Sashe 36
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fa na fa a miki bazan ci abincin gidan nan ba, ki bari duk lokacin da ya are na siyo da ku ina sai na ci. Amma yanzu bazan ci ba. Meye ka ke yi haka ne? Yanzu saboda ni baza ka ci ba Omar? Ai shikenan na gode ta fa a tana ajjiye plate in a gefe ta ce, Nayla zo mu ci tare. Nayla ta kalli Didi tana mamakin kalamansa, kenan daman abincin gidan ne bazai ci saboda ba shi ya siya ba? Kenan zai fara ci a duk ranar da ya siya da ku insa?. To akan me? Laifi aka yi masa ko me?. Ta girgiza kai tana mamakin hali irin nasa. Didi ta katse shirun, cikin raunin murya ta ce, Wai ni na bawa Omar abu ya i ci, shikenan ai babu komai. Dama mahaifiyar mu na raye da na kai mata arar Omar wajanta na ce baya yi min abinda nake so, abinci kawai na bashi ya ce bazai ci ba Didi ta fa a a raunane dan ta saka shi ya sakko ya ci. Baza ta so Nayla ta gama shan wahala tayi girki kuma ya i ci ba, ba lafiya ce da ita ba ta daure tayi girkin bai kamata ace bai ci ba. Yana jin ta bai motsa ba amma hamshin abinci shi kansa ya shiga zuciyarsa har ya ji yana so ya ci in. Ajiyar zuciya ya yi ya ce, Didi Kar ka sake kirana, ka yale ni kawai. Plate in da ta ajjiye yaja gabansa ya dau i spoon yana juya abincin ba tare da ya ci ba. Banza tayi masa bata ce komai ba dan tana magana zai iya fasawa, Nayla kuwa kallon sa take yi tana jinjina aunar da yake yiwa Didi da har saboda ita ya sakko zai ci abincin gidan. Ajiyar zuciya ya sake yi harda rufe ido kamar wanda zai ci guba, ya bu e idon kamar mai tunani kafin ya iya kai spoon in bakinsa. Abincin ya yi masa matu ar da i, kuma tabbas favorite insa ne yana matu aunar abinci da kifi sosai. Yafi damuwa ya ci kifi musamman grill talapia akan ya ci nama ko kaza. Babu wanda yake magana a cikin su, Didi tayi shiru bata son ta fa i abinda zai saka ya daina cin abincin dan ta san halinsa. Tana kallonsa, abincin ma cin isa ake yi masa, kamar baya so haka yake taunawa. Didi girgiza kai take yi tana tunani ita ka ai, abinci ma ya yi zuciya baya ci saboda kawai yana ganin an raina arzu insa da aka kawota dashi, ina ga ranar da ya san gidan da yake zaune gidan Kawu ne? Ai tana tunanin sai babbakata da ranta, gidan kuwa ta san daga ranar bazai sake ta a koda ofar gidan ba. Rabin abincin ya ci, daman ta san abincin ya yi masa yawa, shi ba mutum ne mai cin abinci lokaci aya ba, sai dai ya ci anjima ya sake ci. Ajjiyewa ya yi ya sha ruwa bai ce mata komai ba ya auki waya yana dannawa a nutse. Nayla a takure take cin abincin dan bata saba ci a gabansa ba, duk sai ta takura hakan ya saka da wuri ta janye hannunta ta daina ci. Didi ta kalle shi ta ce, Ka ce min kana son magana da ni jiya a waya. Ya girgiza kai ya ce, akan ribar da aka samu ne, an samu riba sosai ba ka an ba Didi. Didi tayi murmushi ta ce, Alhamdu lillah! Allah ya cigaba da dafa mana Omar. Omar ya ce, Amin. Me ki ke ganin ya kamata a fara yi? Ranar juma a a masallaci ana hu ba kafin a tayar da sallah an fa in mahimmacin yiwa iyaye da suka rasu abinda zai dinga kai musu lada kabarin su. To ni dai na tambaya nawa ake yin borhal an fa a min ku insa na bayar za a yi a wata unguwa. Bayan nan bani da wani abu da zan yi shiyasa nake so na ji me zaki ce. Diid ta ce, Allahu Akbar! Allah na gode maka, Omar ina ya yi hankali. Da bani da hankali kenan?. Jin yadda ya tambaya yanzu zai iya hargitse mata sai ta ce, Ina nufin ka ara hankali. Ka kyauta sosai kuwa, Allah ya sa kafi haka, ya kai ladan abinda ka yi zuwa kabarin iyayen mu. Amin. Amma in zaka sake yi kayi min magana unguwar mu ana wahalar ruwa sosai, masu borhal ka an ne a arear da muke, sai ayi a masallaci kowa ya samu ko?. ya amsa a ta aice. Diid ta ce, abinda ya kamata ka yi da ku in me zai hana baza ka siyi abin hawa ba? Ko Nayla, ya siyi abin hawa ko? Ta fa a tana kallon Nayla da take kallon su dan in suna hira burge ta suke yi, baza ka ce yana magana ba sai in Didi ce a wajan. Nayla ta ce, Didi babu ruwana a cikin maganarku. Didi ta ce, Da ruwan ki