Sashe 197
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Marmerh kun buge min cikina. Da hanzari ya ce, Marmerh me ku ke yi haka? Ya kalli Nayla ya ce, Kina lafiya? Babu abinda ki ke ji?. Ta girgiza kai ta ce, Babu komai, kawai na an ji zafi ne ta ri e kunne Marmerh da Musliha ta ce, Ku daina gudu, ko yaushe cikin gudu. Suka yi dariya suna sake kwanciya a jikin baban su. Ya kalli Nayla sannan ya kalli Marmerh ya ce, Kun ci abinci?. Marmerh ta ce, mun ci Daddy. Ni ina so naci shawarma Daddy. To za a siyo miki yanzu. Ta yi dariya tana cigaba da wasanta. Omar ya auki waya ya bada umarnin a siyo a kawo masa gida. Ya kalli Nayla kafin ya yi magana aka kira wayarta, ta auki wayar ta saka a kunne, abinda ake ce mata ya saka ta kashe wayarta shiga instagram. Sai ta fita da sauri ta shiga YouTube ta ce, An yi update in interview inka, bara naje kalla na gani. Tashi ya yi ya shiga aki ansa suna biye dashi, ita kuma tana kallon hirar da aka yi da mijinta. Murmushi take yi tana kallo yana amsa tambayar aya bayan aya cikin kamewa da cikakkiyar nutsuwar da Allah ya bashi, baza ka kalle shi ka ce shine Omar tiger na shekarun baya ba, dan gaba aya ya canja. Kamar yadda mutane suka sani sunana Omar Usman Omar, ana ta kokwanto a duk lokacin da aka ce wannan Omar mai compony Exclucive Footwear By Tiger shine dai tiger da aka sani na shekarun baya. Tabbas ni in ne ba wani ba, duk wanda ya san sunan tiger a shekarun baya tabbas wannan Omar in shine a zaune a gaban ku. Allah yana arzuta mutum a duk lokacin da ya so a kuma ko yaushe, Allah yana bada duniya ga kowa ciki harda wanda basu amince da bauta masa ba. In Allah ya yi nufin aukaka da azurta ka ilimin boko ko rashinsa bazai taka rawa a wajan ba, mutanen mu da yawa suna kallon wanda bashi da ilimin boko babu inda yake zuwa a rayuwa, babu matakin nasarar da zai taka, babu wanda zai san sa sai dai ya arasa rayuwarsa a yadda ya fara. Ilimi yana da matu ar amfani a wannan duniyar, ilimi ya zama matakin ko wacce nasara a rayuwa, ilimi yana arawa mutum girma da matsayi da daraja a duk inda ya je. Ba yawan ilimin ba albarka ake nema, kamar yadda ake ta ya a magana a kaina, wasu su ce arya ne wasu su ce gaskiya ne zan fa a da kaina a yanzu. Ni Omar ina tabbatarwa da duniya bani da koda takardar kammala secondary school har yanzu. Na yi karatu daga primary har ajin arshe secondary school, amma ban zauna na rubuta jarabawa ba. Da taimakon Yayata na yi karatun da yar, bana son makaranta ko ka an, itace ta dage a kaina kamar ita karatun zai amfana har sai da na kai ajin arshe a secondary school kafin na daina zuwa. Allah ya saka min albarka a karatun da nayi duk da antarsa, ya bani nasara da aukaka a lokacin da ban kawo hakan ba. Ban gama koda secondary ba, amma a yanzu ina da wanda yake da matakin karatu na Phd a ashina yana aiki ina biyansa. Ban ce ilimi ba shi da amfani ba, ina nuna muku albarkar da Allah yake sakawa akan abinda ya nufe ka dashi komai antarsa, in Allah ya saka maka albarka zaka kai inda baka yi tunani ba. Komai yana da sila a rayuwa, ko wanne rabo akwai ta hanyar da yake kiran mutum. Ni nawa rabon ya kira ni ta hanyar mace kuma na amsa. Kafin lokacin in za a shekara ana cemin ai ga abinda zai faru dani a gaba bazan yarda ba saboda ban yi koda wasa hasashen haka a rayuwata ba. Amma daga lokacin da na amsa kiran rabon, sai da rabon ya riske ni na manta da komai, canji ya zo min a rayuwata, na ajjiye duk abinda nake yi wanda ya kasance bashi da kyau na kama abinda nake da warewa a kai. A cikin shekarun da basu wuce uku na baya ba na fara aikin sarrafa takalmi, a cikin shekaru biyu baya nayi aure, a cikin shekara biyu baya na fara samun nasarar da ban yi tunanin zan same ta ba. Kafin a rufe shekara biyu na kai matakin da babu wani an Nigeria da ya ta a kaiwa. Shawarata ga matasa masu a irin ta Tiger, su ajjiye makamansu su kama karatu ko abinda suke da sani a kai. In kana ta ama da wani an siyasa a asar nan saboda yana kar arka hannu biyu, ko yana yi maka kyauta ta ban mamaki, ko yana fito da kai daga wajan an sanda, ina so ka san na an lokaci ne, amfani yake da kai domin gina rayuwarsa da ta ansa, kai kuma yake tarwatsa ta ka rayuwar. Duk wani an siyasa da zai amfani da kai a tafiyarsa yana kallon ka matsayin mahaukaci, yana kallon