Sashe 74
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*****
Level 2 ya koma yanzu, sai dai ya fara ta ne da wata sabuwar rayuwa, rayuwa ce mai cike da 'kazanta, domin kuwa Husnah ba Campus ta zauna ba wannan karan gidan sa ta koma da zama...wanda da 'kyar ma ya amince sai da tayi masa al'kawarin bazata na shiga shirgin rayuwar sa ba.
Husnah bata damu da wani dokar sa ba cuz ita damuwar ta kawai ta same shi, yawan shariyar da yake yi mata cikin makaranta sosai ya ishe ta, gashi kuma dalilin sa ta rabu da ko wani saurayi bata kula kowa a lokacin.
Sai kuma cikin rashin sa'a sai ya kasance wanda take yi domin san bai san tanayi ba, sam bai damu da ita ba, baya neman ta matu'kar ba ita ta bu'kaci ganin sa ba.
Zaman su 'kar'kashin muhalli daya ne take ganin tamkar zai kawo mata sau'ki a zuciyar ta, dan tasan dole a kowace rana ta ganshi wanda take saka ran yawan kusancin su zai kawo mata sau'ki wurin saurin dasa soyayyar ta a zuciyar sa.
Ko da ta dawo 'din kuwa ba wani yawan shiga harkar ta yake yi ba, baya zama da ita dan wai suyi hira, haka ya tattari rayuwar sa gaba 'daya ya mayar cikin 'dakin sa bata fiye jin 'duriyar sa ba.
Sai dai duk wannan bai damu Husnah sosai ba tunda atleast ita ke yi musu girki kuma yana zama yaci...tasan duk tsiya dole watarana sai saki jiki da ita.
Gidan dama 2bedroom ne dan haka sai ta shiga 'dayan ta tsara shi dai-dai da mura'din ta ya zama nata yayin da Yah Deen yake cikin 'dayan.
Daga baya abin yaso ya dame ta ganin cewa baya wani shiga harkokin ta, gashi babu wani abokin hira sa6anin da da take Campus da ba ya rabo da jama'ah, harma sai ta fara ganin tamkar an gudu ne baa tsira ba..tunda gashi akusa da ita kamar yanda ranta ke so amma sai dai kuma bata samun sakin fuskar sa sosai...sai daga baya ne ta basar kawai ta cigaba da harkokin ta ta daina damuwa.
'Bangaren Yah Deen kuwa ada yana lalla6a rayuwar sa ne da da'di babu da'di, yakan juri duk ciwo da damuwar da ta taso masa amma wannan karan da ya kasance da mace cikin gidan sai yake yawan sako ta cikin shirgin damuwar sa.
Husnah kuwa babu ruwan ta itama rayuwar ta takeyi irin wanda take so, bansani ba ko mantawa takeyi da cewa shi'din ba muharramin ta ba ne oho...duk irin shigar data ga dama yi take yi, ita zatayi musu abinci ta gyara gidan tsaf tamkar matar sa, gata da tsafta ba laifi.
Babu abinda ya dame ta zaman ta gidan a sake take cikin kwanciyar hankali.
Shai'dan kuwa ba'a ta6a ce masa ga yanda zakayi inde ba tsarin Ubangiji ka nema da shi ba to kuwa cikin lokaci 'kan'kani zaiyi galaba akanka ya canza ma tunani daga 'karshe ya barka da aikin dana sani.
Zaman Husnah da ya Deen tare sai ya kasance tamkar ana 'kara rura masa wutan yawan sha'awar dake damun sa ne, ada ya kan 'danyi kwanaki bai ji komai ba kuma ko yaji ma ya kan jure abinsa, sa6anin yanzu da kusan kullun abin ke damun sa.
Wani dare da ya kasa jurewa ya kasa controlling kansa akan hakan sam, take sai zuciyar sa ta hango masa Husnah matsayin waraka ga matsananciyar damuwar da yake ciki.
