Sashe 167
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiddah na da kyau tana kuma da kyawun jiki dai-dai misali, ga ta da iya tsara kwalliya amma bata ta6a ganin irin wancan rayuwar matsayin abin birgewa ba...ta gama.tsara rayuwar ta ne dai-dai da tunanin ta, bata ta6a kawo faruwar irin hakan tsakanin ta wani wanda ya kasance ba mijin ta ba sai gashi yau 'din ta kawo kanta da 'kafar ta wurin wanda bama ta da tabbacin da soyayyar ta cikin ransa.
Jiddah na da rashin ji da rashin kunya amma iya nan ta tsaya bata da wani hali na daban da za'a iya kushe ta da shi, duk kuwa da yake a shekarun ta na ashirin da uku ne a lokacin amma sosai abinda yake yi matan ya zame mata ba'kon lamari.
Dalilin kenan da ya sa ta 'kara rikicewa domin yana kissing 'dinta ne yana kuma yawo da hannun sa saman bom bom in ta.
Jiddah kam bata san lokacin da kayan dake hannun ta suka kai 'kasa ba, da 'karfi ta samu ta 'kwaci jikin ta daga gare shi ta ja baya ta juya daga barin kallon sa tana sau'ke numfashi sama-sama kamar wacce tayi tseren gudu.
Cikin zuciyar ta take ja masa Allah ya isa...A fili kuwa da rawar murya batare da ta dube shi ba tace" Mu'een Please...kar sake yi min wannan abin ban so ni.."
Da yake baya ta juya masa sai bata san har ya sake zuwa kusa da ita ba kawai sai ji tayi ya rungumo ta baya tare da kwantar da kansa saman kafa'dar ta.
Matsawa tayi da sauri cike da firgici take duban sa idanun ta duk sun canza launi saboda tsoron abinda yake shirin yi mata, matsawa ta sake yi sai ta ji bayan ta ya ha'du da bango, cak ta tsaya tana duban sa tana girgiza kanta a hankali hawaye ya fara bin kuncin ta gwanin tausayi.
Shi kam takowa yayi ya dawo gaban ta ya tsaya tare da sata tsakankanin hannayen sa biyu ya matsar da kansa kusa da nata har a lokacin bai furta mata komai ba.
Jiddah kam mamakin sa ma sai ya hana ta motsi, musamman yanda taga idanun sa duk sun canza sun koma wani abu daban, cikin ranta take mamakin halin sa, ashe dama haka yake bata sani ba...ha'ki'ka tayi kuskuren yadda da shi tun farko, ba ko wani mutun bane abin yadda a wannan zamanin.
Duk duk kyautatawan ka a gare shi baya ta6a shayin ya cutar da kai.
Bata ankara ba tana cikin tunanin sai ji tayi ya sake 'dora bakin sa saman nata, a lokacin kam bata hana shi ba cuz shai'dan ya 'dan shiga zuciyar ta ka'dan sai tayi tunanin ko a iya hakan zai tsaya wata'kila iya abinda zai mata kenan, dan har a lokacin tana ji cikin ranta cewar shi 'din ba haka yake ba bazai iya cutar da ita ba dan sosai ta yadda da halin sa na zahiri.
Bata 'karashe tunanin ba taji hannun sa ya sau'ka akan saman shafaffen cikin ta bata ma san lokacin da towel 'din ya sau'ka 'kasa ba tsabar ru'danin da ta shiga.
Kusan zaucewa tayi sakamakon hannun sa da taji cikin pant 'din ta harma bata san lokacin da ta sau'ke ajiyan numfashi ba, shi kam jin hakan sai ya 'kara masa 'kwarin gwiwa yayin da ya kai hannun sa sosai a 'kasanta yana yawo da shi.
Jiddah kam komai ya tsaya mata yayi cak, da kanta tasan kuskure ne ta bar shi da jikin ta amma duk da haka sai take sawa ranta tunanin 'kila daga wannan shi kenan zai barta bazai zarce 'ka'ida ba, duk abinda taji yayi mata sai ta rin'ka sake masa jikin ta da tunanin may be iya nan zai tsaya bazai zarce ba.
Da hakan ta ta yaudaran kanta har bata san lokacin da ta sake masa jikin ta gaba 'daya ba, shi kam shagalin sa yake yi batare da damuwar komai ba.
Yanayin yanda yaga take bu'de mai 'kafafu ya sa shi raba bakin su dan a ganin sa ya riga ya samu dama daga gareta ne, sau'kar da kansa yayi saman shoulder 'din ta zuwa wuyan ta yana sau'ke mata hucin numfashin sa har ya kai zuwa boobs 'din ta ya fara wasa da shi da bakin sa.
Jiddah kasa motsawa tayi saboda yanda taji ya zautar da ita, da kanta ta 'kara ban'kara masa 'kirjin ta hadda lumshe idanu, the next inda ta tsinci kanta shine kan bed 'din sa ya cigaba da aika mata sa'konnin sa masu shiga jiki sosai ta sake masa jikin ta gaba 'daya dan duk ya fitar da ita a hayyacin ta ta manta wace ita, ta manta cewa ba kalmar soyayya ko guda tsakanin sa da ita balle batun aure, ta manta tsawon lokacin da ta 'dauka tana killace kanta batare da ta bawa wani damar ra6an ta, ta manta cewa haramun suke aikatawa wanda yake fishi da masu aikata shi.
