Sashe 119
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta i sai ma sake rufesu da take yi gam. Murmushi shima ya yi ya sake yi mata kiss a lips inta, ya manta ma fushi yake da ita sai yanzu ya tuna hakan ya saka shi murmushi, ko giya yake sha shi ya isa ya cigaba da fushi da ita a wannan lokacin. Dan tickling inta ya yi sai kuwa ta yi dariya amma bata bu e ido ba ta ce, "Ka bari Rouhii bana so." Bai bari ba ya cigaba da yi mata sai da yaga tana dariya sosai sannan ya tsaya ya ce, "ki bu e min na ga idanunki Jidda!" Ya fa a yana ago fuskarta. No e kafa a tayi ta koma jikinsa ta ce, "kunya nake ji." "Ni bana so kina jin kunyata, meye abin jin kunyar? Akwai abinda ya rage a tsakanina dake ne?. Ki bu e ido na kalli idonki Jidda." Ganin bata bu e ba ya ce, "To kunyar ta meye? Dan kin farantawa mijinki shine ki ke jin kunya Ashiq? Dan kin saka aljanun dare tashi da yamma sai ki ji kunya?." Sai kuwa ya sake bata kunya sosai ta sake cusa fuskarta a irjinsa. Murmushi ya yi in ya tuna yanayin da suka kasnace sai ya ji kamar ana sukarsa, duk wani farin ciki da yake so ya same shi a gare ta shiyasa gaba aya ya ru e mata, baya so ta bar kusa dashi gani yake da ta motsa kamar zata gudu. A hankali ya ra a mata ya ce, "ni fa na ji kin ara daga yadda ki ke, ko daman idan mutum ya kwana biyu bai shiga duniyarsa ba tana canjawa ta sake kyau da da in shiga Jidda? Ki duba har kusa suma nayi, hawaye kusa kamar an kunna fanfo. Ashe da gaske akwai jin da in da yake saka hawaye, na auka babu amma yanzu na tabbatar. Yau ba aljanun dare ne suka tashi ba, iskokan yamma ne" ya arasa fa a a kunneta yana an ciza fatar kunen. Nayla ta runtse ido bata ce masa komai ba. Murmushi ya sake yi dan da gaske yake tambayarta, ya san bazata ta bashi amsa ba shiyasa ya yi murmushi. Nayla daga irjinsa ta ce, "ka daina fushi da ni?." Omar ya ce, "ni in banza, ba dole na daina fushi dake ba Ashiq?. Irin wannan abin arzu i da na samu in ban daina fushi dake ba ai sai Allah ya tambaye ni, meye ma fushi ni na manta meye?." Dariya ta yi sosai ta rungume shi ya ri e ta ya ce, "kar ki sake aikata hakan, duk inda ki ka je da kin shiga ki kira ki sanar dani hankalina zai fi kwanciya. Ke ce ka ai wacce nake so, ke ka ai nake auna, da ke na damu, In ban ji ya kika je ko ya kika dawo ba bazan iya samun nutsuwa ba." Nayla da shagwa a ta ce, "in sha Allah bazan sake ba, kuma daman ba ina sane nayi hakan ba." "Uhum to na ji." A hankali ta bu e ido suka ha e ido zata rufe ya ce, "kina rufewa ni da ke ne, Allah sai na yi miki abinda zaki ji kunyar da hujja." Ta tsayar da idonta amma bata kalle shi ba ya ce, "Haka akwai ki dinga kunyar mijinki? Kunyar ta yi yawa ko yaushe kunya?. Ni fa ina so na zama an gatanki, ki bani kulawa kamar dai yau in nan da kika haukata ni kika saka ni aljanun yaamma, ki ki saka na gigice miki na zubar da hawaye, ki ka saka na kusa su....!" Hana shi magana tayi ta hanyar rufe masa baki da bakinta, ya wara ido a cikin idanunta sai ta rufe tana ruf. Kamar jira yake yi ya shiga sarrafata yadda yake so, kiran sallar magrib ya dakatar dashi ya koma gefe yana kallon ta idanunta har lokacin a rufe kafin ya tashi dan in ya cigaba da zama sallar ma za su rasa. Itama bata zauna ba fita ta shiga aki a can ta yi sallah duk da ta san shima bazai fita ba dan ana yayyafi ka an-ka Yunwa take ji sosai, tana idarwa kitchen ta shiga ta fara dama custard ta fara sha kafin ta dafa abinci. Kitchen in ya shigo ya jingina da kitchen island yana kallonta cikin shau i da soyayya. Jiyowa ta yi ta kalle shi ta auke kai, ya tako yazo inda take ya tsaya a bayanta yana kallon custard in da take sha ya kalli fuskarta, gani ya yi ta sake yin haske lokaci aya sai aukar ido take yi. Nayla ta ce, "Yunwa nake ji shiyasa nake shan custard kafin na dafa abinci." "Ki shiga custard in za a kawo abinci." Ta juyo tana kallonsa jikinta yana gugar na sa ya zuba mata ido kamar ya cinyeta ta ce, "kana sangarta ni da in dafa abinci yanzu." Sai da ya kai bakinsa kunnen ta sannan ya ce, "girman ki ne Ashiq!." Murmushi ta yi ta sake sunkuyar da kai, ya ago kanta da yatsunsa yana kallon dogayen gashin idanunta da suke kwance a fuskarta. Shi kam ya rasa wanne irin