Sashe 156
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni da kai na ma sai da naji wani natsuwa ya shige ni, sabon yanayi na tsinci kaina a ciki farat 'daya, ha'ki'ka babu abinda ya kai masoyi sanya farin ciki a rayuwa...tunawa nayi da doguwar tafiya da suka yi kuma ban bashi komai ba haka kuma banga Baby Jas ba, 'dagowa nayi na dube shi har alokacin idanun sa alumshe kuma bai 'dauke hannun sa da ya zagaye ni da shi ba" Yah Deen".
Na fa'da kamar ban san yin maganar.
Take sai ya bu'de lumsassun idanun sa ya sau'ke su akan fuska ta...murmushi naga yake yi mai 'dauke da wani sirri mai ma'anoni da dama.
A hankali nace
" Yah Deen banga Baby ba".
Yana murmushin ya bani amsa da fa'din" Na barta wurin Ammi".
Maida kaina nayi na kwantar, jiki na naji yayi sanyi 'kalau kamar zanyi kuka nace da shi" Ai baka gaya min cewa zaka barta acan ba".
Yace" Ai naga babu amfanin sanar da ke in ne shiyasa".
Kaina nayi saurin 'dagowa na sake duban sa da alamun mamaki sai jinjina min kansa sannan ya cigaba da fa'din" Saboda naga baki damu da mu ba daga ni har ita shiyasa kawai na barta wurin Ammi dan nasan zata kula da ita, ina fargaban kar ya kasance dukkan mu cutu da halin ko'in kula da ake nuna mana ne, ko Ammi ma da na gaya mata bata ji da'di ba shiyasa kawai tace in bar mata Baby awajen ta 'kilan.hakan zai fi miki farin ciki...".
Bai gama rufe baki ba na gangara na bar jikin sa wani hawayen na sake biyo kunci na...suya naji zuciya ke min sosai, duk da nasan da wuya ne ya iya fa'da wa Ammi hakan amma tunda har ya bar Baby acan nasan dole akwai wani abu ne daban, babu mamaki yaudaran kaina nayi da tuanin bazai iya fa'da matan ba bacin tsakani na 'da da uwa Allah ne ka'dai ke iya ratsawa...domin shi da kansa ma idan haka kawai ne nasan abu ne mai wahalar gaske wani yace ya bar Baby acan kuma ya amince.
Raina ba'ki 'kirin na zari hijab na sanya ajiki na wanda yake iya gwiwa ta, bathroom na shiga dan ha'da masa ruwan wanka still hawaye na bai daina tsiyaya ba, tsoro nake ji idan Ummah ta taji wannan batun nasan Ammi bazata min fa'da ba amma Ummah ta bazata barni ba.
Ina ha'da ruwan nake wannan tunanin.
Yayin da shi kuma Yah Deen ya 'kara fa'da'da murmushin sa yayi ya bi baya na kawai da idanu cikin ransa ya furta " sarkin kuka".
Da kammala ha'da ruwan na fito sai na tarar da shi yana rage kayan jikin sa, ya 'daura towel, zuwa nayi na 'dibi kayan da ya cire a hannu na da niyyan ajiye a inda ya kamata...ko ban fa'da masa cewa ruwan wanka na jiran sa ba nasan daga hakan bayi ya nufa, dalilin kenan da ya sanya ban ko ce da shi komai ba kawai na juya da niyyan barin wajen sai naji ya sarke min hannu da nashi, saurin waigowa nayi na kalle shi wanda shi kuma bai damu da hakan ba sai matsowa ma da yayi kusa da ni, fuskar sa ya kawo dab da tawa ina shirin kawar da nawa fuskar sai ya'ki bani daman aiwatar da hakan, bakin sa kawai na tsinta saman nawa ya fara kissing 'dina..
Hakan bai sa hawaye na ya tsaya ba domin sosai zuciya ta ta shiga ru'du...tun jin cewa ya kai 'karata wurin Ammi har ma ya bar Baby a can.
Tsawon mintina biyu ya 'dauka sannan ya raba connections 'din ya tallafi kaina da hannayen sa biyu, fuska ta daf da shi yake kallo na.." Wai menene na kukan?"
Ya tambaye ni.
Shiru nayi masa ban ce da shi komai ba illah yin 'kasa da nayi da nawa idanun" Bazaki gaya min ba?"
Ya sake tambaya ta.
Sai lokacin na bu'di baki na da muryar kuka nace
" Ai kaine..."
" Me nayi miki daga dawowa ta yanzun?"
Ya sake tambaya ta yana 6oyayyen murmushi.
Ban damu ba sai nace da shi"... Ammi nake jin tsoro kar ta yi min fa'da kuma ina missing Baby".
Murmushi yayi sannan yace" Shine sai kin yi kuka akan hakan? To oyah share hawayen ki idan na fito daga wanka zan miki wani albishir...kinji?"
Kaina na 'dage sama alamar naji.
Sai da ya shafi fuska ta kafin ya wuce bayin.
Riga ta na 'dauka na sanya bayan na cire hijabin dake kaina, sannan na wuce parlour da niyyan zuwa kitchen domin ha'da masa abinda zai ci nan idanu na suka sau'ka kan Baby dake kwance tana Bacci akan kujera.
Wani sanyin da'di ne naji ya ratsa ni nan take da na ganta, fara'a ce ta cika fuska ta nan take, inda Baby take na isa na sumbaci goshin ta ina murmushi...ita kam babu ruwan ta ko 'dis banga alamun rama tattare da ita ba ba kamar Yah Deen ba.
