Sashe 39
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ke kin sani, dan haka ki tashi ki tafi can ki yi bacci sai da safe. Nayla zata sake magana Didi ta goge mata hawaye ta ce, kar ki ce komai, ki tashi ki je kawai. Shiru Nayla tayi bata motsa ba tana tunanin wannan chakwakiya da Didi take so ta saka ta a ciki. Maganar da Didi tayi mata ne ya saka ta yi ajiyar zuciya ta ce, Didi hakan daidai ne kuma?. Didi ta ce, Daidai ne. Tsoronsa nake ji. Babu abinda zai miki, ki je ki gani. Nayla ta rufe ido ta bu e ta furzar da iska ta ce, Didi ni ko akan tiles ne zan kwanta. Didi tayi dariya ta ce, kwanan ne baza ki yi a nan ba, ki tashi ki tafi. Didi ta mi e tsaye ta ce, mu je na raka ki. Nayla ta mi e jiki a sanyaye ta ce, to bara na auki hijjab. Didi ta ce, ki ajjiye hijjab in nan, ki tafi a haka me kayan jikinki suka yi?. Nayla ta girgiza kai a tsorace ta ce, bazan iya ba Didi, ki yi ha uri. Didi ta murmusa ta ce, to naji, saka mu je. Nayla ta saka hijjab in Didi tayi gaba tana binta a baya ko wayar ta bata auka ba saboda ru ani. ofar akin Didi ta tsaya ta ce, Sai da safe, ban yarda ki kwana a falo ba ciki na ce ki shiga tana fa a ta koma ta barta a wajan tana salati a zuciyarta. Nayla ta kwashe sama da mintina ashirin a wajan tana tunani, ta rasa abinda zata yi ta shiga ko kar ta shiga? Zuciyarta a raunane take bata so ta shiga ya yi mata tsawa, sannan bata ta a kwana aki aya da namiji ba taya zata fara a yau? Yau in ma kuma da Omar?. Dana sani take yi da ta saka baki Didi ta kwana a gidan, da ta san haka ne da ta langwa e bata da lafiya ko dan kar ta zo. Sai da ta yi mintina talatin cif a tsaye sannan ta motsa gaban ofar ta kasa kunne wai ko zata ji motsinsa amma shiru babu motsin komai. Ta yi ajiyar zuciya tana karanta duk addu ar da ta zo bakinta, ta mur a handle in gabanta na fa uwa tana addu ar Allah yasa a kulle akin yake. Tana mur awa akin ya bu e, gabanta ya fa i matu a ta taka ta shiga idanunta a kulle ba tare da ta bu e ba. Omar yana zaune akan stool in madubi sanye da riga mai hannun single amma ba fara bace dan gaba aya wannan fuskar zaki ce a jikinta ya bu e baki. Sai wando karami wanda bai zo guiwarsa ba, gaba aya jikinsa a bayyane yake dan hasken akin a kunne yake. Tunda abin nan ya faru ya kasa sukuni, ya rasa me yake damun zuciyarsa, nauyi yake ji a irjinsa tunda ya bar gidan har ya dawo. A hankali ta bu e ido tana kallon akin tana fahimtar yadda tsarinsa yake. Sai a sannan ta lura da ya fi nata girma sosai tunda shi sofa cousion in guda biyu ne masu girma da table arami a gaba, sannan funiture insa sun fi kyau dan set aya ne da kayan da yake falo. akin a share yake tass babu alamun dau a a ko ka an, sai hamshin turarensa da akin yake yi da alama dai mai akin yana gyarawa. Bata kalli inda madubi ya ke ba hakan ya saka tayi ajiyar zuciya ta ce, Ashe ma baya nan, ni Didi ta saka ni a matsala ta ya zan iya kwana a akin nan? Ta fa a tana zare hijjabin jikinta dan zafi take ji. Garin zare hijjabin hular kanta ta biyo hijjab in ta ma ale a ciki. Shi dai kallon ta yake yi yana mamakin abinda ya kawo ta, tunda ta shigo yake jin hamshinta, lokacin da ta cire hijjabin sai ya kasa daina kallonta tun daga gashin kanta har afarta da take sanye da room slippers mai kamar safa. are mata kallo yake yi cikin jajayen kayan da suka yi mata kyau, sun kar eta duk da basu kama jikinta ba amma surarta ta bayyana a cikin kayan musamman irjinta. Ido ya lumshe jin zuciyarsa na bugawa sosai, ya ha iyi yawu ya sake bu e ido yana kallon gashin kanta da ta aure shi a tsakiyar kanta. Ya ji me take cewa yana mamakin kenan Didi ce ta turo ta tazo ta kwana tare dashi, lallai Didi ta raina shi da yawa, sai ya taka mata burki ya ga ta za e da yawa a lamarinsa. Kamar ance Nayla ta kalli gefenta ta ganshi a zaune yana kallonta, ta firgita tare da fa in, Innalillahi!. Hijjab in ta mayar da sauri jikinta har yana rawa ta ce, Dama Dama ..Didi ce .dama .tace .wai nazo na kwana a nan ta fa a a rarrabe tana kallonsa. Mugun haushin abinda ta aikata yake ji shiyasa bata samu zarafin magana daga gare shi ba. Ya auke kai yana cigaba da ka afarsa