Sashe 105
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sunan Imrana da ya gani yana yawo kan fuskar wayar ne ya sashi sakin 'dan ta'kaitaccen murmushi tare da kai hannun sa ya 'dauki wayar ya 'kara da kunnan sa muryar sa wasai yace" Imrana ya aka yi ne? Ka 6uya a Kano kayi wuyar gani...".
Imrana sai yace" Wallahi nake gaya ma abubuwa ne suka sha kaina sosai..amma ina ga na kusan fasowa ma..."
Deen kuwa cewa yayi
" Ya kamata ka, gaskiya har fa aure na ya 'karato ba ka dawo ba".
Da mamaki Imrana yace" Aure kuma Deeni kai 'din garin ya ya?"
Yace
" Garin tsautsayi Imran...Alhaji ne yace sai ya aura min Husnah, zancen nan da nake maka ma 1week ya rage a 'daure auren".
" Ikon Allah ashe ma da ban 'kira ka ba da ko labarin ma bazan ji ba".
Cewar Imrana, Yah Deen kuwa sai yace
" ah no dole zan neme kai ai domin akwai cashewa sosai, kai dai ka shirya liyafa kawai dan zan baku bonus ku kwashi gara kai da duk mai bu'kata zan baku dama har sai kun gaji...watandan ta zan muku a kyauta mori banza, dan wallahi bazan iya zama da ita ba sai na koya mata hankali ita da duk yarinyar da tayi kuskuren shigowa cikin rayuwa ta sai sun gane kuren su...albishir 'dina kenan dan haka ka shirya".
Imarana da ke ba hankali ne da shi ba sai ya saki ihun murna yana yiwa Yah Deen kirari na musamman jin cewa za'a bashi kyautar wannan tsaleliyar da ya jima yqnq yabawa ashe shima zai kwashi gara daga jikin ta son ran sa.
Ihun nasa ne ya sanya Mu'een cire wayar sa daga kunnen sa fuska ba yabo ba fallasa ya yanke 'kiran yana sakin murmushi.
Ishaq da tuni ya mi'ke zaune yana yi masa duba da alamun mamaki 'karara kan fuskar sa... 'kure Yah Deen yayi da idanun sa yanayi masa kallo irin na tambaya...hatta su Imam ma kallon sa suke yi shida Anas baki bu'de jin shai'daniyar ta'asar da yake niyyan shiryawa, yayin da Yah Deen ya cigaba da abinda yake yi cikin Tablet 'din sa bai ma san suna yi ba.
Ishaq ne yayi 'karfin halin furta" Me wai kake nufi da wannan maganar ne Mu'een dan Allah?"
Sam mantawa yayi ma da su a parlour shiyasa har ya saki ransa ya bayyana sirrin da ya jima yana shiryawa cikin ransa batare da kowa sani ba..(ni kuwa nace Allah ne dai kawai ya toni asirin ka Alhaji Mu'een shiyasa ya rufe ma idanu ya kuma 'dauke hankalin ka daga gare su).
Basarwa yayi kamar bai san cewa da shi Ishaq ke magana ba, da dabara ta 'kasan idanu ya kallo Imam da Anas daga inda suke zaune suma sai yaga duk sun bar abinda suke yi sun zuba masa idanu suna kallo kowa fuskar sa da matu'kar mamaki da baya raba 'dayan biyu sanadin jin kalaman bakin nasa ne.
Cikin sanyin murya Ishaq ya sake fa'din" Mu'een kar dai kace min wannan babban jahilcin abin Allah wadai kake tsarawa cikin ranka?"
Cikin ransa yace " Yauwa limami zai fara ai"
A fili kuwa batare da ya 'dago idanun sa ba yace" Dama ai ni Jahili ne Ishaq ba sai ka tuna min ba".
