Sashe 116
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Text 'din ya bu'de ya karanta abinda ta turo
_" Me yasa zan manta abinda ya faru ai ba ma su da dalilin mantuwa, 'kyamar da ka nuna min zan manta ko kuwa yaudara da muguntar da ka shirya min?"_
Take shima ya rubuta amsa kamar haka.." _Please pick my call Husnah_ ".
Ya tura mata haka ya sake dialling numbern ta.
Kamar bazata 'dauka ba amma sai gashi ta 'dauki 'kiran daf da zai yanke.
Shiru tayi yayin da Yah Deen ya cigaba da fa'din
" Kina jina ko...Husnah wannan duk sun faru a can baya ne, amma daga baya da kaina naga rashin kyautawa ta, lokacin da na gama saka saka rai na sakankance zan mallake ki kuma a dai-dai lokacin mahaifan ki suka yi betraying iyaye na...nasan kin san komai so ba sai sake gaya miki ba....Husnah hankali na ya tashi sosai da naji labarin auren ki da wani daban ba ni ba ban san cewa kece zuciya ta ba sai a lokacin da naga alamun rasa ki zanyi, amma is too late dole na 'dau dangana tunda an riga an aura masa ke, nayi tunanin zaki 'kira ni kimin bayani da kanki amma ke ma sai naji ki shiru..bazan iya misalta miki halin da na shiga sanadin hakan ba..all I can say is nayi takaicin rasa ki..please ki sassauta min Husnah.. "
" Ni babu wani sassauci da ya rage tsakani na da kai cuz matar aure nake yanzu so ka fita hanya ta, ko ka manta cewa da bakin ka ka sanar dani baka 'kaunar aure tsakanina da kai, ka 'kira ni da dattin bola Mu'een da bakin ka, cikin hankalin ka ka nuna min tsana ta zahiri to dan Allah ya musanya min kai da wani kuma me yasa zan damu har ince zan 'kira ka in ma bayani...?"
" Husnah..!"
" Ni dai please ka fita hanya ta..kar ka sake 'kira na"
Tanacgama fa'din hakan ta yanke 'kiran tana tsiyayar da hawaye...ta san har abada bazata ta6a daina son Mu'een ba, amma yaza tayi dole ta 'dauki hakan matsayin kaddarar rayuwar ta.
Ta so ace da kanta cire shi a ranta musamman saboda ba'kin halin da ya nuna mata, amma ga dukkan alamu hakan ba me yiyuwa bane still zuciyar ta na nan tarecda shi...fatan ta kawai shine Allah ubangiji ya bata ha'kurin zama da mijinta.
'Bangaren Yah Deen kuwa sam bai wani damu ba...ya riga ya 'kudura cikin ransa cewa zai dawo da Husnah cikin rayuwar sa kuma sai hakan ya faru.
Comment
Vote
Share
*Salmerh ce* 😍
💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_*Daga marubuciyar Littafin CAPTAIN ABBAS*_
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *56*
'Bangaren Yah Deen kuwa sam bai wani damu ba...ya riga ya 'kudura cikin ransa cewa zai dawo da Husnah cikin rayuwar sa kuma sai hakan ya faru no matter what.
Haka suka cigaba da rayuwa bai sake 'kiran layin ta ba kuma ko cikin school ma ba kullum suke ha'duwa ba saboda 6angare daban-daban suke..duk kuwa ranar da ha'duwar su ta kasance yakan bi tane da idanu kawai fuskar sa 'dauke da yalwataccen murmushi, musamman idan yaga irin shigar da tayi...cuz yanzu Husnah babban mayafi take sawa harda safa a'kafafun ta, wanda duk hakan ya kasance ne cikin dokar da Hisham ya gindaya mata, sai kuma akayi sa'a itama shigar ta kwanta mata sosai take jin da'din sa dan haka kuwa ba tare da damuwar komai take 'ko'karin bin umarnin sa duk da basa tare.
Bata ta6a tunanin komawa rayuwa da Mu'een ba tunda tayi aure...har wasu lokutan ma da kanta take ganin tsabar wautar da ta tafka abaya na biye masa suka ta aikata son ransu.
A kullum soyayyar sa na ma'kale da zuciyar ta amma tayi 'ko'kari sosai wajen ganin ta danne hakan, shiyasa ma ko sun ha'du cikin school bata yi masa kallo sau biyu, sau tari ma ta kan ga kamar ha'duwar tasu shiryayya ce kawai dan ya ringa bayyanar da kansa gare ta a lokutan da bata zato saboda kawai ya ringa tunatar da ita wanzuwar sa cewa still yana nan karta manta.
Ko 6angaren shi Mu'een 'din ma kuwa bai ta6a gigin sanar da su Ishaq cewa yana so ya dawo da Husnah cikin rayuwar sa ba, ya bar hakan ne kawai cikin ransa dan gudun mitar Ishaq kuma yasan matu'kar Ishaq yasan hakan birki zai taka masa...ba zai barshi ba.
A kullum tunanin sa bai wuce taya zai sake mallakar ta ba..duk wani hanya da yayi tunanin zai 6ulle masa sai kuma yaga abin ba haka ba saboda Husnah duk ta canza yanzu kamar ba ita ba...kwata-kwata ta 'dauke masa wuta, bai ta6a tunanin Husnah zata iya yi guje masa cikin lokaci 'kan'kani haka ba...shiyasa sau da dama ya kan tsinci kansa dumu-dumu da jin haushin mijin da ke auren ta a yanzu dan yasan shine sanadin rabuwar su....(ni kwa nace ka manta Addu'ahr da ka ringa yi abaya kenan?)
