Sashe 3
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuwa da yaga haka sai ya taho a hankali ya tsaya daga bayan ta still yana ri'ke da ledan a hannu.
Hauwa bata san ya taho bayan ta ba dan haka cigaba tayi da aikin ta hankali kwance, sai da ta 'dan matsa baya ka'dan sai taji tayi karo da mutun.
A firgice ta juyo tare da sakin mop 'din ya fa'di 'kasa zata tsala ihu sai Sani yayi saurin sakin ledan hannun sa ya toshe mata mata baki yana zare mata idanu 'kasa-'kasa yace " y'ar 'kauyen banza".
Dai-dai fitowan Noor da idanun ta ya fara sau'ka akan su Hauwa na 'ko'karin 'kwatar kanta a hannun sa yayin da shi kuma yayi mata ri'kon 'karfi.
Da matu'kar mamaki ta ke kallon su bata san meke faruwa ba amma ga dukkan alamu Sani ne mara gaskiya ganin yanda ya toshe bakin yarinya ya hana ta magana, dan haka sai ta nufo su da hanzari tare da fa'din " meke faruwa anan wai?"
Sani na jin haka yayi saurin sakin ta yana sunkuyar da kansa 'kasa tare da sosa kansa.
Noor kam kallon su take yi 'daya bayan 'daya yayin da abin ya 'daure mata kai ganin Hauwa na hawaye tana banka masa harara shikuma yana wani sussunne kai 'kasa.
Duban Sani tayi tace " Sani yaushe ka dawo gidan ne ma wai plz da har kake yin wannan abin?"
Kai ya 'kara sosawa tare da tsugunnawa ya kwaso ledojin daya zubar a 'kasa cikin sauri yana fa'din
"Yanzun nan na dawo Hajiya ban gan ki bane a parlourn".
Alamar rashin gaskiya 'karara kan fuskar sa dan ko idanu ya kasa ha'dawa da ita.
Goshi ta ha'de tare da sake fa'din " yanzu?, da baka ganni ba kuma shine ka tsaya cin zali?
Sani cewa yayi
" Ah ah Hajiya ba cin zaki bane wallahi"
Noor ma sai tace
"To ita kuma Hauwa me tayi maka?"
"Kai ya 'dan juya gefe alamun dai rashin gaskiya yace " Hajiya zagi na tayi"
Bata yi magana ba sai ma binsa da kallon mamaki da take 'kara yi, ba yau tasan Hauwa tasan halin ta ba, yarinyar babu laifi tana da tarbiya kuma bata raina na gaba da ita kamar yanda tasan bazata ta6a bu'dan baki ta zagi Sani haka kawai ba, babban abinda yasa take 'kara birgeta ma shine sanyin halin ta amma ko kunya bayaji zai ce wai ta zage shi.
Har ta bu'di baki da niyyar sake tambayar sa abinda yayi mata kafin ta zage shin sai kuma tafasa dan haushi.
Kallon ta ta dawo dashi kan Hauwa tace " Me ya ha'da ki dashi Hauwa?"
Hawaye ta share tare da jan numfashi tace " ni fa babu abinda nayi masa kawai da shigowar sa sai yake min signa ni kuma banaso sai na harare shi na cigaba da aikina...shine kuma kawai bansani ba najishi ya tsaya a bayana hadda toshe min baki"
Noor ji tayi wani iri abin ba ma ma'ana ga dukkan alamu dai koma ma Sani ne mara gaskiya kamar yanda ta zarga tun farko.
Cewa tayi
" kai subhanallahi...... dan Allah Sani ka fita harkar yarinyar nan ka barta ta huta hakan nan.....idan son ta kake yi ka je can gurin mahaifin ta kayi masa magana na san ba zai hana ka ba, amma ni dan Allah Sani ka daina 'daga min hankali a gidan nan........in kuma ba haka ba gobe Deen zai dawo zan sashi yayi muku iyaka dan ba kai ka kawo ta gidan ba bansan damuwa da tashin hankali "
Cikin sanyin murya yace
" ayi ha'kuri Hajiya insha Allahu zan kiyaye".
Tsaki ta ja kawai tare da kar6an kayan hannun sa, ranta duk a jagule ta tsani Sani haka kawai batare da ta san dalili ba, gashi da shegen kinibibi da uban bada ha'kuri wannan kalmar tasa ta za'a kiyaye harta gaji da jin ta amma kullum baya sake hali.
Kitchen ta nufa ta kai kayan ta ajiye sannan ta sake fitowa tace da Hauwa ta hanzar ta ta gama aikin ta tafi gida kar yamma tayi sosai.
Kitchen ta koma dan fara shirin shirya musu abincin dare tana yi tana sakin tsaki ka'dan-ka'dan....
'Karfe 5:30 Jas ta dawo gidan da sallamar ta inda tasami mahaifiyar ta zaune a parlour hannun ta ri'ke da waya tana dubawa.
Jas na shigowa ta cire hijab 'din kanta, ya saura mata riga sai wandon Uniform 'din tace " Na dawo Mummy "
Washe baki Noor tayi tana duban 'yar tata itama tace " sannu da dawowa to yarinyar Mummy"
Jas bata kula ba sai tace " ruwa zan sha".
Noor cewa tayi
"Uhum je ki sha amma ba mai sanyi sosai ba"
#20 dake hannun ta ajiye akan hijab 'din ta daga gefen maman nata sannan ta tafi izuwa fridge 'din.
Noor kam bata kula da ku'din ba sai ta cigaba da duba wayar ta batare da ta 'daga kai ba har sai da taji motsin tahowar Jas 'din kafin ta 'daga kai ta kalle ta sai kuma ta ajiye wayar tare 'dago hijab 'din Jas 'din tana murmushi da niyyar ninkeshi anan taga 20 naira ya fa'do.