mana, matarsa ce ke fa. Ai karanbanin sa ne ma ya saka yake neman shawarata bayan ga ki a tare dashi, dan haka fa i abinda ki ke ganin ya kamata. Nayla gaba aya Didi ta aureta da jijiyoyin jikinta, ta ago ta kalle shi ta ga ba ita yake kallo ba hakan ya saka ta ce, duk abinda ki ka yanke Didi. Didi ta ce, Ban amince da wannan ba gaskiya, ki fa a kawai. Nayla ta rasa abinda zata ce kawai sai ta ce, eh ayi abinda ki ka ce Didi ta kalle shi ta ce, ka ji shawarar matarka ma, ka siyi abin hawa nima haka na ce. Ya kalli Didi ya ce, ni da ba yawo nake yi ba me zan yi da abin hawa? Duk abinda ya kamata su Bash ne suka yi. Ai ko baza ka je ko ina ba abin hawa yana da da i, kana da aure nan gaba ka an zaka fara tara yara, ka ga kuwa ai abin hawa ya kama ka. Murmushin takaici ya yi yana girgiza kai ya ce, Gaskiya Didi kina da ar matsala a kan ki, tun kwanaki na lura ban fa a miki bane sai yanzu. In har ba waya ki ka fara sha ba to tabbas kin an samu damuwa ya fa a kai tsaye cike da mamakin abinda ta ce. Wai zai tara yara, to da wacce matar zai tara yaran oho mata. Ba Didi ba har Nayla sai da tayi murmushi jin abinda ya ce, Didi tana dariya ta ce, Daga fa ar gaskiya?. Amma shikenan zaka ce na fa a maka. Magana ta gaskiya Omar ka siyi abin hawa kawai. To Didi ni da bani gida abin hawan me zan siya? Ni sai nake ganin mahalli ne a farko. Didi ta yi murmushi ta ce, kana da gaskiya, tunda kana da aure ya kamata ka mallaki mahalli na kanka. Amma ka fara da abin hawan, a hankali sai ka siyi fili ka fara ginawa ko?. ya sake amsawa a ta aice daman ta san amsar baza ta wuce haka ba. Didi ta ce, Naga ku i ka saka min jiya, na meye?. onawa ne. Dariya tayi ta kalle shi ta ce, Daga tambaya?. Ya kalle ta fuska a cushe yama aga gira ya ce, Amsa na baki. Murmushi tayi ta ce, na gode Omar, Allah ya saka da alkhairi ya sa ka fi haka. A iya la ansa ya amsa da amin ta kalli Nayla ta ga sai murmushi take yi, ta kalle shi kamar zata yi magana sai ta fasa. Didi waya ta auka tana dubawa kafin ta kalle shi ta ce, wai wacce mace ku ka samu take yin video product in ku ana posting ne? afarta ma sha Allah ana ta yabo kuma tana kawo muku customers da hakan. Omar ya kalle ta cikin ko in kula ya ce, ni ban cika bibiya ba, ban sani ba gaskiya, na san aikin su Bashir ne. Nayla tayi shiru bata amsa ba dan ta san ko Didi bata san afarta ba ce ba. Didi ta ce, Hakan ya yi kyau, na ga a comments section ana yabon kyaun da takalman suke yi mata. e baki ya yi bai ce komai ba dan bai damu da ya san wacece in ba. Tashi yayi ya bar wajan, bayan ya bar wajan Nayla ta kalli Didi ta ce, Didi in kuma hira kuna burge ni, sai naga kamar ba shine yake magana ba, sannan sai maganarsa ta dinga fita a hankali babu tsawa. Didi tayi murmushi ta ce, wallahi Omar ya saba dake sosai Nayla, kawai izzarsa ce ta saka ya kasa bada damar da zaku yi hira tare. Tunda har nake saka ki a maganar abinda ya shafe shi bai katse ni ba na tabbatar da kin shiga rayuwarsa. Ni har kishin ki ma naga yanayi yi, musamman da nake zancen samarin ki. Nayla ta ce, Hmmm Didi babu wani kishi fa, kawai hirata ce baya. Didi ta ce, au haka ne? Shikenan zamu gani. Nayla murmushi take yi ko babu komai yau ya ci abincinta, kuma ya zauna ana yi hira dashi duk da ba da ita yake hirar ba. Yinin ranar yayi mata da i saboda Didi, duk da tunda ya fita bai dawo ba amma ta ji da i a zuciyata ita ka ai tai ta murmushi. Da daddare Nayla ta tambayi abinda za a dafa Didi ta ce ta bari akwai ba sai ta yi girki ba bata jin yunwa tasha fruit. Bayan sallar i sha suna zaune suna kallon tv Didi tana shan kankana ya shigo da sallama. Suka amsa a tare ya kalli Didi da kulawa ya ce, kina lafiya?. Ta ce, me ka gani?. Kin canja ya bata amsa yana kafe ta da ido. Qalau nake. Bai sake cewa komai ba ya wuce ta ce, ka dawo zamu yi magana yanzu. Bai amsa mata ba aka fara tallan companyn sa da aka bayar. Didi ta kalli hotunan afart ta ce, Hotunan nan suna yin kyau wallahi, ni afar yarinyar ce ma take burge ni. Nayla asa- asa ta ce, Didi ni ce