Sashe 158
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sa na sau'ke hannu na ina yawo da shi a hankali sannan na bu'de idanu na yanda shi ka'dai zai ji nace" Allah ya kawo masu albarka".
" Ameen Nuree"
Ya amsa ni da sauri.
Sumbata ta ya 'kara yi hannayen sa na gefe da gefen wuyana yayin da ya tsare da idanu yace
" Allah yasa ma har na ajiye.."
'Yar dariya nayi nace" A a kam"
" Wai me kike nufi ne Nuree".
" Ni ba komai".
" To naji..insha Allahu anjima ka'dan zan ajiye ko baki so?"
" Ina so mana daga yanzu har zuwa 5yrs duk sanda Allah ya kawo Alhamdulillah".
Cizo na yayi ka'dan nace" Ash ina mai rintse idanu na.
" me yasa kika ce har 5yrs wayo zaki min ko..ok saboda school ne zaki ki haifa min Babys".
" Nifa ba 'ki nayi ba Yah Deen Allah ne bai kawo ba kawai mu cigaba da Addu'ah har Allah ya bamu ".
Shiru yayi yana duban cikin idanu na, a hankali ya sau'ke bakin sa saman wuya na yayi kissing tare da furta" I love u Nuree".
Lumshe idanu na nayi ina jin sanyi cikin zuciya ta, ba yau na fara jin wannan kalmar daga bakin sa ba amma a duk lokacin da ya fa'da min sai naji natsuwa ta shige ni, sosai yake 'kara min nawin soyayyar sa dake zuciya ta.
Bance da shi komai illah ajiyan numafshi da na sau'ke yayin da ya cigaba da bin ilahirin jiki na yana sau'ke min numfashin sa sai da ya zo dai-dai saitin Boobs 'dina kafin ya sau'ke bakin sa wurin.
Gaba 'daya naji jiki na ya saki, Yah Deen ya yau bai canza ba, sosai ya iya bi da mace, duk yadda yasan zai illah ta zuciyar ki da touchs 'din sa nan zaki ga yafi bawa muhimman ci, hakan yasa a kullum nake 'kara jin soyayyar sa na shiga ta, abaya idan akace min zan yi masa irin wannan soyayyar wallahi da akina zan 'karya ta maganar, sai gashi dumu-dumu na tsinci kaina cikin tsananin 'kaunar sa.
*****
Shekarar Nannyn Baby guda da fara yi masa aiki sai tayi aure da yake dama bazawara ce, so Yah Deen bai nemi wata Nanny 'din ba ganin cewa Baby tayi wayo yanzu kuma ko a makarantar ma ta daina rigima har ma da 'kawayen ta su Afreen yda Siyama.
A cikin lokacin kuma sai Uncle Ja'afar ya siyawa Yah Deen mota mai masifan kyau da tsada kuma 'yar yayi, a fa'dan sa wai tukuicin sa ne na haihuwar Baby dan bai yi komai ba tun da aka haife ta.
Ranar Yah Deen shigowa yayi yana murmushi yana karka'da key 'din da wata yammaci ranar juma'ah, ni da Jas muke zaune wai tana koya min karatun Islamiyar su.
Dukkan mu idanu muka zuba masa da shigowar sa.
Shi kam bai damu ba duk da akllon a bamu labari da muke yi masa, zama yayi gefe na ya kama kuncin Baby ya jijjiga yana murmushi yace" Baby na kin ciyo mana mota"...Murmushi ita ma tayi duk da bata san manufar maganar tasa ba.
'Dagowa yayi ya kalle ni sannan ya aki hannu yaja hanci na yace" 'Kila da kin 'kara da jirgi za'a bamu".
'Yar dariya nayi ina kallon sa, dan har yanzu ban fahimci inda zancen sa ya dosa ba, sai da ya gama ja mana rai kafin ya bamu labari cewa Uncle J ne ya aiko masa wai na tukuicin haihuwar Baby.
Murmushi nayi cike da jin da'di nace" Ashe ma motar tawa ce"
" Dalili?!
" Ai ni haife ta ba kai ba".
" Yarinya kenan, da yake ya san 'ko'kari na ne yasa ai shiyasa yace tawa ce ba taki ba...ke de ki yita fama da wancan na bar miki gado kafin al'amura su canza sai a san yanda za'a yi".
Yayi maganar yana mi'ko min key 'din motar sa da yake hawa.
Wasa ma ni nake yi masa in ba haka ba ma ina ni ina mota, ban tashi mamaki ba ma sai da muka fita naga motar sosai na yaba da karamcin Uncle Ja'afar, harga Allah naji da'di sosai har cikin raina amma sai nace da shi amma dai ba wai dan Baby kawai bane may be dama yayi niyyan siya maka motar".
Murmushi yayi ya 'daga Baby sama yana dariya yace" Yarinya ta mai albarka, ke zan fara sawa cikin ta".
Kamar wasa itan kuwa ya fara sawa suka shige Baby na dariya sai da suka fito sannan yace kizo ki duba".
Sai na tsaya na karya wuya na alamun nayi fushi.
Ga mamaki na sai cewa yayi" To ke ma je ki 'da na taki".
Hararan sa nayi nace" Ai na santa".
" To zo ki shiga ba dan halin ki ba".
