← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 205

Sashe 13

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kutmar uban al adar! Ya fa a a fusace cike da jin haushi. Jin zagin da ya yayi Didi ta ce, uzubillah! Omar me ya yi zafi haka?. Ni ban auki hakan a matsayin wani al ada ba tunda ba addini bane, kawai an nuna na gaza ne shiyasa aka kawo ta da abinci. Sai ta aci abincin gidansu, ni ban ce ina da bu ata ba daman ai. Didi ta ce, Ka dai yi min irin wannan zagin bana so. Ana nuna maka gabas kana karkacewa, kai komai abinda zuciyarka take so shine daidai?. Yanzu ya zaka yi ga azumi zamu fara, ya zakayi da abincin shan ruwa?. Bani da hannu ne? Zan dafa da kaina a cikin gidan mu ba a gidan haya ba. Didi ta ce, ai shikenan Omar. Amma ka bi komai a hankali, da zaka ji ta tawa ka auketa kamar anwarka zaman zai yi maka da Kin ji na ce miki ina so zamana ya yi da i ne? Ko kin ji na ce da in zaman nake nema?. Didi ta ce, kai dai ka sani. Amma ina so ka sani akwai ranar da zaka nemi da in zaman, Allah Omar sai ka so Nayla fiye da son da ka yiwa Narma. Omar ya ce, Tunda ke kika halicce ni sai ki saka min son na ta in. In kina yi min irin wannan maganar wallahi zan yanke ala a da ita, gidan ma zan daina zuwa ai ba dole!. Didi tayi dariya ta ce, Allah ya shirye ka daga haka ta kashe wayar. Tsaki ya yi ya ajjiye a bayyane ya ce, wai sai na sota fiye da Narma, to ita Narma har wani sonta na yi? Mtsw Didi akwai kayan haushi ya fa a yana ta e baki yana cigaba da duba kayan. Sai da ya yi i sha a unguwar ya bawa su Bash key in gidan dan su suke kwana a ciki ya wuce can ransa duk a jagule. Nayla bata babban falon, ta ji dai alamun ya shigo, bata yi gigin fitowa ba ma balle ta yi masa tayin abinci. Shi kuwa in ya tuna komai na gidan na ta sai ya ji zaman gidan ya fita daga ransa, shi fa a tsarinsa bai yarda da kayan aki gidan mata su yi ba, a yadda ya tsara in zai yi aure shi zai yi komai da kansa yadda zai yi komai yadda yake so baya so ayi masa iko ba, in ya siyi komai babu wata shegiyar yarinyar da zata ce ai daga gidansu aka kawo abu kaza. Yanayin yadda auren yazo ya saka burinsa bai cika ba shiyasa ko zaman gidan baya so. A haka dai ya kwanta da ya tuna maganar Didi sai ya ja tsaki har ya yi bacci. Bayan Kwana biyu. *America.* Narma ta rame sosai ta fita daga hankalinta, kai da ka kalle ta sai ka san Narma tana cikin yanayi na damuwa. Komai ya tsaya mata babu abinda take jin da insa a zamanta da Ashraf. Ashraf ya wace mata waya ya kuma hanata fita, gaba aya ka aici ya isheta shiyasa duk take rama. Tana zaune a falo tayi tagumi ya shigo ya kalle ta ya ce, Mum tana son magana dake, wallahi in ki ka fa a mata kina da damuwa sai ranki ya aci. Kar ya fa a yana mi a mata wayar a lokacin kiran Mum ya shigo. Ta auka ta saka a kunne Mum ta ce, Daughter me ya same ki? Ashraf ya ce min kin yi rashin lafiya, ko kina da ciki ne? Me ya samu wayarki?. Narma jin tambayoyin da Mum take yi mata sai ta ce, Mum lafiya lau nake. Ina Dad?. Dad baya nan, ya je Italy bai dawo ba. Kina Lafiya dai ko? Me ya samu wayar ki?. Mum na yar da wayar ne kuma kin ga layin Nigeria ne sai na dawo dole na yi swap. Amma ki siyo sim a nan mana ki dinga amfani dashi, shirun naki ya ishe ni. Babu damuwa Mum, zan yi. Haka nake so na ji. Zan shigo America na duba ki. Ta amsa sannan ta kashe wayar ta bashi. Ya kalle ta ya ce, kin taimaki kan ki da yau sai kin yabawa aya za in ta. Narma ta kawar da kai, ba tsoronsa take ji ba ta yi hakan ne saboda duk abinda ya faru laifin su Mum in ne shiyasa bazata fa a musu tana cikin damuwa ba. Su suka siya mata da kansu da sun yi mata abinda take so da shikenan. Gashi sun kawo ta nan ya mayar da ita tamkar se* machine, kwana biyu da aka fara azumi ne ma ya saka yake iya yaleta. Amma kullum a abu aya ake. Bayan an sha ruwa ya dawo ya bita da kallo tana zaune tana tauna tosted bread kamar bata so, ya kalleta ya ce, ki gama malama ina da bu atar ki. Kallon sa tayi ta ce, kai wai babu abinda ka iya ne sai s*x?. Dan shi na aureki ya bata amsa kai tsaye. Narma ta