Sashe 112
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanin da tayi cewa duk inda yake da zarar maghrib tayi zaka same shi a gida matu'kar yana garin, hakan yasa da idar da sallah bayan tayi addu'o'i kawai ta kamo hanyar 6angaren sa....sai dai me..abinda taji Amaryar ta ke fa'di ne yasa ta fahimtar da bakin ta kan maganar auren kuma bisa ga wata manufa....cak ta tsaya daga bakin parlourn bawai tazo da niyyar tayi musu la6e ba ne a a, sai dai ta tsaya ne kawai dan ta fahimci maganar ta su da kyau...
"...kaga ai hakan yafi..kai da kanka idan kayi duba da kyau zaka fahimci me nake nufi...har a yanzu fa da sauran dukiyar yarinyar nan masu nawi wanda ina kyautata zaton da zarar ri'ko da kula da ragamar rayuwar ta ya bar hannun ka ma'ana idan ta zama mallakin wani daban haka kana ji kana gani dukiyar ma zata bar wajen ka dan nasan ba bari zasu sake yi a hannun ka ba, 'kila ma mijin nata da kansa zai zuga ta su kar6e a wurin ka, amma idan ta zama matar 'danka na cikin ka kuma ai kaga still dai tana hannun ka sai yadda kaga damar yi da ita da dukiyar gaba 'daya, sai ma fa kaso ka bar ta ta cigaba da rayuwa wallahi..kana iya..."
Saurin taran maganar tata yayi da fa'din
" A'a zatayi rayuwar ta ba ruwa na da ita, dukiyar ne dai kawai 'kwalelen ta, musamman ma wancen gidan mai 'din wallahi nafi jarabtuwa da shi dan ba 'karamin riba ake kwasa ba, in kuwa ya bar hannu na ai shikenan kashin mu ya bushe...."
" Sai ka tashi tsaye da kyau idan baka san tonon asiri..in ma zata cigaba da rayuwa dole ne sai ka tsaya da 'kafafun ka dan kasan uwar ta ma akwai kinibibi...".
" Ke de ki barni da su kawai...ai kin fargar dani, ba 'karamin da'din shawaran nan ta ki naji ba, ni fa ban ta6a kawo hakan cikin raina ba balle nayi tunanin zai anfane ni..da yanzu na bayar da ita ga wani can da zai kayar dani.... gaskiya kanki naja sosai..."
Ya 'karshe da 'yar dariya.
Itama murmushi tayi tana gyara zaman ta..take fa'din" Saura Hisham shima..."
" Wannan ma barni da shi duk dama nasan bazai min gardama ba amma dai zan bishi a hankali dan ya fahimce ni da kyau..kar ya wargaza min shiri na so ma nake duk sunayen kan dukiyar su canzu daga nata zuwa mallaki na kuma kinsan hakan ba zai yiwu ba sai da amincewar sa matsayin sa na miji agare ta...".
Hajiya Kareema da ta kasa cigaba da sauraran su shigowa tayi batare da ko sallama ba kawai sai jin muryar ta suka yi tana fa'din
" Haba Alhaji..da girman kake shirin yin wannan ta'asar ga yarinyar da kake matsayin uba agare ta?...kaine fa babban wan mahaifin ta amma Alhaji ka kasa bata wannan darajar a zuviyar ka? Marainiya ce fa kai ka'dai take dashi amma fi sabilillahi saboda tsananin son abin duniya kake shirin sadaukar da farin cikin 'ya'yan ka? Wallahi tallahi wannan sam ba halin girma bane...ka ringa tunawa da ranar 'karshe..miye ribar ka kan aikata hakan dan Allah..idan fa kace shai'danun mutane zaka dinga biyewa wallahi har abada kwa6ar ka bazata ta6a yin kyau ba...".
Juyowa tayi kan Amaryar Alhaji tace da ita" Ke kuma ki sani ita rayuwar duniya 'yar 'kalilan ce, masu aikata alkhairi ma suna kokwanto bisa ga ayyukan su, a kullum tunanin su shin an kar6a ne ko kuwa an barsu da shi ballantana dumu-dumu ka dulmiyar da kanka cikin sharri ai da kanka kasan makomar sakamakon ka, kin sashi ya aurar da Husnah ga Hisham saboda son zuviyar ku... sai dai ku sani Allah yafi ku kuma nasan zai bata kariya, sannan nima ko ka'dan ban yi ba'kin ciki da hakan ba, kuma na yi al'kawarin kar6ar Husnah matsayin 'ya agare ni bazan ta6a bari ta sami gi6i cikin rayuwar ta ba, idan dukiya ce kuje can gata nan ai duniya ce..ku ci ta son ranku ku gina farin cikin ku da shi...shawara ta agare ku kawai shine ku ringa tunawa cewa Husnah marainiya ce kuma sannan haramun kuke ci wanda Allah zai tsaida mu akansa ya tambaye mu bisa hakkin ta da aka tauye ta...."
Tana gama fa'din hakan tayi gaba abinta, yayin da amaryar Alhaji ta ta6e baki gefe tare da hararan bayan Hajiya Kareema, Alhaji Mamman kam kai kawai ya sunkuyar yana jujjuya maganganun nata cikin ransa...amma koda wasa bai ji nadama ba.
Tana komawa sashin ta sai ta 'daga wayar ta ta 'kira Hisham...bayan sun gaisa sai tace da shi.." Hisham kasan yau ne 'daurin auren 'kanwar ka ko?"
" Na sani Mummy".
