Sashe 192
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da tayi kamar zata yi kuka sannan ta ce, "Yaya Abbas ne fa." "Tsohon saurayin ki?." Da sauri Nayla ta kalle shi jin abinda ya ce, ya tsayar da idonsa yam a kanta sai ta an diririce ta kawar da kai gefe ta ce, "Yayana ne." aramin tsaki ya yi ya girgiza kai ya ce, "Ahmad da Jawad ka ai na sani yayyen ki, yaushe aka samo wannan?." Nayla ta kalle shi a marairaice ta ce, "Cousin ina ne fa, da Mamansa da Mamata uwa aya uba aya." Ya bita da kallon harara ya ce, "haka zaki ce min tun farko, ba ki ce min Yayanki bane." Nayla ta ce, "shima Yayana ne wallahi, ni duk aya na auke su." "Shi tsohon saurayin naki kenan?." Nayla ta dafe kai da hannayenta duka biyun ta ce, "YaMar ka daina fa ar wannan maganar don Allah, wallahi Yayana ne kamar Jawad da Ahmad in da ka ke fa a. Ni duk aya nake kallon su, kaima dan baka saba da cousins inka bane da zaka gane mai nake nufi. Da zaka gane dukkan su aya ne babu banbanci." Jin abinda ta ce sai ya zuba mata ido yana kallon ta, Nayla jin ya yi shiru bai yi magana ba sai ta kalle shi taga ya zuba mata ido ko motsi baya yi, kuma iris yake jira ya fara sauke mata kwandon masifa. A hankali ya janye idonsa daga kanta, ya girgiza kai yana danne abinda yake tasowa daga zuciyarsa ya ce, "duk aya ne ko Jidda? Duk aya ne shiyasa ki ka tsaya a kusa dashi har jikinki yana ta a nasa" sai ya mi e tsaye ya auki wayarsa ya fita daga akin. Nayla ta bishi da kallo ta ce, "Ya dawo nutsuwarsa halin zai dawo, lokacin cigaba da ha uri akan wannan halayen nasa yayi. Ni dama a mai raunin ka cigaba da zama da na huta da wannan tashin hankalin wallahi" ta fa a tana fara shan coffee ta dan baza ta bashi fuskar da zai hanata magana da an uwanta ba, ita a wajanta duk aya suke dasu Yaya J, tun girmanta an saka mata aunar cousins inta na ko wanne angare, saboda haka bazata bashi fuskar da zai ce yana kishi dasu ta daina mu'amala dasu ba. Kamar ta san hakan zai faru, Abbas in ya ce su zo hotel su gaisa da Omar ta ce a'a sa gaisa wani lokacin, ta san halin kayanta shiyasa bata barsa yazo ba. Bai zo in ba ma ga abinda ya faru. Bata bar tunani ya dame ta yi kwanciyarta bacci ya auke ta. Sai azhar ta farka ga mamakin ta babu Omar a akin, a akin ta yi sallah ta sake komawa bacci har ta tashi bai dawo ba. A lokacin ta sauka ta siyo abinci suka ci da yaran har lokacin bata ganshi ba. Har i'sha babu labarin Omar, a lokacin ta damu sosai, ta kira sa baya auka ga anta sun saka ta a gaba da rigima. Har asuba bai dawo ba, ga su yaran gaba aya kuka suke yi mata, ko sallah bata iya fita ba a akin tayi saboda rigimarsu. Har gwara Marmerh tana jin rarrashi, Musliha kuwa kamar tunzurata ake yi, daman Omar ne ka ai yake iya controlling inta in tana rigima, gashi baya nan. Babu abinda bata yi musu ba amma duk su biyun sun i daina kuka, kawai sai ta koma gefe itama ta fashe da kukan takaici. Suna kuka tana kuka a haka ya turo ofar akin ya shigo da sallama. Suna ganinsa duk suka fara arin tafiya wajansa. Ko kallon Nayla bai yi ba ya arasa wajan yaransa, Musliha ya fara auka dan kukanta yafi na Marmerh arfi, ya auki Marmerh yana murmushi ya ce, "Mamana da Yayata waye ya ta a min ku?" Ya fa a yana ajjiye ledar hannunsa ya zauna a kan sofa. Almara'i laban ya basu suka sha, bayan sun gama sha suka kwanta a jikinsa yana shafa kansu a hankali suna jan numfashi. Pecking insu yayi a kumatunsu yana murmushin aunarsu. Ba jimawa suka yi bacci, ya mi e ya kwantar dasu yana shafa fuskarsu yana murmushi. Ta gefen ido ya kalli Nayla yaga sai jan numfashi take yi kamar wacce tayi gudu, ya auke kai daga kanta ya mi e kamar zai fita daga akin, a guje Nayla ta mi e ta ri e shi ta baya, ta zagaye hannunta a cikinsa tana kuka a bayansa. Lumshe ido ya yi ya bu e a hankali, yana jin yadda ta ri e cikinsa gam tana kuka a bayansa. A hankali ya saka hannu ya cire ta daga jikinsa, ya shiga ba aki ya barta a wajan a tsaye. Nayla ta koma inda take ta zauna, tana zaune ya fito daga wanka ya shirya yayi kwanciyarsa a kusa da ansa. Ganin haka itama sai ta mi e ta kashe hasken akin ta kwanta a aya arin tana jan numfashi. Haka suka yini ranar, tunda aka yi sallar la'asar ya kwashi yaransa