Sashe 172
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gwara Omar in." "Ya aka yi ka iya wa ar?." "Ashiq! Abubuwa nawa na iya saboda ke? Abubuwa nawa na yi saboda na saka ki a farin ciki?. Saboda sunanki da ake fa a na iya wa ar, nake cewa wata rana zan raira miki dan ki yi farin ciki. Baitin wa a ta farko kenan da na fara haddacewa a rayuwata Jiddata!" Ya fa a yana kallon ta." Kwantar da kanta ta yi a jikinsa ta ce, "Kuma kana da golden voice, tsaf zaka zama mawa i." Murmushi ya yi bai ce komai ba. Ya jima a haka kafin ta janye jikinta ya kai bakinsa kusa da kunne ta ya ce, "Naga kina sallah." Gabanta ya fa i dan ta san daman zai yi maganar, ta basar ta ce, "Uhum, azu ne." "okay!" Ya furta bai ce komai yana cigaba da sabgarsa har sai aka yi kiran sallah. Da ya dawo daga sallah ta kawo masa abinci ta zauna kusa dashi tana kallonsa. Ajiyar zuciya ta yi cike da damuwa ta ce, "Ka san meye Rouhi?." "Uhum uhum sai kin fa "Jinin nan fa ya dawo, ashe wai ba tafiya ya yi ba. Sai yanzu da nake fa awa Mama ta ce daman bai ci ya tafi ba. Duk na damu wallahi, ni ba haka naso ba." Kafa mata ido ya yi yana kallo ita kuma ta i yarda su ha a dan tsaf zai kama ta, janye ido ya yi bai ce komai ba ya fara cin abinci. Ajiyar zuciya tayi cikin jin da i tunda ta ga ya yi shiru ta san ya yarda, dan ita kam baza ta koma masa yanzu ba, har yaushe ta haihu ko gama yi mata gyaran ma ba a yi ba. Satin Nayla hu u da haihuwa tayi kyau matu a ta sake yin haske fatarta sai yalli take yi da aukar ido saboda kyaun da ta yi. hamshi kuwa ya zama ko bata saka turare ba in ta gifta ka sai ka ji, saboda ya riga ya zauna mata a jiki. Har lokacin ana kan gyarata ba a kammala ba, kowa bata gudunmawa yake yi shiyasa tayi wani irin kyaun da in ka kalle ta sai ka sake kallo. Ranar Alhamis da safe ta shiga kai masa breakfast suka ha u yana fitowa daga aki. arasawa tayi ta rungume shi ta ce, "ina zuwa haka ka yi wannan kyaun?." Ya saka hannu ya ri eta a jikinsa ya ce, "Wannan hamshin naki ya kusa sakawa na rasa hankalina Jidda, gab nake da tarwatsewa in dai baki nemi mafita ba." Ta yi murmushi ta ce, "Mafita ta kusa zuwa in sha Allah, yanayin yadda blood in yake flowing yanzu ya rage, alamun ya nuna ya kusa guduwa" ta ago ta kalle shi ta ce, "ka cigaba da ha uri Rouhi, ni na san ka jure da yawa." Canja maganar ya yi kar ya cigaba da biye mata a samu damuwa ya ce, "ina da ba i, amma kafin na dawo ki shirya kayanki keda Musliha zamu yi aramar tafiya." "Zuwa ina?." "Ki dai shirya, ki saka komai da ki ke bu ata da nata ma, zan je na dawo" yana fa a ya sauka daga saman. Nayla ta ce, "kar fa naje ya fahimci a kwalba nake saka shi, tunda har ya yi batun tafiya gwara na nuna masa na samu tsarki kar ya fara zazzaga min halinsa." Kayan ta ha a kamar yadda ya ce, wacce take tare da ita ta fa a mata abinda ya ce Nayla ta ha a mata kaya da ku i ta yi mata kyauta da su. Kafin ta tafi ya dawo ya bata ku i masu yawa ya ce ta bata. Ai kuwa ta ji da i sosai ya saka a kai ta har gida Karfe hu u na yamma suka je airport, minitina goma tsakani jirgi ya aukesu suka bar Nigeria. Nayla bata damu da ta san ina zasu sauka ba shiyasa ko takardar visa bata duba ba, sai bayan sun sauka a airport ta tabbatar da Maldives suka sake dawo kamar yadda ya yi mata alqawari. Farin ciki ya mamaye mata zuciya, a haka suka isa hotel in da yayi resarving room in, Nayla ta bu akin ta shiga. Falo ne babba mai auke da set in kujeru da dining table, a falon akwai aramin kitchen da yake gefe, sai bedroom guda aya da ban aki. Murmushi yaga tana yi shi kuma ya i kallon ta dan ba a lokacin ya ke so ta nuna masa farin cikin ta ba sai lokaci ya yi, sai bayan ya yi wanka ya same ta a tsaye a jikin window tana kallo shuke-shuken da suke bayan hotel in. Ga wani ha en garden da masoya suke zuwa su zauna ana ta hotuna. Kaya ya saka ya tayar da sallah, ganin ya tayar da sallah ta yi saurin shiga wanka ta fito ta saka doguwar ta tayar da sallar da take kansu. Tana idarwa suka ha a ido, ta yi dariya ta kwanta a jikinsa yana kan sallaya bai tashi ba ta ce, "Na ji da in dawowa nan Rouhi, na gode, ka cika min alqawari." Murmushi ya yi yana kallon ta, ta an zame