Sashe 86
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru tayi masa kawai tana jin duk wasu damuwar ta na sulalewa suna barin ta, 'kuncin dake 'kunshe cikin zuciyar ta tun ranar rabuwar su kwanaki ka'dan da suka shu'de duk babu su, irin soyayyar da take yi masa ita kanta bata san adadin yawan ta ba...irin makauniyar soyayyar nan dake ribatar 6angare 'daya cuz sam bata iya yin dogon fushi da shi koda kuwa mai ze mata, ko yanzun ma bai ko furta mata kalmar ha'kuri ko 'daya ba amma tana jin har ta sau'ko daga fushin, sannan bata iya 'kaurace wa bu'katun sa koda wani lokaci, ba kuma ta ganin ai bun alfashar da suke aikatawa...bai ta6a furta mata kalmar so ba amma ita sai take ganin kamar shima yana son ta musamnan idan taga yanda yake lalla6ata wajen sau'ke bu'katar sa sai taji kamar ta gama mallakar sa ne kawai ita ka'dai.
Maganar sa ne ya katse mata tunanin da take yi, inda yace" Yanzu me zan samu to?"
..."...ba komai".
Ta bashi amsa tana komawa ta kwanta rigingine tana kallon fan 'din dake sama.
Bai damu ba sai ma ya sake fa'din" Turo min abin nan in gani".
" Wani abu kuma?"
Ta tambaya haka kawai bawai dan bata gane abinda yake nufi ba.
Muryar sa kamar ta marasa lafiya yace" Kin fini sani ai ko wula'kanci zakiyi min yau 'din?"
"....a a naga kana da shi kala-kala a wayar ka ne ai..."
Bata ma kai 'karshen maganar tata ba ya tareta da fa'din" ai na san dasu na zo gare ki ko"!
Cikin rashin damuwa tace dashi
"Ni dai a a banda lafiya yanzu".
" Please Husnah karki min haka mana".
Ya 'kara fa'di a 'dan tsawace.
Yayin da Husnah tayi dauriyar sake fa'din" Allah bazaka gani ba".
Ta bashi amsa tana 'ka'kalo murmushin mugunta ta sanyawa fuskar ta na dole duk dama har cikin ranta taji da'din 'kiran nata da yayi, amma ta ganin wannan ka'dai shine iya jayayyar da zata iya yi masa a yanzu kafin ha'duwar su, wanda take ganin da shine zata rama cin mutuncin da yayi mata rannan a Shuwarin.
Yayin da tana furta hakan Mu'een ya yanke 'kiran 'kat batare da ya 'kara koda kalma ba.
Ita kam husnah da ganin hakan sai ta 'kara fa'da'da murmushin ta dan for sure tasan haushi yaji kuma har cikin ranta taji da'din hakan a fili ta furta cewa" ur turn dear..kaima kaji inda da'di, 'kila daga yanzu zaka san muhimmanci na".
Sai dai me...tun ma kafin ta yi wani motsin kirki a wurin taji wani 'kiran ya kuma shigowa cikin wayar ta, tana dubawa sai taga video call ne ya 'kira.
Bayyananniyar murmushi ta saki tare da girgiza kanta gefe da gefe, receiving call 'din tayi tare da mi'kar da hannayen ta sama ta yadda zasu ga juna da kyau.
Wayar na gama connecting sai ya bayyana kan fuskar wayar ta..." i knew it dama ai" Ta ayyana cikin ranta sanadiyan ganin yanayin da yake ciki, tun cikin voice 'din sa ta fahimci ainahin halin da yake ciki yanzu kuwa da idanun ta suka gane mata shi sai ta gama tabbatar da zargin ta domin ba 'karamin sani tayi masa ta wannan 6angaren ba.
" I thought fushi kayi ai".
Ta fa'di tana kallon cikin idanun sa.
'Dan ha'de gira yayi kamar bashi ba yace" me yasa zan yi..ko dama burin ki kenan nayi fushi?"
