← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 205

Sashe 102

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kalle shi with full of surprise ta ce, "YaMar gold ne fa." Ya aga mata gira ya ce, "Ko diamond ki ke so? In shi kike so sai na siyar da duk abinda na mallaka ka samo miki shi. Duk abinda na rasa na san zan iya sake samunsa, amma ke in na rasa ki na rasa kenan Ashiq!." Dariyar farin ciki ta yi tana kallon zoben ta kalle shi, ta ri e fuskarsa ta yi masa kiss a goshi with full of excitement ta ce, "Na gode.....na gode YaMar!. Na ji da in kyautar nan ta ka sosai, na gode Allah ya saka maka da alkhairi ya bar mu tare, Allah ya cigaba da shiga lamarinka, ya aukaka ka je inda baka yi tunanin zuwa ba." an harare ta kana ya ce, "Amin, amma godiyar ki cire ta. Ni ya kamata na gode miki Jidda. Kin zauna dani duk da kin fi arfin zama da ni in, kin jure duk abinda nake yi miki a zaman mu na farko saboda ni in kawai. Daga arshe kin mallaka min zuciyarki, ki ka ara min da kyautar jikinki. Na kasance mutum na farko da ya fara mallakarsu a duniya, ni ne wanda ki ka fara so, kuma ni ne wanda ki ka fara bawa jikinki. Jidda in ban gode miki ba me zan yi?..." ya fa a yana murmushi yana kallon ta. Blushing Nayla take yi ta kasa magana, ya ora hannunsa a lips inta yana shafawa ya ce, "Ni ya kamata na ce miki na gode ba ke zaki fa a ba." Yana kallon yadda take murmushi ta kasa magana saboda farin cikin da take ciki, abinda yake buri kenan, fatansa ya samar mata farin cikin da ko a gidansu bata same shi ba, yana so ya yi mata gatan da ake cewa ta bari a gida ta dawo wahala, yana so ya saka farin cikin da kowa zai shaida tayi aure, ta auri wanda take so yake sonta. Ganin tana murmushi sai ya ji a ransa burinsa ya fara cika kenan. Ya tausasa murya ya ago da fuskarta ya ce, "Zaki jure zama dani? Ina da fa a Jidda, ina da zafi, ina da saurin fushi, ina da, ina da, ina da in da yawa. Ki jure zama dani a duk yanayin da na samu kaina, kin san ka an daga cikin halina Jidda. Dan ka an zance ba duka ki ka sani ba, a cikin kashi goma na halina aya zuwa biyu kawai ki ka sani, takwas zuwa tara suna jiranki. Ban ce bazan ata miki rai ba, na san zai faru, amma in sha Allah farin cikin da zan baki zai ninka acin ran da zan saka ki." Nayla tana kallon idanunsa ta ce, "ni zan jure zama da kai a ko wanne hali a ko wanne yanayi, kai nake so ni kawai." Bakinta ya shafa a hankali ya ce, "bakin nan ya iya fa ar kai nake so, sai ka ce son wani auki ne dashi." Ta turo bakin gaba har lokacin yana ri e dashi ya yi murmushi ya ce, "Shagwa iya kawai." Nayla ta ce, "Shagwa en Didi kawai." Dariya ya yi mai sauti ya ce, "Sai da ki ka ce Didi na tuna, ko ya jikin Marmerh ban sani ba." Nayla ta yi murmushi ta ce, "Kana son Marmerh da yawa ko?." Ya yi asa da murya ya ce, "Sosai Ashiq, ban ta a jin abinda a kallon farko ya shiga raina kamar ta ba, ana haifarta na kalle ta na ji tana shiga zuciyata sosai. Ina son Marmerh Jidda, amma duk son da nake mata na fi sonki a kanta." Dariya tayi mai sauti cikin nisha i ta ce, "ai matsayinta daban nawa daban my Love." "YaMar!" Ya fa a yana aga mata gira. Ta ce, "YaMar!." Lumshe ido ya yi ya bu e ya ce, "Da wata gur atacciyar R in ki." Bata ce komai ba sai murmushi da take yi, ya kalle ta ya ga ta kalle shi ta auke kai, ya matso sosai kusa da ita ya sanya bakinsa a cikin nata ya fara kissing a hankali. Lumshe ido dukkan su suka yi cikin tsananin farin ciki da shau in junansu. Tsadaddiyar auna ya shiga nunawa Nayla, ya baje mata abinda yake zuciyarsa, yana sake tabbatar mata da ita in dai yake so, lokaci ka an ya mantar da Nayla a duniyar da take ciki, ta tabbatar ta sake tabbatarwa babu wata a zuciyar Omar sai ita in kawai, ta tabbatar da son da yake mata daga rabbil azzati yake. Tuni suka manta da Mama balle kalamanta. Byee masoya KRB3P060 Nanahaleema. Washe gari ma kulawa sabuwa ya sake bu ewa Nayla, ya shagwa ata har girki a ranar shi ya yi mata, tana zaune a falo yazo ya yi feeding inta baya cewa komai sai kallon idanunta, ita kuma kallon shine yake bata kunya. Tunda ta yi wanka ya hanata saka kaya, daga ita sai bathrobe wacce iyakacinta