Sashe 183
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana zaune a parlour lokacin ya 6alli drugs 'din sa zai sha sai yaga wayar sa tayi haske alaman sa'ko ya shigo sai da ya kammala da shan maganin kafin ya 'dago wayar..ganin sunan Nureen sa ya sa jikin sa har na rawa ya bu'de text in... _Ka daina jinkirin neman yafiyan iyayen ka musamman idan suna fushi da kai, kar ka manta aljannar ka 'kar'kashin 'kafar su take...._ ".
Abinda kawai ta rubuta kenan amma wani sanyi da farin ciki ya ji ya ratsa shi har sai da ya lumshe idanu, wani zazzafan 'kaunar ta yake jin yana sake shigan sa, kife wayar yayi saman 'kirjin sa yana murmushi" how can i divorce u Nuree, ina son ki, ina kaunar ki Haske na...kyakkyawar zuciya gareki ba irin tawa ba, manufar ki kyakkayawa ce...wallahi farin cikina tare dake yake na sani... dan Allah ki dawo gida na..".
Cikin zuciyar sa yake wannan maganar yana sakin murmush 'kayatacce.
'Dago wayar yayi ya rubuta mata reply da fa'din" _Zan zo Nuree na, dole zanzo, kema ki shirya tare mu zamu dawo..bazan iya rabuwa dake ba...luv u_ ".
Yana gama rubutawa ya tura mata batare da ya saka ran ganin reply ba dan yasan ba sake kulashi zata yi ba.
Ai kuwa Noor baki ta ta6e da ganin abinda ya tura mata daga hakan bata sake tura masa komai ba haka kuma shima 'din bai tura mata ba har kusan 'karfe goma sannan taga ya tura mata" _Ke ta dabance Nuree na, i luv u_ ".
" Kai ka sani ai".
Ta furta a fili sannan ta danna flight mode wa wayar ta cigaba da harkokin dake gaban ta.
Babu wanda ya sake tura ma 'dan uwan sa komai har akaci kwanaki uku kwatsam rana tsaka sai gashi sun iso Shuwarin shi da Safwan abokin sa su biyu.....
Comment
Vote
Share
*_Salmerh_* 😍
💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_*Daga marubuciyar Littafin CAPTAIN ABBAS*_
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *83*
Noor kam dama tun washegarin 'kiran da yayi mata tace da Ammi zata gidan Ummah ta kwana biyu, tayi hakan ne dan gujewa ha'duwar su musamnan ma da yake bata san actual ranar da zai zo 'din ba.
Cikin sa'a kuwa Ammi bata hana ta ba cuz duk abinda take so shi Ammi ke yi mata bata takura ta.
Dan ita Ammi gani take tamkar duk masu laifi suke agare ta tunda su suka aura mata 'dan su.
So wannan dalilin ne yasa ko da suka zo ma basu ha'du ba, Ammi gaisuwan Safwan ka'dai ta amsa daga haka ta tashi ta shike ciki kamar wacce taje 'dauko abu amma suka ga shiru kusan mintina talatin bata ba labarin ta bata kuma le'kowa ba.
Yah Deen kam bai yi mamakin hakan ba yayin da Safwan ke tunanin 'kila Ammi ta manta da su ne ma.
Deen kam har zuciyar sa yake jin babu da'di dalilin ma kenan da yasa tun tahowar su bai 'kira su a waya ba cus yana da ya'kinin ba sauraran sa zasu yi ba....jikin sa sanyi 'kalau ya tashi ya shiga 'dakin ta..har zuciyan sa baya ganin laifin su cuz yasan koma menene shi ne ya jawa kansa.
Zaune a bakin gado ya same ta hannun ta Qur'ani ne take karanta shi, tayi hakan ne kuma dan ta samu sau'kin abinda take ji a zuciyar ta musamman game da shi.
Tana jin yana sallama amma bata ko 'dago ba balle ya sa ran samun amsawar ta.
Ammi kam ganin ya shigo 'din bai sa ta fasa karatun ta ba.
Tsayuwa ya cigaba da yi yana tunanin ta inda ya kamata ya fara.
Ammi kam sai da ta dire suratul Rahaman 'din da ta fara sannan ta rufe Al-qur'anin tare da kawar da kanta gefe, batare da ta dube shi ba cikin sanyin murya tace da shi" Sakin 'yar tawa kazo ka kawo min ko kuwa rainin hankali ya kawo ka...?"
'Karasowa yayi gaban ta ya dur'kusa yana shirin kwantar da kansa saman 'kafarta tayi saurin mi'kewa tsaye tana duban sa kamar ba ta sanshi ba.
Sam bai yi mamaki ba dan ya shiryawa fiye da hakan ma idan zasu mishi matu'kar za'a bashi matar sa bazai ji ciwon komai ba.
Da raunin murya sosai yace
" Ammi na..am ur Mu'een fa...".
" Ai bani da idanu...".
