← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 208

Sashe 99

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bunza ta shigo da sallama har Salin na mata tsiyan ya auka ta hakura da aikin ne aure da i, Manaja na tare mata da cewa bai ji sunan ta ba ne Mimin karamchi ai ba in da za ta je suna nan tare muddin rai. Mirmishi kawai ta yi kafin ta ce" Yallabai tare nake da mijina, ya ce yana son zai yi magana da kai." Ta fa a ta na na musu Aji da ke tsaye a kofar shigowa Da Sauri manaja ya gyara zama yana fa in" Topaha, ki ce ya shigo mana Salim ba mu waje ko? Salim ya mike kusan tare su ka fita da Mimi, har ya ba ma Aji hannu su ka yi masabaha. Sannan tace Manaja ya ce ya shiga, ba ta bishi ba shi ka ai ya shiga ita kuma sai ta nufi bangaren wajen zamanta ta ja Kujera ta zauna ta ijiye jaka sannan ta samu damar amsa ma mutane amman rabin hankalinta na ofishin manaja ta ga dai suna ta mgana amman ba ta san me su ke tattaunawa ba. Bangaren Mansoor kuwa bayan sun gaisa da Manaja cikin girmama ba tare da wani ata lokaci ba yace" Sunana Mansoor ni ne mijin Fatima." Manaja ya ce" Na sani, na je har aurin ran ku Ranka ya da Ya ce cikin girmamawa, domin shima yana kallon wasannin Aji sosai ya ji mamaki lokacin da ya gan shi a matsayin mijin Mimi. Kai tsaye Mansoor ya ce'" Allah Sarki, wato abunda ke tafe dani ina da wani tsari ne, duk da na san kuma kuna da naku tsarin bisa nan in ma'aikata ce mai zaman kanta.". Manaja ya amsa da" warai da gaske." "Tsari na tsarin Allah ne ban sani ba ko za ka ce na yi ma tsarin aikun ku katsalanda amman mganar gaskiya shine Mimi tana bangaren karanta labarai a wannan gidan, a na ora mata camera duniya tana kallonta mganar gaskiya koda na amince ta cigaba da wannan aikin bazan amince a rika ora mata camera sanye da aramin mayafi a jikinta ba, ko kayan da suka fitar da suran jikinta, ko wuyan ta a bu3e hannayenta suna kara kaina duk mazajen da ba nuharramanta ba suna kallo, kuma hakan ba addini ba ne ni da kai mun sani Komai na jikin mace al'aura ne illah fuskarta da tafukan Hannayenta. Sannan duk wanda ya kalleta a lokacin ya ji ta burgeshi kana da kamashon zunubi a wajen Ubangiji." Manaja ya yi kuri kafin ya ce" Topha, naga ai ma'aikatan nan na kasuwanci ne ba mganar Addini muke yi ba." Mansoor ya ce" kwarai ai komai in dan ka yi sanadin shi sai Allah ya tambaye ka Allah yasa na Alheri ne ko na Sharri, kun maida abun kamar kasuwanci kuna haska mata cikin ado da kwalliya domin kara ma gidan Talabijin in ku mutane da aukaka. To ka sani ni bazan amince da wannan ba daga yau jikin matata zai zama lullube ne da hijabi, in kuna son gaskiya za ta cigaba da karanta muku labarai cikin irin shigar da musulunci ya ce macen kwarai ta yi." Manaja mamaki ma ya hana shi magana dakyar ya iya cewa" Ikon Allah! To ai wannan ba matsala ba ne, kai mijinta ne ka zauna da matarka in ma aikin ne ba ka so sai ta fa a mata mu ba ruwan mu aiki ta nema muka auke ta bayan mun gwada warewar ta, maganar kuma shigar da addini ya tanada mu ba ma cewa ga dressing in da mace za ta yi kafin a ora mata camera abu aya na sani akwai shiga mai kyau cikin tsarin mu sannan mukan gyara kwalliya saboda abu ne da za'a nuna a duniya ba mu ta a za en mu ce yau mayafi za ki saka ba hijabi ba, duk wacce ka gani to ra'ayin ta ta saka, ba mu da matsala da duk irin shigar da Mimi za ta yi matukar ya dace da tsarin mu ba mu matsala In sha Allahu." Da haka tattaunawar su ta are ya mi e ya yi masa sallama suka yi musabaha har Masoor ya fice Manaja na bin shi da kallon mamaki, to wai ya hana ta aikin mana? Shi bai ga abun zuwa da wannan dogon bayani ba sai dai ko ba'a fa a masa ba yasan wannan mijin na Mimi za'a sha fama da shi, yana daga ciki zaune ya ga Mimin ta tafi raka shi mirmishi ya yi tunda ya fara aiki a matsayin News Manaja bai taba cin karo da abunda ya ba shi mamaki irin Mansoor Aji ba. Har mota Mimi ta rakashi, kuma har suka isa bakin motar na shi bai ce mata komai ba sai ita ce ta ce" In zan dawo adaidaita zan hau kenan? Ta yi mgana ne saboda sanin halin shi kada daga baya ta yi laifi, sai kawai ya