Sashe 163
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikin Noor sanyi yayi sosai bata iya ta furta komai ba illah hawayen da ta cigaba da sharewa a hankali ta koma ta zauna gefen Baby ta kafe fuskar ta da idanu.
Ko tantama babu tasan tsagwaron gaskiya Safwan suke gaya mata amma taya zata iya sake duban Yah Deen da wata fuska mai nuna alamun bata jin haushin sa cikin zuciyar ta, how can i?
Ta tambayi kanta, ta yadda yanzu kam ta barwa Allah, ta sawa ranta cewar abinda ya samu Baby 'kaddarar ta ce amma tsakanin ta da Yah Deen kam sam bazata iya ba, wannan 6angaren tana jin daga yau ya 'kare tsakanin su, idan ma tace zata iya sake amincewa zama da shi to tayi 'karya ta riga ta yanke shawaran rabuwa da shi, rabuwa kuma ta har abada...bazata sake rayuwa cikin 'kuncin zuciya 'kar'kashin inuwar auren wanda bai san kawaici da halacci ba, wanda baya iya bambance tsakanin masoyin sa da ma'kiyin sa, tunda biye biyen mata ya zabar wa kansa shikenan, rayuwar sa ce shika'dai amma bazata sake bari hakan ya illata mata zuciya ba, tun tana da 'kananun shekaru halin sa ya fara gasa mata zuciya har yanzun ta da ya kamata ace ta zauna ta rayu cikin farin ciki da mijin ta amma hakan ya gagare ta duk da tsananin so da take yi masa dole ta barshi, dole in barka kayi rayuwar ka yadda kake so Yah Deen..ni bani da kowa Kai kuwa kana da gata ta ko ina a rayuwar ka.
Duk yanda Hafsat tayi fama da ita akan ta 'dan mi'ke ta huta amma Noor 'ki tayi, idanun ta 'kyam akan Baby tana kallon ta tana tunani cikin ranta.
Tananan zaune har aka 'kira assalatu akayi sallah basu rintsa ba, Hafsat kanta ta kasa natsuwa, tausayin Noor takeyi sosai, dududu bazata wuce 22yrs ba amma abubuwa sun yiwa rayuwar ta 'kawanya, abubuwa masu girma kuma mafi muni cikin zu'kata.
Shida saura Safwan ya fita da su Hafsat da Afrah ya kaisu gida, shima 'din yana so ne ya kimtsa ne ya sake fitowa dan baya so case 'din baby ya shiga hannun kowa saboda gudun ya'duwar maganar, kuma ma gashi yau ne yake sa ran za'ayi aikin cire hannun sani tunda an riga angama komai, Mu'een kam dama wannan ba layin sa bane wani likita ne daban ke kula da shi, kuma shima jikin nasa Alhamdulillah cuz kafin ya fito sai da yabi ya duba shi ya kuma ji da'di ya samu labarin numfashin sa ya dawo dai-dai saura kawai ya bu'de idanun sa ne, sosai Safwan yake so wannan ya kasance sirri a tsakanin su su ka'dai...wannan dalilin ne yasa shi jan kunnan Hafsat akan kar yaji labarin ta fa'da ko kuma yaji ance daga bakin ta akaji, har abada idan wannan maganar ya fito daga bakinta bai yafe mata ba.
Dama ma ko bai fa'da ba itama batayi niyyan fitarwa ba, kuma yanda ya nuna damuwar sa kan Jasmine 'din sosai ya birge ta, domin in tace tasan kanta da zuciyar ta ai bata san wani ba, 'kila da wata dabance matar sa da maganar nan sai inda mai ya tsaya musamman dangin ta idan ta riga ta furta kuma zakiga cikin lokaci 'kan'kani maganan ya bazu ko'ina 'karshe azo anayi ma gorin da zai gigita tunanin ka watarana, wasu ma sai sunga yarinya zatayi aure sannan ake fara tone-tone ana nemo abinda za'a kushe ta dashi 'karshe a tono sirrin ka da kai kanka kama ka jima da mantawa da shi, ko kuma ace kai baka san shi ba, musamman ma sirri irin wannan da tasan cewa in anyi dace zuwa gaba Baby na iya mantawa da shi sai dai iyayen ta ne abin zai kasance cikin rayukan su har abada.
Da fitar su sai Noor ta koma wajen Baby Jas ganin tana 'dan motsawa, gefen ta ta kashingi'da, a hankali ta sa hannu tana shafa kanta tana tunanin rayuwar ta gaba 'daya, siraran hawaye ne ke zubo mata suna sau'ka kan hannun ta da ta tallafi kanta da shi, kallo 'daya zaka yi mata ka fahimci cewa cikin mawuyacin hali take a lokacin.
Yanzu Jasmine ka'dai ke bata tausayi, tasan bazata ta6a iya duban ta bataji zuciyar ta ya karye ba, saboda a kullum kallon wacce aka zalinta zata yi mata...Allah sarki rayuwa, jiya ka'dai duk wani farin cikin su yayi musu 'kaura, har abada bazata ta6a iya manta ranar ba kamar yadda ta kasa manta ranar da idanun ta suka gane mata Yah Deen kwance da wata....
" Mummy"!
Taji sassanyan muryar Baby ya yanke mata tunanin ta wanda tayi maganar tamkar ba itace ake jinya ba, da sauri Noor ta kalle ta ta sakan mata murmushi tare da gyara zaman ta da kyau wasu 'kwallan na sake kwaranyo mata amma bata damu ba, cike da kulawa ta amsawa Baby da fa'din" Na'am Ammi na...ya jikin naki?
kina jin wani ciwo ne yanzu?"
Instead Jas ta bata amsa sai tace da ita" Mummy ina Daddy na? waye ya saki kuka mummy? Anjima zan gayawa Daddy ya rama miki kinji?".