cinya, gaba aya jikinta a bu e yake a arere take saboda kunya. Bayan sun kammala cin abincin Bashir ya kira shi a waya, sai a lokacin ya auka ya saka a speaker Bashir ya ce, "Boss barka da safiya." Omar ya ce, "kun tashi lafiya? Ya aiki?." "Lafiya lau Boss, Daman akan ku in nan da za a turo ne, kayan nan sun kusa arasowa." Omar ya ce, "yanzu zan tura." "Godiya mu ke Tiger. Amma muna bu atar ganin ka a company, akwai aikin da za a yi, mun kasa yi yadda ya kamata." Ajiyar zuciya Omar ya yi ya ora hannunsa a cinyar Nayla yana zagayawa da yatsunsa a hankali ya ce, "zan shigo zuwa anjima" ya fa a yana katse kiran. Bai kalli fuskarta ba cinyarta yake kallo yana sake zagawa da yatsansa a hankali, kallon fuskarta ya yi ya ga idanunta a kulle, sai ya mi e tsaye ya shiga aki ba jimawa ya dawo ya zauna yana duba littafin da yake rubuce-rubuce. Nayla ta kalli cikin littafin ta ga lissafi ne gaba aya a ciki, da wanda aka bawa kaya da wanda za a bawa da wanda zasu bada ku i. Nayla ta ce, "YaMar kana da good hand writing, wannan rubutu mai kyau kamar computer?." Murmushi ya yi kawai kafin ya ce, " auki wayata ki yi min transfer kafin na manta." Mamaki ya bata jin wai ta auki wayarsa tayi transfer, daman akwai mazan da suke bawa matansu wannan damar ta sanin sirrin asusun su?. Bata tsaya dogon tunani ba ta auki wayar danna ta bu e alamun babu security a kai. Ta kalle shi ta ce, "wanne application ne?." "First bank" ya bata amsa ba tare da ya kalle ta ba. Ta bu e mobile app in ta mi a masa ta ce, "enter your pin." Kallon fuskarta ya yi kafin ya auke kai ya fa a mata pin in ta shigar ya bu e, wara ido ganin balance in ku in account in, ta kalle shi ta sake kallon balance in tana mamakin wai ko bata gani daidai ba ne. Bata ce komai ba ya ce, "akwai account number in Bashir a beneficiary ki duba, ki tura masa ki miliyan aya." Abinda ya ce kenan ta yi abinda ya ce ta sake cewa, "pin in." Ya sake fa a ta saka ta tura ku in ta ajjiye wayar. Mamakin ku in da ta gani take yi, nasa ne ko kuma ba nasa bane oho. Shi bai ma kula da abinda take yi ba, lissafin adadin kayan da aka kar a yake yi kafin ya ja tsaki ka an ya ajjiye ya kwantar da kansa a irjinta ya ce, "na gaji Jidda." Nayla ta ware yatsunta ta saka a gashin kansa tana shafawa a hankali ta ce, "Allah ya cigaba da taimaka maka." Da min ya amsa, ya kulle idanunsa bai ce komai ba yana kwance a irjinta yana sha hamshin turarenta da ya zauna daram a fatarta. Wayar ce ta yi ara, ta duba ganin mai aikin ta ce sai ta auka ta ce ta koma zata kira ta sannan kashe wayar. Ya kalle ta bayan ta kashe wayar ba tare da ya mi e zaune ba ya ce, "waye yake biyan ta ku in aikin?." Nayla ta ce, "Bani nake biyanta ba, kawai dai tana zuwa ne, kuma an ara mata ku i a gidan Hajja." "Ya kamata a fara biyanta" ya fa a yana sake mayar da kansa irjinta ya ri e ta sosai. "Ana bata daman ai, amma a gidan Hajja." "Za a dinga biyanta a gidan mijinki, ki tambaya nawa ne ku in sai a dinga bata." "Amma...." Ya katse ta ya ce, "shii! Bana son musu, ki ce to kawai." Nayla ta ce, "to." Shiru ya yi bai sake cewa komai ba sai kuma ya bu e ido ya kalle ta, ya ri o hannunta da ta ora a kansa yana kallon zoben da ya saka mata a jiya yadda ya yi matu ar kyau a hannunta. Bai ce komai ba hannunta kawai yake kallo, ta kalli idanun shi ta ora aya hannun a goshinsa ta ce, "Baka ce min komai akan Narma ba." Kulle ido ya yi ya bu e cike da gajiya da zancen Narmar nan da take yi masa ya ce, "Na fa a miki zaki ji haushi." "Ina so na ji." "Kin tabbatar?." Ta aga kai alamun eh. Ya bita da kallo ya ce, in na fara ba a katse ni, kin yarda?. Ta sake aga masa kai alamun eh. an yi shiru na wani lokaci kana ya ce, "Bayan Didi a rayuwata babu wata mace da na ta a zama ni da ita sai Narma, duk da fa a mu ke yi bana aukar shirme, ba mu ta a shiri da ita ba sai lokacin da aka ritsa ta aka wace mata waya har aka ji mata ciwo. Daga ranar sai ta canja har ta zo duba Didi da bata da lafiya, zuwa duba Didi da tayi ya saka na bata girma a idona, a duniya bani da kowa Didi. Kin san halina bani da saurin sabo da mutane kuma na tsani ba o, tana ta so mu saba abin bai
Chapter 102 · 0% Book details