Ya 'karasa maganar yana 'dage gira 'daya sama.
Tana shirin yin magana ya dakatar da ita da fa'din" Nuna min"...inda yayi maganar bayan ya sake yin luf da tunanin bazata yi masa gardama ba sai kawai ya 'kura mata idanu.
Husnah kafa'da ta no'ke sannan tace" An'ki".
A 'dan hasale yace
" Haba Husnah kashe ni kike so kiyi ne?"
" Nima ai kashe nin ka kusan yi da 6acin ranka".
Ta bashi amsa cikin salon son tuna masa kuskuren sa.
" Bazan sake ba i promise u, but please mana Husnah kinji".
Ya fa'di da kwantar da murya alamar rarrashi.
Husnah sai ta 'kara no'ke kafa'da wannan karan bata amsa masa da baki ba.
"...Husnah be serious mana u know i missed u kin 'dauka da wasa nake yi ne?"
" Sai kaima ka nuna min nagani tukunna".
Shiru yayi kawai ya tsura mata idanu tsawon da'ki'kai yana kallon ta irin kallon nan mai matu'kar 'dauke hankali da ma'anoni da dama, wanda irinta da ta san shi ta fuskar bu'katuwa ita ka'dai ce zata iya fassara ma'anar kallon...amma Husnah sai ta basar kawai ta tallafi fuskar ta da hannun ta itama tana kallon sa.
Haka suka cigaba da aikawa junan su kallo Husnah kam ji tayi so da 'kaunar sa na 'kara ninkuwa mata a zuciya yana ratsa mata har cikin jini, yayin da ta 6angaren sa banda tarin jarabar dake cin sa babu komai.
Cikin wata iriyar murya mai tafiya da hankali yace mata" Husnah ni kike wa wa haka ko?"
Ido ta rausayar tana gimtse dariya tace" Ni dai kayi ha'kuri".
" Naji to...kin yadda da dare zaki tura min?" Gira ta 'dage masa sama alamun ta yadda....sai yace " To karki manta ki 'kira ni".
Bata furta komai ba sai kawai ta 'dago masa yatsun ta ta karka'da alamun " bye".
Tana murmushi.
Shima 'din murmushin yayi mata tare da yanke 'kiran yayi gefe da hannun sa dake ri'ke da wayar ya mi'kar da shi yana sakin numfashi a hankali...ya jima a hakan kafin bacci 6arawo yayi gaba da shi.
Ai kuwa da dare misalin 'karfe tara Husnah ta 'kira shi kamar yadda ya fa'da harma yayi shirin bacci dan haka suna gama tambayar lafiyar junan su bai bari maganar tayi tsayi ba ya tuna mata al'kawarin da tayi masa....taso ta sake ja masa aji amma da yake yasan salon da yake bi da ita haka kafin ya kwanta sai da ya tabbatar ta tura masa photunan jikin ta da dama harda chat suka yi...kafin su rabu ma sai da ya tabbatar ta manta da batun koranta da yayi sun koma sha'kuwar su kamar babu abinda ya ta6a faruwa.
*****
Ana gobe zai koma makaranta yana zaune yana faman harha'da kayayyakin amfanin sa cikin jaka duk ya hautsine ko'ina, lokacin 'karfe hu'du da 'yan mintina ne na yamma dawowar sa kenan daga masallaci sallahr la'asar sai ya fara ha'de kayan, so yake idan ya kammala ya tafi can gida gurin Ammi dan yau duk bai je can gidan ba.
Yana tsaka da ha'de kayan kawai yaji sallama a tsakar kansa kamar daga sama, tun zuwan sa gidan bai ta6a zuwa ba sai yau tamkar mafarki.
Fara'a ya saki da ganin sa, cikin sakin fuska ya furta" Alhaji da kanka?"
