Sashe 29
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin takaici Noor tayi tace mata " 'kwarai kuwa Hafsat a ba'dini abinda ya faru shine Sani driver raping min yarinya yayi, Jasmine yayi attempting ya kusanta sai dai Allah ya tsare min ita, amma sai da yayi nasaran fingering nata deep inside.....Dr. Safwan ne ya sanar dani hakan, Hafsat to me ya rage min yanzu?
Hafsat babu wanda zai fahimci abinda nake ji a zuciyata game da hakan sai ni ka'dai.....ina jin ciwon cutar min da ya da akayi aka lalata mata rayuwa, bazan 6oye miki ba Hafsat shima kansa Yah Safwan 'din ban gama yadda da furucin nasa ba inaga kamar 6oye min yake yi shiyasa yace fingering ne kawai".
" innalillahi wa inna ilaihiraji'un, ya subhanallahi"
Hafsat tace dafe da kanta sai ga hawaye ya gangaro mata cike da tausayin Jasmine 'din nuna ta tayi da hannu tana salallami tace " 'yar wannan abin...nikan na shiga uku da wannan rayuwar.....wannan wace iriyar hauka ce, mutane duk sun zama abin tsoro wallahi....kai Allah shirya Allah ya saka mata yabi mata hakkin ta".
Tana maganar tana share hawayen ta duk da kuwa sake fitowa suke 'karayi amma bata fasa goge su ba tsawon mintina kusan shida tana kuka da hawaye batare da ta 'kara furta komai ba.
Yayin da Noor taui shiru tana sauraran ta batare da ta yi yun'kurin bata ha'kuri ba illah wasa da hannayen ta da take yi kanta k'asa.
Sosai tausayin Jasmine ya shige ta harma da ita kanta Noor 'din domin duk uwa abar tausayi ce indai har akazo irin wannan 6angaren, ace an lalata maka yarinya....ko da ace da girman ta ma ai abin da ciwo balle wannan da bata ma san komai game da rayuwar ba tukunna...A fili ta 'kara furta "Allah zai saka miki Jasmine ubangiji Allah ya shiryar da shi".
" Ya shiryar dasu dai zaki ce ....ai suna da yawa"
Cewar Nuree tana murmushin takaici, dan ita tayi al'kawarin cewa bazata sake kuka game da hakan ba, samun sauki Jas kawai take jira su tattara su tafi suyi musu nisa.
Hafsat ne ta sake fa'din " Allah ubangiji ya shiryar da duk masu hali irin na Sani da mu ma baki 'daya".
" To Ameeen za'a ce dan addu'ah nada kyau da matukar muhimmanci ga duk wani musulmi "
Fa'din Nuree cikin halin ko in kula.
Hafsat ne ta sake fa'din
" To amma Hudah miye laifin Doctor anan kuma?"
" Saboda shine mafarin komai Hafsat....Yah Deen shine sanadin komai, kar in ja ki da nisa Hafsat let me cut it shot ko zaki gane, a yau-yau 'din nan da safe Hafsat wallahi da videon ZINAN yah Deen nayi breakfast, inajin idan ban manta ba har yanzun shine a ciki na ban 'kara cin komai ba........can u emerging wai mijin ka ne da kake so kake kuma 'kar'kashin ikon sa zai je ya aikata ZINAH da budurwar sa kuma su 'dauka su turo min me suka 'dauke ni?
Mara hankali ko me?
Hafsat ban ta6a sanin al'amarin Yah Deen har ya kai haka ba sai yau.....i thought Yah Deen ya zubar da wancan rayuwar tun abaya bansani ba ashe yaudarar kaina nakeyi...har wai ni zasu raina wa hankali dan ina sar'ke da igiyoyin auren sa.
Hafsat bana son in sake tuno rayuwa ta ta baya koka'dan amma inajin dole in sanar dake a yau 'din nan domin ki tabbatar da cewa wanene Doctor, menene halin sa, meyasa na dangan ta faruwar lamarin baby dashi?