Kwatsam ranar yana gida dawowar sa kenan daga lecture sai yaji 'karan wayar sa, ko da ya 'daga sai yaga sunan Ishaq na yawo kan fuskar wayar, batare da damuwar komai ba ya 'daga nan Ishaq ke tambayar sa wai ko yana gida ya bashi amsa da" erh yana nan".
A takaice.
" Gamu nan zuwa to yanzu".
Fa'din Ishaq daga 'daya 6angaren.
Mu'een sai yace
" Kun fasa fitan ne kuma?"
" Ah no bamu fasa ba... ai ba zama zanyi ba yanzu zan koma".
" Ok sai kazo to".
Da haka suka yi sallama kowa ya ajiye wayar sannan ya ci gaba da abinda yake yi ba tare ya ko yi tunanin me ze kawo Ishaq wurin sa a dai-dai wannan lokacin ba tunda yasan basu da'de da rabuwa ba kuma kafin rabuwar su bai sanar da shi cewa zai zo ba.
Yana zaune a wurin yaji sallamar Ishaq daga bakin parlourn sa sai ya amsa a hankali tamkar bai son yin magana kamar yadda ya saba yin komin sa cikin ra'ayi.
Ishaq ne ya fara shigowa kamar daga sama sai ga Husnah a bayan sa ta sha Hijabin ta ash colour wanda yake babba har 'kasa ya kuwa yi mata kyau ta fito shar abinta gwanin birgewa.
Kallo 'daya tayi masa ta 'dauke idanun ta daga kansa...kishingi'de yake har yanzun bai motsa ba sai ma yayi kamar ganin su taren bai sa yaji wani abu makamancin mamaki ba.
Ishaq ne ya zauna daga gefen sa tare da bashi hannu sannan a takaice yayi mai bayanin abinda ya kawo su cewar Husnah ce ta same shi da batun ya rako ta zata 'dauki wasu kayayyaki agidan shiyasa ya rakota amma shi yanzu haka ma ana jiran sa zai koma...bai kai ga rufe bakin sa bama wayar sa ta fara ringing sai ya mi'ke tsaye yana ciro wayar daga aljihun sa yake fa'din ai basu san nan na taho ba.
Saurin 'kara wayar yayi a kunnan sa yana fa'din" Gani nan tahowa yanzu Anas..".
Hanyar fita daga parlourn ya tunkara yana sake fa'din" Sai mun dawo...Husnah feel free ki yi abinda ya kawo ki kinji?".
" Ok Nagode Ishaq".
Ta fa'di a hankali da sanyin murya.
Ba haka ta so ba sam, ta so ne ace da ya rako tan ya tsaya idan ta 'dauki abinda zata 'dauka sai su koma tare saboda sam bata 'kaunar ta ke6ance da Mu'een koda wasa.
Bai ko kalli inda take ba har yanzun sai ya 'dauke jansa yayi kamar bai san da tsayuwar ta a wurin ba, wanda hakan yasa itama bata kalle shi ba ta nufi hanyar 'dakin ta dake gidan nasa tana fa'din" Barka da gida Mu'een...ya studies?"
Ko 'kala bai ce da ita ba illah 'daga kai da yayi ya kalle ta ka'dan take ya sake maida idanun sa ya cigaba da abinda yake yi.
Duk da bai amsa mata gaisuwar da tayi masa ba amma bata damu ba fatan ma shine ya kasance shirun a wurin har ta kammala kwasan kayan ta ta koma inda ta fito.
Taso ta 'dauko wata 'kawar ta su taho tare amma sai tayi tunanin yin hakan tamkar ta tona sirrin ta ne na baya wanda take tunanin ba kowa yasan shi, ba kowa yasan cewa gidan sa take zama ba...shiyasa ta nemi Ishaq tunda shi yasan komai, kuma sarai tasan halin sa bashi da tashin hankali ko neman magana.
Ba dan ya zama dole bama da babu abinda zai sake kawota gidan sa balle su ha'du sai dai hakan bai yiyuba saboda waccen tafiyan da tayin cikin rashin shiri tayi sa, duk wasu muhimman abubuwan ta na nan gidan nasa, taso ta bar su ma amma hakan ba zai yiyu ba...dan hatta system 'dinta agidan yake da sauran tarin littatafan karatun ta, ayanzu kuwa matu'kar bu'kace take da su cuz semester ta ja sosai.
Cikin sa'a kuwa a bu'de ta tarar da 'kofan ba'a saka key ba tana mur'dawa sai ya bu'du, 'kasan zuciyar ta ta saki hamdala dan dama bata 'kaunar zuwa kansa ta tambaye shi wani abin sam.
Tana shiga ta sake maida 'kofar ta rufe sannan ta cire hijab 'din kanta ta ajiye shi, cikin sauri-sauri ta fara ha'da kayayyakin da tasan zasu mata amfani, bata tsaya shirmen komai ba tayi abinda ya kawo ta dan kar ta 'dauki lokaci, daf da zata kammala ha'da kayan wayar ta ta 'dauki 'kara wanda tana dubawa taga sunan Hisham na yawo kan fuskar wayar.
'Dauka tayi tare da sallama ya amsa sannan ta gaishe shi, tambayar ta yayi ko har ta fito daga lectures 'din tace " Erh ta fito har ta dawo gida tana aiki ma".
" Aikin me?"
Ya tambaye ta
Sai tace " A kitchen ne".
Yace" Abinci kenan?"
'Kasan ma'koshi ta amsa da " Umm".
Sai yace" To ayi aiki lafiya 'yan mata anjima zan 'kira ki kinji?"
Da" Toh".
Ta amsa cikin sanyi.
Tana cire wayar daga kunnanta sai suka yi ido hu'du da Yah Deen dake tsaye ri'ke da 'kofa amma bai 'karasa shigowa ba.