" Ammi dan Allah ki yi ha'kuri ki yafe min, Ammi ni kaina ban ji da'din faruwar wasu abubuwan ba amma sun riga sun faru kuma wallahi nayi regretting komai, Ammi ki fahimce ni dan Allah, nayi miki al'kawarin hakan bazai sake faruwa ba..sam bana jin da'din wannan fushin da kuke yi da ni Ammi...da wanne zanji? Ammi duk kun guje ni har Uncle Ja'afar baya 'daga 'kira na, Anty Zainab haka, Alhaji Baba kam bama zan fara ba, Ammi idan kowa ya guje min ai ke bai kamata ace kin goya musu baya ba...nayi ciwo kamar zan mutu amma babu kowa nawa da ya nuna min tausayawa Saif ne ka'dai, hakan ba 'karamin damuna yayi ba duk nasan shima Saif 'din kawai ne, Safwan ka'dai ke 'dawainiya da ni..wallahi da kaina kunya nake ji sosai idan na tuna ni na jawa kaina...kamata yayi ace zuwa yanzun kinfi kowa fahimtar nadama ta Ammi, ke kika haife ni kinfi kowa sanin ciwo na...Ammi fushin ku sosai yake hanani sukuni duk wayewar gari da damuwa nake sake yini ina jin babu da'di, tsoron ta yanda zan sake tunkarar ku shi ya hanani zuwa gare ku da wuri, dan Allah Ammi ku tausaya min ku yafe min laifukana.....".
Ya karashe maganar hawaye na taruwa cikin idanun sa sai ya sunkura da kansa.
Ammi kam bazata ce bata tausayin 'dan ta ba, tana son 'dan ta kuma tana son farin cikin sa, sannan raunin dake tare da shi sosai ya bayyana nadamar sa a fili, amma bata jin zata iya biye masa gudun kar ta shiga hakkin Noor bayan wanda aka yi mata abaya.
Dole ta tilasta ma kanta zafafa kalaman ta tace da shi" Sam banga alamun nadamar gaskiya tattare da kai ba, sannan idan kana so ma ni na yafe maka toh ka tabbatar ka dan'ka min takaddar sakin 'ya ta ne, bazan iya sake juran ganin ta cikin mayuwacin hali ba"..
" Ammi...nifa? bakya tauasaya min ko?"
" Ka rubuto min takaddar sakin Hudah ka damka min then a lokacin zan iya tantance shin ina jin tausayin ka ne ko a a ".
Hawayen da ya taru masa ne suka gangaro sai yayi saurin share su, gefe ya kawar da kansa yace" Ni dai Ammi kiyi ha'kuri, amma bazan iya sakin Noor ba sam...".
" Then leave my room..."
Ta daka masa tsawa.
Zai yi magana ta yi saurin dakatar da shi da wani tsawan da ya zarta na baya, da yaren su ta fara mai masifar da ni kaina ma banji me take fa'di ba.
Sum-sum naga ya tashi ya fita yana jin babu da'di, bai ko saurari Safwan dake kai komo a palour ba yayi waje kawai..bin sa Safwan yayi da sauri wanda direct wurin motar sa ya nufa Safwan ma ya bishi abaya.
Jijiyoyin kansa duk sun firfirto, idanun sa jajaye, sosai yake jin ciwon wannan sakin da Ammi ke son yayi wa Noor, shi dai yana son Matar sa nd bazai ta6a iya sakin ta ba.
Shiga suka yi dukkan su Safwan yaja motar, Yah Deen kam idanun sa ya lumshe a hankali yana jin zuciyar sa na mai suya.
Be ce da Safwan komai ba har suka bar gidan...shima ganin halin da yake ciki yasa be furta masa komai ba.
'Kar'kashin wata bishiya yayi parking sannan ya dubeshi, kallon 'yan sakanni yayi masa yana mai tsananin tausayin sa na ratsa sa, sunan sa ya 'kira a hankali, Deen bai bu'de idanu ba yace da shi" Please muje wurin Alhaji..."
Safwan bai tanka ba kawai yayi wa motar key, shine ke kwatanta masa gidan lambun Alhaji Baba har suka isa.
Sai ma ya kasance abinda Ammi tayi masa mai sau'ki ne akan na Alhaji Baban, cuz shi har sai da ya mareshi ma yana huci yake sau'ke masa ruwan bala'in wai ya damesa da surutan sa na 'karya.
Duk da hakan Yah Deen bai daina ro'kon sa ba, haka ma Safwan dake ta faman bawa Alhajin ha'kuri.
Daya ga kamar zasu takura shi kawai sai ya wuce yana gyara zaman babbar rigar jikin sa yayi gaba ransa a matu'kar 6ace ya bar a wurin.
Basu yi kasa agwiwa ba suka koma motar su suka bi shi abaya.
Gida ya dawo ya wuce masallaci suma 'din masallacin suka nufa sai bayan an idar da sallah sannan suka nufo gida suna bin sa abaya har parlour...har alokacin kuma bai kara tanka su ba...hakan ma Allah ya taimake shi tare suke da Safwan wanda albarkacin sa yasa bai yi musu rashin mutunci son ransa ba.
Ganin da suka yi ya shige 6angaren ya turo 'kofan ya sasu fahimtar dagaske fa Alhaji baya da alamun sake sauraron su.
Haka suka koma 6angaren Yah Deen hankalin sa kashi-kashi, da ya ji motsi sai ya le'ka da tunanin Noor zai gani amma shiru har yanzun bai ganta ba, ko motsin mota yaji sai ya tashi ya le'ka amma ba ita yake gani ba, da daren asa rintsawa yayi, tun lokacin da yaga Alhaji yayi aike da mota yayi tunanin ko ita za'a 'dauko dan haka ya yi ta duban window amma koda aka dawo da motar mutum 'daya kawai ya gani babu ita, ko da safennan na ma haka ya dinga duban waje amma babu alamhn Noor 'din sa...har kitchen ya saci hanya da sassafe yaje ya duba wai ko zai ganta can da yake yasan halin ta da wuri take shiga kitchen ita, amma ko alamu bai gani da zai nuna masa cewa Noor 'din sa na kusa ba.