← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 188 OF 205

Sashe 188

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kalli Marmerh da take gefe kamar babu ita a falon tana game a wayarsa. Yayi murmushi yana kallon ta ya ce, "Marmerh kamar bata nan, tana ta game kamar babba." Nayla ta kalli Marmerh, ta kalle shi ta ce, "ba kai ka koya mata ba?." Ya kalli Musliha da take jikinsa a kwance ya ce, "ita kam Didina babu ruwanta, ta kwanta a jikin aninta Omar shine kawai abinda take so" ya fa a yana yi mata pecking inta a goshinta. Nayla tayi murmushi kawai bata ce komai ba, ya dawo da kallonsa gareta ganin tayi wani iri kamar ba ita ba. Ya san tunda aka yi rasuwar nan ya canja mata, ya watsar da lamarinta, ba ko yaushe yake damuwa da lamarinta ba. Baya nuna mata soyayya da kulawar da take bu ata daga gare shi, bashi da lokacin komai sai na tunanin Yayarsa da zubar da hawayen rashinta. Ya san tana bu atar lokacinsa sosai, ta yi ha uri da juriyar halin da yake nuna mata, sanann ta taya shi jimamin rashin da ya yi, bata ta a nuna masa gazawa a kan hakan ba. Ya ji rauni da tausayinta ya mamaye masa zuciya, sai yayi nufin kawar mata da damuwa, cikin murya mai da i ya ce, "yaushe za a yi Yayata anne ne Madam?." Nayla ta an wara ido tana an murmushi ta ce, "nima ban sani ba." Ya shafa beard insa yana girgiza kai tare da murmushi. Rabon da wani abu ya shiga tsakaninsa da ita an kwana biyu sosai, dan tun kafin mutuwar Didi ma ya bata hutu saboda laulayin da take fama dashi, a haka mutuwa ta riskesu. Maganar wata biyu da wani abun ake yi, ya san tayi ha uri dashi sosai, yana jinjina mata matu a a kan hakan. Bata ta a nuna masa wani abun a kan hakan ba, duk da ha inta ne, amma ganin baya cikin nutsuwarsa sai itama ta bashi lokaci dan ya nutsu. Wannan un nata yana ara mata matsayi da girma a idanunsa, yana ara aunarta da aunar son kasancewa da ita a ko yaushe. Ya age gira sama ya ce, "zaki sani ne an mata." Nayla tayi aramar dariya dan ta ji da i da ya dawo nutsuwarsa, ko babu komai zai kar addara ya cigaba da rayuwarsa cikin walwala da jin da KRB3P119 Da safe suka shiga Madina, basu fito sallah ba sai da suka yi la asar a hotel sannan suka fito masallaci. Nayla baby pusher ta shiga mai wajan yara biyu ta ora yaranta Omar yana tura su gwanin burgewa. A Madina Hilton suka sauka, aya daga cikin five star hotels na garin madina, suna fitowa daga hotel sai harabar masallaci. Tunda suka rabu a harabar masallaci ya shiga ciki wajan maza ta shiga wajan mata basu sake ha uwa ba har aka yi i sha. Marmerh da take da son game tunda ta ha ata da waya shikenan aka zauna lafiya, Musliha kuma tana hannunta. Bayan an idar da sallar i sha bata koma ba sai da ta shiga rauda ta fito sannan suka wuce gida zuwa lokacin duk sun yi bacci. Tana bu e room in yana fitowa, ya bita da kallo ya ce, ina ta jiranki tun azu, nayi kira ki WhatsApp call baki auka ba. Nayla ta ce, ai ban siyi sim card ba, kuma babu wifi a masallaci shiyasa baka same ni ba, Am sorry. Kar ar pusher in ya yi ya arasa ciki ya kwantar dasu akan gado ya ce, na bar ki da aiki kina ta wahala da yara biyu, shiyasa nake ta kira ki nazo na taimaka miki. Nayla ta an yi murmushi ta ce, Ai da yake babu nisa, ba gajiya sosai. Na shiga rauda ne shiyasa. Ya zuba mata ido ya ce, Baki gaji ba dai ko?. Ta kalle shi ta yi murmushi ta ce, ban gaji ba, ai ba aukarsu nayi ba. Ajiyar zuciya ya yi ya ce, Zo mu je ki ci abinci, su Marmerh sun abinci kuwa?. Sun sha laban, na kuma siya masu cake. Hannunta ya ri e ya zaunar da ita da kansa ya bata abincin ta ci ta sha ruwa ta jingina ta ce, oshi da yawa. Kallon ta yake yi yana murmushi ka an bai ce komai. Bin ta yake da kallon kewa da kuma soyayya, kewarta yake ji sosai ba an ka an ba, yana son kasancewa da ita babu mai takura masa shiyasa suka taho Saudia, dan a Nigeria iya an gaisuwa baza su bar shi ya nuna mata kulawar da ya kamata ba. Nayla ganin kallon da yake mata sai ta mi e tsaye ta ce, bara na yi wanka ta fa a tana shiga ban aki dan ta yi wanka. Har ta shiga ban akin sai ta fito, ta arasa wajan trolly bag inta ta bu e ta auki abinda zata auka ta koma ban