Sashe 138
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read
ya raba lafiya." Bata ce komai ba tana jikin Mama. Mama ta ce, "To meye na kunyar? Kinga ago ki fa a min abinda ki ke so." Nayla ta ago ta ce, "babu komai Mama." "Kin tabbatar?." Ta daga kai alamun eh Mam ta ce, "duk abinda ki ke so ki fa a min." Nayla ta amsa sannan Mama ta fita. Cikin lokaci ka an kowa ya san da batun cikin Nayla, har Mama ta Kaduna sai da ta ji labari, Nayla dai bata san waye ya fa a mata ba sai kiran Mama ta ji tana cewa duk abinda take so a kawo mata daga Kaduna ta fa a mata. Har Abiy sai da ya kira ta ya yi mata ya jiki, ana ta murna kamar a kanta za a fara samun jika. Hajja kuwa kamar ta fi kowa farin ciki, itama waya take sakawa a bugawa Nayla ta ce ta fa i abinda take so. Gaba ays ta zama ar gata, kowa burinsa ta ce ga abinda take so. Ita kuma cikin bai saka mata wannan kwa ayin ba, normal take harkokinta sai sai jiri da nauyin da kanta yake yi, wani lokacin sai kuma ri ewar mara.