Bata tashi dawowa hayyacin ta ba sai lokacin da taji masifaffen azaba daga 'kasanta na zafin shigan ta da yayi, a lokacin ne tafara kuka tana regretting tana tsinewa begen da yasa ta zuwa gidan sa tun ranar farko.
Kuka sosai take yi tana ro'kon sa ya ya 'kyale ta amma bai ko kula ta ba, ko ajikin sa bai damu da kukan nata ba balle hakan yasa shi sarara mata har sai da ya biya bu'katar sa tukunna kafin ya barta.
Har a lokacin kuka take yi, tana kuma sau'ke numfashin azaba tare da ja masa Allah ya isa, tana kuma tuno asalin dalilin ma da yake kawo ta inda yake tun farko, ga shi ya kaita ya baro, ya cuce ta ya gama da rayuwar ta ya 6ata mata tsarin da ta yiwa rayuwar ta tsawon shekaru, ashe mugu ne shi mazinaci mai cutan 'ya'yan mutane mayaudari mai fuska biyu.
Duk cikin ranta take wannan tunanin yayin da take Allah wadai da ranar da ta fara ha'duwa da shi.
Sa'a 'daya da ta yi a ranar ya kula da ita, ya kuma bata pain relief dan kar ciwon ya dame ta har ma da injection ya mata na flushing mahaifa, da yake ya fahimci cewa shine ya fara shigan ta shiyasa ya lalla6a ta amma ko da wasa bai ji 'dar cikin ransa ba.
Ranar da 'kyar ya samu Jiddah tayi shiru ta daina kuka bayan ya cika ta da za'kin bakin ai babu komai babu ma wanda zai gane in dai ba ita ta fa'da ba.
Har mota ya rakata inda ya 'kara da fa'din idan bata so agane ta daina kukan da take yi, Jiddah tana kuka ta tafi gidan su, tayi sa'a kuwa babu wanda ya fahimci halin da take ciki, dan sosai ta daidaita yanayin tafiyar ta ta nutsar da fuskar ta hatta mahaifiyar ta bata fahimci halin da take ciki ba domin babu abinda ya canza daga yanayin ta illah muryar ta, shima 'din sai tace ai ta gaji ne sosai shiyasa kuma sun je asbiti da wata 'kawarta taga marasa lafiya abin tausayi shiyasa tayi kuka.
Mahaifiyar ta kam bata 'karyata ta ba dayake tasan halin Jiddah da tausayi.
'Bangaren zuciyar Jiddah kuwa abin mamaki duk abinda Mu'een yayi mata bai sa ta ji haushin sa ba koka'dan illah ma tsayuwa a ranta da ya sake yi, hatta abubuwan da yayi mata ranar ta kasa mantawa da su, da kanta sai ta ringa sakin murmushi sosai kuwa hakan ya 'kara rura mata wutar 'kaunar sa a zuciyar ta.
Ko daga baya da ya 'kira ta dan jin ya yanayin jikin ta ma sai yaji ta 'dauka kuma bata yi masa wani complain ba, da ya tambaye ta halin da take ciki tace da shi bata jin komai.
Sai yace" Da kyau ai dama nasan ke 'din da musamman ce".
Murmushi kawai tayi masa bata ce komai ba.
Kwanan ta uku kafin ta warware sosai amma she is there telling him that bata jin komai.
Bata dai sake gigin komawa gidan sa ba amma kullum yana cikin ranta kuma suna ba laifi.
Sai da aka kusan yin sati biyu yaga shiru bata zo ba kuma.bai ji ta saka ranar zuwa ba kafin ya fara yi mata 'korafi.
Jiddah ko da wasa bata nuna masa 6acin ranta shiyasa ma har ya samu damar da zai sake bayyana mata wata bu'katar tasa inda ace ta nuna masa kukskuren sa na tabbata da sai yaji shakkan sake tunkaran ta da wani banzan zance.
A hakan da 'kyar ya sake lalla6a ta ya samu tazo dan wai ita tsoro ta ke ji shiyasa...tun daga lokacin kuwa ya maida Jiddah tamkar matar sa duk lokacin da ya bu'kaci ganin ta da ya 'kira ta zata zo ta same shi.
Zuwa yanzun ta riga ta saba da shi da irin rayuwar da suke yi.
Burin ta 'daya ne kawai a yanzu shine taji ya amince da batun auren ta amma ya'ki sam, duk yanda ta fito fili ta nuna masa ra'ayin ta akan son auren sa amma ya'ki bata ha'din kai a kullum muhimmancin matar sa yake nuna mata shiyasa ta 'kullaci Noor sosai a zuciyar ta gashi bata iya yin fishi da shi...maimakon ma taga laifin sa kan batun a a da haukar ta sai ta 'dauki laifin kacokam ta 'dora akan matar sa, tsanar ta sosai take ji cikin zuciyar ta dan ita aganin ta itace ka'dai ta kasance shamaki a tsakanin su baya ga haka da tasan babu abinda zai hana shi auren ta.
Bata san cewa shi bai ta6a saka rai da auren duk yarinya ya nema a waje ba, gani yake har abada bazai iya auren macen da yasan ta kafin aure ba.
_Yah Allah, Yah Rahman, Ya Ubangiji ka tsare mana imanin mu kasa mufi 'karfin zu'katan mu, Yah Allah ka raba mu da sharrin masu rusa tarbiyya masu lalatawa iyayen mu farin cikin su da suka gina shi tsawon shekaru" Ameen Yah Rabbal Alameen🙏..._