← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 205

Sashe 125

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a ranar, jinin aya daga cikin yaran da suke yi min aiki ne, lokacin da na fita sun ji masa ciwo shine na ri e shi su Bashir suka kai shi asibiti. Amma bayan nan ko wu ar da na fita da ita bata yi min amfani ba." A raunane ta ce, "Ka bani tsoro Rouhii, ka bani tsoro sosai. Kar ka sake koma min Tiger, ka cigaba da zama a Rouhiina kuma YaMar ina. Tiger zai iya sakawa zuciyata tayi bindiga, Tiger tsawa yake yi min, Tiger baya sona, Tiger tsorata ni yake yi. Rouhi ne yake sona, shine baya aunar ganin kukana, shine baya so na shiga damuwa ko ka an. Ka cigaba da zama a haka, don Allah ka daina riki ewa kana koma min wancan kaji!" ta fa a tana ora hannunta a gashin fuskarsa. Murmushi ya yi tare da pecking inta a goshi yana kallon ta da murmushi ta ce, "saura iris Tiger ya sa na gudu Kaduna, kuma in na gudu bazan dawo ba!" Ta arasa fa a da shagwa a tana kallonsa. Murmushi yake yi mata wanda yake kashe mata jiki kana ya ce, "Tiger yana sonki Jidda, Omar ma yana sonki. Koda kin gudu Kaduna da kaina zan je na auko ki." "A'a, Rouhii ne yake sona ba tiger ba. Shi fa tsawa yake yi min, kuma ya ce min Naylaaaa!. Rouhi kuma Jidda yake ce min ko ya ce Ashiq. Tun a gidan Didi Tiger b aya sona, amma YaMar yana matu ar ji da ni" ta fa a tana kallonsa. Fuskarta yake shafawa a hankali kafin ya ri e hannunta da aka ji mata ciwo ya ce, "ke kika jawo Ashiq, ke kika auki tsoro ki ka saka a zuciyarki har in nazo kusa dake kike rawar jiki. Yanzu Ashiq kina ganin zan ji da i in naga bakya so nazo kusa dake? Uhumm zan ji da i?." "Ni Damisa nake tsoro ba Rouhii ba, Damisa ne bana so yazo kusa dani ba Rouhi ba. Ga Rouhiina a kusa dani yana rarrashina" ta fa a tana turo baki gaba." Bakin nata ya ri e yana murmushi yana kallonta ya ce, "Jidda kin ata min rai, ana cikin irin wannan yanayi kawai ki tafi gidan Didi? Kuma ba ma ki auki mota ba, ki ka hau keke napep kika tafi ke ka ai. Ga ruwa anyi a ranar, ga yamma, ga adadin abubuwan da suka faru. Why Jidda...!" Ya fa a yana kallon ciwon hannunta. Ya sake kallon fuskar ta ya ce, "kalli sakamakon fita babu izinina abinda ya jawo miki, da baki fita ba da jini bai zuba a jikinki ba." Ganin murmushin ya gushe daga kan fuskarsa sai ta rausayar da kai ta ce, "ka yi ha uri, wallahi tsoron gidan na dinga ji. Tunda na ganka da jini a jikinka shikenan na rasa nutsuwata, sai nake gani kamar wani abun zai same ni a gidan nan. Kuma wallahi na kira ka baka auka ba, sai na yi maka message na fa a maka. Kuma na san baza ka hana ni zuwa gidan Didi ba shiyasa na tafi." "Da ki ka fita in me ya faru? arin kashe min ke aka yi Jidda, kai tsaye kashe ki suka yi niyar yi ba wannan ciwon ba. Har waya aka wace miki, kina tunanin wannan abinda ya faru dake in zai saka naji da i a zuciyata?." "Ka yi ha uri, bazan sake ba." "Jidda kin san da cewa duk motsinki akan idanunsu yake? Ina da ma iya masu son ganin bayana, ina da abokan gaba da muka cutar da juna a baya suna so su auki fansa a kaina ko a kan ahlina. Kina fita daga gidan nan aka bi bayanki, ba dan Allah ya taimaka Tk ya gani ba da me zai faru? Da bai je a lokacin da ake arin sukar ki a cikin ki fa?. Iya wannan ciwon da suka ji miki basu cuce ni ba Jidda?" ya arasa fa a cikin rauni yana kallon ta. Nayla a sanyaye ta ce, "ka yi ha uri." Ya sauke numfashi ya ce, "Jidda hannunki aka yanka da wu a fa, jini ya ata jikin ki gaba aya..." ya yi shiru yana girgiza kai ya ce, "na fa a miki wani abu..? Ni Omar na zubar da harkar daba saboda Didi, na watsar da makamaina saboda ita kawai. Duk wani wanda muke tare ya san Didi ce raunina, na yarda na cutu indai zata zauna lafiya. An kawowa Didi hari ana neman rayuwarta ko lafiyarta sau babu adadi, wannan dalilin ya saka na hana kowa shiga gidanmu, sannan duk wanda zai shiga za a sanar dani. Wannan shine dalilina na ko ina Didi zata je ana biye da ita, hatta lokacin da take zuwa makaranta ana yi min gadinta ba tare da ta sani ba. Saboda lafiyar Didi ban ta a zuwa wani waje na kwana ba, duk dare sai na dawo gida wajanta saboda kar wani abun ya same ta. Akwai masu jin haushina da zasu wuce akan Didi in basu samu dama a kaina ba...." Ya