Sashe 205
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read
"Amin Jidda. Ni da Didi kawai iyayenmu suka haifa, ta haifi aya ta bar duniya, ina so na tara mana iyalai da yawa ni da ita. Ina son tarawa mana zuri'ar da zata yi alfahari da ita." Ta yi pecking insa a kumatu ya ce, "Allah ya ba mu masu albarka." "Amin Jidda, Amin Jiddana. Na gode miki, Allah ya saka ki aljanna." "Amin YaMar, tare da kai." "Da wata gur atacciyar R in ki, ki ce YaMar ki ce Rouhii kuma duk da R in a ciki." Murmushi tayi bata ce komai ba. Ya ce, "in kika ce R yadda na fa a zan bari ki yi family planing na tsahon shekaru goma masu zuwa." Dariya ta yi ta ce, "bana so, ina son haihuwar yarana." Ya girgiza kai ya ce, "aka cewa makaho ga ido ya ce wari yake yi, saboda ya san bazai samu ba." Ta sake yin dariya ya ce, "na ji." Ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Na gode Jiddana,Allah ya bar mu tare har aljanna." "Amin Rouhi. Allah ya sa baza ka yi min kishiya ba, Allah yasa mu cigaba da zama a haka har mutuwar mu. Dan naga wannan shegiyar sabuwar secretary in nan taka akwai shegen rawar kai, ga iyayi." Dariya ya yi tare da ri eta a jikinsa ya ce, "ni duk ban gani ba Ashiq, duk iyayinta kamar Musliha nake kallon ko wacce mace. Matan waje basu da abinda zasu burge mijin ki, sirrin tana hannunki. Ni fa ke ka ai kin ishe ni zaman duniya har a lahira." "Na gode Rouhi. Ka cigaba da kallon mata a matsayin maza, ni ce kawai mace a idanunka." aga mata kai ya ce, " aya tamkar da dubu kenan." Ta yi dariya ta kwantar da kanta a kafa arsa ya saka hannu ya zagaye cikinta ya ri e yana kallon hoton da yake akin. Shida ita ne da yaran gaba aya aka auka lokacin haihuwar Mushin. Murmushi ya yi tare da ajiyar zuciya ya ce, "Allah ya ji an iyayen mu, Allah ya ji an masoyiyata kuma Yayata Didi." "Amin Rouhi" ta amsa a hankali ya sake yi mata peck a goshi cikin soyayya da tsantsar shau in juna. Nana Haleema #($*$,$ 0(1*1,1 #*$,$ 0*1,1 Times New Roma Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData MYA-AL10 TECNO LD7 WPS Office 670b9ab181a2426590b31c599dc52791