Sashe 87
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'Bangaren Alhaji Baba kuwa koda ya shiga motar sai da ya tsaya yayi 'dan tunani, shi dai ya san 'dan sa ba mazinaci bane kuma ya yarda dashi, ya san halin sa bai tara shirgin abokai kuma musamman marasa dalili shiyasa ma bai yi shayin barin sa ya zauna shika'dai ba, sai gashi koda yazo 'din ma bai tarar da kowa tare da shi ba..( u know Imrana ya tafi Kano shiyasa basu ha'du ba)...amma da yake ya san mutum mutum ne shiyasa ba zai ce ga ainahin halin sa ba, ba zai ce ga abinda yake aikatawa ba musamman ma da ya san ba'a shaidan mutun a duniyar mu ta yanzu.
Sannan zargi da sharri sunyi yawa ga hassada da 'kyashi, wani hakan kan same shi ne batare da ya aikata komai ba sai dai idan bincike yayi tsanani a tarar da shi bashi da laifin komai, yayin da wani zargin anayin sa da 'kamshi gaskiya domin idan an bincika wani lokacin akan tarar da gaskiya abin hakan yake faruwa ba sharri bane.
Zaiso Mu'een ya kasance cikin sahun mutane na farkon ba wa'danda zargin da ake yi musu yake kasancewa gaskiya ba, hakan yasa ya shirya kawo masa wannan ziyarar ta bazatan da kansa a kuma cikin lokacin da bai tsammaci ganin sa ba da tunanin ko zai ga wani abu da zai tabbatar masa da zargin sa amma baiga komai tare da shi ba.
Sosai ya samu nutsuwar zuciya sai dai duk da haka hankalin sa ya kasa kwanciya da batun zuwan wata mace wurin yaron sa ba.
Wanda ya samu 'kwarin gwiwa daga wani 6angare na zuciyar sa cewa indai har shi da yake matsayin mahaifi a gareshi zai zo wurin sa amma bai yi tunanin suturta jikin sa ba to inaga wata daban kuma?...sannan akwai possibilityn da za'a iya fassara ala'kar su zuwa wani abu daban musamman idan kayi la'akari da yadda duk da darajar da Allah yayi mata matsayin ta 'ya mace amma tayi watsi da shi ta iya tsefe idanu tun daga cikin garin Azare ta biyo shi har Shuwarin to me ze hana ta binsa can gidan sa a Dutse tunda yace makarantar su 'daya da ita.
Sannan ba sau 'daya aka ta6a ganin zuwan ta garin ba shima da idanun sa yaga zuwanta har sau biyu to meyasa take zuwa? me yake kawota wurin sa? Wace iriyar ala'ka ce da zai sa bazata ha'kura ta kama mutuncin kanta ba sai ta zo inda yake bacin ba hadda take kar6a wurin sa ba, wannan dalilin ka'dai ya sanya Alhaji Baba yake ji ba zai iya janye 'kudurin sa ba ba zai ta6a bari rayuwar 'dan sa ta lalace hakanan ba.
Key yayi wa motar ya tada ya nufi hanyar gida wanda yana isa ko fita daga motar ma bai yi ba ya 'dago wayar sa saboda a ganin sa yin haka ne ka'dai zai sama masa natsuwar zuciya.
Layin Uncle ja'afar ya 'kira inda bayan sun gama gaisuwa yace da shi" Fatan kasan Late Alhaji Hamza Ar'kila?"
" Nasan shi, amma ya rasu shekaru bakwai kenan da suka wuce..wani abu ne ya faru?".
Uncle J ya 'karashe maganar da jefawa Alhaji Baba tambayar haka.
Comment
Vote
Share
*Salmerh ce* 😍
💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *43*
" Babu komai, amma inda hali ina so mu ha'du da kai nan da 1week.."
Take hankalin Uncle Ja'afar ya tashi sosai da jin hakan dan ya san dole akwai abinda ke faruwa da har ya sanya Alhaji fa'dar hakan, ta shin farko tunanin sa gun Kiddo ya tafi, cikin yanayin tashin hankali ya jefawa Alhaji tambayar " Akwai matsala ne? In akwai wani abin ka sanar da ni please hankali na ya tashi sosai".
Cikin salon son kwantar masa da hankali Alhaji Baba yayi murmushi sannan yace" Ka kwantar da hankalin ka Ja'afar ba komai bane ya faru face abin alkhairi..."
" Alkhairi kamar wani iri kenan Alhaji?"
Ya sake tambayar sa cikin rashin fahimta...yayin da Alhaji ya bashi amsa da fa'din" 'Dan ka ke neman auren 'yar Alhaji Hamzan shine na ga ya dace mu sanya baki a maganar, kuma bana so a 'dauki dogon lokaci...".
Bai kai ga rufe bakin sa ba ma, Uncle J cike da mamaki yace" 'Da na Alhaji..ban gane wa kake nufi ba".
" Kana da wani babban 'dan da kaga ya kai ya nemi aure ne banda Muhammad?"
Ido ya zaro da mamaki yace" Mu'een kuma..aure Alhaji? Karatun fa?"
Hannu Alhaji Baba ya 'daga tamkar Uncle J na gaban sa yake maganar cikin sanyin magana yace" Bar wannan batun tukunna idan mun ha'du ma tattauna, abu mai muhimmanci yanzu shine zuwan ka, ka samu kazo nan da 1week ina jiran ka".