" No ai kaima kasan ba haka nake nufi ba.. amma please ka canza tunani, hakan sam bai dace ba, me yasa zaka shirya ciwa sunnar ma'aiki mutunci wallahi matu'kar ka aikata hakan Allah ba zai ta6a barin ka ba, sannan ka tuna mahaifan ka mana, dan su kare maka mutuncin ka yasa suka nema maka auren nata fa ba wai dan sun 'kuntata ma ba, kuma na tabbata sai da suka fahimci kyakykyawar fahimtar da ke tsakanin ku da ita kafin suka shiga maganar, to me yasa zaka yi musu haka?, me yasa zaka tozarta musu niyyar su?.
Cikin ransa ya furta" Saboda bana 'kaunar ta ne kawai 'dan uwa".
Amma a fili bai iya yayi magana ba kamar yadda har a lokacin bai yadda sun ha'da idanu da kowa cikin su ba.
Kunyar Ishaq yafi ji saboda shi 'din mutun ne mai mutunci a idanun sa...Tana cikin tunanin yaji Ishaq na sake fa'din" Wallahi duk abinda ka aikata maras kyau Allah ba zai 'kyale ka saboda hakkin yarinyar zaka 'dauka, and baka da hujjar kare kanka a wurin koma waye idan maganar ta fito..in kuma akwai ka gaya min .."
Duk yadda yake jin nauyin kalaman sa na 'dazun amma duk da haka bai kasa dauriyar furta masa" Saboda bana so ne kawai Ishaq kuma kowa ya kasa fahimta ta".
" Shine zaka saka musu da haka Mu'een? Dan kawai baka 'kaunar ta?, wallahi in kayi haka baka kyauta mata ba sam..ka duba lamarin ka auna shi amizanin masu hankali mana...cin zarafi ne wannan kuma bai kamata ba gaskiya...da ka aikata hakan ma ai gara ka fito fili ka nuna musu cewa baka ra'ayi..."
Sai yanzun ya iya duban fuskar Ishaq a 'dan fusace ya tare shi da fa'din" Bazan iya ba Ishaq..kuma ai na gaya mata itan tun ba yanzu ba...amma tamin kunnen 'yan iska ta mai da ni ban san me nake ba, zaton ta zan aure ta in zauna da ita matsayin matata ta sunna ne bayan duk abubuwan da suka faru tsakanina da ita abaya...wallahi i have already made of my mind kuma bazan fasa ba, duk yarinyar da ta kuskura aka 'daura aure na da ita wadantan ta zan yi wa abokaina babu ruwa na...that's final ita ta sani..damuwar ta ce...".
Ido Anas ya zaro yana kallon sa yace" wai anya Deen cikin hankalin ka kake kuwa?"
" A a na haukace ne Anas kaji..mahaukaci ne ni..".
Ya bashi amsa a zafafe yana duban sa da jajayen idanu dan maganar da yayin sosai ta taso masa da 6oyayyan 6acin ransa da ya kwan biyu yana 6oyewa shiyasa ib ka lura zaka ga har jijiyoyin kansa na nunawa.
Ishaq kuwa ganin cewa Mu'een ya fara hawa temper sai yayi saurin sau'kar da nashi fushin tana shirin sake yin magana sai yaji Imam ya riga shi da fa'din" Common Mu'een just be your name please, taimakon ta zakayi ai tunda ita tana son ka, sannan kuma kayi saboda Allah da kuma kare darajar ahalin ka ba dan ita ba, duk dama nasan kaine taimakon zai fi yiwa amfani, tunda kaida kanka kasan waye Husnah, kasan halin ta, kaga ba wani dogon bincike kar ta san kar ne, sannan ko ba komai kasan kai ne ka fara yaga Husnah ina laifi dan ka 'karasa ha'kan da kai ka fara da kanka?...sannan kaga abinda Ishaq ya fa'di ai gaskiya ta fa'da maka kayi tunani da kyau ka gani wallahi abinda kake shirin yi 'din babban kuskure ne arayuwar ku gaba 'daya...sai dai nasan gane hakan zai yi maka wahala wata'kila har saj bayan ka aikata sannan ka gane Babbar illar dake ciki..".
