Sashe 7
Noorul Haske Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'Dakin ba wani haske sosai dan haka kawai sai ta 'karasa bakin gadon ta tsaya 'dan takaitaccen kallo tayi masa cuz rashin hasken 'dakin bai hana ta kallon fuskar sa dake 'dauke da lumsassun idanu da kyau ba, sam sai taji bata yadda baccin yake yi dagaske ba, 'dan murmushi ta saki da ya tsaya mata iya kan fuskar ta sannan a hankali ta haura gadon tare da matsawa jikin sa ta kwantar da kanta bisa hannun sa tayi shiru tana 'dan tunani.
Ga dukkan alamu yau 'din _Mu'inuddeen_ 'din da ta sani tun baya ne ya motsa, musamman data ga yanda yake ta faman share ta ta fuskan magana, shi bai nuna 'karara cewa yana fushi da ita ba amma azahiri yanayin da yake yi matan sosai yake ta6ata.
Ajiyan zuciya ta sau'ke a hankali....shiru tayi na 'dan lokaci itama tana sau'ke ajiyan zuciya tare da 'dan lumshe idanu.
Tunanin irin matsayin da _Jiddah_ take dashi a wurin sa takeyi, wannan shine karo ba biyu da taga 'kiran Jiddah a wayar shi, sai dai kuma na yau 'din taga ko bi takan wayar be 'karayi ba har yanzu tana nan ajiye a parlour kan center table tunda ta kashe ta ajiye a wurin shima bai sake dubawa ba, sa6anin ranar farko da Jiddahn ta ta6a 'kiran sa, a lokacin kam taga 'kiran ya 'dan 'dauki hankalin sa ka'dan.
Bata san manufar sa a yau 'din ba da be duba wayar ba.
Baki ta ta6e tare da ayyana " ALLAH YASA IYAKAN ALA'KAR KENAN".
Ganin har a lokacin DEEN bai motsa ba sai ta fara 'kiran sunansa a hankali tare da yi masa yawo da hannun ta saman 'kirjin sa.
Deen kuwa bai amsa sunan shin da ta 'kira ba duk kuwa da cewa sarai yaji ta amma still sai yayi kamar bai ji ta ba a yanda ta samo shin ko motsin kirki bai yi ba, 'ko'kari yake yi kawai ya nuna mata kuskuren ta akan abinda ya faru 'dazun.... amma ba wai dan yaja maganar ko kuma dan ya 6ata ranta ba.
Duk da hakan kuma ma sai yaji ba zai iya yin fushi da ita na dogon lokaci ba cus he missed her alots, and kuma bama ya son ace daga zuwan sa har sun samu sa6ani akan abinda bai taka kara ya karya ba, abin doesn't make any sence at all.
( shi a ganin sa)
Sunan shin data 'kara ambata ne ya sanya shi bu'de idanu amma da yake tayi 'kasa da fuskar sa sai bata san hakan ba yayin da taci gaba da yi masa yawo da hannun ta saman jikin sa da har yake 'ko'karin canza masa yanayi ba tare da ta sani ba.
Deen sake lumshe idanu yayi tsawon da'ki'ku yana ji da sauraron abinda take yi masan har ya fara jin tana neman 'kure shi musamman data ke yi masa wasa da nipple 'din sa tana 'dan ja ka'dan-ka'dan, dama gashi gwanin son ayi masa hakan sai kuma yaji bazai iya jurewa ba.
Karo 'daya kawai ya birkito ta take ya maida ita 'kasan sa.
Kallon fuskar ta ya tsaya yi kamar mai karantar wani abu har zuwa cikin idanun ta.
Kallon-kallo suka tsaya yiwa juna na 'dan lokaci batare da sun furta komai ba.
Noor ce ta bu'di baki a hankali tace " i'm sorry plz Yah Deen.....kayi ha'kuri kaji?"
Deen bai tanka mata ba sai kawai ya lumshe idanu ya kuma bu'de su akan nata.
Tana shirin sake magana sai yayi saurin matsar da fuskar ta ya ha'de bakin su waje guda, kissing 'din ta ya fara azafafe tare da sarrafa dukkan ilahirin jikin ta zuwa wani yanayi na daban mai wuyar fassaruwa.
*****
Noor wutan da Deen ya 'dauke mata ne 'dazun ya 'dauki hankalin ta har ya sa kwata-kwata ta manta da batun Sani balle ma har tayi magana a kan sa kamar yadda ta tsara cikin ranta tun kafin isowar Deen 'din.
Har kuwa suka gama faranta wa juna rai suka yi bacci bata tuna da hakan ba... sam bai zo kanta ba.
Washegari da shirin tafiya suka tashi, kafin 'karfe takwas kuwa har sun kammala komai.
Noor ce ma take 'dan mitan wai ai da an bar tafiyan sai gobe saturday ko kuma kawai abari sai Jas tayi hutu sai suyi tafiyar mai ma'ana yafi amma Deen sai cewa yayi " ai wannan tafiyar ta Jas ce ba tasu ba ita ke son aje dan haka kuwa shi ba zai 'ki faranta mata ba dan kawai makarantar friday ba, dan haka idan ita bata son zuwa tayi zaman ta".
Shiru Noor tayi ta 'kyale shi kawai ta ta6e baki yayin da Jas ke ta murnar zata ga su granny da su uncle Saif da Zaid.
Noor kam tun lokacin da ta ga Sani da sunan shi zai ja motar sai taji haka kawai ranta ya 6aci sai lokacin kuma ta tuna da batun maganar da ta tsara a ranta game dashi wanda bata samu daman sanar da Deen ba har yanzu.
Tsanar Sani take ji cikin ranta haka kawai batare da tasan takamamman dalili ba.