Me yasa kuma na hana shi ta6a jikin baby?
Mai yasa zan fita in bar rayuwar shi na har abada?"
👇🏼
*Ba mamaki ku 'dan jini shiru kwana biyu saboda wasu dalilai, may be baza ku ga update da wuri ba, amma in nasamu lokaci zaku* *jini, idan kuma kuka ji shirun to ayi min uzuri please kamar yanda kuka saba* 🥰
*Comment*
*Vote*
*Share*
*Salmerh ce* 😍
[12/14/2019, 12:17 PM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *15*
Kukan rigimar da Afrah ta fara ne ya dakatar da maganar da Noor 'din ke yi.
Gaba 'daya sai hankalin su ya koma kan Afrah...tashi Hafsat tayi ta 'dauke gami da fara rarrashin ta amma sam ta'kiyin shiru.....tana daga tsayen take faman jijjiga ta tana lalla6an ta yayin da Noor tayi shiru ta tsura musu idanu.
Idan ka ganta alokacin zaka zaton ko kallon nasu takeyi but azahiri ba haka bane.....'dan 'karamin tunani take yi game da rayuwar ta gaba 'daya.
*****
B'angaren Deen kuwa likitoci uku suke kansa banda Safwan da ya kasa barin 'dakin da aka kaishin.
Da 'kyar suka samo kansa numfashin sa yayi dai-dai sai dai har yanzun zuciyar tasa bata daina harbawan da take yi ba bisa 'ka'idan ba.
Shi ka'dai ne a 'dakin dayake shiru bakajin 'karan komai illah ceilling fan da ke aiki yake kuma bada sassanyar iska mai shiga jiki.
Dr. Safwan duk jikin sa yayi sanyi, gaba 'daya faruwar lamarin ya tsaye masa a zuci...sosai ya karaya da matsananciyar tausayin abokin nasa.
Da 'kyar ya bawa kansa ha'kuri ya daure ya bar kan Deen 'din ya fita cikin jimami.
Ward 'din da Sani yake ya koma ya sake duba shi... bai samu Dr. Felix a 'dakin ba sai dai akwai wani likitan tare cuz yace kar ana barin sa shi ka'dai a 'dakin saboda gudun faruwar wani lamarin daban.
Jinin da aka sanya masa ko rabi bai yi ba har yanzun, kuma bai farfa'do daga suman da yayi na sha'kan da Deen yayi masa ba.
Jijjiga kai kawai Safwan yayi sannan ya juya ya fita ba tare da ya ko tambayi yanayin jikin nasa ba cuz ko bai tambaya ba kallon farko da ya yiwa Sanin ya fahimci ba wani ci gaba cikin lamarin...domin tun a yanda ya barshin a haka ya dawo ya sameshi...... 'dakin da aka kwantar da Jas yako ma yana me fatan Allah ya basu lafiya dukkan su.....da yake case 'din Jasmine a hannun sa yake so shiyasa dole sai shi ne ka'dai yake duba ta kuma bai wakilta kowa akan hakan ba....in badan haka ba da babu abinda zai sashi barin inda Deen 'din yake har sai ya tabbatar da cewa an bashi kulawar da ta dace.
Zuwan sa 'dakin ne sai ya samu Hafsat tsaye tana faman lallashin Afrah da ta 'kiyin shiru da rigimar da takeyi.
Hannu Safwan ya sanya ya kar6e ta gami da lallashin ta amma kamar ziga ta yake 'kara yi.
Mi'kawa Hafsat 'din ita yayi tare da fa'din " ki sata ta 'danyi bacci dan inajin ba yanzu zamu koma ba sai zuwa can anjima dan Mu'een is unconcious......Alhaji kuma yace in kula da su baki 'daya shima wai gobe yana hanya insha Allahu".
