← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 205

Sashe 97

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

san abinda ta ji shiyasa take matu ar tsoron ranar da za a sake maimaitawa. "YaMar bacci zan yi" ta fa a a rarrabe tana kallonsa. Ya bu e ido ya kalle ta ya ce, "meye yake baki tsoro ne haka? Muryarki ta yi kama da ta wacce take cikin tsoro, fa a min meye?." Ta girgiza kai ta ce, "babu komai, bacci kawai zan je na yi." "A ina?." akina." "A'a, a nan zamu kwana yau." Ta kalle shi suka ha a ido ya aga mata gira ya mayar da idonsa ya kulle. Duk da tana cikin tsoro amma girarsa tana burge ta matu a, gata a cike ma sha Allah kuma gata ba a sosai. e ido aya ya yi ya kalle ta suka ha a ya ce, "ki cigaba da kallona ma." Sai ya bata kunya, ta sunkuyar da kai tana murmushi ya mayar da ido ya rufe ya hanata tashi kuma shi bai motsa ba. A hankali ta ce, "to zan kwanta a kan gadon." Sakinta ya yi ta mi e har da kashe hasken akin sannnan ta kwanta a takure saboda tsoro. Shi kuwa yana yadda ta bar shi bai motsa ba, baya so ya je inda take ki ka an, dan in ya je a yanzu tabbas za a samu matsala babba, shiyasa ya zauna har lokacin bai motsa ba kuma bai bu e ido ba. Sai da ya gaji da zaman ya tashi ya je ya kwanta ba tare da ya kai hannunsa inda take ba, dan gaskiya in hakan ya faru akwai matsala, shi kuma baya so ya sake yin abinda zai cutar da ita. Ba zato babu tsammani ya ji ta dawo jikinsa ta kwanta a irjinsa, ya kulle ido ya bu e yana ji yanayinsa yana canjawa sosai. Abinda ya guda kenan kuma gashi ta kawo kanta wajansa, bazai iya cewa ta tashi ba kuma bazai iya ri e kansa ba dole ya nemi mafita da kansa. Hannunsa ya kai jikinta ya ri eta yana shafa bayanta a hankali kamar yadda ya saba mata da tana jinya. A hankali ya fara canja hanya dan gaba aya ya tattare rigarta daga baya yana shafa fatar bayanta. Laushi da tsantsin fatar jikinta ya sake ru a shi, jikinsa ya fara rawa ya juyo da ita yana kallonta tana kallonsa. Wani kallo yake aika mata dashi mai kashe jiki, ta lumshe ido a hankali ta bu e tana har lokacin kallonta yake yi. Ita kanta Naylan ya kashe mata jiki, shiyasa idanunta yake a lumshe. Murya a tausahe Omar ya ce, "Ki sake bani dama Ashiq, ki sake bani dama a karo na biyu, ba zan cutar dake baaaa!." Cracking muryarsa take yi, yana magana cikin wani irin yanayi mai wahalar fassawara, lokaci guda ya canja mata ya koma mata Omar na wancan daren da ta sani. Nayla ta girgiza kai ta fara hawaye ta ce, "A'a YaMar, don Allah ka yi ha uri, ni dai bana so" ta fa a tana arin tashi daga kan gadon zata gudu, ya ri ota ya dawo da ita jikinsa yana girgiza mata kai alamun a'a. Itama abinda take yi shi yake yi, tana kuka shi kuma baya kukan amma gangar jikinsa ro onta take yi, idanunta suna aika mata da kallon magiya. "YaMar don Allah, don Allah kar ka yi min komai!" Ta fa a hawaye na sakko mata tana kallon idanunsa da suka fara canja kala zuwa jajaye. "Jidda kar ki ce a'a..! Nayi al awari bazan baki wahala ba" Ya fa a cikin begging voice insa da ya samo yana sake kashe mata jiki da kallon da yake jifanta dashi. Zata sake magana ya hanata maganar ta hanyar rufe mata baki da na shi, dan in wani abun bai faru ba a wannan lokacin ji yake zai iya rasa ransa gwara ya nemawa kansa mafita. Kuka Nayla take yi sosai tun kafin tafiya ta yi nisa, shi kuma wannan kuka jinsa yake kamar tana zuga shi ne, ya kasa dakatawa daga abinda ya yi niya yana ji tana kukan. Nayla ta gama ba da kai, tana hango kanta a asibiti a kwance tana jiyar kanta cikin ra i da azaba mai tsanani. Kamar na farko ta sha wahala sosai, sai dai tana hayyaci ta bata suma ba, amma ciwon kai tuni ya rufeta saboda kukan da ta yi ba ka an bane ba. Shi kuwa a wannan lokaci babu zazza i a jikinsa, sai jinsa da yake yi a gajiye sosai. Kallon ta ya yi tana ta kuka har lokacin, ya sauke numfashi ya matsa kusa da ita ya jawota jikinsa ya rungume ta tsam-tsam suna jin umin fatar junansu. Bata daina kukan ba har lokacin, tana kwance a jikinsa tana hawaye ya kai bakinsa kunnenta ya ce, "ki bar kukan nan Jidda, kar kan ki ya yi ciwon kin ji?." Bata daina ba kuma bata kula shi ba, wai kar kanta ya yi ciwo, to