Idan na biye Yah Deen kullum gani zan ke yi kamar shishshigi nake yiwa rayuwar sa, wani lokaci idan yayi abu har zakiyi mamaki, duk da nasan wasa yake yi min amma sai inke jin wani iri a raina.
Murmushi nayi na matsa kusa, har a lokacin kuma Baby na hannun sa, ciki muka shiga duka, mota kam masha Allah sai fatan Allah ya sanya Alkhairi.
Daga wurin muka nufi wajen tashi motar wacce ya saba hawa da yace daga yanzu nice zan cigaba da hawan ta.
Itan ma nasan ba laifi dan lokacin siyan ta taci ku'di kuma tana nan garau babu abinda ya same ta daya ke tana samun kulawa sosai, idan kin ganta ma zaki ce bata fi 3months a hannun sa ba.
Yanda naga yake farin ciki da wannan motar ya yasa nima naji ni cikin farin ciki, sosai na ringa sanya albarka cikin zuciya ta nakewa yiwa iyayen mu fatan Alkhairi, wani sa'in sai in ga tamkar Yah Deen shine ka'dai farin cikin Uncle Ja'afar dan wallahi motar sai masha Allah kawai dan ko shi Uncle J in bai hau kamar ta ba sosai ya 'dagawa Yah Deen ajin sa ya 'kara masa akan nada.
Tun ranar yake fa'din" Yarinyar Daddy kema dole in canza miki motar zirgarzirga makarantar ki tunda kin ciyo min mai daraja".
Baki na ta6e gefe ina murmushi na jinjina masa dan nasan zai iya indai akan Baby ne, fiye da mota ma in ku'din sa zai kai zai sai mata...amma wannan kam ai sai dai yace zai canzawa Sani tunda shi ke hawa ba ita ba.
Abun fa kamar me domin cikin sa'a wata uku ba'a cika da kawo sabuwar motar Yah Deen ba sai ga wani sabon labari domin aikin da ya jima yana nema a Abuja ya fito kuma ya samu da matsayin consultant.
Wannan labarin yafi komai yi masa da'di a rayuwar sa, ni kaina na ji da'di domin kuwa gaba akaci ba baya ba, duk da bana son yayi nesa damu amma hakan bai hanani bayyana farin ciki na a fili ba.
Cikin lokacin sai ya ringa zirga-zirga tsakanin Bauchi da Abuja har komai ya kammala ya tattara ya tafi...zuciya ta babu da'di amma ya zanyi, nasan ba dan makarantar da nake yi ba da babu abinda zai sa mu cigaba da zama a Bauchi while shi yana can Abuja dan ko shi da kansa ma ba son shi bane amma babu yadda zamuyi dole haka muka ha'kura muka bishi da fatan Alkhairi.
Babban matsala ta Jasmine ne domin da 'kyar ta saba da yin cikakken wata guda kafin taga mahaifin ta, a hankali ma da zaman yayi zama sai ya fara rage satikan yana dawowa weekend duk bayan 2 weeks amma ko da yaushe zaki same shi ma'kale da waya suna waya da Baby.
Zakiyi mamaki Hafsat domin tun ranar zuwan Yah Deen Bauchi weekend na farko na fahimci cewa wata mace ta shiga rayuwar sa, amma sam ban nuna masa damuwa ta ba kamar yadda na saba dannewa haka na danne.
'Karfin addu'ah ta kawai na 'kara domin na 'dan fara shagala ganin abubuwa sun daidaita min, gani da nayi kamar ya daina ne ya sani sakin jiki har na rage yin Addu'ar, musamman da na ga zama mu da shi a lokacin sai dai ince Alhamdulillahi, domin bana tare da wata damuwa, yana kulawa da ni ya bani lokacin sa ya ji damuwa ta, in zai iya ya magance min, 'kauna ta musamman yake nuna min.
Watan sa biyu da komawa aiki Abuja ya canza motar da ake kai makaranta kamar yanda yayiwa kansa al'kawari, a hannun ta ya dam'ka key 'din yana dariya yace" Maman Daddy kema ga taki tunda kin ciyowa Daddy mota ko?"
Dariya tayi kawai tana ri'ke da key 'din tace" Daddy nima zan fara driving irin na Mummy ko?"
Kuncin ta ya kama yace" A a Diamond 'din Dady bata driving, ai ita ta musamman ce sai ta kai 20yrs zata fara driving..yanzu Sani ne zai ringa driving 'din ki a sabuwar motar ki ko Baby na?"
Kai ta 'dage masa tare da fa'din" Thank u Daddy".
Murmushi muka yi har ni dake gefe ina kallon su, Yah Deen shafa kanta yayi yace" Baby na sai kuma me kike so yanzu?" baki ta washe tace" Daddy saura ka kaimu Makka da Madina da kai da Mummy".
Murmushi yayi mata yace " Ki kwantar da hankalin ki yarinyar Daddy, Insha Allahu zaki je Makkah kinji..ki rinag Addu'ar Allah ya bawa Daddy ku'di".
Kai ta 'daga masa tana murmushin ta mai sanyi da kuma 'kawata fuskar ta.
Sosai hankalin mu ya kwanta yanzu domin komai normal yake tafiya, Yah Deen ya kan dawo weekend duk bayan wata guda ko 'kasa da haka, har Shuwarin munje a wani weekend da ya dawo amma kwanan mu biyu muka dawo cuz bashi da lokaci.