← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 205

Sashe 1

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data Normal Default Paragraph Font Table Normal No List KRB3P001 Arewabooks@nanahaleema11. Didi ta yi saurin katse Omar ta hanyar hana shi magana ta ce, "Omar!." Yadda ta yi maganar ya saka ya dakata ya kalleta ita kuma ta kalli Hajja ta ce, "Hajja don Allah ku bani dama nayi magana dashi a ke ance, Ina so nayi masa bayani akan wacece Nayla sosai da alama bai gane wace ba. Don Allah Daddy" ta fa a tana kallon Daddy. Daddy ya ce, "An baki dama Aisha, amma karku jima kin ga dukkan mu jira mu ke yi" ya kalli agogon hannunsa ya ce, "gashi har dare ya yi." Didi ta ce, "in sha Allah." Ta araso kusa da Omar ya ri o hannunsa ta ce, "taso mu yi magana." "Maganar me zamu yi? In maganar ce ma a nan ya kamata ayi a gaban kowa." "Na sani, ka taso mu je" ta fa a tana jan hannunsa dole ya mi e ya bi bayan ta ba dan yana so ba. Sai da suka yi nesa da falon dan ta san muryarsa da shegen amon yanzu sai su jiyo abinda yake cewa. wance hannunsa ya yi ya ce, "Didi ki bari komai ya are mana, ki bari a warware komai tun a yau." Didi ta kalle shi gabanta ya fa i ganin acin rai a kwance akan fuskarsa, har jijiyoyiin kansa sun tashi saboda yadda ransa ya aci. Ta san in ransa ya aci bazai saurarenta, kuma za a kai ruwa rana kafin ya tsaya ya ji abinda zata ce ma kafin ya saurareta. "Omar!." Bai kalle ba hakan ya saka ta ce, "Kar ka furta kalmar saki a kan Nayla, koda a zuciyarka ne bana so ka furta ka saketa balle kuma kalmar tazo kan harshenka. Ka kar eta a matsayin matarka ta sunna don Allah." Kawai zubawa Didi ido ya yi yana kallonta dan bai ma san me zai ce ba. are mata kallo yake yana tunanin anya itace kuwa? In kuwa itace in kamar yadda idanunsa sauke gani tabbas Didi ta sha waya. "Don Allah kar kar i auren nan, kar ka saketa a yanzu ko nan gaba. Abinda nake so dakai koda mahaifinta ne da kansa ya kiraka ya ce maka ka saketa kar ka saketa, ka kar i aurenta, in yaso komai sai ya jiyo baya." "Anya Didi kin san abinda ki ke fa a kuwa?." "Na sani Omar, cewa nayi ka kar i auren nan kar ka saketa." Sake zuba mata idanu ya yi kafin ya ce, "Nidai nasan bakya shan warya balle nace ko itace ta ta a miki hankalinki, ban sani ba ko zama da mijinki ya an saka kin rasa ka an daga cikin hankalinki, dan kalaman ki basu yi kama da na wacce take cikin nutsuwarta ba." Didi ta ce, "kome zaka ce ka ce, nidai ka yi min wannan alfarmar don Allah." Bai ce komai ba sai yawo yake yi da idonsa akan fuskarta. Didi ta kuma cewa, "Alfarma nake nema a matsayina na Yayarka, jininka, ar uwarka aya tal a duniya, kar ka juya min baya don Allah, kar ka bani kunya." Kai ya girgiza yana ta e baki ya ce, "bazan kar a ba Didi, gwara na fa a miki gaskiya bazan yaudareki ba. Kin san bana oye- oye, dan haka bazan oye abinda yake raina ba." "Omar saboda ni zaka yi." "Bazan yi saboda ke in ba! Didi bazan yi ba. Bazan kar i auren da bana so ba, bazan kar i auren da ban san yarinyar ba, bazan kar i auren da ban san ma anyi shi ba. Da me zan kira wannan auren in na kar a? Na dole ko na sadaka!?." Jin yadda ya fara yin mata magana cikin muryarsa mai shegen amon tsiya ya saka ta sassauta murya ta ce, "ka saurare ni, duk wannan zai biyo baya amma a yanzu kar ka ce baza ka kar i aurenta ba. Yarinyar nan bata da laifi, Allah ka ai ya san dalilin mahaifinta na aurawa maka ita, ransa ne ya aci a lokacin har ya aikata haka, da alama akwai abinda ya ata masa rai har ya yanke wannan hukuncin." Ya bita da wani irin kallon up and down cike da harara kafin ya ce, "Dan kawai ran mahaifinta ya aci sai ya auko afa daga wani gari yazo har garin nan, ya kuma rasa inda zai sauke acin ransa sai a kaina?. Munin halayena ne ya saka ya yanke hukuncin bani aurenta ko kuma meye?." Didi ta ce, "ni dai koma meye kar ka ce baza ka kar i auren nan ba, ka zo mu koma" ta fa a tana niyar komawa, ya dakatar da ita ya ce, "ba fa zan kar a ba, bana son auren ban ce ina bu ata ba. Su ri arsu, ban ce a aura min aure da ko wacce yarinya ba." Didi ta juyo a sanyaye ta ce, "Omar Didi ce