← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 208

Sashe 5

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wayarta ta fi ba ma muhimmanci. Chart suke yi da Dr. Sulaiman ya na shaida mata a satin mai shiga shi da iyalansa za su je Abuja saboda duba jikin Abi. Itama sai take fa a amasa da safen nan sun yi mgana da Mommy tana fa a mata Abi na a kiran sunanta ya kamata tazo ta ganshi. Sai ya ce mata to ta bari a satin da zai shiga sai ta shigo su ha u a gida. Tana can ta na chart inta Debora ta musu sallama ta fita Na Misau ma daya ga yana mgana hankalinta baya kansa sai ya kwashi takardunsa ya fice, suna da shiri shi da abokiyar shirinsan nan da Karfe aya na rana. Sai da ta ji akin ya dauki shuru sannan ta juya ta ga ba kowa sai ita ka ai sai kawai ta jawo jakarta ta auko Blutooth inta ta ma ala a kunnenta ta kuma yi connacting da wayarta ta sanya wakar da kamar ita ka ai gareta acikin wayarta. Tana fara sauraran wakar sai ta koma ta jinginar da kanta jikin Kushin in kujeran da take zaune, Kafarta kuma sai ta ora ta saman aya wayarta na saman cikinta ta saka ayan hannunta ta dafe jakarta dake gefenta. Cikin za in muryanta kamar ita ta raira wakar ta fara bin karin wakar mai taken lafazina na khairat Abdullahi. _Jarabta da soyayya zafinta na ana matuka_ _Hakika da una gun kaifi fa ta sha gaban suka_ _Nayi wutar ciki nayi bakinciki na share kuka na. Ta shiga can ciki takai farmaki ta kama hanjina._ _Dakyar na ke fidda numfashi SO ya tushe Kirjina_ _Wata rana kamar in yi ihu ko wani za ya gano takaicina_ _Mashi ya soke ni wa za ya dubeni. Ra adin zafin azaban ya zarce tunanina._ Ta da e tsaye tun shigowarta tana kallonta bata ma sani ba, ta yi nisa cikin sauraran wa an nata da kuma salon yadda ta saba bin karin wakar a koda yaushe, mirmishin gefe baki ta sa ki kafin ta fara takawa zuwa gaban Mimi duk ko da yadda Takalminta mai tsini ke fitar da karamin sauti acikin tayless din dake falon. Sanda ta kariso gabanta dai dai Lokacin da ta ji ta na fa _In SO ya doke ka! a'yanka har Jika, ba za ka manta ba ya shiga tarihinka kenan..!_ Ba ta bari ta ara aukan wani karin ba ta saka hannu ta dauke wayar dake cikinta lokaci aya kuma ta tsaida wakar, cikin kasala Mimi ta bu e idanuwanta da har sun fara sauya launi ta sauke su fes kan Rukayya Bala(Baby) Ma'aikaciya ce itama a shashin tallace tallace na gidan Talabijin na karamchi. Kuma kawar Mimi ce tare suka yi master in su a Bayero kano sun zama kawaye tun a lokacin da jin sun fito daga jiha aya. Mimi ta fara aiki da gidan Talabijin na Karamchi ita kuma ta kawo Rukayya da suke kira Baby aka auketa wattani ka an da suka gabata. Tana ganin ita ce sai ta yamutsa fuska kafin ta ce"Baby ya za ki kashe min wakata? Wacce aka kira da Bby gajera mace fara mai dan kaurin jiki, itama wani material ne ajikinta na yadi baki ta yi dinkin Bubu, amma sai ta saka wani karamin hijabi fari daga saman kanta zuwa wuyanta, ta kuma sakalo I.D card inta na wajen aiki auke da sunanta na Rukayya Bala da shashin da ta ke aiki. Kusa da Mimi ta zauna lokaci aya tana Fa in "Mimi kamar wannan wakar ka ai gareki acikin wayarki? Ko da yaushe ita kike saurara kuma ni nasan ba soyayya kike yi ba, ballantana nace wani mara rabon ne ya yi breaking heart dinki, wayarki cike suke da irin wa aanan wakokin Mimi." Ta fa a ta na mai kureta da ido da kokarinta ta fahimci wani abu, kamar Mimi ta sani sai tayi sauri tashi ta gyara zamanta dakyau lokaci aya tana warce wayarta hannun Rukky ta ha a Blutooth in da ke kunnenta ta tusa cikin jaka sannan ta kara Juyowa ta na fa n"Ina jin ki me ma kika ce? Hararanta Rukky ta yi kafin ta ce"Ke dai kika sani." Mirmishinta mai kara mata kyau ta yi kafin ta ce"Hajiya Baby mai sunan yan gayu in ji Hajiyar shagamu" Rukayya ta saka dariya ta na fa in"Allah Sarki Hajiyarmu na jima ban je ko na dubata ba ko na biki na je yau ne.? Mimi tace"Oho miki, ko azu sai da ta ce wai ni Binta ina awar nan taki mai sunan yan gayu nace ki nan nan abun ki." Rukky tace"Tab yan adawa sun shiga ciki dole yau naje na duba Hajiya, ya ya kin tashi aiki yau ne? Nima na tashi sai na mu tafi tare" Mimi tace"Na tashi tun dazu Manaja ne ma ya tsaida ni, amma ba gida zan sauka ba daga nan sai na biya gidan Yaddiko na gaisheta ko da zan fito da safe sai da Hajiya ta rokeni da Allah da Annabi na biya na