ta kwanta a kan cinyarsa, daga kwance take kallon idanunsa shima idon nata yake kallo. Kiss ya yi mata a goshi ya ce, "in ban cika miki alqawari ba wa zan yiwa Jidda? Ke in dai" ya fa a yana jan hancinta. Hannunsa ta ri e tana kallo kamar mai kallon wani abu a jikin hannun? tana shafa kwataccen gashin da yake hannunsa ta ce, "Na gode sosai Rouhi, Allah ya bar soyayyarmu." Sai da ya sake kissing goshinta sannan ya furta amin. Kukan Musliha ya saka ta mi e zaune ta ce, "ta gaji itama, tana bu atar wanka...tab ijam, to ni na iya yin wankan ne ma?." Shi dai kallon ta yake tana magana ita ka ai, Allah ya sani yana sonta, bai san adadin son da yake yi mata ba, shau inta yake ji shiyasa ya kasa magana ya zuba mata ido. Hijjab in jikinta ta cire ta zare doguwar rigar, aramar da ta saka a ciki ta rage wacce bata wuce guiwa ba kuma ta yi mata kyau matu a. Ban aki ta shiga, ta rufe sink ta tara ruwa daidai da wankan Musliha ta dawo ta kashe a.c ta cire mata kaya ta auke ta zuwa ban aki. P107 Omar yana kallon ta tana ta kai kawo zuciyarsa na yi masa zillo, shau i da sha'aw da ayinta na sake mamaye masa zuciyarsa. Ya ja numfashi da arfi yana lumshe ido yanayinsa ya canja gaba aya musamman rigar da ya ganta a ciki, tunda ya lura ta samu tsarki gangar jikinsa ta sake macewa akan son kasancewa da ita, da ya lura ta samu tsarkin bata so ta dawo masa sai ya sake yin ha uri ya bata lokaci saboda bai san dalilinta ba, amma ha urin da yake yi a kwanakin baya ya ji a yanzu bazai iya ba. Ba jimawa ta dawo da Musliha a hannunta ta rufe ta da towel sai kuka take yi. A kan sofa da take akin ta zauna tana shafa mata baby oil tana yi mata wasa. Omar ya kafe ido yana kallonta yana jin wani irin yanayi da ya jima bai ji ba, naman jikinsa yake ji yana rawa kamar ya jawota a lokacin haka yake ji. Nayla bata kula dashi ba ta arta take yi, ta bu e kayanta ta auko overrool ta fesa baby perfume a jiki sannan ta sakawa Musliha, ta auko hula ta saka mata. Hannun rigar jikinta ta cire ta fara shayar da Musliha tana gyara mata hular kanta. Ta kusa sakawa numfashin Omar ya bar jikinsa, ta juyo ta kalle shi ta yi murmushi ta ce, "Rouhi ka yi shiru baka cewa komai." Da yar ya fizgo muryarsa ya ce, "me zance?." Jin yadda ya yi maganar ya saka ta kallonsa ta ga idanunsa har sun canja suna lumshewa kamar mai jin bacci, murmushi ta yi a zuciyar tana ayyana yau zata shiga hannun maza ta kuma shiga uku sai abinda hali ya yi, ta san bazai sassauta mata ba kuma ba zai aga mata afa ba, kwanakin nan tsaf sai ya fanshe su shiyasa ya iro tafiyar nan, kuma ita kanta tayi kewar mijinta sosai. Ganin Musliha ta fara baccin gajiya ya saka ta kwantar da ita akan kujerar da take kai tunda babba ce mai fa i da tsayi, ta kare ta pillow sofar ta rufa mata baby duvet inta ta shafa fuskarta. Tana juyowa suka yi karo dashi, ya kamo ta ya ri ugunta jikinsa yana shafa cikinta a hankali ya ce, "Na gaji Ashiq, na gaji. Ina bu atar kasancewa dake, na jure rashinki na kwanaki da yawa, kin san na yi ari ko?." Cikin son sake kashe masa jiki ta ce, "To ba Musliha na gama gyarawa ba?." "Ga babanta yana jiranki, in kuma kina so numfashina ya bar jikina shikenan. Su kansu aljanun da zasu tashi jiran tallafinki suke yi, shine zaki shiga ha insu ko?." Murmushi tayi ta fara yi masa shagwa a ta ce, "Nima fa YaMar na yi kewarka sosai, na yi kewar aljanun da suke zuwa, kuma...." Katse ta ya yi ta hanyar cewa, "Ya rabbi!" Ya fa a yana juyota da sauri ya ha e bakinsa da nata ya fara kissing da zafi. Nayla bata bari ya yi shi ka ai ba ta fara nuna masa itama ta yi kewarsa, yanayin da suke yiwa la abi da aljanun dare aljanun suka bayyana kansu, sun hargitsa kansu, sun gigita kansu, sun birkita kansu cikin tsananin soyayya da kewar juna. Ita da shi duk sun san sun yi kewar juna, amma yadda ya koma mata sai ya bata tausayi, jikinsa rawa yake yi yana sarrafa ta da zafi-zafi, Hakan ya saka ta sakar masa ragamar kanta ya yi yadda yake so dan ta san ya yi arin jure rashinta. Tana kwance a irjinsa hannunsa yana bayanta yana shafawa a hankali idanunsa a lumshe. Naylan ta shi ta gigita shi da yawa, ta kusa sakawa ya rasa hankalinsa, ta kuma yi rawar gani wajan