shuru kafin ya ce" A'a arfe nawa za ki tashi? Kai tsaye ta ce" Ban sani ba gaskiya." Shi kuma sai ya kalleta kafin ya ce" Ki kirani in kin gama zan zo na auke ki. Ya ga sanda idanuwanta suka kalle sa cikin mamaki, sai kawai ya ce" kada ki yi tsammanin kin kai matsayin da zan zama deraban ki. A'a alfarman aure kike ci amman wannan dai Agolan da aka raina a ke tunanin ba shi da makoma mai kyau a yanzu zai iya siyan duka Kaddarorin da babanki ya mutu ya bari." Mimi ta ji wani irin haushi acikin ranta kafin ta san abun cewa ya shige mota yana fa in" in kin gama ki kirani, amman in ya wuce la'asar sai after mangriba saboda muna da evening traaning yau." Daga haka ya ta da Motar a gabanta ya yi rivers ya fice daga wajen bayan ya mika musu takardan shigan da suka ba shi azu, jikin Mimi a sanyaye ta koma ciki, sai ta zama abun kallo ga hijabin duk ya mtse mata wuya abun ka ga wacce ba ta ta a sawa ba, sai fama ta ke yi kamar ta je wajen Manaja ta tambaye shi abin da suka tattauna msai ta fasa sai shi ne ya kira ta da kansa yac e ta nemi peter in ya yi editing labarin ta kawo masa, shi ne ta je neman sa su ka ha e da Rukky da har Na Misau ya kyan yasa mata zuwan Aji ta ce ba za ta je kada ya yi mata wula anci gaban Mutane ko ya dizgata. Da ta ga Mimi da hijabi sai ta fara mata dariya tana fa in" an ba in Mijin nan naki Mimi an daru ne yar islamiya kuma ya maida mana ke? Mimi ta balla mata harara kafin ta ce" Ah ar Agaji ce ba yar islamiya ba, kin manta ne. Rukky sai dariya take yi, kuma ta tattaro mata su Aisha Farida, suna ta dai cewa wallahi hijabin ya yi mata kyau. Rukky kuma dariyan ta kawai take sha har tana aukan Mimi Hhoto, sai da ta ga ta ata rai sannan ta daina dariyan ta koma ta na bin tacfa a mata abunda ya kawo black husband in ta wajen aikin su. Mimi ta kalleta a kufule kafin ta ce" Ni bai fa a min ba amman zan baki lambarsa ki tambaye shi.". Rukky ta zaro ido kafin ta ce" Na yafe Allah ya ba da sa'a." Kyafci Mimi ta yi, sai da ta yi haka sannan ta kyaleta, sai dare ranar ta koma gida Mommy ta kira ta ta ce mata taji sauki yau ma wajen aiki ta yini, Aji kuma takwas saura kwata ta kira shi domin ita ta karanta labaran dare na ranar, ta ce masa ta gama ya ce ga shi nan zuwa, lokaci ka an ya zo ya auke ta zuwa gida, suka kuma shigan gidan a tare har akin Inna ta fara shiga Walida ta ce yanzu suka gama ganinta a Tibi, Inna ma ta ce ko ta shi ma ba ta yi ba shi dai akin Inna ta barshi ta amshi key ta bu akin ta wamka take so ta yi shiyasa da shi ta fara ko kafin ta shirya ta fito Walida ta kawo mata abinci ga na safe nan da ta yi ma an darun bai ci ba sai ta fara ha a tea ta sha sannan ta ci abinci ta yi sallar Isha'i ta kira Hajiya suka yi mgana Hajiya na tambayan ya ba ta zo aukan mota ba sai ta ce Mansoor ya kaita ya auko ta Hajiya ta washe baki kafin tac e" Au ho shike nan ma." Mimi tac e" Hajiya zan zo na auki mota ta." Domin ta fahimci in ta zauna biye ma Aji sai dai ta yi ta makara zuwa wajen aiki, anan ya kwana saman kujeran da ya yi ma kansa matsugunni washegari y ace ba zai kaita ba ta je ta auko matar ta amman saka mayafi da cin kwalliya ko saka turare in za ta fita ya haramta. Dole dai ta ara komawa wajen Walida ta ari hijabi walidan tac e ta bar mata farin ita kuma ta ce a'a yau za ta shiga kasuwa ta yayyaka ta ba da inki, abin da ba ta sani ba a ranar Mansoor ya kira Yaya Amina ya ce ya na son Hijabai Mimi za'a inka mawa sai Yaya Amina ta ce Hibba matar Mu'azzan na saida irin su kala kala bari za ta saka ta tura mata sai Mimin ta za in kalan da take so. Da Yaya Amina ta ce guda nawa yake so kai tsaye ya ce" ki tambaye ta ko guda ari ta ke so a fa a min kudin na tura." Yaya Amina sai ta saka gu a tana dariya shi kuma sai ya yi saurin kashe wayarsa. Ba ta sani ba daga wajen aiki ta auki Rukky suka shiga kasuwa ta yanki yadikan hijabai kala kala ta ba da inki sannan ta yi siyayyam kayan miya da kayan lambu sai Nama, daganan ta sauke Rukky a kan hanya ta koma gidan Hajiya ta ijiye Mota sai da ta yi salla ta ji abinci ka an har da kwanciya a saman gadon ta sai
Chapter 99 · 0% Book details