abu yake ji akan Nayla. Sonta, aunarta, kishita, shau inta, sha'warta gaba aya suke tarar masa lokaci guda shiyasa yake rikicewa in yana tare da ita, saboda abubuwa da yake ji suna arin fin arfin tunaninsa da hankalinsa. Sai ya ji kamar an saka igiya ana jansa da arfi, in yana kusa da ita baya ganin komai sai ita. Ya zuba mata ido kawai yana kallon fuskarta kafin ya ce, "Kina jin irin abinda nake ji a kan ki Jidda!?." Ta bu e idanun ta kalle shi ya aga yalwatacciyar girarsa sama ya ce, "Gab nake da zama zautacce akanki, kullum ara sonki nake yi, kishinki aruwa yake a raina. Kullum sha'awarki ara yawa take yi min, bana ta a gajiya dake, bana tunanin akwai ranar da zan gaji da kasancewa da ke" ya arasa maganar yana zare hular kanta gashinta ya bayyana yana shafawa a hankali. "Kina jin abinda nake ji a kan ki? Kina kishina? Kina jin sha'awata?." Bata bashi amsa ba dan tambayar arshe ta bata kunya, sai dai ta yi murmushi bata ce komai ba. Ya ce, "ki yi magana, ina so na ji kin furta wani abun Jidda!" A hankali yake magana kamar mai ra a. Nayla ta ce, "duk abinda ka ke ji a kaina ina ji a kanka Rouhii!." "Mai arya?." Sai ta yi dariya jin tambayar da ya yi mata kamar wani yaro arami, ya shagala da kallonta tana dariya. Ya yi murmushi ya ce, "uhum bani amsa." "Ina ji mana Rouhi!." "To meyasa baki ta a fa a min ba? Kuma meyasa bakya nuna min?." "Ina nuna maka mana." "Uhum uhum ni ban ta a gani ba sai yau, yau ne na tabbatar da ni an gata ne a gare ki, yau na tabbatar da kema kina jin son kasancewa tare dani, dah ni ka ai nake jin shau inki ke bakya jin nawa." Kunya yake bawa Nayla sosai jin irin kalaman da yake fa a shiyasa ta yi shiru ta kasa bashi amsa. Ta ya zata iya bayyana masa abinda take ji a kansa? Ita kunya take ji gwara dai ta yi shiru. Jin ta yi shiru bata ce komai ba ya ce, "kina so na tabbatar?." Ta aga masa gira alamun eh ya ce, "ki cigaba da kasancewa kamar yau, shigarki, khamshinki, jan ajin, shagwa ar da komai da ya faru yau. In ki ka yi haka zan tabbatar da kina ji dani Jidda!." Lumshe ido tayi ta bu e a hankali, dan ta fahimci yau in ta gama ru a shi shiyasa yake ta zuba kamar an bishiya. Ta an yi murmushi ka an ta ce, "zan kasance fiye da haka a gare ka Rouhii! Zan kasance fiye da yadda ka ke so a duk lokacin da ka ke da bu atar hakan." Ajiyar zuciya yayi ya ja ta jikinsa ya ce, "thank you so much Jidda! Thank you for being so sweet to me, hankalina ya gushe, tunanina ya tsaya cak ta silar farin cikin da kika bani. I love you so much, my heart beats for you alone. I can't do anything without you my heart. I feel lost without you, You're my everything, not just my love!" Ya furta a kunneta cikin salo na aukar hankali. Da sauri ta ago tana kallonsa ido cikin ido sai ya aga mata gira ya ce, "na lura yaren nasara shine yake sakawa ki kalli idona, ta dole na fara koya tunda sai na fa awa matata take iya kallon idona." Bata auke ido daga kansa ba ta ce, "Allah ban yarda koya ka fara ba, daman can ka iya." Shima baby face ya mayar da fuskarsa kamar yadda take yi ya ce, "Yanzu dai turancin ki ka ji ba kalaman ba?" Ya fa a yana binta da mayen kallo. Nayla ta yi dariya ta ce, "duka na ji my Love." Rungume shi ta sake yi sai kiran sallah suka ji ana yi sannan suka saki juna. Tare suka yi sallah, bayan an idar Tk ya kawo musu abincin da ya aika ya siyo masa, wajan cin abincin ma haka suka dinga abinda suka ga dama yana ta jagwalwalata. Ranar haka suka kwana farantawa juna rai sun yi kwanan farin ciki da aunar junansu. Bayan wasu kwanaki. KRB2P071 Nanahaleema. Da daddare suna kwance suna hira, Nayla tana jikinsa a kwance tana shafa gashin irjinsa a hankali. Idanunsa a lumshe yana shafa bayanta, ta kalle shi ta ce, "Rouhii." Ba tare da ya bu e ido ba ya ce, "Uhum." Nayla ta ce, " ka bani labarin rayuwar da ka yi a baya." Bu e ido yayi ya kalle ta, baice komai ba ya mayar da ido ya rufe. Bata sake kula shi ba, shima bai kulata. Wata ara suka ji mai aga hankali, a tare suka firgita Nayla ta bar jikinsa a tsorace ta ce, "Rouhii sautin meye wannan?." Tashi yayi ya sauka daga kan gadon, ya bu e window yana kallon gate in gidan dan daga nan yaji arar. Wani sautin ya sake ji mai ara, sannan