← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 205

Sashe 111

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shirya miki wannan. A karo na farko a rayuwata na ga yadda ake celebrating birthda." Murmushi ta yi tana kallonsa, ta ora hannunta a fuskarsa tana shafa gashin fuskarsa a hankali ta ce, "ka yi min abinda ba a ta a yi ba, ka mallaka min lokacin ka, ka yi abinda baka ta a yi ba saboda ni. Na gode Rouhii, ka saka ni farin cikin da ban ta a yin irinsa ba a rayuwata." Shima ya ora hannunsa a kan fuskarta yana lumshe idanunsa ya ce, "burina kenan Jidda, zan iya yin komai dan ganin murmushi akan fuskarki. Ban ta a tsayawa na saurari wa a har na fahimci me ake fa a ba sai yau. Kuma kin san a cikin wa ar abinda aka ce a arshe sai ya yi daidai dani da ke. Inda ya ce ni ban da abinda zan baki an mata, zan baki farin ciki cikin kwallata....." ya fa i baitin wa ar da sigar magana ba da karin wa a ba. Ya zuba mata ido ya ce, "Bani da abinda zan baki Ashiq! Amma zan baki farin cikin da babu wanda ya ta a baki kamarsa" ya yi mata peck a goshi ya ce, "Allah ya aro miki shekaru masu albarka tare dani." "Amin Rouhi, amin" ta fa a tana sake komawa jikinsa ya rungume ta idanun su a kulle. Farin ciki take ji sosai a zuciyarta, bata auka zai yi irin wannan tunanin ba duba da yadda ya taso kuma shi ba shiga lamarin mutane yake yi balle har ya san yadda ake yin irin wannan abubuwan. Sai ga shi ya bata mamaki, ya yi mata abinda babu wanda ya ta a yi mata shi a duniya, ya saka ta farin cikin da ko lokacin da Abiy ya bata mota bata ji wannan farin cikin ba. Jin kanta take yi kamar sarauniya, ji take yi tafi kowa sa a a cikin mata saboda abinda ya yi mata. agowa ta yi daga jikinsa ta auki cake in ta yanki ka an ta kai bakinsa ta ce, "ka ci." Bai musa ba ya bu e baki ta saka masa cake in, ta ajjiye ta auki champagne ta zuba a glass cup in da yake ajjiye akan table in tsakiyar akin ta kai bakinsa, sai ya i sha ya fara bata ta sha tukunna. Dariya taga ya yi ya ce, "kin san da farko na auka giya ce, iris na kwafsa na fara fa a sun kawo min giya. Sai da na nutsu sannan na fahimci ba ita ba ce." Dariya Nayla ta yi sosai ta ce, "YaMar in na ce bana sonka arya nake yi, in na ce bana samun nisha i a tare da kai na yi sa Murmushi ya yi ta auki waya ta ce, "na yi mana hoto?." Ya zaro ido ya ce, "Ni an ta a yi min hoto ma kuwa?." "Ka gani ko? Wannan idon na ka in ka bu e yana sakawa gabana ya fa i, sai na ji sonka na sake shiga raina." Murmushi ya yi mai sauti mai nuni da farin cikin da yake ciki ya ce, "ni kuma in ki ka yi wannan maganar nan sai na rasa nutsuwata gaba aya." Fuskarta na gab da tasa har tana jin khamshin cake in da ya ci a bakinsa ta ce, "Na yi hoton?." Yadda ta turo baki tana magana ya saka shi pecking lips inta kafin ya ce, "to ya zan yi da ke? Amma na ta wace wayar Didi da ta yi min hoto, sai da ta kwana biyu na bata, amma ke dole na tsaya." aga wayar ta yi tana dariya ta ce, "tunda aka yiwa Didi nima zai zo kaina." Bai amsa ba ta haska fuskarsu ta ce, "ta i! Ai kai filter baza ta auke ba." "Saboda muni na ko?." "Haba dai, kyaun yawa zai maka." Murmushi ya yi sai ya kar i wayar ya auke su tare dukkan su sun yi murmushi a hoton. Nayla ta kalli hoton ta ce, "Yayi kyau YaMar, Don Allah na kira cleaner na hotel in nan ya yi mana back camera? Sai ya fi kyau front in kyau." Ya zuba mata ido ya ce, "kawai sai a kira namiji ya ganar min mata?." "To na kira mace....kai amma nima ai zata ganka" ta arasa fa a da shagwa Murmushi ya yi ya ja hancinta ya ce, "sai a ha ura to." Ta fara shagwa a ta ce, "Allah ni ina so, bara na samo mata maza kawai." Dariya ta bashi sosai ya shiga yin dariya, sai ya burge Nayla ta fara yi masa video har ya gama dariyar sannan ta ce, "Lokacin da Didi ta ce min kana dariya har da ta eta na auka kawai ta fa a ne, ashe da gaske ne." Ya kalle ta bayan ya gama dariya yana aga gira sama ya ce, "A duniya ke kika san Omar kuma ki san Tiger, a da Tiger ki ka sani yanzu ne ki ke sanin waye Omar. Sanina a Tiger shiyasa ake yi min kallon haka nake so yaushe, in ba Didi in ba babu wanda ya san ya