa nasiha ya kuma zaunar dashi ya yi karatu. Inda karatun Omar ma bai kai ace ya sani ba Malam Salahudden ya sanar dashi, kuma abinda yake burge Malam yadda yake auka ya kuma haddace. Zaman sa da Malam ya koyi tsayar da sallah da yin ta a cikin mutane, har hakan ya zamar masa jiki indai za a yi sallah zai shiga masallaci saboda mahimmacin hakan da Malam yake fa a masa. KRB3P027 Arewabooks@nanahaleema11. A hankali ya fara ta a shaye-shaye saboda zama da masu yi, tun ba ya sha'awar yi har ya ji a zuciyarsa zai iya gwadawa. Haka Didi zata saka shi a gaban tana kuka sosai, babu mai tsawatar masa sai ita in, dan jama'ar gidan ba shiga harkarsa suke yi ba dan bashi da kunya. Wannan raunin na kukan Didi da nasihar Malam yake sakawa ko yayi niyar shan wani abu in ya tuna da zata yi kuka sai ya fasa. A hankali sai abin bai bi jikinsa ba, da taimakon Allah da taimakon addu'ar Malam ya daina amma yana ta a shan sigari musamman in ransa ya aci. Kaf gidan nan tsoronsa suke ji dan babu wanda yake agawa afa daga mazan har matan, dan zuwa lokacin ba a rasa shi da aramar wu a a jikinsa, kana yi masa ba daidai ba zai yi maka barazana da ita dan bai ta a fitarwa da wani jini ba har lokacin. Nan da nan sai aka fara cewa daman gadon baban yayi, ya za a yi barewa tayi gudu anta yayi rarrafe. Wasu kuma su ce jafa'in da ubansa yake jawowa an wani ne ya fa a kan na sa an. Ita dai Didi kullum addu'a take yi masa tana kuma yi masa fa a amma baya ji. Didi ta girma dan ta kammala makarantar secondry, tana son cigaba amma babu gata babu wanda zai kula da karatun ta balle ta yi dole ta ha ura. Ga samari su dinga biyota ana cewa ana so, da zarar mutanen unguwa sun ga wanda ya ce yana sonta duk yadda za su yi sai sun yi sun kore shi. Dangin mahaifiyarsa ma ganin abinda Omar ya zama sai addu'a suka sake yamatar su, dan a ganin su da babarsu bata auri babansu ba da hakan bai faru ba. A haka aka aurar da sa'anin Didi amma ita tsoron ma yi mata magana ake yi saboda shi, dan in ko a gidan yaga kana kula ta in ka yi maganar da bata yi masa ba ka shiga uku. Makaranta kuwa tuni ya daina zuwa, Malam Salahudden ne kawai in ya aiko a kira shi baya in zuwa, hakan ya saka ya samu ilimi wani lokacin shi yake yiwa Didi gyara. Yana da shekara sha bakwai aka fara kama shi cikin ata gari, Didi ce zata je ta yi belinsa, wani lokacin a bata shi wani lokacin a wula anta ta. Ganin har ya fara zama a a cell sai gidan matan gidan suka ha a yadda zasu kore su daga gidan dan ya zamar musu fitina. Baka isa ka yi abinda baya so ba sai ya yi abinda zai tsoratar da dake. Rashin kunya kuwa kana fa a yana fa a, ka aga hannu zaka dake shi shima ya aga nasa. Babu wanda yake cewa tsaya ya tsaya sai Didi sai Malam Salahudden. Ai kuwa suka ha a masa sharri suka ce ya nemi ar Kawu Sulaiman mai suna Ramla da sunan zai yi mata fya e. Matar Kawu babba ce ta dinga hira wutar abin, yadda take kambaba maganar sai ka auka ya faru a kan idanunta. Wannan dalilin ya saka Omar ya tsaneta tsana mai muni. Kowa da ya ji maganar bai musa ba dan an san zai iya aikatawa, kuma suna sane suka za i Ramla ar Kawu Sulaimn dan yana da zafi sosai. Ai kam mazan gidan suka taru suka yiwa Omar dukan da ya kasa motsawa, suka fasa masa jiki, shatin bulalar ta ko ina a jikinsa, suka kuma ce sai sun bar gidan su tafi duk inda zasu ne. Kawu Sulaiman da Kawu Babba suka auko abinda suka gada daga mahaifinsu har ma da na mahaifiyarsu suka watsa musu a fuska, Kawu Sulaiman ya ce su bar gidan basa bu atarsu har abada sun bar musu gadon. Duk da Omar bashi da lafiya haka ya saka Didi ta auko abinda zata auka suka bar gidan kai tsaye dangin mahaifiyarsu ta ce suke. Omar ya nuna baya so suje, amma ta nuna basu da wani wajan sai nan dole suka tafi gidan Yaya Adamu. Zuwan su gidan bai canja komai ba, ya dinga fa a yana cewa shima Omar bazai lalata masa yara ba gwara su tattara su bar gidan bazai zauna dashi ba halin ubansa ya yi. Didi tana kuka tana bashi ha uri amma ya i ji. Suka tafi gidan Mama Zainab babar Yayar su Mamansu, itama ta ce bata da inda zata ajjiye su. Ta dinga yi musu wuala anci kala-kala, tana ambato sunan mahaifinsu tana zagi, tana zagin Omar da kalmaai marasa da in ji. A gidan Saroot suka zauna kafin ta samu Yayan na su da maganar a san abinda za a yi. Daga arshe dai Yaya Adamu ya kar i duk abinda suka mallaka ya tattara ya ara da wani abun ya je ya siya musu g da ya ce su je su zauna ita dashi. Haka suka tafi gidan, Omar zuciyarsa ta gama cika da tsanar dangin nan guda biyu, a haka suka fara rayuwa a cikin gidan ita dashi. A haka suka saba da Hajja har ya zama duk ta san labarin su dan farkon tarewar su ma Hajja ce take basu abinci kafin su san abinda zasu yi. Daga wannan lokaci Omar sunan ya sake yin tambari a garin Kano, dan har gida ya saka aka je gidan Kawu aka yi musu dukan tsiya kamar yadda suka zane shi, daga wannan lokacin ne suke yi masa la abi da Damisa i sabo. Bayan wannan abinda da ya saka aka yi ya sake sakawa aka tarewa Kawu Sulaiman a hanya aka kwace masa mashin ya kuma saka yaransa suka shi tafiya a afa, Kawu yana tafiya yana hawaye saboda nisan tafiyar. A wannan lokacin ne Nayla tazo hutu gidan Hajja, da daddare ta fita ba a sani ba aka yi arin yi mata fya e dan lokacin abinda ake fama dashi kenan. Allah ya kai Omar wajan ganin abinda yake shirin faruwa ya dakatar da aikatawa, rana ta farko ya yankewa wanda yake arin yi mata fya an yatsa aya, kuma ya cire masa kunne. Duk sun yaga mata rigar jikinta sai kuka take tana kiran sunan Hajja. Rigar jikinsa ta