← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 171 OF 205

Sashe 171

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

laifi ba, haka kawai ki auki fushi dani ki ka sakawa a zuciyarki, shiyasa na baki hutu ki yi fushin ki gama sai mu yi magana." Ta kalle shi tana harararsa ta gefen ido ta ce, "baka damu ma da fushin nawa ba tunda har hutu ka bani ko?." Ya juyo yana kallon ta sosai ya ce, "na damu mana, kema kin san na damu sosai." Ta kawar da kai gefe, ya saka hannu ya juyo da fuskarta yana ri e da fuskar amma bai yi magana ba. Murmushi ya sake yi dan wallahi dariya take bashi ya ce, "Yanzu meye kuma? Uhum....ina jinki." Ya fa a yana kallonta. Ta kalle shi ta ce, "misali a zo har cikin gidan nan a zauna a gabanka ana cewa ana sona za a aure ni, zaka ji da i?." Ya an gimtse fuska ka an ya ce, "Kina matar tawa za a ce ana sonki?." Sai kuwa ya tunzurata, cikin fusata ta ce, "Nima ai kana mijin nawa aka zo aka ce ana sonka, gashi nan har ka ha e fuska saboda baka ji da in maganata ba, abinda ka ji a ranka a yanzu nima shi na ji kuma ka share ni. Nima fa ina da kishin nan, amma a komai sai ka nuna kamar ka fini sanin mahimmacin kishi, yadda ka ke ji a kaina haka haka nake ji a kanka!." Shi dai kallon ta yake yi ganin yadda take yi masa masifa kamar zata zane shi, bai ce komai ba har ta kai arshe. Sai da ta saka full stop sannan ya ce, "Kina jin kishina Jidda, amma asalin kishi ni nake yinsa ba je Jidda, a cikin kashi goma baki auki kashi aya daga cikin kishinki da Allah ya ora min. Ke fa ni ka ai Allah ya halitta miki a duniya, ni kuwa Allah ya halatta min mata har guda hu u, zuciyarki ni ka ai zan zauna a cikinta, ni kuwa....." a fusace ta katse shi ta ce, "mata dubu zasu zauna a cikin taka zuciyar ko? Zaka iya saka son mata dubu a zuciyarka ko!?" Ta fa a cikin masifa tana kallon sa. Murmushi ya yi mai sauti yana girgiza kai ya ce, "Tuba nake ranki ya da e, ni ba haka nace ba." "To me ka ce? Me ka ke nufi da abinda ka ce? Kenan ni ban cancanci nayi kishi ba sai kai? Kaine ne ka cancanci ka yi kishin matarka, kaine mai kishi ni kuma banza ce wacce bata kishin mijinta. Wai har Abiy ya kira ka akan maganar nan amma ka kasa fa a min, inda nice nayi kwatankwacin abinda kayi min da kaf garin nan sai an ji kan mu. Amma ni da ka yi min share ni ma kayi ka daina shiga harkata, saboda kaine kawai mai kishi a duniya ni bani dashi!." Ya saka hannu ya shafa gashin fuskarta yana wani murmushi mai aukar hankali ya kalle ta, ganin yadda ta gimtse fuska ya sake bashi dariya ya ce, "na so na fa a miki batun zuwa wajan Abiy mantawa nayi. Sannan ita bana kawo batunta a raina, mahifinta ma da yaje ya same ni mantawa nayi da batun gaba aya shiyasa ma ban fa a miki ba. Kuma da ta zo gidan nan Jidda ni na kawo ta? Ni ban ce tazo ba ai, kuma a gabanki tazo ban san ya akayi tasan gidan nan ba, kuma da ta zo me nace mata huh....!?." Kawar da kai tayi gefe tana aure fuska, ya saka hannu ya juyo da fuskarta ya ce, "Fa a min mana, me nace mata?." Bata ce komai ba ya ce, "Jidda bani da ra'ayin ara aure a rayuwata, bani da ra'ayin yin aure balle har nayi tunanin zan iya aurenta. Maganar sona da take yi kuma ai mun yi magana dake tun a baya, bana da bu atar maimaita miki wannan maganar. Kuma ni ban auka zaki yi fushi haka ba, kin san halina, kin san abinda zan yi, kin san wanda bazan yi ba. Kuma na fa a miki komai a kanta tun farkon zamana dake, ban auka dan tazo gidan nan zai dame ki ba, amma sai ki ka yi fushi ki ka daina kula ni" ya arasa maganar cikin karayar murya yana kallon ta.g P106 Nayla ta kawar da kai kafin ta sake kallon sa ta ce, "Meyasa komai ka ke fa a min baka mantawa, amma batun Narma shi ka ai ka ke mantawa baka fa a min ba?." "Kema gashi kin fa a, bana manta duk wani abu mai mahimmaci na rayuwata, komai da ya faru nake sanar dake. Amma ita saboda rashin mahimmacinta ne shiyasa nake mantawa Jidda." "Uhum." "Baki yarda ba?." Ta kawar da kai gefe bata ce komai ba, ya zuba mata ido yana kallon ta ganin ta i sakin fuska alamun akwai sauran damuwa a ranta. Kallon da yake aika mata dashi ne ya fara shiga zuciyarta yana yawo a jininta, ta sauke numfashi bata ce komai ba kuma ta i yarda ta kalle shi. Can asan ma ogwaronsa ya