ka matsayin dabba wanda bai kai darajar an adam ba. In kuma kuna ganin maganata arya ce ka je gidan an siyasar da yake baka goyan baya a duk arnar da ka ke yi ka ce kana son arsa da aure!. Ready to say goodbye Nana haleema P0126 Nayla ta tsaya tana kallon sa ganin ya yi wani murmushi, kafin ya girgiza kai ya ce, A lokacin zaka tabbatar da matsayin da ka ke dashi a wajansa, soyayyar da yake nuna maka ta gaskiya ce ko akasin haka .Zubar da jinin juna da ake yi ba daidai bane, ta addaci ne. Mutum ya kashe an uwansa saboda kawai basa shiri wannan babban zunubi ne, kashe-kashe juna da ake yi da tayarwa da an unguwa hankali saboda dalili mara tushe babban laifi ne a wajan Allah. Duk wanda ka kashe ha in mutuwarsa yana rataye a wuyanka, sannan sai Allah ya yi muku hisabi da kai dashi a ranar tashin alqiyama. Ya ja numfashi ya cigaba da magana, Duk wani matashi da yake son barin wannan fa ace-fa acen, ya kuma shirya fita daga harkar an siyasa, ofa a bu e take a gare ni, ina da aikin da zan bashi wanda zai ri e shi ya ri e iyalansa ya kuma taimaki yaransa su yi karatu kar su tashi a irin rayuwar da iyayen su suka tashi. Na yi wannan rayuwar, na san kuma ya take, duk da Alhamdulillah, ina godewa Allah a ko yaushe da ya kasance duk tantirancin da Tiger ya yi, duk suna da tambari da sunana yayi a garin Kano, na kai wani mataki da duk tantirancin da wasu suke ji dashi in aka ganni watsewa ake yi saboda tsagerancin da nake dashi, duk da wannan hali nawa ban ta a kashe mutum ba. Na san dai na zubar da jinin mutanen da ban san adadinsu ba, wasu na saka su a jinyar da sai sun gwammace mutuwa suka yi, wasu na raba su da wani sashi na jikinsu, wasu na illata jinsu ko ganinsu. Da taimakon Allah da addu ar Yayata komai ya canja, na daina fa a na koma kai ara ga hukuma. Ina ro on duk wanda wannan rashin hankalin nawa ya ta a ha a ni dashi ko ya ha a ni da wani a cikin danginsa, don Allah a yafe min kuskuren da na aikata cikin hauka da tsantsar rashin sanin darajar kaina. Ku ajjiye fa a da shaye-shaye, ku zo ku rungume iyawar ku, ko wanne an gaban yana da baiwa a duniya, akwai abinda nake dashi wanda baka dashi, akwai abinda ka ke dashi wanda bani dashi. Baza ka san baiwar da Allah ya yi maka kana zaune a gida, baza ka san baiwar da Allah ya yi maka kana ri e da makami ba, baza ka san baiwar da Allah yayi maka kana gusar da hankalinka ta hanyar shaye-shaye ba. Zaka fahimci baiwarka ne in ka tashi ka mayar da hankali akan iyawarka, daga wannan lokacin zaka ga rayuwarka na canjawa tana zuwa matakin da baka yi tunanin zuwa ba. Kamar yadda na ce ina da vacancy da zan bawa duk wanda ya nutsu yake son mayar da rayuwarsa irin ta mutane. Zan taimaka masa wajan cikar burinsa, zan tallafa masa domin barin gur atacciyar rayuwar da yake ciki. Wacce babu komai a cikinta sai azanta, fansa, bibiyar rayuwa da kasancewa cikin fargaba. Nayla kasa arasa ji ta yi saboda kuka, kuka take yi sosai kamar wacce aka yiwa mutuwa, ta shiga comments section ta ga irin yabo da addu ar da miji ta yake samu, Didi kuwa tana ta shan addu ar samun rahamar Allah a kabarinta. Sannan ana jinjina masa akan yadda ya rayu da gwagwarmayar da ya sha, dan kaf labarinsa ya bayar har harin da aka kawo mata da rasuwar Didi. Mutane da yawa sun auki darasi alqawarin yin amfani da labarinsa wajan zama madubi a rayuwarsu. Da gudu ta tashi zuwa akinsa, sai ganin ta ya yi ta shigo a guje ta rungume shi tana kuka mai arfi. Calmly ya ce, Jidda meye haka? Ciki gare ki fa, in kika fa i fa?. Kuka take yi a jikinsa tana cewa, Allah ya cigaba da taimaka maka, Allah ya aga ka ka wuce matakin da ka ke kai yanzu. Allah ya baka abinda ka ke nema ya ji an iyaye da Didi. Murmushi ya yi ya amsa da amin ya ce, kema Allah ya saka miki da alkhairi, labarin Omar incomplete ne without you. Allah ya bar mu tare Jidda. Ta amsa da amin tana jikinsa tana kuka. Ya agota ya goge mata ido ya ce, Bana so naga kina kuka nan Jidda. Ina da kyautar da zan baki, kin shirya?. Nayla ta ce, ko yaushe cikin baki kyauta ka ke, yanzu Shiiii! Zo mu je ki gani ya fa a yana jan hannunta suka fito ta balcony, ya nuna mata wata ba ar mota mai shegen kyau da tsada da take ajjiye a car park ya ce, Tayi kyau?. Nayla ta ce, sosai ma kuwa. Ya auko key in ya ce, mallakin ki ce Jidda, Kar i key Nayla