Sashe 5
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dai dai tace " _kullum cinye min_ .....'din nan Deen ya daina sauraran ta cuz sun iso junction 'din da zai sada su da babban titi ga kuma 'karan wasu motocin dake sakin horn shiyasa bai ji 'karshen maganar ta ta ba sai da ya dai-dai ta tu'kin sannan sai ya kalleta da mamaki yace " cinyewa kuma mamana kamar yaya?"
Jas sai tace " nima ban sani ba Daddy.....ni dai kai nake so ka na kaini kullum".
Deen bai sake bi takan maganar ta ta farkon ba cuz be yi zaton faruwar wani abu daban ba bayaga shirmen Jas dan haka sai ya 'dan saki murmushi yana tu'kin yace da ita " kin fiya rigima Jas, ni ai zanje aiki..."
'Dan waigowa yayi ya kalle ta yacigaba da fa'din "..... ko ba kya so in kaiki Makkah da Mummyn ki?"
Jas da murnar ta tace " inaso Daddy har da Madina ma"
Deen mirmushi yayi yace
" Yauwa yarinya ta ko ke fa.... muje muga 'dakin Allah ko?"
Tace " ehh Daddy"
Tana murmushi.
Shima murmushin yacigaba dayi daga nan ya maida hankalin sa kan driving 'din da yake yi.
Asibitin da ya fara aiki anan Bauchi ya kaiwa ziyara da niyyar yiwa Safwan abokin sa bazata cuz shi yana nan 'din har yanzu amma kuma sai akayi rashin sa'a bai same shi a asbitin ba kasancewar yata shi a aiki dan haka sai ya bi ya 'dan dudduba sauran ma'aikatan nasu da ya sani inda anan suka ha'du da wata nurse Fadila da suka ta6a yin aiki tare da ita.
Da fara'ar ta suka gaisa tare yi masa murnar canjin aikin da yayi cuz a lokacin ita bata nan tana hutu lokacin da ya koma aiki a Abujan shiyasa sai yanzu tayi masa murna.
Daga nan gidan Safwan suka wuce suka 'karashi wunin su acan.
Basu suka dawo gidan ba sai da yamma lis 'karfe biyar da kusan mintina arba'in sannan suka dawo.
Jas da gudu ta taje ta fa'da jikin Noor tana dariya tace " Oyoyo Mummy"
Itama Noor tana driyan ta rungume ta da fa'din " y'ata oyoyo"
Deen kam tsayuwa yayi a kansu yace
" ni kuma maraya ko?"
Dariya suka sanya masa dukkan su shi kuwa Deen kunu yasha sai ya 'dan du'ka ya ajiye ledan dake hannun sa tare da sake kamewa daga tsayen wai shima sai anyi masa oyoyo sannan zai zauna.
Noor koda ta gama dariyar tata bata kulashi ba, tana murmushi ta yiwa Jas ra'da a kunnen ta da cewar taje 'dakin ta ta jirata tana zuwa yanzu.
Tashi Jas tayi kamar yanda Noor 'din ta fa'da mata Noor ma da idanu ta rakata har ta shige ciki.
Tana ganin hakan kuwa ta mi'ke da sauri ta fa'da jikin sa shima Deen kamar jira yake ya rungume ta har sai da ya rabata da 'kasa suna juyi rare cikin farin ciki, sai da ya bata lafiyayyan kiss saman lips 'din ta sannan ya dire ta a hankali sai yace " ke baki san kara ba ko?"
Da mamaki ta kalle shi tare da fa'din " karan me kuma Yah Deen ?"
Amsa ta yayi da fa'din
" wanda nake yi miki mana"!
Tace " niii"
Tare da 'dan waro idanu tana kallan sa.
Sai yace " ehh mana...ko angaya miki badan nayi kara na 'daga miki 'kafa da ko fitan zanyi ne ?.....darajan baby Jas 'dina kike ci shiyasa na 'kyale ki ba dan ita ba Allah da yanzun nan zan......."
'Dan yatsan ta ta kai bakin sa cikin hanzari ta rufe bakin da shi tana murmushi tare da kallan cikin idanun sa.
Deen kam juya kai yayi gefe tare da cire hannun nata dake saman bakin sa yace " let me talk please......ai bakya jin magana ne, kuma ba kina gani na kika share ni ba kika wani rungumi 'yarki bacin kin san how i badly missed u but sai ki rin'ka basar dani ko?"
'Yar dariya tayi ka'dan takai hannun ta gefe fuskar sa tace " haba My Deen bafa haka bane, Jas ai ita tazo inda nake bani naje na taro ta ba.......kuma ma baga shi kaima nazo ba"
" Dana ro'ka 'din?"
Ya fa'di tare da sake rungumota jikin sa.
A hankali ta furta " sorry baza'a sake ba kaji?"
Yace
" kima sake ki gani nima sai in daina 'daga miki 'kafa ba ruwa na".
" Kai Yah Deen ai nace bazan sake ba "
Baiyi magana ba sai da ya kamo lips 'din ta ya 'dan ciza ka'dan sannan yace " Allah yasa "
'Kasan ma'koshi ta amsa da
" insha Allahu".
Maghrib nayi Deen ya wuce masallaci, yayin da Noor ta saka 'yar ta a gaba sukayo alwala suma suka gabatar da sallahn su tare da jero addu'o'i da kallum Noor bata ta6a gajiya da yin su saboda a wurin Allah ka'dai take neman maganin damuwar ta.
