← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 205

Sashe 90

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nayla ta rufe ido da hananyenta cikin tsananin kunyarsa. Omar ya yi murmushi ya ce, "Omar ya yi sa'ar mallakarki a matsayin matarsa Jidda, ina alfahari da hakan." Nayla dai murmushi take yi farin ciki take ji, ji take kamar ta taka rawa amma babu dama. "Ina zuwa" ya furta yana tashi ya fita ta bi shi da kallo tana murmushin jin da i. A bayyane ta ce, "Ko ina aure fuskar ta sa ya tafi oho" ta fa a tana murmushi dan ya canja mata, ya koma mata wani daban ba wanda ta sani ba. Omar yana fitowa falon ya kalli Didi da take kallonsa, gani t yi ya rame shiyasa ya bata tausayi a lokacin. Ya ce, "bani abincin Didi, kaina ciwo yake yi." Didi ta ce, "dole kai ya yi ciwo ai, Bara na kawo maka." Ta fa a tana tashi ta kawo masa ya zauna yana ci, kuma ya ji da in abin sosai duk da shima bakina babu da Yana gama ci ta ce, "ga maganinka nan ka sha." Bai musa ba ya sha maganin ya kalli Marmerh da take hannunta ya yi murmushi ya ce, "ban ga Marmerh ba sai yanzu." Didi ta ce, "kana ta matarka ta ya zaka ya Marmerh?." Murmushi ya yi ya ce, "bani ita." Bata musa ba ta bashi ita ya ce, "zan yar miki da ita Didi, auketa." Didi ta yi murmushi ta ce, "ka ri e ta bazata fa i ba." Fuskarta yake kallo yana murmushi, ya uka ya yi mata kiss a goshi yana jin son yarinyar na zaga ko ina na jikinsa. Ba tare da ya kalli Didi ba ya ce, "Didi ban ta aukar jariri ba sai ita, ban ta a jin son abu yana shiga zuciyata lokaci aya ba sai ita Didi. Ina sonki Marmerh Didi, ban sani ba ko dan sunan mahaifiyata ne da ita, ko kuma dan ar Didina ce.....amma Allah ya sani ina sonta" ya sake fa a yana shafa kumatunta. Murmushi Didi tayi dan itama ta sani, daga haihuwar ta zuwa yanzu ku in da Omar ya kashe mata ba ka an bane. Kuma haka kawai zai kira ta a waya ya ce yana gaishe da Marmerh. Didi ta ce, "To Omar ai arka ce, dan ka sota ba laifi ka yi ba." "Kamar in na ce ki bar min ita zaki iya" ya fa a cike da tsokana yana kallon ta. Ta yi dariya ta ce, "Zan iya mana Omar, Indai babanta zai baka kuma Nayla zata auka gaka ga Marmerh nan. Bata da wani uba in ba kai ba, dan na bar maka ita ko a jikina." "Hmm!" Kawai ya ce yana murmushi yana kallonta. arta Didi ta yi ya mi e ya fita, ta biyo bayansa ta ce, "Omar!." Tsayawa ya yi ya kalle ta ya ce, "ni fa zan wuce gida dare yayi." Omar ya ce, "To, amma ki bari na saka Bashir ya mayar dake." "Yauwa, kira shi. Sannan..." sai ta yi shiru tana kallonsa ya ce, "uhum...ina ji." Ta sauke numfashi ta ce, "Likita ta ce a bawa Nayla hutu na kwana biyar zuwa sati aya ko kwana goma. Ta samu ciwo sosai har inki sai da aka yi mata, tana bu atar hutu sosai, in ba haka ba zai zama kamar an fama ta ne. Kuma ka tabbatar tana shiga ruwan umin nan kamar yadda ka ga na yi, an ce ana so ta shiga kamar sau biyu a rana har sai ta warke. Kuma don Allah in wani ne ya baka wani maganin ka sha har hakan ya faru don Allah kar ka kuma sha, ka ga ka cutar da yarinya bata ji ba bata gani ba" ta ara fa a a sanyaye. Wata irin kunya ya ji ta lullu e shi a karo na farko a rayuwarsa, babu halittar da ya ta a jin kunya a duniya sai Didi, shi bai san ma kunyar ba, bai san ya ake jinta ba amma yau kam ya ji kunyar Didi matu a, musamman bayaninta na farko. Duk yadda ya so ya basar da kunyar amma sai ya kasa, ya auke ido daga kanta ya kawar da kai bai ce komai ba. Didi bata lura da yanayinsa ba dan ita kam bata ji kunyarsa kamar yadda tasan baya ji ta ta, ta saba dashi kuma in ba ita in ba waye zai fa a masa?. Jin ya yi shiru ta ce, "baka ji me na ce ba ne?." Ya aga kai ya ce, "na ji mana." "Yauwa, sannan ga maganinta nan shima ya zama tana sha ko yaushe, Kaima ga naka nan dan har yanzu baka dawo daidai ba." Ya aga kai bai ce komai ba. Jin ta yi shiru sai ya juyo ya kalle ta ya yi murmushi ya ce, "Na gode Didi. Allah ya bar zumuncin dake tsakanina dake, Allah ya saka miki da alkhairi. In ba ke in ba bani da wanda zai share min hawaye kamar haka, Marmerh ko wata aya bata yi ba amma kin fito tun asuba har yanzu baki koma ba. Na gode Didina!." Murmushi