Sashe 21
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Ayi manage plz readers....Allah idona yana ciwo ne Amma insha Allahu gobe zaku ga wani update 'din* ~*PROMISE*~👌🏻
Comment
Vote
Share
*Salmerhn ku ce* 😍
[11/25/2019, 3:37 PM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *11*
Tunawa da tayi cewa shi 'din ma layukan sa duk basu tafi ba 'dazu da Bala ya gwada ne ya sanya ta furta" ko ta landline 'din asbitin su dole zan neme shi".
Bata san cewa a fili tayi maganar ba har sai da 'dan sahun dake janta yace " na'am Hajiya dani kike yi ne?"
Kafin ta ankara da abinda ya faru.
Basar da shi tayi ta kauda kanta gefe tamkar bata ji me yake fa'di ba.
Shima 'din shiru yayi ya cigaba da tu'kin sa.
*****
Tun daga mashigar gidan da Deen yaga Bala mai gadi cikin wani iri ya fahimci shima cikin damuwa yake, dan ko fara'ar sa ma kaso hamsin babu a yau 'din, sai dai Deen bai tambaye shi dalilin hakan ba daga gaisuwa da sika yi sai kawai ya sa kai ya wuce ciki, cuz ya san koma menene damuwar ta shi ba zai rasa nasaba da accident 'din dasu Sani sukayi ba.
Yana shiga parlourn yaji shiru ko'ina tamkar babu mutum mai rai cikin gidan, bai wani damu ba dan yasan mutnn 'daya dama ai baya hayaniya balle ita da yasan zuwa yanzun damuwar 'yar ta ka'dai ma ya ishe ta.
Cikin bedroom 'din ta direct ya 'karasa sai ya tarar bata nan ga 'dakin duk a hautsine ga akwati cike da kaya da hand bag a gefe.
Da kallon mamaki yabi 'dakin sannan ya sake fitowa da niyyar duba sauran 'dakunan, sai dai bai kai ga yin hakan ba 'dan motsin da yajiyo daga kitchen ya 'dauki hankalin sa.
Duk wannan abinda yake yi cikin sanyi yake yin su, lokaci guda Deen ya sauya ya zama wani shiru-shiru tamkar bashi ba.
Batare da sallama ba kawai ya tura 'kofan kitchen 'din.
Turus yaja ya tsaya ganin wacce ke kitchen 'din.
Hauwa ce ke wanke-wanke wanda tana ganin sa ta fara gyara 'dan kwalin kanta tana sunne kai.
" Sannu da zuwa". tace dashi batare da ta kalle shi ba.
Deen ma sai ya amsa gami da fa'din " yauwa Hauwa sannu, ina Maman Baby take ne?".
" Nima ban sani ba, nazo ban same ta a gidan ba kuma Jas ma bata nan amma inajin sun 'dan fita ne".
Juyawa kawai yayi ya koma parlour batare da ya 'kara furta komai ba.
Har yanzun kuma jakar sa na kafa'dar sa bai sau'ke ba, sai da ya koma parlourn kafin ya ajiye jakar yayi mata masau'ki kan center table dake tsakiyan 'dakin.
Kujera ya nufa da nufin samawa kansa matsuguni cikin tunanin inda Noor ta shiga a dai-dai wannan lokacin.
Yana shirin zaman ne yaji abu 'kar'karshin sa, hannu yayi saurin kaiwa ya 'dago abin sai ya ga ashe waya ce kuma ma ta Noor.
3% ne ya rage na caji cuz tun 'dazu da safen data 'din wayar a bu'de take, yayi mamaki 'kwarai da gaske ganin wayar yashe a gun while mai ita bata ma gidan.
Dayake wayar Noor babu wani security dan haka yana 'dagawa batare da wani dogon bincike ba yaga tarin missedcall 'din da wayar ta tara kusan 29, harda wanda ma ba nashi ba, akwai nashi dana 'yan makarantar su sai kuma wani new number.
Bai bi takan massages ba sai kawai yayi minimize, ganin akan whattsapp ta bar wayar sai shima ya shiga.
Farkon inda ya tsinci idanun sa shine kan wani photo da Jiddah ta 'dauka musu shi da ita awayar ta da bazai ta6a mantawa da ranar ba.
Cikin ru'du yake duban photon musamman ma dayaga cewa har guda uku ta turo da kuma videon su shi da ita da aka 'dauka yana kusan tar ta.
Jiyayi idanun sa nayi masa yana-yana kafin ya ankara sai yaji sun rufe gaba 'daya tsabar tuku'kin takaici da ba'kin cikin abinda ya fahimci Jiddah ta aikata wa rayuwar auren sa.
Kife wayar yayi kan cinyar sa tare da lumshe idanu, tuno abinda ya faru da abinda ta gaya masa lokacin da ya fahimci cewa ta 'dauki videon.........
Baya raba 'dayan biyu wannan dalilin ne ya sanya Nuree yin fishi dashi tsawon wunin yau.
Tunanin irin yanda zai ci uban Jiddah kawai yake yi, ga kuma mamakin yanda har ta sake samu bayan da kansa ya san ya raba ta da shi.......
Sam fushin Noor bai dame shi sosai ba cuz yasan tana da ha'kuri kuma zata fahimce shi ta yafe mai, amma yasan dole zai ji kunyar ta, zaiji kunyar sake cin amanar ta da yayi ha'di da cin zarafin ta Jiddah tayi.
Sam baiji da'din abinda Jiddah ta aikata ba cuz yasan koda ace Jiddah kishiyar Noor ce suna 'kar'kashin sa duk kan su dole in taga irin wannan abin zataji kishi sosai balle kuma ace babu batun aure tsakanin su........