as usual. Nayla ganin haka gabanta ya cigaba da fa uwa ta yi asa da kai ta ce, YaMar Didi ce ta turo ni, na ce bazan zo ba ta ce sai na zo, ka yi ha uri. Wani iri yake ji a zuciyarsa duk sanda zata fa i sunan nan, bai san me yake ji ba amma bai ta a jin abinda yake ji ba tunda ya zo duniya. Yana jin sunan ya soki zuciyarsa kamar allura, dan wani lokacin har sai ya runtse ido saboda sukar da yake ji, yana jin sunan har cikin jininsa. Yana jinta tana magana nan ma banza ya yi mata bai tanka ba,amma a zuciyarsa yana tunanin irin matakin da zai auka akan Didi. Tana tsaye yana zaune babu wanda ya sake cewa komai, ita tsoro take ji kar ta zauna tayi laifi shi kuma bazai ce mata komai ba. Ta gaji da tsayuwa tunda ta da e a tsaye kafin ta shigo shiyasa afar ta ta an ri e ka an. Tsam ya tashi tsaye da niyar zuwa ya samu Didi ya tako zuwa kusa da inda Nayla take tunda tana kusa da ofar akin. Kanta na asa bata san ya zo inda take ba sai motsisa ta ji, tayi saurin matsawa shi kuma ya ja handle ofar. Abin mamaki ofar a kulle take alamun an kulle su ta waje. Murmushin takaici ya yi yana cize baki dan ya san aikin Didi ne. A bayyane ya ce, Didi ta gama raina ni. Nayla ta kasa kallonsa tunda ta fahimci ananun kaya ne a jikinsa ta kasa kallon koda ina yake tsaye. Tana mamakin kenan Didi kulle su tayi tunda gashi ya ja ofar a kulle, ita kanta mamakin Didi take yi balle shi. Ta gaji da tsayuwar gashi bata son yin laifi daman ta san haushinta yake ji, shi kuma ya koma inda ya tashi ya zauna. Kallon kujerun akin tayi ganin arama ce ta zaman mutum aya, duk da tana da fa i amma baza ta iya kwanciya a kai ba. A hankali ta taka ta zauna a kan kujarar ko inda yake ta kasa kallo. Shi bai ce komai ba itama bata ce komai ba amma ta gaji bacci take ji. Kallon inda yake tayi ta ga idanunsa a kulle suke kamar bai san ma tana akin ba. Sai da ta tattaro nutsuwarta sannan ta ce, YaMar bacci nake ji. A firgice ya kalle ta kamar daman jira yake tayi magana ya ce, jira ki ke na zama gado ki kwanta!?. Yadda ya yi maganar a fusace ya saka ta kawar da kai dan idanunsa ma sun yi ja. Mi ewa tayi da arfin guiwa ta arasa kan gadon tana tunanin kwanciya, a hankali ta zauna kamar mai ciwo kafin tayi salatin annabi ta kwanta ko hijjab in bata cire ba. Hasken akin ya dame ta, amma tana tsoron kar ta kashe tayi laifi hakan ya saka ta cure hijjabinta ora akan fuskarta dan ta daina ganin hasken. Yana daga zaune ya kalli inda take yana mamakin wai shine zai kwana aki aya da wata mace a rayuwarsa, tunda ya yi hankali bai ta a zaman awa daya da ko wacce mace ba balle kwana a aki sai ba yau. Gaba aya wani iri yake ji yana ganin kamar akwai raini a cikin lamarin. Duk yana kallon ta har ta kwanta da yadda ta ora hijjab akan fuskarta duk yana ganin ta. Shi kansa hasken ya dame shi, hakan ya saka ya mi e ya kashe ya koma inda ya tashi ya zauna. Nayla jin an kashe hasken ta cire hijjabin tana ajiyar zuciya tana kallo shadow insa daga inda take kwance tana ta salati tana fatan bacci ya dau e ta. A haka bacci ya kwashe ta ba tare da ta ga ya motsa daga inda yake ba. KRB3P019 Arewabook@nanahaleema11. Omar yana kallon ta har ta yi bacci a kan idanunsa, ya rasa ta yadda zai fara iya kwnaciya da mace a waje aya shiyasa ya yi kamar bacci yake yi har ta kwanta tayi bacci. Tashi zaune ya yi sosai yana kallonta ya furzar da iska yana kallon ofa yana mamakin wannan arfa- arfa na Didi. Yanzu in fitar gaggawa ta same shi fa? Ta rufe ofa ta baya ta bar su a cikin kamar yan prison. Ajiyar zuciya ya sake yi gaba aya hamshin Nayla ya mamaye akin, hamshin sai ya bada kala biyu da hamshin turarensa da hamshin nata turaren, sai hakan ya bada wani hamshi mai bala'in da i da kwnatar da hankali. Shi dai ya san bazai iya kwnaciya da Nayla a waje aya ba, kuma bai san a inda zai kwanta ba tunda Didi ta rufe ofar balle ya ce zai fita zuwa falo ko ya fita daga gidan. Tashi ya yi ya dawo kan cousion ya zauna, ya ora afarsa akan table ya jingina da kujerar yana lumshe ido. Hoton Naylan ne ya gifta masa a lokacin da ta zame hijjabi ta gashin kanta ya bayyana, ya bu e ido ya kalleta duk da baya ganin ta