ce, kenan daman ba sona ka ke yi ba?. Da fari na auka ina sonki ne, amma daga baya sai na gane sha awarki kawai nake yi. Na tabbatar da kin bani abinda nake so kafin wannan auren da ba a kawo haka ba. Narma ta bishi da kallo ta ce, kenan ka yi satisfying lust inka yanzu bani da amfani a wajan ka ko?. No, har yanzu ina da bu atarki ai, ban gaji dake ba. Narma ta ta e baki ta ce, ka ci amanar iyayena, ban yi tunanin haka daga gare ka ba. Ka san ba sona ka ke ba ka amince da aurena?. Ashraf ya kalle ta yana ta e baki shima ya ce, laifinki ne, ke kika jawo na aure ki da wannan niyar. A ko yaushe in na ganki sai nayi sha awarki saboda irin shigar da ki ke yi, ko yaushe nude inki a bayyane yake, kina saka kaya half niked ga ki da sura in kika saka kayan komai sai ya bayyana sosai har hakan ya kai ni ga karyewar alwala. Ban ta a mafarki na kwanta da wata ba sai ke, saboda tayar min da hankalin da ki ke da shigarki. Har wankan tsarki kin saka ni saboda ha a jikin da nayi dake cikin shigar da ki ka saba, ko yaushe irjinki a bayyane yake ga asanki kin matse da yar ki ke tafiya, kina motsawa jikinki na rawa, waliyi ne ni da bazan yi sha awarki ba?. Abinda nake ji a kanki shi ne ya saka na auka a raina sonki nake yi ashe ba so ba ne ya bata amsa yana kai abinci bakinsa. Narma ta yi shiru domin bakinta ya mutu da kalmansa, ya sake cewa, majority ma su sonki ba ke suke so ba halittarki suke so saboda ita suke gani a bayyane. A social media ko yaushe cikin yabon surarki ake saboda a bayyane take ga kowa. Kinga ban yi laifi ba nima dan na mayar dake abin morata ko yaushe, ke kika siya da ku inki. Narma ta ce, Amma meyasa a baya baka ta a fa a min ba sai yanzu?. A lokaci a hakan nake son ganinki a lokacin, bana so ki oye ko wacce halitta a jikinki shiyasa bazan ta a fa a miki ba. Zuga ki ma nake yi akan ke mai kyau ce kina jin da i, ban yi arya ba kina da kyau, kina da sura mai yau Narma. Yanzu kuma na mallaki komai na jikinki, ko bargo zaki inka ki saka a jikinki arewar rufe jiki bazai dame ni ba. Ni ne wanda na yi disvirgin inki, so ban ga abinda zaki oye min a jikinki ba, ban ga abinda zai auki hankalina a tare dake ba. Nayi mamaki da ki ka kasance budurwa har wannan lokacin, dan wannan shigar da ki ke yi tsaf mutum zai iya sakawa a auko masa ke ya yi abiinda yake so dake. Narma kallonsa take yi har ya gama maganar, ta girgiza kai cikin ba in ciki ta ce, Allah ya isa. Ka raba ni da wanda nake so ka zo nan kana wahalar da rayuwata, ni ka ke kallo kana fa awa wannan maganar dan kawai ka gama cutar dani. Kuma wallahi yau duk abinda zaka yi sai dai kayi amma baka isa ka yi min komai ba, I am not your slive baka isa ka cigaba da wula anta ni ba. Dan ka ga nayi shiru na jure kana ganin tsoronka nake ji? Don t forget, I m a lawyer, na san right ina ina da ikon in yin duk abinda ya sa ani da ra ayina. Ina yaleka ne kawai saboda ko meye ya faru su Dad ne dalili, amma yanzu na daina. Zan dawo asalin Narma da ka sani, na daina aukar rainin hankalin da ka ke yi min ina yaleka. Zan bar America zan koma Nigeria in ka isa ka hana ni ta fa a tana barin a wajan ta shiga aki. Dariya ya yi yana shafa fuskarsa a bayyane ya ce, ai ban gaji dake ba Narma, barinki America ai ba yanzu ba dai lokacin da na ga dama. Mu zuba mu gani ya fa a yana cigaba da cin abincin sa yana murmushi, domin kuwa shi kansa ya tabbatar da ba son Narma yake yi ba akwai sha awar take bashi. Kafin ya samu abinda yake sha awa a tare da ita sai ya auka so ne, amma yanzu da ya samu ya tabbatar da sha awarta yake yi babu soyayyarta ko ka an a zuciyarsa, kuma bai ga laifin kansa ba, dan duk abinda ya faru itace silar faruwarsa. KRB3P007 ArewaBooks@nanahaleema11 Zaman Nayla da Omar babu cigaba sai ci baya, dan Omar bai ma cika zama a gidan ba, in kuma ya kwana to kafin ta tashi ya bar gidan wani lokacin bazai dawo ba sai tayi bacci. Ba kasafai ta cika ganinsa ba, dan in ya fita bai cika dawowa ba sai dare, sai dai in akwai abinda ya manta ko abinda zai yi shine yake dawowa. Ko da zasu ha u bazai ce
Chapter 13 · 0% Book details