Omar yake...." Ya tako yazo inda take yana binta da kallo mai kashe jiki ya ce, "ke kuma sai ki ka yi mata arfa- arfa, an sanin da ta yi min duk kin wace, kin ninka kin sake ninkawa. Tunda ke har kuka ki ke saka Omar, Didi kuwa sai dai na sakata kuka ba dai ta saka ni ba" ya arasa fa a yana kashe mata ido aya. Nayla ta rufe ido tana dariya ta ce, "ni dai babu ruwana." "Da ruwanki, babu halittar da ta ta a saka ni kuka a duniya sai ke Jidda." "Nima in ai ba a hayyacinka ka ke ba" ta fa a ba tare da ta kalle shi ba. Ya an bu e ido jin amsar da ta bashi ya ce, "kin yarda kin saka ni kukan kenan ko? Kin yarda ajiyar da Allah ya yi miki ta saka Omar zubar da hawaye? Kin yard...." Jin zai fara yi mata kalaman rashin kunya sai ta katse shi ta ce, "ni dai na le a ko zan samu mai mana hoton?." Ya ce, "mu le a tare." Tara suka le a sai gawata cleaner Nayla ta ce, "Hiii." Cleaner in ta kalli Nayla ta ce, "Hello Madam, how I can help you?." "Can you snap a picture of us?." "Sure Madam" ta fa a tana ajjiye broom mashing in ta shigo akin. Nayla ta kwanta a jikinsa shi kuma ya kalle ta aka yi musu hoto. Bai bari hoton ya yi tsaho ba dan in ya biye mata hoton za a yi ta yi. Cleaner in ta ce, "Madam can I say something?." Nayla ta ce, "yeah, you can." "I've never seen a perfect match like you before, You're too beautiful and your husband is too handsome." Nayla sai ta an ha e rai ta ce, "thanks, you can go." Cleaner in ta fita Nayla ta kulle ofa fuskarta a ha e, ya kalle ta ya nuna kamar bai gane abinda cleaner in ta fa a ba ya ce, "me ta ce ne naga kin ha e rai?." Nayla ta harare shi ta ce, "Oho." Dariya ya yi ya jawo ta ya ce, "ke ki ka nace sai an yi hoton nan, kuma dan ta fa i ra'ayinta sai ki ji haushi?." Ta kalle shi ta ce, "wai ka ji me tace daman? YaMar ni na fara tantama akan ka in ka ce baka jin turanci, ya aka yi ka san me ta ce?." Bai kula ta ba kamar yadda ko yaushe in tayi maganar turanci baya tankawa, ya warware rolling in kanta ya saka hannu yana barbaza gashin kanta ya matso da ita jikinsa sosai ya fara alle buttons in abayar jikinta. Sai da ya alle ma allan tas ya sa uleta ta fa aramar vest ce a jikinta sai wando dogo mai ado a jikinsa. Lumshe ido ya yi yana bu ewa itama shi take kallo ta yi shiru kamar yadda ya yi shiru shima. irjinta heaving up yake yi yana dawowa kamar wacce ta yi gudu, yadda irjinta ke yi ya saka shi janta zuwa jikinsa ya mayar da hananyensa ya rufe ya rasa yadda zai sarrafa son da yake mata. A hankali ta ce, "YaMar...!"." "Uhum!" Ya furta can arshen ma oshi. "A nan zamu kwana ne?." "Kwana biyu." "Amma ban auko komai ba." "Na auko miki. suna mota." ago ta ya yi daga jikinsa ta kalle shi ta ce, "Baka fa a min ba." ago da fuskarta da yatsunsa ya ce, "mamaki, ya burge ki?." Kai ta aga alamun eh ta yi murmushi ta ce, "honeymoon!." Gira aya ya aga ya an ta e baki yana murmushi wanda hakan ya zamar masa dabi'a. Zata yi magana ya ora hannunsa kan lips inta ya ce, "lokacin magana ya are, lokacin shiru ne yanzu Jidda." Idon ta ta sauke asa dan tana matu ar kunyarsa musamman a wannan fage. "YaMar!." "Uhum." "Ka kashe hasken akin." Ya girgiza kansa ya ce, "a'a." Nayla kamar zata yi kuka ta ce, "Don Allah ka kashe." Ya ago ido ya kalle ta sai tayi saurin rufe nata ya ce, "Akwai haramci a cikin barin hasken a kunne?." Ta girgiza kai ta ce, "kunya nake ji" ta bashi amsa ido a rufe." Banza ya yi mata bai sake magana, Nayla kunyar duniya ta isheta, da duhun ma ya aka are da ita balle ya bar hasken a kunne?. Muryar ta a sha e ta ce, "Rouhii please!." Omar ya kalle ta ya ce, "bazan kashe ba Jidda!." Zata sake magana ya hanata motsin kirki balle ta bu e bakinta. KRB3P066 Nana haleema. A firgice ta farka jikinta yana rawa, ta kalli akin ta kalli gefenta cikin ki ima. Ta ziro afa ta sauka daga kan gadon tana kallon agogo. arfe aya na dare a lokacin, ta kunna hasken akin tana kallon fuskarta a mirror irjinta yana bugawa sosai. Fuskar Omar da ta gani a mafarki ta fa o mata a ranta, ta lumshe ido tana hango murmushin da ya yi mata har yana ri o hannunta cikin soyayya. Wani
Chapter 111 · 0% Book details