Sashe 176
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'Yan biyun Ammi ma washegari suka koma dayake suna makaranta ne dama daga can suka taho...Ummah ta ma ranar da su 'yan biyu suka tafi a ranar su Ummah ta ma suka koma wanda da kuka muka rabu rabu da su, Ummah ta na ta yi min nasiha akan tawakkali, ita kanta cikin idanun ta idan ka kalla damuwa ce fal, tausayi na take ji sosai.
Dan ma har suk koma basu ji labarin abinda ya faru ba, an dai sanar da su gaskiyan case in Baby wanda hakan ne yasa Ummah ta tsanannin tausayi na, shiyasa ma take min nasiha da tawakkali a ganin ta Allah ya jarabce mi da auren mutun irin Yah Deen, dan kowa idan yaji abinda ya samu Baby ya kuma san asalin waye Mu'een cewa yake yi sakayya ce kawai Allah ya nuna masa ba komai ba.
Shiyasa da dama ke tausayi na.
Anty ma da farko bata san ainahin abinda ya faru ba ita dai kawai jimamin rasa Baby ne yafi damun ta dan sosai rasuwar Baby ya ta6a ta.
Kuma Ammi bata sanar da ita saboda taga hankalin ta atashe yake sosai, duk sai ranar da ta sanar da su Ummah ta kafin itama taji abinda ya faru.
Comment
Vote
Share
*Salmerh ce* 😍
💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_*Daga marubuciyar Littafin CAPTAIN ABBAS*_
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *80*
Rungume ni tayi tana hawaye, Anty yanzu ko dogon magana bata iya yi, ko ina ka ganta shiru zaka ganta a zaune tana tunani, sosai take jin mutuwar Baby cikin ranta.
Sati guda naji Ammi na fa'din zasu yi kafin su koma, dan haka tun daga lokacin nima na fara kimtsa kaya na a 6oye batare da na bari sun sani sani ba, tunani idan su ka san niyyata 'kila su dakatar da ni d wannan kalmar ta ha'kuri, ni kuwa a yanzun sam bazan iya ba na riga na yanke abinda nake ganin ya fimin.
Ana gobe su Ammi zasu tafi na je na bu'de akwati guda ina jera kaya na, 'ko'karin zugewa nake yi sai ga Anty Zainab ta shigo ta same ni.
Da mamaki ta tsura min idanu tana kallo na dan ita bata san dalilin da zai sani shirya kaya ba.
Tambaya ta tayi" Me zakiyi da kaya har haka kuma?" Ina tayi maganar da alamun mamaki 'karara kan fuskar ta.
Tun lokacin da naji motsin shigowan ta sau 'daya tak na 'daga idanu na na kalle ta daga hakan ban sake ba, sai ma na fara jin hawaye na taruwa min.
Ko yanzun ma da tayi min tambayar ban 'daga kaina na dube ta ba nace" Gida zan koma Anty...tare zamu tafi da ku...".
Na 'karasa maganar da muryar kuka.
Shiru Anty Zainab tayi tana duba na jikin ta sanyi 'kalau a hankali ta mi'ke ta fita, bansan me taje ta gayawa Ammi ba sai ganin ta nayi ta shigo bayan fitan Anty Zainab bada jimawa ba.
Lokacin har na gama harha'da kayan ina tattare kayan dake kan mirror na.
Sunana Ammi ta 'kira da raunanniyar murya sai na waigo na dube ta batare da na amsa ba, 'lasa nayi da idanu na kawai wanda take naji zuciya ya fara dukan uku-uku, Addu'a nake a raina Allah yasa Ammi kar ta hanani barin wannan gidan, a hankali na 'karasa gaban ta na dur'kusa tuni idanu na sun cika da hawaye, 'kasa nayi da kaina batarexda iya duban fuskar ta ba, hawayen da suka taru min ne suka yi saurin gangarowa na kai hannu na share su, duk abinda nake yi Ammi bina kawai take da idanu bata cecda ni 'kala ba.
Hawaye na ne suka dinga gudu akai-akai ina share su na fara ro'kon ta" Dan girman Allah kar ki hanani tafiya tare da ku, Ammi ban jin zan iya sake rayuwa a garin nan kar ki dakatar da ni dan Allah.
Ammi ban ta6a neman wani abu na rasa ba tun tasowa ta saboda baki rage ni da komai ba girma na har kuwa yau 'din nan Ammi nasan kin wadata ni da komai, amma yau ka'dai ina neman alfarmar ki Ammi, yau ka'dai ina ro'kon ki ba wai dan kin kasa ba sai dan ki cika min buri na kawai dan Allah ki barni in tafi.
Wallahi Ammi bazan iya sake rayuwa inyi farin ciki ba matu'kar ina tare da Yah Deen...ban tsane shi ba amma na tsani rayuwa ta tare da shi, na tsani in sake gani na 'kar'kashin inuwar gidan sa, idan nace zanci gaba da zama anan wata'kila nima gawata zaki zo ki tarar Ammi...dan girman Allah badan ni ba ba dan bana son Yah Deen ba ki ce ya sake ni..Ammi".
Kuka sosai ne ya ci 'karfin ta ta kwantar da kanta kan 'kafafun Ammin tana kuka sosai.