fa take maka magana, ro onka nake yi akan ka amince." "Sanin ke in ce ma ya saka na ke saurarenki, in ba dan ke in bace da yanzu na sumar da ko wacece a wajan nan. Aure ne bazan kar a ba." "Omar alfarma fa nake nema a gareka, baza ka iya yi min ba?." "Bazan iya ba! Bazan yi ba Didi!. Zan iya yi miki ko wacce alfarma amma ban da wannan, ki canja tunaninki bazan kar i auren nan ba. Dan ma an raina min hankali a rasa da wanda za a yi mata auren sadaka sai ni? Kawai dan ni aka raina kaf cikin garin nan, ko kuma dan ni ne kawai mai mutum halin da za a yi mata hukunci ta hanyar aurar dani?." Ganin yadda ya birkice lokaci aya yana zazzaga mata masifa ya saka ta ri e hannunsa ta girgiza shi,ta wara ido akan idanunsa ta ce, "Omaar kamar uwa nake a wajan ka, baza ka yi min abinda nake so ba?." Shima ya wara nasa idanun a cikin nata ya ce, "kamar uwa ki ka ce Didi, ai ba uwar ba ce. Bazan yi miki biyayya akan abinda baka so ba!." Didi ta runtse ido ta bu e ta bu e, ta sauke numfashi ta kalle shi tare da kakkausa murya ta ce, "shikenan Omar ka yi abinda ka ke so, ka je ka aikata abinda zuciyarka take fa a maka. Amma ina so ka san abu aya, na rantse da Allah in ka sake ka furta kalmar saki akan Nayla ka warware auren da yake tsakanin ku, ina so ka sani ka kuma shaida babu ni babu kai Omar!" Ta fa a tana nuna shi da yatsa cikin fusata. Sak ya yi yana kallonta kafin ya samu damar magana ta sake cewa, "Eh! Ka ji abinda nace ai ko? To ina sake tabbatar maka in ka i kar ar auren nan kar ka sake tunanin kana da wata ar uwa mai suna Aysha a rayuwarka, ka je can ka yi rayuwarka nima ka barni na yi tawa rayuwar. Ban sanka ba, kaima baka sanni ba, baka da ala a dani, bani da alaqa dakai!." "Didi akan auren da ban san shi ba, akan auren da bana so, akan auren da ban ma san yarinyar ba ki ke fa a min haka?. Babu ni babu ke fa ki ke cewa?" ya fa a yana kallonta da mamaki da unar zuciya. "Eh Omar! Ba kuma iya yanzu ba, ko nan gaba in ka warwarwe aurenta da yake kan ka babu ni babu kai. In kana son farin cikina da cigaba da kasancewa matsayin ar uwa a wajanka kar ka furta komai a falon nan, in aka tambaye ka akan kana son zama da ita matsayin matarka ka amince, in ba haka ba wallahi babu ni babu kai, ka ji na sake maimaitawa!." Omar kallonta yake yi kawai ya rasa abinda zai yi, inda wata ce ba Didi ba tabbas da yanzu sai dai ko tana asibiti ko kuma a auki gawarta ta a wajan, amma Didi ce, Didinsa ce wacce yafi auna sama da komai a duniya, ya zai yi mata?. Runtse iso ya yi gashin jikinsa gaba aya ya mi e saboda acin rai, fuskarsa ta koma ja sosai jikinsa har rawa ya ke yi. Didi ganin ya yi shiru sai ta ce, "Mun bar mutane suna zaman jiran mu, in tafiya zaka yi ka tafi Omar sai wata rana, Allah ya ha a fuskokin mu a aljanna. In kuma zaka biyo ni ka biyo ni." Yawun acin rai ya ha iye murya a asa ya ce, "Didi in na kar i auren nan bayan kin san bana so bazata ta a zama lafiya tare dani ba, kuma ke kanki kin san bana yin arya dan wani ya ji da i balle nayi aryar zan arbeta matsayin matata a gaban iyayenta, in na kar i auren nan na arya ne domin kuwa bana so." Didi ta kalle shi ta ce, "Omar ai ban hana ka ba, ga hanya nan. Ko ka biyo ni mu koma ciki, ko kaje a sauka lafiya, Allah ya ha a fuskokin mu inda rabon zamu sake ha uwa" ta fa a tana fara takawa zuwa cikin gidan cike da tsoro da zullumi. Zulluminta Omar zai biyo bayanta ko kuma zai za i ya rabu da ita?. Bata ji motsin ya biyo ta ba, hakan ya saka ta lumshe ido hawaye yana sakkowa daga idanunta ta yi sauri ta goge sannan ta shiga ciki. Duk suka bita da kallo, ta yi murmushi arfin hali ta ce, "Ku yi ha uri, mun tsayar da ku." Waje ta samu ta zauna a sanyaye tana tunanin abinda zai biyo baya. Ajiyar zuciya tayi ganin ya shigo yana takawa kamar baya so ya zauna a inda ya tashi. Murmushi da hawaye ya su uce mata, ta san Omar bazai ta a za ar rabuwa da ita ba, zai iya ha ura da komai dan ya zauna da ita. Daddy ya ce, "To Omar me ka yanke? Ka kar i auren nan ko kuma baka kar a ba?." Runtse ido ya yi cikin unar rai da akin ciki ha i da zallar acin rai. Wai shi
Chapter 1 · 0% Book details