Haka ya tashi tamkar ana ingiza shi ya kama hanyar 'dakin Husnah daga shi sai boxer ajikin sa ka'dai, yana zuwa ya tura 'kofar a hankali ya shiga...da yake ba rufe 'kofan Husnah take ba itama.
Tayi 'da'd'daya bisa katifa ta baje ya same ta, bayan 'kare mata kallo da yayi a hankali ya 'karasa kusa da ita ya tsaya daga tsaye yana 'kara ji tamkar ana ingiza shi.
....First thing da idanun sa suka fara sau'ka akai shine 'kirjin ta cuz babu laifi Husnah irin matan nan ne masu cikan 'kirji sai dai ace _masha Allah_ .
Yayi tsayuwan a 'kalla mintina kusan uku yana 'kare mata kallo sannan ya zauna gefen ta daga bakin katifar.
Ko ka'dan baiji cewa ba dai-dai bane abinda yake shirin yi 'din sai ma 'karfin gwiwa da zuciyar sa ke 'kara masa, ga shai'dan ma na sake 'kawata masa suffar ta a idanun sa.
Batare da damuwar komai ba ya 'daga hannun sa ya sau'ke shi saman wuyan ta a hankali yake yi mata tafiyar tsutsa da hannun yana yawo da shi har zuwa saman 'kirjin ta...har dish-dishi yake gani tsabar masifa.
Husnah da farko jin abin tayi tamkar a mafarki hakan yasa bata motsa ba sai ma ta 'kara yin luf tana sau'ke numfashi cikin natsuwa.
Jin hannu saman Boobs 'din ta ne ya sanya ta bu'de idanu a hankali sai ta ci karo dashi a gefen ta, bata motsa ba sai kawai ta tsura masa idanu tana 'kare masa kallo da kuma jin abinda yake yi mata.
Jin kamar yana shirin shigar da hannun sa cikin rigar ta ne ya sanya ta ri'ke hannun nasa sannan ta sake kallon shi.
A 'darare shima ya 'dago ya kalle ta nan ta ci karo da idanun sa da suka gama 'kan'kancewa saboda mayuwacin halin da ya shiga, bata san damuwar sa ba amma haka kawai sai taji matsananciyar tausayin sa ya shige ta...cikin 'karfin hali tace " Me yafaru ne wai?"
Sai ya 'dan lumshe idanun sa a hankali ya bu'de su, hannun sa 'daya ya 'daga ya shafa kansa da shi wanda har a lokacin Husnah bata sake mai 'dayan hannun sa ba.
Da lumsassun idanun sa masu kama dana 'yan maye ya sake kallon ta" _Husnah Please_ ".
Kawai ya iya ce da ita yana 'ko'karin cire hannun sa dake cikin nata.
Jikin Husnah sanyi yayi da taji yanda muryar sa ta koma, da yake kuma shai'dan ya riga ya gifta tsakanin su hakan yasa bata 'kara yi masa magana ba, sai ma komawa da tayi ta kwantar da kanta, soyayyar da take yi masa ne taji yana 'kara habbaka a lokacin wanda hakan ya 'kara bada babbar gudummuwa wajen bar masa ragamar jikin ta gaba 'daya.
Tana jin sa ya dawo gefen ta ya kwanta gami da 'dora kansa saman cikin ta.
Lumshe idanu kawai tayi jin yanda yake shafa mata jiki cikin 'kwarewa, Husnah bata bu'de idanun ta ba har sai lokacin da taji hannun sa kan boobs 'din ta yana shafawa cikin natsuwa.
Ajiyan zuciya ta sau'ke tare da maida idanun ta ta rufe tana sauraran abinda yake yi mata.
Shi kam cikin kwanciyar hankali ya dinga bin jikin Husnah yana Romancing 'din ta..batare da ya ankare da girman kuskuren da yake shirin aikatawa ba.