Ita kanta Ammin ji tayi zuciyar ta ya karye sosai, ha'kika ha'kurin ta ya kai ma'kura tunda har ta iya bu'dan baki ta sanar da ita abinda ke ranta, a hankali Ammi ta dur'kusa sannan ta 'dagota ta rungume ta ajikin ta tana bata ha'kuri tace" Daina kuka kina damun kanki...da kaina ma ko baki ro'ke ni ba ba iya tafiya zan yi in sake barin ki tare da shi ba, shakka nake ji kar ki 'ki amincewa shiyasa na kasa fa'da miki amma ni na riga na yanke hukuncin raba shi da ke....domin hankali na zai fi kwanciya idan nasan cewa baki tare da auren sa, ha'kurin da kika yi masa abaya ma ka'dai ya isa bana fatan ki sake kwatanta irin wannan zaman har abada, tsananin tausayin ki ke hana ni magana 'yata shekarun ki sunyi ka'dan da wa'dannan abubuwan..."
Da haka ta ringa lallashi na har ta samu nayi shiru yayin da tsananin farin ciki ya lullu6e ni jin cewar Ammi na ma ta amince da tafiya ta.
Har sallar Isha'i a 'daki na muka yi shi ni da Ammi, da kanta ta nemo Biro da Memo ta ajiye akan side drawer sannan ta 'daga wayar ta ta 'kira Yah Deen..fuskar ta ka'dai idan ka kalla zaka san ranta 6ace yake da shi.
Daga can 6angaren da yake ba 'karamin da'di yaji ba da ganin 'kiran Ammi a wayar sa, zaton sa ko itan ta sau'ko ne dan Alhaji Baba ko sauraran sa be yi ba kafin ya tafi da suka je da Ishaq bashi ha'kuri.
Da farin cikin sa yayi sallama bayanvya 'daga 'kiran Ammi ko amsa shi bata yi ba kawai ta tsuke fuska tace" Meet me..".
Wani ras zuciyan sa ya tsinke tun daga kansa har tafin.'kafan sa yaji wani yir saboda gudun da jinin sa yayi a lokacin, ko daga jin yanayin muryar Ammi ka'dai ya san da akwai matsala babba.
Shi ka'dai ne kwance a 'dakin sa, cuz duk ba'kin sa da suka zo sun koma garuruwan su, dama kwance yake yana tunanin ta inda zai fara shawo kan iyayen sa su yafe masa, a ganin sa 6angaren Noor da sau'ki baya jin ta ita kamqr yanda yaga su Alhaji sun 'dau zafi kan maganar, shi ka'dai ya san me yake ji a zuciyar sa dan har a lokacin babu abinda ya canza daga ciwon dake damun sa a 'kirji gashi kuma ya'ki komawa asbiti balle ya samu kulawa, magungunan sa kawai ya cigaba da sha batare da ya koma an sake duba matsayar lafiyar tasa ba.
Tafiya ma ba ya iya mi'kewa idan zai yi ta kawai wani sa'in daurewa yake yi yana yi tamkar bai jin komai.
'Kiran da Ammin tayi masa sai ya sa shi jin wani ras a zuciyar sa da ya haddasa sabon yanayi, har jiri yake ji na kwasan sa dan yasan dole there must be something da shi bai sani ba.
A hankali ya mi'ke amma ganin idanun sa na barazanar daina gani ne ya sashi komawa da sauri ya zauna yana dafe kansa dake barazanar tarwatsewa, sara yake yi masa tamkar wanda ake buga abu akai idanun sa duk sunyi laushi ga jiri dake kwasan sa idan ya mi'ke.
Ya 'dauki tsawon sakanni a hakan kafin ya sake yun'kurawa ya tashi yana waro idanun sa da 'kyar, da dubara da bin bango ya samu ya isa parlour yana tanga'di tamkar 'dan maye.
Antyn sa Zainab na ganin sa tayi saurin mi'kewa cike da kulawa take tambayar sa me kuma ya same shi.
Batare da ya dubi fuskar ta ba yace" Kar ki damu Anty Bakomai, Ammi ce tayi 'kira na..."
Tun ma kafin ya rufe baki ta nuna masa 'dakin da Ammin ke ciki.
A hankali ya taka ya shiga 'dakin da sallamar sa, yayain da Anty Zee ta bishi da kallon tausayi, a 'dakin babu wanda ya amsa shi illah Ammi da ta amsa sallamar ciki-ciki ko sautin muryar ta ma bai ji sosai ba.
Idanun sa da su gani sosai in ya tsurawa Noor ganin yanda duk ta rame cikin sati guda kacal, koma me ya same ta yasan laifin sa ne, da idanu yake nuna alamun tausaya agare ta har da karkata wuyan sa gefe yana duban ta, amma Noor bata jira ganin hakan ba tayi saurin kawar da kanta gefe tana share siraran 'kwalla dake bin kuncin ta.
Mu'een be wani damu da hakan da tayin ba cuz yasan itama fushi take yi da shi, fatan sa Allah yasa Ammi sulhu zatai musu tunda yaga Noor zaune tana kuka 'kila ba'a son rqnta bane.
A hankali ya 'karasa gaban Ammi ya dur'kusa ya gaida ta muryar sa na sar'kewa, haka Ammi amsa shi a ta'kaice a fili zaka fahimci ba har zuciyqr ta take yi masa maganan ba saboda yanayin da take nunawa.
Hannu ta 'kai ta dauko memo da biro 'din da ta ajiye ta mi'ka masa batare da ta furta masa komai ba.
Deen da bai san manufar hakan ba sai bai yi musu ba yasa hannu ya kar6a yana mai duban fuskar ta da alamun neman 'karin bayani sam bai kawo faruwar wani abu mummuna cikin ransa ba.