Sashe 108
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana idarwa kuwa basu wani da'de sosai ba suka mi'ke amma duk da haka Mu'een sai da ya ro'ki Ubangiji akan cewa kar ya basu ikon aura masa Husnah.
Kun san akwai gejin da mutun zai kai idan damuwar sa ta yawaita har mantawa yake yi da komai, ko addu'ah zai yi zaku ga abin ka'dai yafi damuwa dashi burin sa duk akai zai 'kare, to hakama Mu'een ya kasance a kullum baya mantawa da addu'ar Allah kar ya ha'da auren sa da Husnah, ko bai ro'ki Allah komai ba amma wannan kam baya ta6a mantawa...ko yau 'din ma irin hakanne ya kasance.
Mintina biyar basu 'kara a masallacin ba suka wuce gida...suna shiga Yah Deen ya sake zare rigar jikin sa dan duk ta damesa a fa'dar sa.
Zama yayi yana duba cikin wayar sa, Ishaq ya 'kira dan jin ko suna hanya kamar yadda yace zasu biyo su ko sun taho, amma sai ce masa yayi bai taho ba tukunna.
Da mamaki Ishaq yace" Dagaske kake bazaka zo ba ko Mu'een?"
Yana yatsina fuska yace" Bazan iya ba Ishaq...kace da Uncle banjin da'di ne shiyasa ban taho ba".
Ishaq sai yace" Baka da hankali".
Yace
" Na sani.."
" Kuma kasan idan ka yi hakan baka kyautawa Alhaji ba ko?"
Yace
" Naji to ka wakilce ni".
" Shiyasa nace baka da hankali".
Fa'din Ishaq cike da 6acin rai.
Yah Deen sai yace
" Kai ka sani kuma yanzu ai...kuna ina ne haka?".
Ya 'karashe maganar tasa da tambaya.
Iahaq amsa ya bashi da fa'din" Ban sani ba".
Ya fa'di azafafe tare da yanke 'kiran yana furzar da numfashin takaici.
" Allah ya shirya ka Mu'inuddeen".
Ishaq ya fa'di a fili bayan sun gama wayar.
Yah Deen dagaske 'kin zuwa 'daurin auren yayi yai kwanciyar sa agida wai shi bai jin da'di zazza6i na damun sa afa'dar sa...hatta Imrana yau dake nan tare da shi shima tausan sa yake ganin cewa dagasken fa bashi da niyyar zuwa wajen auren amma shi sai maimaita irin ta'asar da zaiyi yake yi akan Husnah matu'kar ta yadda ta zama mallakin sa kamar zautacce.
Imrana ma daga 'karshe jan bakin sa yayi yai shiru dama su 'yan abi yarima asha ki'da ne ko wani fanni suna nan.
Babu wanda ya sake 'kiran sa har 'karfe biyu da kusan mintina ashirin da uku sannan yaji wayar sa na diri, da sauri ya 'dago wayar cuz zaton sa ko Alhaji Baba ne har ya fara tuhumar kansa da me yasa bai kashe wayar ba ma gaba 'daya.
Sai dai ga mamakin sa ba Alhaji Baba bane, ba kuma Uncle bane ya 'kira tamkar yadda ya zata, still ba wani bane face Ishaq, a fili ya saki tsaki yana fa'din" Miye kuma ni kam?" Sannan ya 'dauki 'kiran ya ha'da wayar da kunnan sa yayi wani kicin kicin da fuska gami da sauraron abinda Ishaq zai ce da shi wanda yake kyautata zaton bai wuci albishir 'din auren zai yi amsa ba.
Ishaq dake zaune cikin masallaci suna sauraron auren Mu'een sai yaji an 'daura auren Asma'u Hamza kamar yadda ya san sunan ta amma da wani daban mai suna Hisham Muhammad ba abokin sa Mu'inudden ba, kuma Alhaji Mamman shine a matsayin wakilin amarya, abin sai ya 'daure masa kai sosai hankalin sa ya tashi, ta ya za'ayi su da suka zo da sunan 'daurin auren Husnah da Deen sai kuma ya juye da Hisham..how comes?"
