Sashe 26
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tarin na lafa masa ya tashi ya zauna idanun sa jajajur yake kallon Safwan yayin da hannun sa 'daya ke dafe da 'kirjin sa.
Da 'kyar ya iya bu'dan baki ya furta "....Safwan!
" Ka daina damun kanka please Mu'een kafa san halin da kake ciki ko?"
Fa'din Safwan cike da tausayi da kuma damuwa yana kallon Deen 'din.
Cike da 'karfin hali yace
" Safwan is it true kamar yanda Nuree ta fa'da kaima hakan ka maimaita min.....kenan...kenan...dagaske abinda nake aikata wa ne ya dawo kan ahalina.....my..my little princess......sanadin abinda na yi.......".
Sai shar hawaye ya sa'k'ko masa.
" Not exactly Mu'een kar ka manta akwai fa kaddar naga maka wancem kawai hasashene da kuma duba da fa'din mqnzon Allah (S A W), amma ai 'kaddara na iya kawo komai cikin rayuwar mutun, da yawan mutane ma zaka ga hakan ya same su batare da sun ta6a koda tunanin 6ata 'yar wani bq ballantana su aikata, to su kuma me zasu ce sai su cewa Allah me yasa kenan ko me?
" To ni kuma dana aikata din fa ke za'a 'kira nawa 'kaddarar?"
" haba Mu'een wai me yasa kake hakane....kai ba abin halitta bane ko kafi karfin jarabawa ne?
Allah fa da kansa yace zai jarrabi bayin sa da duk abinda ya ga dama......to kai baka daga cikin bayin sane....?
Shiru Deen yayi yana dan yi tari 'da'd'day da hawaye masu dumi dake sa'k'ko masa wana ganin hakan yasa Safwan cigaba da kwantar masa da hankali inda yace " ...kayi ha'kuri Mu'een ka kasance bawa nagari, duk abinda kaga ya samu bawa to rubutacce ne tun daga ranar da aka halicce shi....Sai dai kwai muyi fatan rayuwar mu tayi kyua mu kuma cika da imani muna amintattu....."
Sosai Safwan yayi 'ko'karin kwantar masa da hankali amma Deen yakasa kwantar da hankalin sa, tashi yayi yana tafiya da 'kyar dafe 'kirjin sa ya bar ward 'din.
Safwan bin sa da idanu yayi har ya bar ward 'din sannan ya jijjiga kansa ganin 'karfin hali irin nasa, tafiyar ma da 'kyar yake yin ta amma taurib kai ya hana shi tsayawa a mai abinda ya dace.
Tambayar Dr. Felix yayi yanayin jikin Sani sai yace masa " bai farfa'do ba tukunna amma kuma hannun sa nata bleeding sosai daga hakan babu wata matsala...sai dai ya kamata a 'kara masa jini".
Safwan cewa yayi
" Bakomai kayi duk abinda ya dace we ll talk later".
Dr. Safwan na gama fa'din haka sai yayi saurin bin bayan Mu'een 'din sai dai koda ya fita bai gansa ba, bai kuma yi tunanin zai koma ward 'din da su Noor suke ba dan haka sai ya tsaya duba harabar asbitin gami da tambaya ko angan shi.
Deen kam yana fita ward 'din da Jas take ya nufa cikin ransa yake ta maimaita " maganganun Safwan yana 'kara na Noor akai, sosai ya fahimce su, ya kuma fahimci kuskuren sa bisa ga faruwar lamarin, sai ya 'dau laifin kacokam ya dawo dashi kansa har da na yarda da Sani da yayi da na 'kin yin bincike game da abinda Noor ta ta6a gaya masa game da Sani, sai ya 'dauki abin wasa a lokacin, yayi zaton ko kawai jinin su ne bai ha'du ba, ashe bai sani ba tattali da kiwon silar mummunan 'kaddar sa yake yi.
Ita Noor dayake bata da hakki sai Allah ya sanya mata tsanar sa sa6anin shi da yake jin sa cikin zuciyar sa tamkar su Saif da Zaid......bansani ba ashe cuta ta zai yi....Allah ya ka yafemin, Allah ya yafemin laifukana...Allah ka bawa Baby lafiya...".
Abinda yaci gaba da maimaitawa cikin zuciyar sa kenan yana tafiya.
*Afuwan please kun jini shiru ban gama typing bane shiyasa* .
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh ce* 😍
[12/4/2019, 1:22 PM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Dedicated to sis Nanerh &_
_Aisha Aliyu (sarauniyar comment)_
🌹 _Sosai nake yabawa da 'ko'karin ku.....luv u irin unlimited 'din nan mutane na_ 🥰😍.
*ACIGABA DA GASHI.........*👌🏻
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *14*
Noor dake faman kuka rungume da Jas a 'kirjin ta, tausayin ta take ji sosai, ji take kamar ta cire duk wani abu da yafaru da Jas 'din ya dawo kanta amma babu hali wanda sanin hakan ke matu'kar 'kara karya mata zuciya sosai take jin ciwon abinda ya farun jini da jijiyar ta.
Cikin wannan halin matar Safwan ta shigo ward 'din ta same su.
Ganin halin da take ciki ya sanya ta saurin ajiye basket 'din da take 'dauke da shi a hannun ta ta 'karaso kusa da ita a hanzarce " Haba Hudah ki sawa ranki salama please ki bar kukan hakanan, idan kina haka ai itama Jas 'din bazata samu natsuwa ba".
Kai Noor ta jijjiga mata batare da ta furta komai ba sai kawai ta cigaba da kukan ta.
" Kar kice zaki ja da ubangiji Hudah game da 'kaddaran da duk ya 'dora miki, dan Allah ki kwantar da hankalin ki, wanda ya 'dora mata shi ne zai yaye mata ke addu'ah kawai zaki ci gaba da yi mata matsayin ki na uwa kinji".