yi shiru yana kallon ta kafin ya auke ido daga kanta, ya sake kallon ta ya ce, "Saboda kar a cutar da ita na daina cutarwa da kowa danginsa, na zubar da makamaina na dawo gida na zauna a tare da ita. Ba dan ina jin tsoro ba, ba dan na ja da baya ba, ba dan an fi arfina ba, ba dan anyi nasara a kaina ba, sai dan saboda kar wani abun ya same ta." Ya murza yatsun hannunta ya ce, "Yanzu ba Didi ce ka ai dangina ba, har dake, kuma kece a kusa dani a yanzu ba ita ba, ke zasu fi kawowa hari fiye da kowa. Kina ganin abinda ya same ki dai, duk hakan ya faru ta dalilina. Anya zan yafewa kaina abinda ya faru Jidda!?." Nayla ta girgiza kai tana kallon sa ya ce, "baki san hawa ba, baki san sauka ba, bake kika aikata laifin ba, lokacin da na aikata ban sanki ba, lokacin da na aikata baki sanni ba, lokacin da na aikata ban ta a kawo batun aure a zuciyata ba balle na san zan aure ki. Amma gashi hukunci ya sauka a kanki, ciwo ne a hannunki a matsayin sakamakon laifun da na aikata. Jidda ban kyautawa Abiy da ya bani amanarki ba, sannan zaman aurena dake bashi da wani amfani a gare ki sai cutarwa." Ya dam e hannunta gam ya ce, "bana so na rasa ki Jidda, bana so wani abun ya same ki ta dalilina. Na gaza kula dake, na gaza baki kariya har aka ji miki ciwo aka zubar miki da jini. Ke ba kalar macen da zata shiga tashin hankali bace, sai yanzu nake sake tabbatar da baki dace da auren Omar ba! Baki dace ba Jidda!." Nayla ta ce, "YaMar babu wanda ya wuce addara." "Ganganci ne wannan ba addara ba Jidda, ni na kai kaina tun farko, da ace ban aikata laifuka masu yawa a baya ba da hakan bai faru ba. Sau biyu kenan ana neman rayuwarki, sau biyu ana zuwa gidan nan dan a cutar dake, anya na zama miji na gari a wajanki kuwa Jidda!." Ta ri e hannunsa itama ta ce, "Rouhii!" Bai bari ta arasa ba ya ce, "Ta silar laifukan mijinki ake neman rayuwarki, ana so a cutar dake dan a biya bashin da mijinki ya ci a shekarun baya. Ni ba miji na gari ne a gare ki ba Jidda, ban amsa wannan sunan ba" ya fa a yana jan numfashi da yar cikin unar abinda ya faru. Nayla ta ce, "Wannan ba komai bane, ya riga ya wuce ai. Kuma Allah ya rubuta dole sai hakan ya faru, ko da ban aureka ba wannan ciwon da naji yana cikin addarata." "Bai wuce ba, lokacin da hakan ya faru a cikin azumi na auka ya wuce sai gashi ya sake faruwa.." ya juyo ya kalle ta ya ce, "akwai irinsu da yawa Jidda, ni kaina ban san adadinsu ba. Suna nan suna fakon rayuwata, in basu samu ba su nemi taki ko ta Didi. Ba iya Wal iya ko Kb ne ka ai ba, akwai su da yawa Jidda, za a cutar min dake a wani wajan da bana nan, za a iya biyan bashin da na auka dake ko Didi Jidda. Shiyasa ban cancani na amsa sunan miji na gari a gare ki ba. Muryarsa tayi asa sosai cikin rauni da bugawar zuciya ya ce, Jidda na fara wani tunani akan zaman aurena dake, bana son cutar dake, bana so ki rasa rayuwarki ko lafiyarki ta dalilina" ya ja numfashi ya ce, "Jidda!" Ya fa a yana jan sunan nata cikin wani yanayi tare da kallon idonta kamar yadda take kallonsa nasa gabanta ya fa uwa tana jin tsoron abinda zai fito daga bakinsa. KRB3P075 Nana haleema. Ganin ya shiru yana kallon idonta bai ce komai ba sai ta daure ta ce, "me ka ke shirin fa a?" Ta fa a tana zare ido waje. Ya auke ido daga kallon ta yana jin irjinsa yana bugawa sosai, idanunsa har tara ruwa yaji suna yi saboda tashin hankali. Ya sauke numfashi ya ce, "Bazan iya rabuwa dake ba Jidda, rabuwa dake kamar rabuwa da numfashina ne." Ta yi murmushi tare da ajiyar zuciya ta ce, "me ya kawo batun rabuwa kuma?." Ya sake kallon idonta ya ce, "Jidda bana so a cutar dake, bana so wani abun ya sake samun ki. Shiyasa...." Ta katse shi ta ce, "shiyasa ka ke tunanin rabuwa dani?." Ya girgiza kai alamun a'a bai ce komai ba. Ta ce, "daman akwai damuwar da zamu shiga har ka yi tunanin rabuwa dani YaMar?." Ya matsa kusa da ita sosai ya ce, "bana so naga kina yin koda ciwon kai Jidda, har din i aka yi miki a hannunki. Jidda ciwo nake ji a zuciyata wallahi." Ta ha e rai tana kallonsa ta ce, "akan wannan aramin dalilin sai ka yi wannan tunanin? Ashe daman soyayyar da ka ke yi min iyakacinta kenan?." Ganin ta ha e rai alamun bata ji da i ba sai ya murmusa ya ri e fuskarta ya fara kissing
Chapter 125 · 0% Book details