Daga inda yake zaunen ya hango fuskar su Alhaji ma tuni ta canza yanayi, kallo 'daya zakai musu ka tabbatar cewa da akwai wata matsala.
Da yake ya san Deeni ba son auren yake yi ba hakan yasa ya ciro wayar sa ya danna masa 'kira, murya 'kasa-kasa yace " Kai wai me ka shirya ne dama bamu sani ba?"
Da jin haka sai ya 'kara 6ata ransa harda kishingi'da da shirin tarar masifan da Ishaq zai masa, ya gama ayyana yanzu kam bazai bar shi ba.
Murya a dake yace" Me kuwa zan shirya ni?, me yafaru a can 'din?"
Yace
" Kai an fa 'daura auren Husnah amma kuma bada kai aka 'daura ba wai da wani mai suna Hisham, me ke faruwa to dan Allah ka sanar dani..na kasa gane wa".
Instead ya bashi amsar maganar sa a a, take sai yayi hanzarin dai-daita zaman sa yana washe baki yace" Kai dan Allah da gaske an 'daura auren ta da Hisham kuma?"
Ishaq dake magana 'kasa-'kasa sai ya sake fa'din
" Wallahi nake gaya ma yanzun nan....gashi naga Uncle J na shirin magana bari zan 'kira ka anjima Please".
Yana gama fa'din hakan ya yanke 'kiran tare da maida hankalin sa wurin da yaga Uncle J na faman bayani wa Alhaji Mamman wanda kana ganin sa zaka fahimci cewa ransa a matu'kar 6ace yake.
Yana kallon yanayin duk wanda ke tare da tawagar Alhaji Baba sam fuskar su bata nuna alamun jin da'di ba.
Yana gani wani da bai san shi ba yaja Uncle Ja'afar gefe suka yi magana tsawon mintina sannan suka dawo atare still suka zauna, sai kuma yaga Uncle J na yiwa wani magana a hankali daf da kunnan sa.
Ishaq duk yana rarraba musu idanu amma ya kasa fahimtar takamammam abinda ke faruwa.
Anas ma na tambayar sa amma bai ko iya ya sauarare shi ba ballab
ntana ya tanka shi.
Bayan wasu 'yan mintina da faruwar hakan sai kunnuwan sa suka jiye masa wani auren kuma na Muhammad Tahir da wata daban da bai san ta ba, ba ma zai iya cewa ga inda ya san sunan ba sam.
*****
'Bangaren Yah Deen kuwa tunda yaji Ishaq ya furta cewa an fasa auren sa da Husnah sai yaji shi tamkar yana yawo a saman gajimare saboda da'di.
Wani ihu ya saki bayan kashe wayar da Ishaq yayi na jin da'di wanda ya janyo hankalin Imrana dake cikin bedroom ya shigo da gudu yana tambayar lafiya kuwa, ko ka zauce ne?"
" Na kusa dai Imran".
Ya bashi amsa a ta'kaice cikin farin ciki da sakin fuska.
Imrana sai yace" Da akayi me to?"
" Da aka fasa aure na da wancen kuncen titin..."
Imran da sauri ya tare shi da fa'din" Kai haba dan Allah..garin ya kenan?"
Ya tambaya da mamaki.
Yah Deen kam bai bi ta kan amsa maganar Imran ba illah cewa da yayi" Alhamdulillah...Allah yana so na Imran kaga ya amsa addu'ah ta, wallahi ko da wani llokaci idan na tuna wai Husnah ce ke shirin zama matata na kanji matsancin ba'kin cikin da bazan iya misalta maka ba...sai gashi Allah ya ceceni ya raba ni da masifa...yau rana ta ce Imran, an riga da an 'daura auren Husnah da Hisham ba da ni ba.....".