Murmushi Alhaji Baba yayi yana bin 'dakin da duba cikin hikima ta yadda ba zai fahimce shi ba daga 'karshe ya dire idanun sa kan Yah Deen inda ya bi ilahirin jikin sa da kallo daga sama zuwa 'kasa.
Wando three-quater ne ajikin sa wanda bai ma sau'ka ko kan gwiwar sa ba ko singlete babu ballantana riga.
Wanda tun dawowar sa daga masjid ya raba jikin sa da kayan...sam matu'kar yana gida bai fiya zama da kaya wadatattu ba ya riga ya saba da haka, wanda hakan sai ya tafi da tunanin Alhaji kan cewa kenan babu mamaki a hakan kullum yarinyar take zuwa ta tarar da shi, ga ta mace har mace me ze hana shai'dan yin nasara akan su bayan ke6ewar su tare?
Ba yaso ya yawaita zargin Deen kan irin hakan musamman da yake babu wata 'kwak'kwaran shaida da ta bayyana hakan, amma baya jin zai iya samun natsuwa matu'kar ya bar sa haka kawao batare da ya idasa nufin sa akan su ba.
Domin shi 6arna tun kafin ta faru ya kamata ka tareta ka kuma gyara ta in ba haka ba matu'kar kayi kuskuren da ka bari 6arna ta faru to fa gyaruwan ta sai dai in Allah yaso...shiyasa yake ji is better yayi wa abin tufkar hanci in yaso suje can makarantar su cigaba da rayuwar su zuwa kammalawar su kafin aga yanda hali yayi.
Kujera ya samu ya zauna still murmushin kan fuskar sa bai gushe ba.
Gaishe shi Mu'een yayi ya amsa yana mai daidaita zaman sa da sakin fuska yace" Kawai cewa nayi bari in shigo in duba ka...kuma inaso za in gayama za'ayi gyara agidan amma kuma yau 'din bamu ha'du ba shiyasa nazo da kaina".
Yah Deen kai ya sosa cikin tsananin jin kunyar rashin zuwa gaishe su a ranar yace" Afuwan Alhaji wallahi ina kan hanya gaba 'daya ban nutsu bane shiyasa".
" No kar ka damu, ba gashi ni nazo ba".
Alhaji ya fa'di yana kallon yawan kayayyakin dake wajen a goge tas komai tsaf-tsaf.
Cikin ransa ya san ba wai haka kawai dan shiryawa ne yasa bai je can gidan ba, yana lura dashi tun faruwar lamarin sai ya 'danye 'kafafu, sau 'daya tak yake zuwa kuma shima 'din ba kallum ba, lambu kamma yafi 1week bai je ba.
Duk da tuna hakan da Alhaji yayi amma bai damu ba cikin kulawa yace" Duka wa'dannan kayan tafiyar ne?"
" A a ba duk ba Alhaji, ai mafi yawan suna can Jigawa kawai ina so in kintsa su da kyau ne saboda 'kura".
Alhaji Baba kai ya jinjina cike da gamsuwa yace" Babu mamaki kafin ka dawo ma a kammala komai...ka ha'de sauran duk abin da kake bu'kata kar suzo su 6ace cikin shirgi".
" To Alhaji insha Allahu..zanyi kamar yadda kace".
Ya fa'di yana shafa kansa.
Mi'kewa Alhajin yayi ya nufi 'kofa yana fa'din" na wuce ni kam dama abinda ya kawo ni kenan".
Yah Deen sai yace
" To Allah ya tsare ya 'kara girma da arzi'ki".
Yayi maganar yana bin bayan Alhaji, har ya raka Alhajin ya tafi Yah Deen bai ko tunanin suturta jikin sa ba koda wasa ma hakan bai zo ransa ba abinka da sabo.
Har 'kofa ya raka shi amma bai fita ba daga nan ya juya ya koma ciki fuskar sa wasai na jin da'din ganin yanda Alhaji Baba ya sake dashi, ko ka'dan bai yi tunanin Alhaji Baba CID ya zo yi da kansa cikin gidan ba.