Kitchen 'din na wuce na ha'da masa komai a dinning da yake dama abincin da na dafa 'din bai 'kare ba...so shi na ajiye masa.
Kasa ha'kura nayi sai da na tada Baby a baccin na rungume abina a 'kirji na ina jin wani farin ciki na ratsa min dukkan ga6o6i na.
Da fitowar sa kuwa na banka masa harara sai yayi murmushi sannan ya tako zuwa inda muke ..." Da alamu ciki kike son maida ta ko?"
Ya fa'di lokacin da yake zama gefen mu.
Wata hararar na 'kara yi masa tare da fa'din" Da zanfi son hakan ai kaga shikenan ka rasa ta".
'Yar dariya yayi yace" Yarinya kenan shikenan duk kukan sun tafi?..."
Tun kan ya rufe bakin sa nace da shi
" Gaskiya Yayah ka shammace ni".
Yace
"Maganin ki kenan ai".
Nace
" Zan rama ai nima".
Sai yace
" Ni kuma in ta gayawa Ammi ba".
Baki na 'dan tura navkalle shi sai ya 'dage min gira.
Ban kuma cewa komai ba kawai mi'ke tare da 'daukan Baby nayi nai ciki da ita.
Yah Deen kam dariya ma na bashi ya kwantar da bayan sa jikin kujera ya bini da idanu har na 6acewa ganin sa.
Wanka na yiwa Baby na canza mata kaya da marasa nauyi, har a lokacin kuwa bata ce da ni komai ba saboda baccin da tayi har yanzu bata gama warware ba.
Dawowa muka yi ina ri'ke da hannun ta bamu zauna ba na nufi hanayn dinning ina fa'din" Yah Deen abinci da alamu Baby ma yunwa take ji, kuma nima ina jiran albishir 'dina dan haka..."
na 'karashe da nuna masa dinning in.
Yana mi'kewa yake fa'din
" Wani albishir kuma bayan wannan?"
Yayi maganar da nuna Baby, sai nace" Ammin fa ?"
Na tambaye shi cikin son jin ko dagaske ne ya sanar da ita wani abu.
Sai yace
" Ammi sa'ko ta bani kawai tace idan baki canza ba in ringa zane ki ba ruwan ta".
Take murmushi ya cika fuksa ta nace masa
" Ai nasan Ammi na bazata fa'di haka ba".
" Yarinya kenan...munan nan da ke ai zaki sha mamaki".
Yayi maganar dai dai ya iso yana jan kujera ya zauna.
Muna cikin cin abincin ne nace" Hmm...da fa marainiyar 'karfi da yaji kuka maida ni a gidan nan...kullum inji kamar bani da gata".
Da saman idanu ya kalle ni bai ce dani 'kala ba kawai ya cigaba da cin abincin sa.
Daren ranar kuwa sosai muka faranta ran junan mu, domin ban masa shamaki da komai na jiki na ba...sosai kuwa ya nuna min irin kewata da yayi tsawon kwanaki.
Sai daga baya ne na kwantar da murya ta na nemi yafiyar sa ya kuma yafe min....
Tun daga lokacin na 'dauri aniyar gyara rayuwar aure na, duk wasu abubuwa da suka shafe shi na daina nuna halin ko in kula da su, sosai nake kulawa da rayuwar 'yata da miji na.
Ko bayan dawowar su ma munyi waya da Ummah ta har hiran zuwan su baby ya shigo zancen namu, nan nake tambayar ta cewa ai an kai mata Baby ko?"
Tace" Erh sunje da Baban ta mun gaisa amma ma tare suka koma gida da ita...
Ko hakan ma da naji sosai naji babu da'di, musamman dana fahimci a duk zaman nasu Ummah ta ma sau 'daya tak kawai taga Baby, sauran 'yan uwana kam ma babu ko wanda ya ganta balle asan da zuwan su kuma nasan duk laifin Yah Deen ne dan Ammi bazata hana akai Baby gidan Ummah ba sai dai in shine zai yi iyawar sa.
Ko hakan ma dana ji sosai ya 6ata raina amma ban bari cikin zuciya ta balle ya dame ni..duk na ha'da al'amuran na watsar kawai na bari akan ai hakan ma arzi'ki ne, ka haifa aso yafi ka haifa a nuna 'kiyayya.
Comment
Vote
Share
*Salmerh ce* 😍
💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_*Daga marubuciyar Littafin CAPTAIN ABBAS*_
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *73*
Shekarar baby uku Yah Deen ya kaita makaranta amma a kullum hankalin sa na wurinta, da yake ma kuka take yawan yi idan an barta, watarana har 'kiran sa ake ya baro office ya tafi makarantar ta su saboda tsananin rikicin da ta ke yi musu...ni kam sau tari sai dai idan sun dawo gida ya bani labari.
Yah Deen dole ya tilastawa kansa 'daukan hutu, da yake ma yana da burin ya koya min mota saboda tafiya makaranta ta ga kuma baby ma, hutun da ya 'daukan ne ya sa shi samun isashshen lokacin yin hakan, cuz duk bayan ya ajiye Jasmine sai ya dawo nima ya fara aikin koya min motor, da zaran lokacin break in su Baby yayi sai ya sake komawa makarantar ya duba ta sannan ya dawo gida, mu kan fita ne duk safiya da kuma yammaci idan an kaita Islamiya.