Hafsat na maganar ne cikin sigar lallashi gami da 'ko'karin raba jikin Noor 'din da Jasmine cikin nutsuwa ba tare da 'dayan su ya illatu da hakan ba domin da 'karfi Noor ta rungumo ta.
Kwantar da ita tayi da kyau tana shafa kanta tace " yi shiru mamana ki daina kuka kinji, Allah zai baki lafiya ki warke abinki, ga Afrah ma na kawo miki ita kuyi wasa kinji".
Jas sai ta 'daga kai a hankali tana kallon Afrah dake tsaye daga gefe itama tayi rau-rau da idanu ganin dukkan su suna kuka.
Tsurawa yarinyar ido tayi ko 'kiftawa babu tana tuno lokacin da tata 'yar ma take kamar ita....maganan Hafsat ne ya dawo da ita daga 'dan tunanin da take yi.... " dan Allah ki daina Hudah, kukan nan bashi da amfani kar kuma ya jawo miki ciwon kai a banza......"
Bata kai ga rufe baki daga maganar tata ba Noor ta tare ta da fa'din " sun ha'da baki sun cutar min da 'yata ya zanyi Hafsat...sun lalata min rayuwar 'ya taya bazan yi kuka ba? Ta ya zan iya jure iri, wannan babban cin mutuncin Hafsat?
Sai da na gaya wa Yah Deen ban yadda da wannan tsarin ba amma ya'ki amince min....yanzu gashi nan sun gama cutata sun cutar min da 'yarinya sun lalata mata rayuwa...".
Hafsat da bata san inda zancen ya dosa ba sai kawai taci gaba da fa'din " ha'kuri zakiyi koma menene ya faru, ba kuka zakiyi ba, kima gode Allah tunda gata agaban ki kina kallon ta.....inda ace bata rayu ba fa? Me kuma zaki ce game da hakan?
Cuta ba mutuwa bace Hudah kuma babu 'kaddaran kowa a hannun wani abin halitta kowa da nashi yake zuwa yake kuma tafiya dashi, dan driver ya sanya sunyi hatsari ba ze ta6a kasance wa cewan ya cutar da Jas bane, shi kansa da yasan hakn zai faru nasab da ko hawa motar ba zai yi ayau 'din ba....amma ya zaa yi Allah ka'daine masanin gaibu kiyi mata addu'ah kawai kinji, Allah zai bata lafiya da iznin sa 'yarinyar ki zata tashi kamar yanda take ada....." cikin kwantar da murya ta cigaba da bata ha'kuri tare da nuna mata muhimman cin yadda da kaddara har ta samu ta 'dan rage kukan da take yi d'in sannan ta fara lalla6an Jas ma yayin da Afrah ta matso ta kwantar da kanta bisa cinyar ta tayi shiru, duk da 'karancin shekarun ta amma sosai ta fahimci yanayin da suke cikin bana walwala bane.
Tashi Hafsat tayi ta 'dauko abincin da tazo da shi ta zuba cikin plate tace da Noor ta daure taci abincin koda 'dan ka'dan ne tunda ita Jasmine Dr. yace abar ta tukunna sai zuwa anjima a bata.
Noor bata yi musu ba tasa hannu ta kar6i abincin ko kallon arzi'ki bata yi masa ba sai kuma ta ajiye daga gefen ta.
Hafsat na ganin haka sai tayi saurin fa'din
" Ki daure ki ci dan Allah koka'dan ne dan nasan tun 'dazun baki nutsu kin ci wani abinba...."
Noor kam bata bi ta kan maganar da Hafsat 'din ke yi ba sai kawai ta ce " bani wayar ki dan Allah zanyi 'kira".
Da yake tun da tazo bata ga Deen ba sai tayi tunanin ko shine Noor 'din zata 'kira dan haka batare da wani tunani ba ta mi'ka mata wayar.
Numbers ta jera tayi dialling wanda ana 'dagawa ta fashe da kuka har kamar zata kasa magana ma.
Ba hafsat ka'dai ba hatta shi wanda ta kira 'din rikicewa yayi ya dinga tambayn ta me ke faruwa....har ro'kon ta yake dan Allah tayi shiru ta gaya masa gaba daya jikin sa yayi sanyi, zaton sa ko 'dan uwan sa ne ya rasu dan wannan kukan in ba mutuwa ba babu abinda zai saya yin irin sa.
Duk da kuwa sunyi waya da Deen 'din daren jiya amma sam sai yaji hankalin sa ua tashi da kukan nata......." dan Allah Antyn mu kiyi shiru ki gaya min me ya faru, me ya samu Yayah...hankali na ya tashi sosai".
Da 'kyar cikin kukan ta bu'di baki tace " Jas....mine....."
"Me yafaru da ita gaya min please ".
"...Saif please ka zo... dan Allah ka zo Baby ba lafiya Saif.....sun cutar min da........."
Da sauri Hafsat ta 'kwace wayar ta kashe 'kiran gami da kashe ta gaba d'aya sannan tace " Haba dan Allah, ashe ba kiji me na gaya miki ba, me yasa zaki rin'ka fa'din haka......ashe bazaki amince ki kar6i wannan 'kaddarar ba sai kin dangana ta da wasu....?"
Saif kam arikice ya sanya salati yana tambayar ta yana sake tambayar yana jikin Jas 'din da kuma tambayar su wanene suka cutar da ita kuma wani irin cuta suka yi mata.....
Shiru yaji bai sani ba ashe tuni wayar ta tsinke".......hello...hello Antyn mu!"
Yake ta fa'di amma yaji shiru bata amsa shi ba.