Bayan sun idar da sallan ne Noor ta zaunar da Jas kan stool gaban dressing mirror tana warware mata kitson dake kanta kowa yayi shiru tsakanin su babu mai cewa komai, cuz Jas bata dogon surutu da Noor musamman da yake tana yawan kwa6an ta idan zata fara yi mata surutu duk dama bawai yawan magana ne da Jas 'din ba amma sosai Noor ta bada gudummawa wajen sake maida ita shiru-shirun 'karfi da yaji musamman idan suna tare su biyu.
Ko yanzun ma hakane wanda hakan yasa dole sai da Noor ta tilasta ma kanta abinda ba son ranta bane sannan sam bata so yazama halin ta, amma kuma a yanzun tana jin idan ba tambayar tayi ba bazata ta6a samun natsuwa a zuciyar ta ba duk kuwa da tasan ba abu bane mai kyau ba aikata hakan amma yazata yi...? samun natsuwar zuciya yafiye mata komai a yanzun takeji.
Taso Jas da kanta ta sanar da ita amma tasan Jas bazata ta6a yin hakan ba tunda ita ke hana ta yawan kawo gulma ko surutu marasa ma'ana kuma yarinyar ta hau turbar hakan sosai ta zaunu akai.
Shirun nasu ta yanke da tambayar Jas wai ina da ina suka je da Daddy 'dazun?"
Jas cewa tayi
" gidan Uncle Safwan muka je Mummy har nayi wasa da little Afrah ma"
Noor washe baki tayi da jin hakan sai tace " ah ah lallai kun sha yawo, .....sai kuma.......".
Noor na shirin sake yin wata tambayar sai suka ji motsi.
Itace tayi saurin juyawa cike da firgici cuz' bata yi zaton ganin Deen a dai-dai wannan lokacin ba dayake idan yafita sallar maghrib baya dawowa gida har sai anyi isha'i tukunna, amma kawai yau 'din kwatsam bata san dalili ba sai gashi kuma ya dawo.
A hankali ya 'karaso cikin basarwa ya furta
"gyaran gashi kuke yi ne?"
Yayi maganar tare da kallon fuskar Jas hannun sa cikin aljihun wando.
Kai Jas ta 'daga masa alamar "ehh "
yayin da Noor ta amsa da " umm"
a 'kasan ma'koshi.
Deen bai sake magana ba kamar yanda bai sake kallon 6angaren da Noor take ba sai ya dan ja baya ya zauna daga kan side drawer yana duba cikin wayar sa.
Noor kuma ta cigaba da warware gashin Jas 'din, shiru wurin ya 'dauka na 'dan lokaci har ta kammala tsifan mata kan ta taje tare da yin parking wuri guda da 'dan 'karamin ribbom Deen na zaune yana kallon wayar sa kowa abinda ke cikin ransa daban.
Sai data gama mata komai kafin tace da ita ta je parlour ta jirata bari ta wanke hannun ta tana zuwa.
Har Jas tafara tafiya sai Deen ya 'kira ta zuwa inda yake, Noor bata damu ba illah shigewa bathroom da tayi dan tsaftace hannun ta.
Koda ta fito kuma bata samu Jas a 'dakin ba sai shi ka'dai a zaune kamar yanda ta barshi.
A hankali ta 'karasa inda yake ta zauna daga gefen sa sai take jin wani iri da shirun nasa sosai take jin guilty conscious na sar'ke mata ga6o6i game da tambayar da ta yiwa Jas 'dazun wanda take kyautata aton yaji ta dan bata san tsawon lokacin da ya 'dauka tsaye a wurin ba.
'Dan 'dago wa tayi ta saci kallon sa sai da kuma mai da kallon ta gefen sa bakin ta na sar'kewa tace " Yah Deen!"
Kallon ta yayi ba tare da yayi magana ko amsawa ba illah 'dage gira 'daya da yayi yana kallon ta a karkace.
Itama idanun ta sau'ke a 'kasa sam takasa 'daga idanu ta kalle shi balle har su ha'da idanu dashi balle irin kallon da yayi mata yanzun sam yasa ta jin ba da'di.
Kanta a 'kasan tace dashi
" d'azu daku ka fita ka manta 'dayan wayar ka a gida kuma an ta 'kiran ka".
Bai kalle ta ba yace " waye ya 'kirani ?"
Amsa ta bashi a takaice da fa'din
" _Jiddah_ !".
*Kuyi min afuwa plz......nasan ban kyauta ba amma insha Allahu zan na 'ko'kar tawa wajen ganin nayi muku typing ko ba yawa ma.*
Comment
Vote
Share
*Salmerhn ku ce* 😍
[11/17/2019, 9:34 PM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
*It's ur day dearies so enjoy it 🎂🍩 *HAPPY BIRTHDAY 2 u* 🍩🎂
*Sis Faateemah and my besty Dr Khausar.......may Allah bless u with d very best of evrything in your life. 🥰.*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *4*
Ha'de rai Deen yayi ya wani tsare ta da idanu tare da fa'din " dalilin kenan da ya sanya kike neman sanin inda muka je ni da Jas?"
Kai ta jijjiga masa da sauri alamar "ah ah".
" to menene?"
ya sake tambayar ta.
Noor sharesa tayi ta 'kurawa gefen inda yake zaune idanun ta da suka cika taf da hawaye 'kiris suke jira su gangaro.
Daya ga bata da niyyan tankawa ne yasa shi fa'din
" am i not talking to u ?"
yayi maganar a 'dan tsawace.
Sai a lokacin Noor ta juyo da idanun ta kan fuskar sa ta kalleshi jin yanayin da yayi maganar sai suka ha'da idanu.