" Me yasa baka zo ba to..?"
Cikin natsuwa yace da ita
"..Afuwan Mummy...wallahi abubuwa ne suka sha kaina amma idan nadawo har gidan ta zanje in duba ta insha Allahu".
" Hisham!"
Yace " Na'am Mummy".
Inda yayi maganar yana me sake nutsar da kansa sakamakon irin yadda yaji ta 'kira sunan san yasan da akwai magana.
Cikin sanyin murya tace da shi" Har yanzu kana son Husnah ko?"
Idanu ya rintse tare da 'dora hannu bisa 'kirjin sa yana shafawa a hankali yana jin yadda sunan 'kanwar tashi ke ratsa masa gangan jiki...a hankali ya furta" haba mummy..me yasa zaki tambaye ni hakan bacin kinsan yanzu ita mallakin wani ce?..duk abinda zan fa'da yanzu zai iya zamowa laifi wurin ubangiji mummy...fatana kawai shine Allah ubangiji ya basu zaman lafiya ya albarkaci auren su ya ha'da kan ta da mijin ta".
Da" Ameen" ta amsa shi sannan ta 'kara da fa'din" Hisham gobe nake so kazo gida please we need to talk...."
Yace
" Kuma har sai nazo gida Mummy?"
Sai itama tace
" Hakan nafi bu'kata in da hali".
" Insha Allah zanzo goben Mummy idan Allah ya kaimu".
" Allah yasa".
Ta fa'di cike da jinda'din sau'kin halin da 'dan nata ke da shi..lokuta da dama takan gode wa mahalicci da ya azurta ta da samun nagartaccen yaro irin Hisham sam bai gaji halin mahaifin sa ba.
'Yar hira ka'dan suka yi wanda tayi saurin yi masa sallama da jin ya fara tambayar ta abinda ke damunta, cuz a muryar ta ya fahimci tana tare da damuwa amma bata sanar da shi ba sai ma sallamar da tayi masa...hakan ne ma ya 'kara masa kaimi wajen ganin ya taho goben duk da kuwa bai shiryawa hakan ba, amma sam baya son yji ko ganin mahaifiyar sa cikin damuwa.
Hajiya Kareema kuwa tun daga lokacin ta yiwa kanta al'kawarin yiwa kanta komai da dukiyar ta tunda tasan babu haramun a ciki, bazata 'kara bari Alhaji Mamman yayi mata komai da kansa ba sanin da tayi cikin dukiyar sa akwai son zuciya.
*****
'Bangaren Yah Deen kuwa bai sake tada maganar auren ba, har yamma da suka je can gidan gaisuwa sai anan ya fahimci fuskar Alhaji Baba da ke 'kunshe da annahuwa wanda kallo 'daya zaka yi masa ka fahimci tun daga zuciyar sa ne.
Bai yi mamaki ba cuz tashin farko ya ayyana cewa ai shima dama ba wani son auren yake ba kawai 'karfin hali ne, ga shi yanzu da aka fasa ai shima yaji da'di...har ya kasa 6oye farin cikin sa.
Ya ayyana hakan ne kawai kuma saboda hakan aka sanar da shi, amma sam a zahiri bai ga wani alamar fasa aure tattare da yanayin gidan na su ba, dan akwai wani abokin Alhaji da ke can Jos yana so ya koma ma a lokacin amma harda tsayawa ya yi masa nasiha kamar gaske.
Shi dai Yah Deen yaji shi ne kawai bawai dan nasihar ta shiga kansa ba...gani yake kamar rashin abinyi ya sanya mutumin yi mai nasiha baya ga haka menene ze sa hakan tunda ba auren ne akayi masa ba.
Ko cikin gida da suka shiga bai ga alamun sauyi ba, hidindimun su kawai suke yi hankali kwance...Yah Deen kam sai ya ta6e baki gefe bai damu ba cikin ransa ya ayyana" Kwayi ku ha'kura ai".
Basu da'de ba suka koma gida shi da su Ishaq wanda suke shirin komawa Jigawa washe gari, shima Yah Deen 'din ya riga ya tsara cikin ransa cewa tare zasu koma a goben tunda babu batun auren gara yaje yaci gaba da karatun sa yafi masa.
Sai dai hakan bai yiyu ba, dan Uncle Ja'far ne da kansa ya hana shi tafiya yace ya bari sai next week sannan zai koma...yaji haushin hana shi tafiya da akayi hakan yasa ya ro'ki Ishaq da fa'din dan Allah su bari to ranar Sunday sai su tafi, basu yi masa musu ba kuwa suka amince.
Ranar Asabar da safe nayi shiri na da wuri nace da Ammi zanje in gaida Baban mu da yake tunda yazo 'daurin auren bmu ha'du ba..to tunda bai koma ba gara inje mu gana da shi...hakan yasa nake ta 'dokin zuwa in ganshi dan na kwan biyu ban gan shi ba.
Atamfa ta sabuwa fil na sanya a jikina Ammi ta bani mayafi sabo dal shima na rufa a jiki na...kayan biki dangin flour ta cika min a leda tace in kai wa Ummah ta tare da fa'din in gaida su kuma banda yawo tace min inda ya dace kawai zanje banda shige-shige nace to Ammi.
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh ce* 😍
💕 *NOORUL* 💕
(Haske nah)
By
*Salmerh MD*
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_*Daga marubuciyar Littafin CAPTAIN ABBAS*_
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
🅿 *54*
Daga nan nayi musu sallama Anty Zee na ko'da ni ina murmushi na fita.