ce, "Jidda!." Nayla ta kalle shi fuska babu walwala ta ce, "To ba kai bane ka ke share ni..? Kai ta hararata, kuma ka san ni bana son ganin idonka in kana harara ko ranka a ace. Kuma ai ka san dole zan yi kishi ko yaya ne tunda kai mijina ne, amma ka yi min banza ko kula ni baka yi. Ka fara daina sona kawai, yanzu Musliha ka ke so ba ni ba." "Yanzu harararki da nayi shine matsalar?..." ya yi shiru yana kallon ta har lokacin fuskarta a aure. Ya ce, "To Jidda Allah ya baki ha uri, shikenan ko?." Bata kalle shi ba ta sake kawar da kai tana goge idanu ya ce, "ko ba shikenan ba?." "Shi kishin da nake ji nayi ya ya dashi?." "Ki cigaba da jin kishin a zuciyarki, wannan halak ne dole ki yi kishi dani." Bata kalle shi ba kuma fuskarta a ha e har lokacin bata yi dariya. Ya ce, "C'mon Ashiq, ki yi murmushi na gani." Bata yi murmushin ba ta ce, "ba wani murmushi da zan yi, ka daina sona gaba aya, Musliha ka ke so yanzu bani ba." Ajiyar zuciya yayi yana kallonta, wannan rigimar ta ta ka ai ya san yana iya jura a duniya, ba ya so aje gaba a dawo, amma in tana rigima sai aci awa aya ana maimaita abu aya. Ya ce, "Ina son Aisha baki yi arya ba, amma son da nake miki daban wanda nake mata daban. Ke fa kece rayuwata Ashiq, daga ke babu wata, daga ke ba ari, kece dai duniyar Omar, aljannarsa, kuma matarsa. Babu ta yadda za a yi Aisha ta fiki a wajena. Ita soyayyar uba da a nake yi mata, ke kuwa fa...? Soyayyar da nake yi miki ta tara komai a cikin ta Jidda." Turo baki tayi gaba, sai tayi murmushi tana ifta idanu. Murmushi shima ya yi ya ce, "Sai da ki ka wahalar dani zaki murmushin? Shikenan na gode. Yanzu fushin dai ya wuce ko?." Bata yi magana ba ya auke Musliha daga jikinta ya kwantar da ita a gefensa, ya ri o hannunta ta taso gaba aya ya zaunar da ita a jikinsa ya zagayo da hanunsa ugunta ita kuma ta sa alo wuyansa da hannunta tana kallonsa kamar yadda yake kallon ta. "kin bar fushin ko Ashiq ina?" Ya fa a yana kai hancinsa wuyanta yana shakar hamshinta wanda ya ke kashe masa jiki. Yadda yayi maganar a hankali itama sai ta ce, "A'a, ban gama ba." "To me zan yi miki?" Ya fa a yana alle ma allan gaban rigarta tare da kifa kansa a wajan yana jan numfashi a hankali. "Ka yi min wa a." ago kai ya yi ya kalle ta, dariya ta so kubce mata ganin yadda ya ago da sauri, amma ta daure ta ce, "Ni dai ita nake so." aga girarsa sama ya ce, "ban iya wa a ba Jidda." Nayla da shagwa a ta ce,"Uhum uhum! Allah ni wa a nake so, kuma kai nake so ka yi min wa ar, in ba haka ba bazan ha ura ba." Wani irin shock ya ji kamar jan wutar lantarki a walwarsa, hakan ya saka shi ri o kanta da sauri ya ha e bakinsu waje aya ya hanata yin magana yana tunanin ko wacce wa a ya iya da zai yi mata oho. Nayla ta raba fuskarta da tasa tana yi masa kallon shagwa a ta ce, "ni dai ka yi min wa a, Allah in baka yi min wa a ba na daina kula ka." "Jidda bana jin wa "Allah sai ka yi min wa a, in baka yi ba bazan daina fushi ba." Ajiyar zuciya ya yi yana binta da kallo, ya an yi shiru yana tunawa da wata da wa a da yake yawan ji a tiktok, kuma ta yi masa da i saboda sunan Jidda da ake fa a har yake cewa zai rera mata. Gyaran murya ya yi ya kalle ta sai ya an kawar da kai, ya sake kallon idanunta ya ce, _Soyayyata, gata gabana, ina kallontaaaa....daga irjina, zuwa bakinaaaaa nake zancentaa....hmmm... ar gatana, ta kussa da raina...nake ce matta......ita ka ai na tsaida, kuma bata da ganda....Jiddahh. Ita ka ai na tsaida, kuma bata da gandaa...Wayyo Jiddaaaa...hmmmm. Ina da Jidda, mace mai hadda, ta ware a soyayyaaa. Omar na Jidda... ga wacce na tsaida....zana baiwa sannndar girma Jiddah._ Tunda ya fara take ka a kai tana rawa daga zaune, tana blushing cikin tsananin farin ciki, dan ita kanta ta san wa ar tana yawan jinta. ya ce, "a wa ar cewa suke yi Jamilun Jidda, to ni me ya ha a ni da wani Jamilu? Jiddan Omar dai!" Ya fa a yana lakuce mata hanci. Ta yi sake yin dariya tana shafa fuskarsa ta ce, "in ka ce Jamil in ma baka yi laifi ba. Jamil yana nufin mai kyau in arabic, kamar yadda Jidda yake nufi, kuma kai ai mai kyau ne Rouhii!" Ta fa a tana jan hancinsa. Hannunta ya ri e yana kallon yatsunta ya ce, "bazan ha a sunan wani ato da sunan matata ba,
Chapter 171 · 0% Book details