Yana cikin wannan tunanin yaji alamun an shigo parlourn.
Tar ya bu'de idanun sa ya sau'ke su akan Noor dake tsaye tana kuka da hawaye duk ta birkice ta fita hayyacin ta.
Take wani fargaba ya shige shi ha'da idanun da sukayi da ita, sake rintse idanun yayi gami da jijjiga kansa sannan ya bu'de idanun tare da fa'din " ohh Allah help me" cikin zuciyar sa.
Sosai ya nemi 'kwarin gwiwar tunkarar ta wurin mahallici.
Shigowan ta kenan shine Bala mai gadi ya sanar da ita cewa har yanzu su Sani basu dawo ba amma Deen na ciki shiyasa tayi hanzarin isowa har da gudu ta ha'da batare da damuwar komai ba, burin ta taga 'yar ta, sam ta manta da wata aba wai Jiddah balle abinda ya shafe ta.
Suna sake ha'da idanu sai yayi saurin raba bayan sa da jikin kujerar ya mi'ke tsaye ganin yanda ta koma kamar ba ita ba ta tsaya tana kallon sa tamkar yau ta fara ganin sa.
Sauri ajiye wayar dake hannun sa yayi a gefe, lokaci guda wani mahaukacin tausayin ta ha'di da soyayyar ta suka ratsashi, musamman yanda yaga yanayin da ta koma ga dukkan alamu tayi kukan nan yau sosai ba da wasa ba domin duk saman idanun ta sun kumbura idanun kuma sunyi ja sun kuma 'kan'kance.
Tunkaran inda take tsaye yayi da niyyan taro ta amma Noor bata jira faruwan hakan ba.
Da 'dan gudu ta taho itama ta rugume shi tare da sakin wani kukan gwanin ban tausayi, wanda cikin kukan take fa'din "Yah Deen banga Baby ba, Jasmine 'dina ban ganta ba......please kace Sani ya dawo min da Baby na....".
Kamar 'karamar yarinya Deen yake bubbuga bayan ta ha'di da lallashi amma takasa yin shiru da 'kyar ya raba jikin sa da nata dan ba 'karamin ri'ko tayi masa ba, yana raba ta da jikin sa sai ya ha'de bakin su dan baiga alamar zatayi shiru ta bar kukan da ta keyi ba, bama ya tunanin tana fahimtar me yake fa'di, to a hakan kuma taya zata fahimci abinda zai gaya mata daya faru da Jasmine 'din.
Shiru wurin ya 'dauka tsawon mintina uku yayin da Noor ke ta 'ko'karin jan jikin ta daga nashi cuz wannan abin ba shine a gabanta ba a halin yanzun, in akwai abinda tafi so da 'kauna bai wuci ganin babyn ta.
Abinda bata sani ba kuwa shine shi kansa Deen 'din ba yana yine da jin da'din sa ba yana yine kawai dan nemo natsuwar ta da yaga alamun sun fara barin ta badan komai ba.
Duk 'ko'karin ta kuwa bata iya k'watan kanta ba dole ta ha'kura amma hawayen ta bai daina na zuba yana bin kuncin ta ba.
Tsawon mintina uku yana kissing 'din ta kafin ya barta tare da kaiwan hannu yana share mata hawayen yace " in kina son in kaiki gurin Baby ki daina wannan kukan......bani son shi kinji".
Da jajayen idanun ta take kallon sa, tana jin wani k'ulli na taso mata game dashi amma jin cewa ya san inda baby take ya sanya ta sakin murmushi.
" Dagaske Yah Deen zaka kaini wurin ta?"
Ta tambaya tamkar wata yarinya 'karama cikin zubar hawaye da tsananin farin ciki mara misaltuwa.
Shima 'din hakan yaga ta zame masa domin duk yarintar ta ta dawo mata sabuwa a dai dai lokacin.
Kai ya 'dage mata sama alamar " ehhh"
fuskar ta na tallafe cikin hannun sa.
Sai ta kai hannu tayi saurin share hawayen ta da kyau Deen kam da kallo ya tsaya binta, zakuyi mamakin irin yanda yake ji a zuciyar sa game da ita, sosai yaga 'ko'karin ta data iya jurar 'daukan manyan damuwa har iri biyu cikin wuni 'daya.
Yana cikin tunanin yaji ta kamo hannun sa tana janshi tare da fa'din " muje Yah Deen ka kaini inga 'yata kaji".
Dakewa yayi guri guda kawai yana binta da kallo...hannun tan da ta kama nashi ya janyo ta ta dawo jikin sa, bai yi wata-wata ba kawai ya 'dago ta ya rungumo a jikin sa, bai dire ta ko'ina ba sai a cikin bathroom 'din dake 'dakin sa, baya son ya kaita nata 'dakin taga akwatin data shirya kuma ya tuno mata da 'dayan lamarin da ya faru shiyasa ya kaita nashi 'dakin.
Yana direta kuwa sai tace " me zamuyi kuma a 'daki dan Allah Yah Deen? Ni fa Baby nake son gani"
Ta 'karasa maganan cikin damuwa da rawar murya.
" Sai munyi wanka first"
Ya bata amsa a takaice.
Noor kam wani sabon hawaye ne ya sake sau'ko mata tana 'kiyasta tsawon lokacin da zata 'dauka kafin taga baby, shi bai masan halin da take ciki ba wato shine zai wani ce sai anyi wanka.
Tana ji shi da kansa ya rabata da komai na jikin ta ba tare data saka ko 'dan yatsan ta ba, a tare yayi musu wankan sannan suka fito.