suka fita bata sake ganinsa ba sai bayan sallar i'sha. A lokacin suka dawo ta bisa da kallo ganin yayi kamar bai ganta ba ya saka su Musliha a gaba suna game. P122 Nayla gaba aya a sanyaye jikinta yake, Twiny ce ta bata sautun wata zuma tace ta siyo mata, sannan tace itama ta siya ta sha. Tunda ta sha zumar gaba aya reaction inta ya canja, bata yi awa aya da shan zumar ba gashi ta fara aiki a jikinta, duk ta takura musamman ganin maganin damuwar ta ta ko kallon bata ishe sa ba. Sai share ta take ko ha a ido ya i bari su yi, ya saka ansa a gaba suna game a waya ko inda take baya kallo. Omar yana lura da ita, duk motsinta yana gani yana sane ya share ta ya cigaba da sabgarsa shi da ansa. Ganin yaran sun yi bacci ya auke su ya kwantar dasu ya koma kan sofa ya zauna bai kalle ta ba. Yana kula da canjawar yanayinta, yana so yaga gudun ruwanta, zata yi magana ko zata cigaba da yin shiru. Kuka ta fara yi a hankali, ta kalle shi taga waya ma yake dannawa kamar baya jin kukan nata, ta ce, "YaMar!." A hankali ya aga ido ya kalle ta, ta rausayar da kai ta ce, "Ka yi ha uri" ta fa a tana fashewa da kuka. auke kai ya yi daga kallonta ya cigaba da abinda yake yi, zuciyarsa tana bashi umarnin ya tashi yaje yaji abinda ya sakata kuka, daurewa yake yi kawai dan ta ata masa rai. Nayla ta cigaba da kukanta cikin danasanin shan zumar da tayi, da bata sha zumar ba da tana nan hankali a kwance. Omar gajiya ya yi da jin kukan nata, ya ajjiye wayar hannunsa ya mi e zaune ya har e hannayensa waje aya yana kallon ta. Ha a ido suka yi da Naylan ba tare da ta san ita yake kallo ba, ta auke kai daga kallonsa tana share hawaye. Ajiyar zuciya ya yi yana murmushi ka an ba tare da ya kalle ta ba, ya bita da kallo calmly ya ce, "Jidda me ki ke so kike kuka?." Kamar jira take yayi magana ta ara arfin kukan ta, ya mi e a hankali ya araso inda take, ya jima a tsaye yana kallonta kafin ya mi a hannunsa ya ri o hannayenta. arin wace hannunta take yi tana kuka tana cewa, "ni ka yale ni, ka yi tafiyar ka ka barni ni ka ai a nan, ka yale ni" ta fa a tana son wacewa amma ya hanata sai ma mi ar da ita tsaye da yayi yana arin rungumeta a jikinsa. e ta yayi sosai a jikinsa yana ji tana kuka tana maimaita abinda ta fa a a farko. am ya ri e ta yana hura mata iska a kunnenta tare da shafa bayanta a hankali. Sai da ta an nutsu a kunnenta ya ce, "me ki ke so?." Kamar jira take ta ago da hanzari ta ha e bakinta da nasa ta fara kissing cikin tsananin kewa. Murmushi ya yi ya cigaba da taya ta yana sake hargitsa mata lissafi dan ya lura a sama take sosai. Sun jima suna farantawa juna rai, yadda abinda tasha ya yi tasiri a kanta shima yayi tasiri a kansa. Sai bayan komai ya lafa sannan take jin haushin za ewarta, yayi tafiyarsa ya barta ko waya bai yi mata ba, kuma da ya dawo ta ansa yake yi ba ita ba, ko kallo bata ishe shi ba. Ta tsinewa zumar da tasha yafi cikin kwando, bata ta a jinta a yanayin da ta kasance ba, gaba aya ta ru e ta fita daga hankalinta sai da hannunsa yazo jikinta sannan ta dawo hankalinta. Yadda ta share sa shima share ta ya yi, ya mi e shirya jikinsa ya barta a wajan a kwance. Sai da ya dawo ya kwanta sannan suka ha a ido ta auke idonta, ya ta e baki ya ce, "anci moriyar ganga an yada kaurenta. Na yi miki maganin damuwar ki dole ki auke kai, jikinki ya daina rawa yanzu, aljanun da suke wasa miki ofa nayi musu ru iya sun gudu shiyasa." Wata irin kunya ta lullu e ta, ta kawar da kai bata ce masa komai ba shima bai sake cewa komai ba. urawa tayi zata bar kan gadon ya jawota ta fa o jikinsa gaba aya, ya fara cire duvet in da ta rufe jikinta dashi yana kallon fuskarta murya a asa ya ce, "amfanina ya are ko? Nayi miki maganin matsalarki dole ki share ni, amma azu da ki ke lalube ni ai baki share ni ba" Ya fa a a hankali yana kissing wuyanta a hankali. Nayla ta oye fuska a irjinsa tana dariya. Ya fara massage gashin kanta cikin wani irin yanayi, a kunnenta ya ce, "ya akayi hakan ta faru ne? Duk tunanin nawa ne ya jawo haka? Uhummm! ni ki ka tuna kika har aljanunki suka fara wasa ofa har haka?." Nayla tayi dariya tana sake oye fuskarta a jikinsa bata ce komai ba. Ya yi murmushi yana shafa bayanta tare da kissing in ko ina