Hafsat cikin tsananin tausayawa tace
"Ayyah Allah ya basu lafiya gaba 'daya, shi kuma Alhajin Allah ya kawo shi lafiya"
" Ameen" Safwan yace tare da matsawa gaban gadon da Jas 'din take dan dubata...wanda sai a lokacin yace da Noor " madam yau fa duk kun 6ata raina kun rikita min patient".
Inda yayi maganar batare da ya kalle ta ba.
Bata sha wani wahalan fahimtar cewa da ita yake maganar ba cuz dama bata zurfafa tunanin nata da nisa ba tun farkon shigowar sa ta yanke tunanin.
Murmushin 'karfin hali ta 'kir''kiro ta sanyawa fuzkar ta wanda ya tsaya mata iya kan fuzkar bai kai zuciya ba, sannan a hankali cikin sanyin murya tace
" ayi ha'kuri Doctor baza'a sake ba insha Allahu.... naga ma kamar bacci ya fara 'daukan ta?".
Cewa yayi
" ehh dama tana da bu'katan hutu sosai ...kar ku sake damun ta please ga Afrah ma na kuka...ku koma wancan 6angaren ku bar min patient ta huta please".
Yayi maganar tare da nuna musu 6angaren da zasu koma 'din.
Allura yayi wa Jas 'din sannan ya 'kara dudduba ciwukan jikin nata daga nan ya fita bayan ya tabbatar sun koma 'daya 6angaren sun bar ta ita ka'dai akan nata gadon.
Da 'kyar Hafsat ta samu Afrah tayi bacci sai ta kwantar da ita sannan ta 'kira wayar Safwan tace da shi ya 'dauko musu daddumar dake cikin motar sa zasu anfami da shi ganin cewa lokacin sallah ya gabato.
Safwan aikawa yayi aka 'dauko musu daddumar ha'di da bada sa'kon abubuwan da ya san zasu bu'kata sannan aka aka ha'da aka kawo musu gaba 'daya.
Sallar maghrib suka ya haramar gabatar wa, inda a lokacin Noor ta fahimci cewa al'adar ta ta dawo mata bata yi mamaki ba dan kuwa 'dazun tana kyautata zaton rikicewan da tayi ne ya hana ta tunowa da ainahin kwanakin da tayi wanda ganin kamar ya tsaya ne ya sanya ta yin wankan tsarki.... Hafsat da ta 'kagu taji labarin Noor 'din tana idar da sallar ta sai tace da ita ta bata labarin ai Doctor yace ma ba yanzu zasu tafi gida ba....so suna da isashshen time.
Hafsat tayi maganar ne cikin 'kaguwa.
Noor gyara zaman ta ta 'danyi ka'dan gami da fa'din
" kai ya...ba wani abin ji na jin da'di cikin labarin mu Hafsat, sai dai tarin abin haushi da takaici".
Lumshe idanu Hafsat tayi ta kuma bu'desu nan take inda ta sau'ke su akan fuskar Noor sannan tace
" duk da haka zanso inji ni dai...... babu mamaki kece kike ganin sa matsayin abin haushi da takaicin, 'kila ni bazan ga hakan ba".
Murmushi tayi mai ciwo a zuci..but sosai ya 'kawata mata fuskar ta duk da kuwa kallo 'daya zakayi mata kasan cewa na 'karfin hali ne...a hankali cikin sanyin murya ta sau'ke ajiyan zuciya tare da fa'din.
" hmm...karki damu Hafsat zakiji labarina insha Allahu.....
'Dan yamutsa fuska ta sakeyi sannan ta cigaba da fa'din " amma inajin cikina na min zafi yanzun ban san....."
Tun ma kafin ta kai 'karshen maganar Hafsat tayi saurin mi'kewa taje ga flask 'din da Nurse ta shigo dashi 'dazu ta ha'da mata tea mai kyau ta kawo mata.