ta yi tana harararsa cikin wasa ta ce, "ai ba dan kai na yi ba, saboda Nayla nayi. Ka san ar da ina ce tun kafin ka aureta, tun kana yi mata tsawa kana zare mata wannan manyan idanunna naka kana ritsa ta da wu a. Ka daina gode min, ba dan kai na yi ba dan ita na yi, in dan ta kai ne ko kallon ka na yi." Yayi murmushi mai sauti ya shafa fuskarsa, ya kalle ta itama dariya take yi kafin ta ce, "Mijina ya kamata ka godewa Omar ba ni ba, ya auke ka tamkar aninsa yana shiga hidimarka kamar yadda nake shiga. Ba kowa ne zai dinga barina ina zirga-zirga a kan ka haka ba. Tun da cikin Marmerh nake yawo a kanka saboda lokacin aurenka ne da Nayla, ya zo ya girma aka samu damuwar da har ta bar gida, yanzu na haihu kuma ga abinda ya faru. Shi zaka godewa ba ni ba Omar, ina alfaharin samunsa a rayuwata, jinkirin aurensa ya zamar min alkhairi." Omar ya girgiza kai ya ce, "Haka ne, Zamu zo har gida mu gode." Ta yi murmushi ta ce, "ya dai kamata. Sannan don Allah Omar ka godewa Umma itama." Ya kalle ta bayan ya age gira ya ce, "Wacece Umma kuma?." Ta san sarai ya gane wacce take nufi, amma da yake nema take yi sai ta ce, "Umma Saroot, ba dan ita ba da wa zai dinga kula da Marmerh in ina kula da ku? Wallahi ta yi hidima sosai." Ya ta e baki bayan ya aure fuska kamar ba shine yake murmushi ba ya ce, "na saka ta ko na gayyace ta? Ke na gayyato ai ba ita ba, dan haka ni babu godiyar da zan mata." anwar babarka ce fa." "Ai ba babar tawa ba ce ba ko?." "Haba Omar, itafa ko lokacin tana sonka wallahi, sunan da Maman mu take fa a maka shi take kiran ka dashi. Ko ta ce Habibi ko ta ce Ashiq kamar yadda Mama ke fa a, Don Allah ka ce mata ka gode ko iya haka ne zata ji da Omar ya ce, "Daman ai babbar ce shegiyar." Didi ta wara ido ta ce, "Yayar babarka ce fa, haka bai kamata ba. Wallahi zuciyar nan taka ce take ha a ni da kai, ka bar komai ya wuce ka kasa. Inda a kafirai ka zo baza ka kar i musulunci da wuri ba." e baki ya yi ya share zancen kar ma ta ata masa rai ya ce, "Nawa aka kashe asibiti?." Didi ta ce, "zan duba na gani." "Ki fa a min kawai, bana son wanann zagaye-zagayen nan naki." "Ikon Allah! Na ce zan duba ko?." "In ma baki duba ba zan tura abinda na yi niya. In kinga dama ki yi amfani dasu, in baki dama ba ki zubar!" Ya fada yana wara idanunsa a kanta. Dariya ta yi sosai tana kallonsa, dariyar ta ta ta aauki hankalinsa ya tsaya yana jiran arin bayani. Ta tsayar da dariyar ta ce, "ka san ne na tuna?." Ya girgiza kai alamun a'a, ta girgiza kai tana ar dariya ta ce, "Lokacin da aka yi arin raping Nayla, ka dawo da ita gida kana ta yiwa mutane masifa, ashe ashe kanka ka ke yiwa tanadi. Kalle ka, sai murmushi ka ke yi kamar ba Omar Tiger ba, ni nasan ungulu bata jewar banza" ta fa a tana dariya ta wuce ta bar shi a wajan. Shima dariyar ya yi ya girgiza kai, kuma abinda ta fa in gaskiya ne shi bai ma kawo hakan a ransa ba. Abinda ya bata mamaki lokacin da suka fito ita da Umma ta ga ya kalli Umma ya ce, "an gode." Sai ta ga Umman ta ru e tana ta murmushi Didi taji da i a ranta sosai, a karo na farko da magana mai da i ta ha a shi da dangin babarsa kenan. Ba jimawa Bashir ya zo ya auki motarsa ya tafi mayar da Didi gida. KRB3P053 Arewabooks@nanahaleema11. Omar wajan Nayla ya koma amma sai ya tarar tayi bacci, ya yi murmushi ya arasa ya rufe mata jikinta ya fito ya shiga akinsa. Yan nan kaca kaca yadda suka bar shi, ya shafa kansa yana kallon akin yana tuna abinda ya faru da abubuwan da suka biyo baya. Kai tsaye frame in da ta kafa ya kalla wanda ya zama silar faruwar komai, ya arasa yana kallon frame in yana kallon yadda zanen tiger in yayi bala'in kyau. Barin wajan ya yi ya kalli kettle in da ya ajjiye, sai ya duba hannunsa ya ga inda ruwan zafi ya an zuba, wajan ya an tashi har ya yi ba i. Fara gyara akin ya yi, ya auke bedsheet in da ya cire ya kai ban aki ya bu e washing machine in ciki ya saka, ya dawo ya bu e wardrobe ya auko asalin bedsheet in da aka saka da ta tare a gidan wanda aka wanke ya shinfi a. Cikin lokaci ka an ya gyara akin kamar mace, ya yi ajiyar zuciya yana kallon agogo. Kiran sallah ya
Chapter 90 · 0% Book details