gaisheta." Rukky tace"Ba matsala sai mu fara biyawa ta can, ammh fa da yammah zaki kai ni gida in na gama miki yini." Mimi ta mike ta na fa in"A'a ba wajena kika zo ba, sai dai ki samu adaidaita ba na tuki in yamma ta yi" Rukky ta mike ta rumgumota ta na mata magiya da fadanci tana fa in"Haba Hajiyata Mimi, mimi mai kyau da ado." Take fa a da sigar waka, Mimi sai mirmishi ta ke yi, a haka suka fita har main falon na ma'aikatan nasu ga sauran ma'aikata nan a zazzaune suna ganinsu ahaka aka sakar musu dariya. Na misau da zuwan shi kenan ya kallesu kafin ya ce"Yanzu haka Rukkaya maula ta ke yi tunda naga ta na rage murya" Hararansa ta yi kafin ta ce"Shisshigi ba kwarjini ina ruwanka da shiga tsakanin awa da awa." Sai ya aga hannu yana fa in"Ba ko ruwana kun fi kusa." Mimi na dariya ta ce"Fadanci ta ke yi min Na misau wai dole sai na yi mata lift a motata." Dariya ya kwashe dashi lokaci aya yana fa in"Rukky gaskiya ki rage son kudi ki siya mota ga kudin albashin ki, sannan ga ki lashe money ni kaina kin cuceni kuda e sun fi dubu ari biyar." Jin abin da ya ce ne ya sa Rukkaya ta saki Mimi ta waigo tana kallon Na Misau da ya aga kafa a yana fadin"Karya nayi? Ke kika ja har a na fallasa maganar nan, tunda kika ce ba za ki aureni ba." Ido ta ke wurga ta na neman abun duka shi kuma Na Misau ya ata fuska ya juya yana fa in "Justice for Na Misau." Rukky ta kasa mgana sai kawai ta rarumo laptop din da ke gaban Nura ta bi Na Misau da shi shi kuma ya saka gudu yana fadin to ba gaskiya na fa a ba. Suka bar su Mimi da dariya Rukky da Na Misau sun saba rigimansu na fama sai sun saka cikin ka ya kulle. Manaja ne ka ai ke iya raba wannan fa an shima irin su ne shi ya sa yake biye musu. Sai aya saura na rana suka bar Ma'aikansu Mimi ta auki Rukky a motar ta wata fara ta kamfanin Toyata mai kyau da yarari motar har aukan ido take yi, suna tafe suna hiran bikin kanwar Rukky da za'ayi nan da wattani hu Mimi ta kalli Rukky, hankalinta na wajen tuki ta ce"Baby wai waye Bibi zata aura ne? Rukky ta ce"Wani Usman ne an gidan makama yana aiki a bankin First Bank." Mimi ta maimaita sunan Usman da Makama acikin ranta sai dai ya bayyana a saman bakinta. Cikin mamaki Baby ta ce"Ko kin san shi ne? Da sauri Mimi ta girgiza mata kai alamun a'a acikin ranta tana tunanin ko dai Usman in da ta sani ne shekaru masu yawa a baya. Kai ba shi ba ne, shi wannan da makama ta san shi ba Usman ba. Saurin kauda wannan tunanin tayi ganin sun shigo yankin fantami in da gidan Yaddiko yake, a kofar gidan Mimi ta faka motar ta saboda gidan na masu karamin karfi ne, tunda Mijin Yaddikk an kasuwa ne mai karamin jari ya'ya ne ma suka taso suka kara gyara gidan ya yi kyau ya koma na zamani. A kofar gidan sun ga dandalin matasa tunda gidan yana da dakali kuma tun a zamanin baya Mimi tasan kofar gidan Yaddiko baya rabo da matasa. Suna ganinta sanda suka fito daga motar zuwa kofar da zata sada su da cikin gida. Suka fara kiran sunanta tunda duk wanda ke garin Gombe ya san fuskar Mimi , tunda gidan Talabijin na Karamci na gaba gaba cikin sahun manyan gidajen talabijin a garin. Fuskarta ba oyayyiya bace a garin. Hannu ta rika aga musu tana mirmishi Rukky na gefe tana fa in"Hajiya Mimi kin fa samu aukaka ina ga ko Manaja baya fita ayi masa wannan kiran." Ture ta Ka an Mimi ta yi ta na hararanta har suka shiga gidan nan wasu ba su daina kiran sunanta ba. Gidan Yadikko cike yake da jikokinta duka ya'yanta ta aurar da su amma tarin Jikokin da suke gidan sun isa gayya duk da Yaddiko na da fa a jikoki na son zama a gidanta saboda Allah ya dora mata son yara. Suna shiga aka fara musu oyoyo Anty Mimi, itama ta na son zuwa gidan saboda yaran ammh saboda Yaddiko ya sa ba ta son zuwa duk lokacin da ta zo sai ta yi mata maganar da zai ata mata rai. Rai rai tare da yaran har falon Yaddiko wacce ke zaune a saman cafet tana sakan huluna daman sana'arta kenan tun tana matashiyarta har kuma ta manyanta bata daina ba. An yi an yi ta bari ta ce ba za ta bari ba yana de e mata kewan zama ita ka ai. Har kasa suka zube ita da Baby suna gaishe da yaddiko. Aneesa daya daga cikin jikokin Yaddiko ta lafe a jikin Mimi saboda yadda take kaunarta sai faman yi mata cancare take yi da Anty mimi na ganki a Tv jiya. Yadikko ta ijiye julan hannunta tana amsa gaisuwarsu kallon Rukayya
Chapter 5 · 0% Book details