Imran yana tsaye daga gaban sa ya sake fa'din
" Wai dan Allah Deeni da gaske kake ne ?"
" Yanzun Ishaq ke sanar da ni...waiyo...Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Allah nagode maka da ka kar6i Addu'a ta ka raba ni da Husnah...hmm Allah ya taimake ni Imran da na kwashi ragowar kaina wallahi da na cutu duniya da lahira idan Husnah ta zama matata, me zan 'kara mora a jikin ta kuma banda kayan takaici?".
Imrana murmushi yayi yana duban sa yace" Har fa ina murna zan kwashi wannan garar da kake sha'anin ka da shi 'dan Alhaji....kamar yadda kayi mana al'kawari gashi har na sanar da su Shadow (wani abokin sa) suna ta murna sums".
" Manta kawai Imrana, let celebrates dan Allah ku taya ni farin ciki Allah ne kawai ya taimake ta I ba haka da sai ta gane kurenta awaje na dan la'ada waje zan ci Ubanta wallahi..."
" Ni dai banji da'di ba gaskiya".
Fa'din Imrana da dukkan gaskiyar sa yana me shirin zama daga gefen sa.
Mu'een kuwa cewa yayi" Sai kayi ai kuma yanzu, ni dai kasan wani abu Imran? yau rana tace so ina so in cashe in huta sosai, gashi kuma babu kowa a hannu ban ma da wata babe anan ya za'a yi?"
Ido Imrana ya tsura masa yana duban sa, sam bai yi mamakin jin furucin da ya furta 'din ba balle ya tsaya wani dogon tunani akai saboda ya san halin sa sarai, tunanin sa ma shi in da zai samo masa abinda zai cika masa burin sa da shi ne kawai.
Tashin farko Ma'u ce ta fa'do masa cikin ransa, musamman da ya tuna cewa da tayi ita sai shi take so ga kuma dama yana da burin rama abinda mahaifinta yayi masa, sai dai yana tunanin 'kila Mu'een 'din bazai yarda da ita ba saboda rashin wayewar ta ga kuma 'karancin shekaru da take da shj ba kamar Husnah ba.
Cikin ransa ya sake ayyana amma ai yarinyar ba laifi akwai kayan rayuwa tattare da ita...a fili ya bayyana murmushin sa tare da fa'din" Kwantar da hankalin ka angon Husnah, yanzun nan zan cika maka burin ka bani 20 mins kaga ikon Allah".
Comment
Vote
Share
*Salmerh ce* 😍
💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_*Daga marubuciyar Littafin CAPTAIN ABBAS*_
*Ar-P Birthday YAYA HAYAT...may ur remaining years be d best of ur life...Allah ya albarkaci rayuwar ka..Ameen*
~_WANNAN PAGE 'DIN KYAUTAR KA NE_~ 🤞🏼
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *52*
Yana gama fa'din haka yayi waje da saurin sa
Imrana bai zame ko'ina ba sai a 'kofar gidan Malam Barau mahaifin Ma'u, koda yaje bai ga kowa arean gidan ba hakan ya sa shi 'kara duddubawa da kyau gudun kar mahaifinta ya gansa ya hanata fitowa, yaro ya samu ya tura aka yi masa 'kiran ta inda ya koma daga gefen gidan nasu yana jiran yaga fitowar ta.
A lokacin yawancin mazaje sun isa majalisi sun zauna da take an riga anyi sallah, haka ma masu zuwa wajen 'daurin aure suma duk sun tafi yayin da wasu ke cikin gidajen su basu fito ba tukunna, shiyasa 'dai'dai kun mutane ne zaka ga suke shawagi a layuka lokaci zuwa lokaci wannan dalilin ne yasa Imran ya isa gidan hankalin sa kwance batare da wata damuwa ba.