Murmushi ta sake yi ta shafo kanta idanun ta cike da 'kwalla tace" Baby ai Daddyn ki bai damu da kuka na ba...kuma kar ki damu zan daina kukan yanzu kinji? Buri na in ga kin sami lafiya kin warke sumul Mama na..."
Baby kam idanu ta zuba mata har ta gama maganan da take yi sannan ta sake fa'din" Mummy ki daina kuka...".
Tsigar jikin ta taji.ya tashi sosai da jin muryar Babyn har ma bata san lokacin da ta kam bakin mayafin ta ta share hawayen da shi ba, tanajin wani nason zubo mata amma ta ri'ke cikin idanun ta ta hanshi zubowa.
Sake rankwafowa tayi ta ha'da kanta da na Jasmine sannan tace" Kina so mutafi gida ko Baby na?"
Kai Baby ta girgiza mata alamar a a sannan a hankali da sanyin murya tace" Ni ba da ke zanje ba.."
Idanu ta 'dan gwalo tana duban ta tana murmushi tace" Dagaske baza ki je da ni ba Mamana?" dage sama tana 'dan tura baki tace" Erh Mummy ni wajen Daddy nake so inje".
" A a Daddy ai baya nan, can fa zamu tafi, can wurin Maman Daddy da Baba Alhaji ko baki so?"
" Inaso Mummy".
Ta bata amsa tana murmushi.
Noor ma murmushin ta 'kara yi sannan tace
" Yauwa yarinta, sai in dinga kaiki makaranta acan da kaina ko?"
Jasmine kanta ta 'dage sama alamar Erh.
Goshin ta Noor ta sumbata tana mai fatan Allah ya bata lafiya cikin gaggawa su tattara su bar garin Bauchi bari na har abada.
Tayiwa kanta al'kawari daga ranar da aka sallame su da tabbacin baby ta samu lafiya to daga ranar bazata sake yadda ta kwana cikin garin ba balle gidan sa..." Mummy fitsari zanyi".
Taji muryar Baby ta fa'di hakan tana 'dan motsa hannaun ta.
Dum zuciyan Noor ya tsinke da 'karfin gaske, musamman da ta tuno abinda ya faru da Baby...tun jiyan kuma Allah da ikon sa batayi fitsari ba ko dan bata sa komai acikin ta ba ne oho.
Ta shi tayi ta cicci6e ta tana yi tana kulawa dan kar ta ta6a mata 'kananun ciwukan dake jikin ta wanda aka lullu6e da farin bandage.
Haka ta kaita bayin ita kanta tunani take yi cikin ranta, da girman ta ma ranar first night 'din ta ta ci azaba musamman in zatayi fitsari ballantana Baby dake 'yar 'karama bata san komai ba, she wish ana transfer na ciwo da wallahi tuni ta janye wannan azabar daga Babyn ta.
Kawar da tunanin tayi cikin ranta afili ta furta " Baby zaki iya fitsarin kuwa ?"
Ai kuwa Jasmine da ke rungume da 'kafar Noor kasa tsaguno tayi dama tsayuwar ma da 'kyar ta taka da Noor da kawo ta bayin haka ma yanzun kuka kawai ta sanya tana fa'din" Mummy ciwo 'kafa na".
Dole yasa Noor rungumanta sosai jikin ta tana jin wani 'daci na taso mata a zuciya, Allah ya isa kam har 'karshen rayuwar ta bazata daina ja musu ba.
Rigar ta ta tattare zuwa sama a tana tallafe da ita, a haka daga tsayen tace da Jas tayi fitsarin..ai kuwa ta kasa, dama ga ta sam bata so abu ya ta6a lafiyar ta amma da yake sosai take jin fitsarin haka tayi shi tanayi tana kuka tana fa'din" Zafi, mummy zafi ki samin ruwa fitsarin ciwo mummy..".
Jasmine na kuka itama Noor 'din na hawayen tausayin ta har ta gama fitsarin nata.
Tunani tayi da kanta taga dacewan yi mata amfani da ruwan 'dumi, da yake private hospital ne so suna da komai, heater ta kunna ruwan yayi 'dumi ka'dan da dabara ta samu ta sata ciki har tayi mata tsarkin suka fito har a lokacin Baby kuka takeyi sosai gwanin tausayi.
Kwantar ta Noor ta soyi amma Jasmine ta'ki kwanciya, 'kam'kame Noor tayi tana mai cigaba da kukan ta.
Sun 'dauki tsawon lokaci a hakan kafin ta sami damar kwantar da ita cikin natsuwa ganin cewa ta daina kuka a lokacin illah ajiyan zuciya.
Sam ba ta son ganin cikin idanun Baby a yanzun hakan yasa ta ringa kawar da kanta saboda tsananin yanda take tausayin Baby cikin ranta.
Wiper dake gefen ta ta mi'ka hannu ta 'dauko ta fara goge jikin Baby da shi domin ba damar ta watsa mata ruwa saboda bandages 'din dake wasu sassa na jikin ta, lokacin da tazo dai-dai cinyar ta kuwa tsayawa tayi tana sake kallon gaban Jasmine 'din, yanda ya kumbura har yanzun bai sa6e ba gashi yayi ja ka'dan, wani abu taji yana taso mata dangin ba'kin ciki da takaici take ta girgiza kanta kawai ta cigaba da abinda take yi zuciyar ta na harbawa.
Sai da ta kammala goge mata jikin kafin ta sake dawo da hankalin ta wurin, hannu ta kai a hankali ta ta6a sai baby tace" Ish...Mummy zafi yake min fa...Sani ne ya min tsarki mai zafi shai ya jimin ciwo a wurin... Mummy ki rama min kinji?"