akin. Bata jima sosai ba ta dawo da bathrobe a jikinta kanta a bu e babu ankwali. Bata ganshi a akin ba sai ta yi tunanin ya fita, bata saka komai ba sai turare da ta shafa a jikinta, ta arasa wajan wani dogon farin glass da yake akin, ta yaye labulen tana kallon harabar masallacin annabi, ana ta kai kawo kamar ba dare ba. A bayan ta taji ya tsaya, ta juyo da kanta ta kalle shi ta ga fuskarsa daf da ta ta, ta yi murmushi tana kallon sa ta ce, Ina kallon jama a a harabar masallacin Annabi. Bai yi magana ba ya ora kansa a kafa arta yana lumshe idanu, a daidai kunnenta ya ce, Bakya jin wani abu a zuciyarki?. Nayla jin abinda ya ce sai tayi dariya dan ta san Omar ya dawo, ta girgiza kai bata kalle shi ba ta ce, kamar me?. Ya kalli gefen fuskarta har la ansa suna ta a kumatunta ya ce, Kamar sona mana. Kallon sa ta yi ta ga ya tsayar da ido yam a kanta, sai ta yi murmushi ta ce, Sonka ai da shi Allah ya halicce ni Rouhi!. Ya lumshe ido ya ce, Rabon da na ji sunan a bakinki har na manta. Murmushi tayi ta juyo tana kallonsa ta ce, kuma Ina fa a, ji ne kawai baka yi. Ya yi murmushi sosai wanda ya jima bai yi irinsa ba, ya ri o fuskarta yana kallon idanunta ya ce, ko yaushe ina fa a miki, ni ban san wanne irin so nake miki ba Jidda. Nayla ta an yi murmushi ta ce. Didi ma kafin ta rasu ta fa a min, ta ce min kana sona kamar ka ha iye ni, amma nima na ce mata ina sonka. Ya yi dariya mai aukar hankali ya ce. Allah sarki Yayata, ta san abinda aninta yake tsananin so. Ta san ba aramin so nake yiwa wannan halittar ba, ta san wannan halittar itace duniyar Omar aninta. Nayla ta yi murmushi tare da kallon kan gado sai ta ga babu yaran a kan gadon, ta duba can arshen akin ta gansu a kwance akan duvet mai nauyi da kauri ya rufa musu a jiki. Ta kalle shi kamar yadda yake kallon ta ta ce, fitar da ka yi daman duvet ka kar o a reception?. Ya kalli inda ta kalla ya kalle ta ya ce, Extra bed ma naso su ara mana, to bana son long process shiyasa na kar o duvet in kawai, amma zuwa gobe in Allah ya kaimu za a yi musu nasu bed ya arasa fa a a hankali yana kallonta. Nayla ta ce, Amma meyasa ka sauke su asa? Naga ai gadon har yawa ya yi mana ko?. Ya lumshe ido ya bu e yana kallon ta ya ce, waye ya fa a miki? Wannan gadon a raina nake ji ya yi mana ka an a yau in nan, iya ni da ke gani nake kamar bazai iya aukar mu ba balle a ha a da anki. Ta kalli idonsa da mamaki ta ce, duk girman gadon nan ka ce ya yi mana ka an? Giwaye muka zama? Ta fa a tana ar dariya. Ya lumshe ido ya bu e, ya ora yatsansa akan kumatunta yana shafawa a hankali ya ce, Ba a girma abin yake ba ya jawo hannunta ya ri ugunta yana kallon idonta ya ce, soyayya da kewarki ce suka saka ya yi mana ka a, ko kaf duniyar nan za a bar mana nida ke gani nake tayi min ka an wajan nuna miki adadin kewarki da nake ji a zuciyata. Filin duniya ya yi min ka an na baje miki yadda nake ji a zuciyata a kan ki, balle kuma wannan gadon. Murmushi ta yi mai aukar hankalu ta ce, Duniya fa da fa i YaMar. Da gaske nake, baki yarda ba?. Ta yi dariya tare da yin age akan afafunta ta yiwa bakinsa light kiss ta dawo ta tsaya ta ce, Na yi kewar wannan kalmar ta ka, da gaske nake. Ya aga gira ya ce, Baki yarda ba?. Na yarda mana, mijina yana fa ar abinda yake zuciyarsa ne, na tabbatar da za a bar mana duniyar ni da kai tayi mana ka an kamar yadda ka ce. Ya sake asa da murya ya ce, Nayi kewarki sosai. Nima haka ta fa a a hankali ba tare da ta bar maganar ta fito kan harshenta ba, a iya ma oshinta maganar ta tsaya. an ta e baki ka an ya ce, Ni ban gani ba, ban ga kewata da ki ka yi ba. Ta sake kallon shi ta ce, Da gaske nake, na yi kewarka sosai. Jin kalmar da ta fa a sai ya yi murmushi ya ce, ban fa yarda ba. To me zai saka ka yarda?. Ki nuna min. Yanzu?. Ya girgiza kai alamun a a ta ce, to yaushe?. Ya nuna mata kan gadon ta kalle shi ya ce, A nan, ta haka kawai zan yarda kin yi kewata sosai. Ta yi murmushi ta ce, Zan saka ka tabbatar da ita kanta kewar tayi ka an na furta ta a gare ka, na nemi kalmar da ta kasance a gaba da kewa a duniya na rasa shiyasa nake amfani da kewa, amma da ace akwai wata
Chapter 188 · 0% Book details