Daga haka Alhaji Baba ya yanke 'kiran tare da jinginar da bayan kansa da jikin kujeran motar yana sakin numfashi, cikin ransa yace" Allah ka rufa mana asiri".
Ya 'dauki a 'kalla tsawon mintina uku a haka yana tunani, shi kansa baya son auren Mu'een tun yanzu amma yanajin sam ba zai iya biyewa son zuciyar sa akan hakan ba, cuz babu wanda ya san mai gaba zai haifar..dan gara yayi masa auren hankalin sa zai fi kwanciya, sai da ya gama tunanin nasa kafin a hankali ya ja motar yayi gaba.
Uncle Ja'afar kam hankalin sa tashi yayi sosai, jin batun yayi wani banbara 'kwai wai Mu'een ke neman aure, yaushe har ya kai wannan matsayin, shi a ganin sa sam shekarun Yah Deen
basu kai wannan matsayin ba, ya zai yi da karatun nasa to, ko kuwa tsabar ya raina masa hankali ne yasa yake nuna masa a kullum cewa karatun sa ya sa agaba nan kuwa ba haka ba ne, wa ma ya bashi wannan damar da har zai jajibo musu maganar aure tun yanzu?"
Kasa ha'kuri yayi sai da yayi dialling number Mu'een domin ya tabbatar daga bakin sa...sai dai har wayar tayi ringing ta katse ba'a 'daga ba.
Cike da jin haushi ya sake 'kira....Yah Deen kam bai ma san ana 'kiran wayar sa ba da yake bata 'kara sosai kuma can cikin bedroom take shi yana palour.
'Kira uku Uncle J yayi masa amma duk ba'a 'daga ba, hakan yasa shi zama bisa couch 'din dake kusa da shi yana mai dafe kansa dake barazanar tarwatsewa...abubuwa duk sun kulle mai kansa ya rasa mai ke masa da'di, yaron da ya kwallafawa Burin ganin ya zama wani abu a rayuwa shine kuma tun yanzu zai watsar da karatun da batun aure..how dare he.
Mu'een kuwa bai bi ta kan wayar sa ba har sai da ya kammala komai da yake yi ya watsa ruwa yayi shirin sa cikin jumpa riga da wando kalar mint green yayi fes abinsa.
Lokacin daf maghrib ne, so niyyar sa sai ya biya masjid idan ya idar da sallah sannan ya wuce wurin iyayen sa ya gaida su.
Sai da ya gama fesa turaruka ya 'dauki key 'din gidan kafin ya kai hannu ya 'dauki wayar sa dake jone a caji gefen gado.
Yana 'dagawa ya danna ta kawo haske da niyyan duba agogo nan yaci karo da missedcall a wayar take ya shiga ya bu'de su.
Ganin har sau uku Uncle J ya 'kira shi ya sanya shi 'dan firfito da idanu waje...hanyar barin 'dakin ya nufa yana kan dialling numbern, sai dai shima 'din koda ya 'kira ba'a 'daga ba.
Da wani ne daban da ko da wasa ba zai kuma 'kira ba amma da yake Uncle J ne ya sa shi sake 'kira a karo na biyu.
Yana 'ko'karin danna locked a 'kofar palour Uncle J ya 'dauki wayar wanda zuwa lokacin zuciyar Uncle J ya 'dan sau'ko daga fushin da yayi ba kamar 'dazun ba, hakanne ma ya sa har ya iya amsa sallamar da Mu'een yayi masa har ma ya amsa gaisuwar sa babu yabo babu fallasa.
Yana danna padlock 'din 'kofar waje yace" Na ga missedcall 'din ka har uku Uncle wallahi banji ba wayar bata kusa dani...".
Bai bi ta kan maganar tasa ba kawai sai ya 'kira sunan shi "...Mu'een"!
Yace" Na'am Uncle".
" Wai me nake ji daga bakin Alhaji 'dazun?"
Yah Deen dake kan tafiya a hankali sai ji yayi zuciyar sa ta tsinke da 'karfin gaske, nan take zuciyar sa ta fara bugawa da sauri...firgici ne ya shige shi marar misaltuwa.
Tsoron sa 'daya kar Alhaji ya sanar da shi komai ne, in kuwa haka ne da bai san yadda zai yi da Uncle Ja'afar ba.
In ina ya fara cikin rashin abin cewa kawai sai ya yanke 'kiran yana sakin numfashi harda dafe kansa da yake jin ya fara sara masa.
Yana shirin kashe wayar gaba 'daya ne 'kiran Uncle J ya sake shigowa cikin wayar.
Kamar ba zai 'daga ba sai kuma ya basar ya ja recieve button, cuz ya san in ya'ki 'dauka Uncle J zaiyi saurin gano cewa bashi da gaskiya kuma zai san da gan-gan ya'ki 'dagawa tunda yanzun nan suke kan waya da shi.
Daf da wayar zata tsinke ya 'daga tare da sada ta da kunnan sa.
"...Ba ka da hankali ko Deen?"
Abinda Uncle J ya fa'di kenan daga 'daya 6angaren...bai kuma jira jin abinda Yah Deen zai ce ba kawai ya cigaba da fa'din" Tsabar ka raina ni shine ina tambayar ka abu zaka wani kashe min waya ko?"
Dauriyar yin magana yayi wanda cikin dakiya ya furta" Afuwan Uncle ba da gangan na kashe ba...".
"..My friend please hold ur sorry i just need my answer now...ko kuwa 6acin raina kake son gani?"