Ranar haka ya jagwalgwalata son ransa daga 'karshe ma rigar baccin nata gefe akayi dashi, Husnah kam wata duniya ta daban ta tsinci kanta da bata ta6a sanin ana zuwa ba sai yau....bai kusance ta ba kam amma lungu da sa'ko na jikin ta kaf babu inda hannun sa bai kai ba....
Ranar a 'dakin ta ya kwana sai washe gari da sassafe ya tashi ya tafi nasa 'dakin.
Hajiya Husnah kam da ta farka kasa tashi tayi ba dan komai ba sai dan tsananin tunanin abinda ya fari tsakanin su jiya, zakiyi mamaki dan kuwa murmushi ne tsantsa kwance saman fuskar ta koda wasa bata hango aibun hakan ba.
Duk abinda ya faru tsakanin su jiya kaf sai da ta tariyo shi cikin brain 'din ta.
Tun daga ranar bata 'kara yi masa shamaki da jikin ta ba, zaton shi ma ko zata nuna masa 6acin rai ne sakamakon abinda yayi mata amma ga mamakin sa sai ma yaga sabon salon 'kara shishshige masa da take yi.
'Dakin sa take biyo shi ta ma daina bacci a nata 'dakin duk kuwa abinda zai yi mata bata yi mai musu sai ma ta taya shi idan ya bu'kaci hakan, kafin kice miye duk wani salo da iskancin Yah Deen sai da ya 'dora Husnah akai ta kusa kar6i darasin sa da hannu bibbiyu...shi kuwa Mu'een yaga na banza ai hikenan....cikin hakan har mai aukuwa ta afku tsakanin su.... _wa iyazubillah_ .
Tun daga ranar da ya shige ta shikenan suka sake 'dinkewa, Husnah ta zama tamkar matar sa ta sunnah bu'katun sa suka daina shiga garari, a duk lokacin da bu'katar sa ta taso baya shayin zuwa gare ta kamar yadda bata yi masa gardama koda wasa, ada kowa shi ka'dan sa yake tafiya cikin makaranta amma yanzu tare suke fita abinsu kamar sabbin amare suna tafiya suna 'dan ta6a hira.
Kulawa ta musamman Yah Deen ke bata abin gwanin birgewa inda ace ta hanyar da ta dace ne.
Sai dai kafin cikar wata guda da faruwar hakan Husnah sai ta fara yawan zazza6i ko da yaushe bata cikin walwala abin sai ya damesu gaba 'daya, kullun da kansa yake siyo mata magani amma abanza, shi kuwa yanzu da ya san da'din abin sam sai ya kasa nutsuwa da jinyar tata dan kaso mafi girma ne ya ragu daga cikin rayuwar jin da'din da suke shimfi'dawa kwata-kwata baya samun yadda yake so.
Gashi yanzun duk lokacin da ya samu kanta ya kanji ta daban kamar kar ya 'kyaleta haka yake ji, duk tabi ta canza masa...
Har kusan sati uku suna abu 'daya jiki ya'ki 'daukan saiti, 'kawayen da suke course 'daya ma duk sun damu...kamar da wasa sai ta fara amai akai-akai...sai dai in bata ci abinci to sai ta harar, ga za6en abinci kamar kyanwa.
Wannan karan kam hankalin sa tashi yayi dan ya fara zargin wani abu, hakan yasa shi da kansa yaje Chemist ya siyo PT strip yazo yasa ta gwadawa da fitsarin ta, wanda Husnah ta aikata hakan cikin firgicin kar ace ciki gare ta dagaske.
Ai kuwa Yah Deen na ganin positive hankalin sa ya ninka nata tashi.
Ya kasa zaune ya kasa tsaye, da yake ya san sunayen magungunan abortion hakan yasa shi zuwa ya nemo can cikin gari inda babu wanda ma ya sanshi balle a zargi wani abu, be ce da ita na kaza ba ne kawai ya bata yace tasha..gudun kar tayi masa gardama.