Ido ya tsurawa Imam wannan karon kawai yana kallon sa, bai yi mamakin jin abinda ya furta ba cuz dama yasan sun riga da sun san irin ala'kar da ke tsakanin sa da Husnah tuntuni..amma batun cewa ya zauna da ita zaman aure hakan ne sam bazai iya ba, ya kasa bawa zuciyar sa ha'kurin hakan kwata-kwata gani yake in ba hukunta Husnah yayi ba zai huce takaicin sa ba...musamman ma yanzu da cikin kalaman Imam ya fahimci irin kallon da za'a ringa yi masa shi da ita bayan auren, kenan kowa yasan cewa ragowar titi ya aura?"
Idanun sa take suka sake riki'dewa har ruwa suke 'ko'karin tarawa ta ciki, shi dama haka 6acin ransa yake idanun sa ma basa iya 6oye yanayin da yake ciki....gefe guda kuma bai isa ya 'karyata kalaman su Ishaq 'din ba dan yasan tsagwaron gaskiya suke fa'da masa matsayin su na abokan sa.
Tsaye ya mi'ke da wayoyin sa a hannu ya kama hanyar bedroom 'din sa, shiga yayi ya kulle 'kofar ta ciki sannan ya koma ya kwanta rigingine saman katifar sa bayan ya zuba wayoyin a gefen sa, hannun sa na 'kar'kashin kansa yana kallon ceiling tamkar wani mai irgawa tunanin maganganun da suka yi da Ishaq da kuma Imam yake yi...komai na dawowa cikin brain 'din sa daki-daki.
Duk cikin maganganun nasu babu wanda tafj tsayiwa masa a rai kamar inda Imam yace"...be ur name.."
Yana so shima ya wakilci sunan sa na MU'INUDDEEN ya zama mai taimako amma yasan indai akan batun auren sa da Husnah ne to sam bazai iya ba.
Ko bayan tafiyar sa ma babu wanda ya sake furta komai cikin su, illah Ishaq da ya girgiza kansa a hankali cike da alhini cikin sanyin murya ya furta" Allah ya kyauta". sannan ya koma ya kwanta kamar yadda yake tun farko, cikin ransa yake ayyana irin girman wannan kalamin da Mu'een yayi, sosai abin ya bashi tsoro, mamakin sa ma shine yaushe tunanin sa ya iya bashi ya aikata irin hakan saboda kawai yaga ya 'kuntata mata..bacin ma kuskuren ba nata kuma ita ka'dai zai ga laifin ta? Hala ya manta cewa shine silan koma menene...Ishaq alwashi yayi cikin ransa cewa matu'kar yana numfashi da yardar Allah Deen bai isa ya aikata hakan ba, in yayi wasa harda iyayen sa zai ha'da shi, yana can yana biyewa abokan banza da bazasu saka hanyar da ta dace ba illah sa6awa mahallici abanza da wofi...yaushe to zaiyi tunani irin na masu hankali?.
Haka ranar suka 'karashi yinin su suka koma cikin makaranta batare da sun sake ganin sa ba.
Washe gari ya kamata ya kama hanyar Shuwarin amma bai ko fara niyya ba tukunna balle aje ga batun shiri, hakan ma ya san dan Ishaq bai sani bane da tuni ya matsanta masa wajen ganin tafiyar sa.
*****
*Bayan kwana biyu*
Ganin da Alhaji yayi bai zo ba kamar yanda ya bashi umarni ga shi kuma ko a waya bai 'kirashi ba ya sanya shi 'kiran Uncle Ja'afar yace da shi ya yiwa 'dansa magana ya daina yi masa taurin kai kar ya kuskura ya kaishi bango...hmm".