Zuciyan ta tsinkewa yayi sosai da ganin ku'din, cuz ita tasan bata bawa Jas ku'di wai musamnan dan ta kashe, kamar yanda yau ma bata bata ba lokacin da zata tafi islamiya " to daga ina ya fito" ta tambayi kanta.
Jas na isowa hannun ta ri'ke da ragowar ruwan a hannun ta takce " Nasha ruwan Mummy"
Bata kula maganar Jas 'din ba sai ta 'dago ku'din ta nuna mata tare da fa'din " Jasmin wannan fa waye ya baki?"
Jas sai tace " Sani ne ya bani 'dazu da muna hanya ".
Ranta taji ya 6aci sosai fiye ma da yanda taji 'dazu dan haka sai tace.
Har amsa sunan Sani 'kwa'kwalwar ta keyi mata bakin ta na rawa ta furta
" a wani dalili kenan?"
Jas ma sai tace
" Nima ban sani ba Mummy, cewa yayi in sayi sweet dashi ni kuma bana son sweet 'din?"
Wani 'kululun ba'kin ciki da takaici ne ya ziyarce ta har ma bata san lokacin da ta furta " dan ubansa kuma sai a kace sai shi zai baki ku'di kafin ki sha sweet? ko kuma ce masa akayi naki uban bashi da ku'din da zai sai maki sweet 'din?"
Kallon cikin idanun Jas tayi tace da ita " Wallahi idan kika 'kara kar6an ku'din sa zaki ga abinda zan miki agidan nan ke bama shi ba ko wani ne daban ki ka kuskira kika sake ansan ku'di awurin mutun ni da kene".
Masifa take ji har cikin ranta, takaici da tu'ku'kin ba'kin ciki duk ya cika zuciyan ta, ji take kamar taje ta sha'ke Sani har sai ya suma, domin ga dukkan alamu so yake ya shiga rayuwar ta a du'kun'kune ta ko wani fanni, taya tana 'ko'karin ganin ta gyara rayuwar 'yar ta ta kula da ita zai ringa rusa mata, farko yawo yake 'ko'karin koya mata, ehh yawo mana tunda baya dawo da ita gida akan lokaci kullum idan sun tashi daga school sai ya 6ata lokaci, in tayi magana kuma ya kawo wani silly excuse 'din sa ya lullu6e ta dashi.
Yanzu kuma ya 6ullo da batun bawa Jas ku'di how dare he?"
Ce masa akayi sun kasa ne?
Ko kuma ance masa Jas 'din na bu'katan ku'din sa, ai ba ku'di kawai bane yin alkhairi... balle Jas ai 'karamar yarinya ce irin su ba ayi musu haka cuz yaro wawa ne bai iya sabo da abu ba matu'kar ka saba masa da wani abin to kuwa wataran kai zai dama.
Yanzu tana ganin Sani ya kaita ma'kura, ita bazata iya ko da yaushe tana maimaita masa magana ba gardi dashi ita kuwa akwai aure a kanta, sannan akan hakan idan har tace zata yi masa magana ne to kuwa bazata iya controlling 6acin ranta ba.
Dan haka da Deen zata ha'da shi, kawai yayi masa magana in bazai canza ba sai a nemi wani driver shi yayi gaba abinsa yafi.
*Ayi ha'kuri da typing errors pls* ❌
👇🏼
*Naji da'din comment 'din ku kuma ina godiya sosai ga dukkan addu'o'in ku Allah ya bar kauna...wasu na amsa musu wasu kuwa bansamu damar amsawa ba amma dai kusani dukkan ku ina son ku.* 🥰
Wannan page 'din kyautar ku ne saboda jin da'din comments d'inku na jiya, shiyasa ma nayi muku yau duk da ba yau ya kamata nayi posting ba.
_Comment, Vote and share_👌🏻
*Salmerh ce*😍
[11/17/2019, 9:34 PM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
*Thanks masoyana nagode sosai da kulawa Allahu ya bar 'kauna.*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *3*
Kamar yanda ya fa'da washe gari Deen ya dira a cikin garin Bauchi, da yake ma da wuri ya taso shiyasa ya iso tun 11 da 'yan mintina na safiya.
A lokacin kuwa gidan babu kowa sai Hauwa mai yi musu aiki ka'dai, amma bai da'de da isowa ba sai ga Jas ma ta dawo.
Yau 'din da wuri Sani ya dawo da ita batare da ya bata wani tsawon lokaci ba.
Jas kam da murnar ta ta isa wurin sa tana mai farin ciki da ganin sa ha'de da murnar zata je taga kakannin ta.
Deen ma sama ya 'dagata yana dariya yana da farin cikin ganin gudan jinin nasa cikin walwala da 'koshin lafiya, sai daya gama juyi da ita kafin suka zauna kan kujera inda ya 'dora akan cinyar sa.
Tambayoyi ya rin'ka yi mata kan makaranta da abubuwan da ake yi musu tana bashi amsa,sai daga baya ya kar6i textbook 'din ta yana dubawa tare da yaba 'ko'karin ta ganin bata fiye failing ba tun ba wurin tracing ba sosai ta iya shi fa dukkan alamu za'a yi gwana wajen rubutu.
Yana cikin yaba matan sai Jas ta jefa masa tambayar " yaushe zasu je wurin su Uncle Saif 'din?"
Deen sai ya bata amsa da fa'din " sai gobe Jas insha Allahu".
Inda yayi maganar ba tare da ya kalli inda take ta ba.