ciwon kai na nawa kuma? Tun lokacin da take masa ihun ya yaleta bai rarrasheta ba sai yanzu?. "Ashiq....! ki daina wannan kukan mana bana so kin ji?. Ki yi ha uri....!" Numfashi ta ja a hankali ya yi mata kiss a idanunta yana goge mata hawaye. A tausashe ya ce, "Da zafi ne?." A hankali ta aga kai alamun akwai, cikin sanyin jiki ya ce, "yi ha uri, ba za a sake mai zafi ba" ya fa a cike da jin haushi dan shi ya auka a iya na farko ake jin zafin, kenan daman har na biyu ma ana ji kenan? Da ya san haka ne ai da bai yi gaggawa ba, yanzu gashi zai jawo mata jinya. Gaskiya ya kamata ya tambaya ya ji iya adadin da ake daina jin zafin nan, bazai juri cutar da Ashiq in shi ba. Dole ya tambayi Didi dan ya samu mafita. (Fans ku harare shi a madadina don Allah Tashi ya yi ya saka doguwar riga ya fita, a store ya ajjiye robar da ta yi jinya kwanaki, nan ya shiga ya auko ya kawo ban akin ya ajjiye ya kunna switch in weater heater ya yi komai yadda ya kamata sannan ya dawo. Bai jira ta tashi ba aukarta ya yi ya kai ta ciki ya saka ta a ruwan. Tana jinsa tana kuma jin zafin ruwan amma saboda kar ta bu e ido su ha a ido dashi ya saka ta rufe ido sai koke-koke da take yi masa. Yana ta rarrashinta har ruwan ya yi sanyi sannan ya kalle ta ya ce, "zaki iya wanka ko na yi miki?." Kamar ta kwa a masa mari haka ta ji, wai zata iya ko ya yi mata, sai ta yi masa banza. Fita ya sake sai yi sai kuma ya dawo tunawa da water heater da yayi amfani da ita, ya kunna tap in ya sake cika mata ruwan wanka. Shower ya kalla sai ya yi tunanin ko ya kunna mata ta yi wankan? Tsaki ya yi ya dawo kusa da ita ya ce, "zaki karanta niya na yi miki wankan?." "Bana so! Ka yale ni zan yi da kaina!" Ta fa a a fusace cikin masifa. Ya yi asa da murya ya ce, "To Jidda meye na fa an kuma? Allah ya baki ha uri" ya fa a yana fita ya barta, sai ya yi murmushin jin da i ganinta ba kamar ranar farko ba. Fita ya yi yana murmushi, wato sai a wannan lokacin ya san asalin wacece mace, wancan daren saboda rashin sabo da tashin hankali bai nutsu yaji abun har walwarsa ba. Amma yau ya amince da mace ni'ima ce, ya amince da mace aljannar duniya ce a wajan a namiji. Shi kam bai ga laifin mazan da ake ce musu mijin ta ce ba, to ko shi ai zai iya zama kan ta ce saboda shi ka ai ya san ajiyar da Allah ya yi a jikinta. Haushin kansa yake ji da ya ajjiyeta tsahon watanni yana kallonta ba tare da ya je inda yaje yanzu ba, da ya san haka abun yake ai da bai yi wannan gangancin ba, da ya tuni ya mayar da ita cikakkiyar matarsa dan wannan ni'imar abar so ce ga ko wanne namiji. Sonta ya ji yana sake ninkuwa a zuciyarsa, kishi da tsantsar shau inta na sake bin ilahirin jikinsa. A ban akin kusa da falo ya yi wanka ya dawo ya tarar har lokacin bata fito ba, ya kunna hasken akin ya saka kaya ya arasa yana kallon kan gadon gabansa na fa uwa. Ido a rufe ya yaye blanket in da ya rufe bedsheet in sannan ya bu e ido, ajiyar zuciya ya yi ganin babu abinda ya tayar masa da hankali a ranar farko. Ban akin ya koma ya tarar da ita a tsaye ta aura towel tana niyar fitowa waje, ya ri o hannunta ya ce, "zo mu je ki kwanta." Nayla ta no e kafa a cikin shagwa a, tana turo baki fuskarta cike da ta ara ta ce, "ni akina zan koma." "To mu je can in." "A'a ni ka ai." "Me ki ke cewa haka? Ai afarki afata aljannata, duk inda ki ka taka nan zan taka nima. Zo mu je" ya fa a yana ri o hannunta tana takowa a hankali cikin sangarta da shagwa aukarta ya yi zuwa akinta ya ajjiyeta a tsakiyar akin, ya arasa ya bu e wajan kayan ta yana kallon kayan. Tsabar yawan kayan ya ma rasa wanne zai auka ya bata ta saka, ya bu e wata wardrobe in ya ga kayan bacci ne a jikin hanger a sa ale, ya auko doguwar riga mai tasho har asa tana daga tsaye ya saka mata ya zare towel in ya ajjiye. A kan stool ta zauna tana jawo hand drayer in da fito da ita daga ban aki. Ya bita da kallo ganin yadda take yin komai kamar mara jini a jikinta ya ce, "me zaki yi?." A raunane ta ce, "zan yi draying kaina, bazan iya bacci dashi a haka ba." Jonawa ta yi ta kunna tana ta fara busar da kan amma ta kasa. arasowa ya yi ya kar a duk da bai san ya ake amfani da ita
Chapter 97 · 0% Book details