Lokacin da zata shiga motan 'dan 'karamin tsaki taja wanda daga ita ka'dai babu wanda yaji shi musamman data ji yanda Sanin yake tsokanan Jas yana yi mata wasa.
Deen kuwa bashi da matsalar komai dan shi Sani baya gaban sa abinda kawai ya sani shine Sani amintaccen yaron gidan sa ne mai matu'kar raha da iya zama da mutane.
( ganin Deen kenan).
Sani driver 'din ne ya ja su inda Deen ya umarce shi daya tsaya a shopping mall zasu yi siyayya.
Da niyyar shi su biyu da Noor zasu shiga amma da Jas ta'ki zama a motar tace zata bisu sai kawai ya 'kyale ta suka shiga tare, siyayya suka yi mai 'dan yawa na tsaraba da wasu kayan amfani daga nan suka 'dauki hanyar garin Shuwaryn.
Gari ne mai matu'kar yalwa da ni'ima ga da'din rayuwa, ita kanta Noor na jin da'din ganin ta cikin garin nasu, daya ke ma ta 'dan kwana biyu bata zo ba, sau tari Deen da Jas kanzo suyi weekend su koma abinsu batare da ita ba.
Yau kuma Alhamdulillah gata a cikin mahaifar ta ta asali.
Lokacin da suka isa 'kofar gidan Alhaji Baba tuni Jas tayi nisa a baccin da take yi tun a hanya.
Koda a kayi parking 'ko'karin 'daukan ta Deen ya fara yi amma yana 'dago ta daga jikin sa kuwa sai ta bu'de idanun ta a hankali, da yanayin bacci ta fara rarraba idanu caraf tayi arba da 'kofar shiga gidan kakan ta Alhaji Baba wanda tana ganin haka tafara 'ko'karin barin jikin sa shima sai ya 'kyale ta kawai ya bita da murmushi.
Batare da wani 6ata lokaci ba Jas tayi cikin gidan da gudu tana fa'din Ammee na, Alhaji Baba, Uncle Saif.
Murmushi suka yi kusan dukkan su harda Sani ganin yanda Jas ta shige batare da sauraran kowa daga cikin su ba, 'dan 'karamin mayafin Jas 'din na ri'ke a hannun Noor yayin da 'dayan hannun nata kuma ta ri'ke handbag 'din ta da shi, itama tana murmushin tace " Jas ko shirme".
Deen ne ya jagorance su zuwa cikin gidan da sallamar su, suna shiga ma sai suka ci karo da Alhaji Baba a harabar gidan tare da Jas ya 'dago ta sama da hannun sa 'daya 'dayan hannun kuma daddumar sallah ce ri'ke da shi ga dukkan alamu cikin shirin zuwa masallaci yake, dan kuwa sanye yake da shaddah sabuwa mai tsada ruwan zuma d'inkin riga da wando da babbar riga, yasha hula mai kyakkyawan zubi da birgewa sai tashin kamshi yake yi, sosai kayan suka kar6i faran fatan jikinsa.
Idan ka kaga Alhaji Baba bazaka ta6a yin tunanin a 'dan wannan garin yake rayuwa ba.
Yana ganin shigowar su kuwa ya sake fa'da'da fara'ar sa fiye da na baya ganin iyalan nasa tare da fa'din
" ah ah ah..... yau har da 'ya ta kuka zo kenan.....bar kanku da zuwa 'yata"
Yace tare da juyawa zuwa ciki.
Suma murmushin suka yi tare da binsa a baya zuwa yalwataccen parlourn gidan suka zazzauna.
Deen ne yana shirin zama yace " Alhaji nifa baka yi min barka da zuwa ba sai 'yar ka ka'dai ko in koma abina".
" bani da damuwa ai ko ka koma tunda ga 'yata ga kuma amaryata tare da ni".
Alhaji Baban ya bashi amsa yana murmushi.
Sai suka maida masa da martanin murmushin gaba 'dayan su batare da wata kalma ba.
Suna zama Jas tayi cikin 'dakin Ammee da gudu tana 'kiran sunan yayin da sauran dake zaune suka hau gaggisawa Alhaji Baba na tayi musu maraba da zuwa cikin farin ciki sosai dake fita tun daga zuciyar sa.
Jas kuwa koda ta shiga 'dakin Ammee bata ganta ba sai de taji motsin ruwa a bayi dan haka sai ta fito ta dawo wurin Alhaji Baba da ke ta faman hira da yaran nasa cikin walwala da raha Jas sai tace dashi
" Baba Alhaji ina su Uncle Zaid suke ?"
Murmushi Alhaji Baba yayi sannan yace da ita " ai kya bari mu gaisa da kyau kafin ki tambaye sun ko amaryata".
Jas cewa tayi
" ah ah ai na gaishe ka kuma ina so in gansu ne".
"Ai kuwa baki zo da sa'a ba domin kuwa duk suna makaranta".
'Dan 6ata rai Jas tayi tace" ai zanje makarantar in gansu".
Juyowa tayi ta kalli Deen sannan tace da shi" Daddy ai zaka kaini ko?"
" insha Allahu zan kaiki Mamana amma ba yanzu ba kinji?"
Deen ya bata amsa da kulawa.
Kai ta 'dage sama tana murmushi tace da Alhaji Baba " ai Daddy na yace zai kaini"!
Shafa kan ta yayi yace " to 'yar Daddy Allah ya bada iko".
Daga nan sai ya tambayi Deen yanayin sabon wurin aikin sa da ya koma.
Deen yace " ba matsala komai na tafiya dai-dai".
" masha Allah...Allah ya taimaka ya bada sa'a ya kuma rufa asiri".
Baba Alhaji ya fa'di da kyakkyawar niyyar sa a zuci.