Sashe 199
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daga can ta le a su Gaje Yaya Jummai da Yaya Zuwaira sai gidan natar Auwalu da gidan bintu tun da Aji ya ce ta yi su a rana aya ba zai iya da yau a fita gobe ma a fita da sunan yawon arba'in ba har gidan Mallam Hashimu inna ta saka sun shiga. Gidajen su Yaya Amina ba sai daga baya ya kaita ta gaishe su. Ta rasa wannan kulle na Aji sai ya ce shi dai ba ya so ta fita daga gidan, abunda ya sa ba ta damu ba, ba iya danginta ba ne har da na shi Abuja ka ai yace za su je tare su kai ma Mommy Ummi ta ganta, amman sai Inna sun aga saudiya tunda an biya mata da wuri jirginsu zai aga a farko farko. Amman sai kafin nan shirye shiryen tafiyar walida makaranta a ke yi. Ta je ma kanon ta dawo ta yi Rigistration ta dawo ta ha a kayanta, Aji ya yi mata provition da sauran bukatu ya kara mata hijabai da takalma Mimi kuna ta siya mata dogayen riguna da mayafi kowa dai ya kawo wani abu ya bata da in abun ma a gida za ta zauna Ta sha dai fa a da nasihan ta kula da kanta Allah ya masa ga Mu'azzam ga Hibba, Ita da dawowa sai bikin mariya Tafiyar Inna ma saudiya tana kano ba za ta ga tafiyar ta ba. Inna an daga kasa mai tsarki. Har Mu'azzam sai da ya zo suka yi sallama gaba aya ya'yanta suka rakata sansanin Alhazai na gombe har da su Magajiya da Gaje su Baba anjuma ana gaba gaba, gida kuma Saffiya ta zo daga Tureta za ta zauna har sai Inna ta dawo kada gidan ya zauna ba kowa. Aji ya sauya ma Inna waya da za ta tafi saboda a rika jinta an yi waya da ita bayan tafiyarta da kwana hudu suna madina ana can ana ta ibada kuma Inna duk ta ha u da mutanen kwarai an Jihar gombe da suke tare a can Madina sai abun ya zo da sau i, salla babba ke kan gaba sannan ga bikin Mariya. Shi ya sa tafiyarta Abuja ya kasance ita ka ai ta samu tafiya ta je ta kai ma Mommy Ummi ta ganta can a ka yi ta koke koken tunawa da Abi kwananta hu u Aji ya kirata ya ce shima ga shi zai zo Abuja ya samu waya daga shugaban kungiyar kwallon kafa na kasa gaba aya wato Super Eaglees Yusuf Tijjani yana nemansa da gaggawa. Da a ranar za ta dawo sai ya ce ta jira shi ya zo garin amman sai yamma ya ariso gidan suka gaisa da Mommy nan ya sauka tunda akwai bangare bangare ya yi wanka ya ci abinci har washegari suka hau jirgi suka koma gida Aji bai gayamata dalilin shi na zuwa Abuja kuma ita ba ta tambaya ba sanin halinshi amman koma menene ya damu kwarai ta na ganinshi yana ta shiga tunani. Sai a ranta ta yi masa fatan koma Menene Allah yasa ya zo masa da sau Bsai ana babbar sallah saura kwana biyar da ya sake komawa Abuja ne ya dawo mata da takardan ya zama cikakken an kungiyar kwallon kafa ta kasa gaba aya. Ba kuma kokarin kowa ba ne sai na Coach in su, Wanda har gida shi da Mimi suka je masa Godiya yace ba komai shi Mansor kamar a ya daukesa zai yi komai domin cigabansa, Ya je har gida ya sanar ma da Baba anjuma shina tare da su Baba anlami sun je yi ma Coach godiya duk da Aji ya iya buga wasa amman lamarin sai da hanya, Sai Agent ya cinna kai kuma ba kyauta sai ka biya shi, ya gaya Mu'azzam shi kuma ya gaya ma su Nasir sai kiran shi a ke yi ana mishi murna duk da ya san ya samu cigaba amman har ga Allah ya na kewar Team dinsa na Gombe suma da suka ji labari har da masu kuka karahenta dai Pele ne zai samu horo zai maye kujeran Captain in wanda Bayan sallah zai koma Abuja tunda can Camp in su na kasa gaba aya yake. Inna na Saudiya ya kirata ya fa a mata ta yi addu'a ta ce tunda ta sauka garin ma'aiki take ma a'yanta da zuru'anta addu'an samun albarka, da kuma yi ma kasarta da wa anda suka rasu addu'a. An fara shirin bikin Mariya tunda bayan sallah ne da wata aya sun raba abun, Mu'azzam zai ji da kayan wuta, tibi da Fridge gas, da su cafet shi kuma Aji zai yi abunda uba ke yi gado da kujeru Matan kuma sun ha a kansu za su yi kitchen, Mimi kuma tace za ta yi labulayan da zannuwan gado, tunda ga ta ga FHB CLOTHING Phone no 08034109622 Wtsapp no.08080266674, domin zannuwan gadon su masu kyau ne da inganci. Auwalu kuma ya ce zai ji da kayan gara da abunda za'a ci da biki. Saddiqu kuma da ke da aramin karfi ya ce zai taimaka da abin da ya samu, Magajiya sai kuka ganin Yayan dai Inna su ne za su rufa mata asiri a bikin yarta, kuma kowa ya fara ba da ku i domin bangaren da ya auka bayan an sallaci babbar salla a ka fara shirin biki tuni Aji ya ba da rabin ku in aikin gado da kujeru bayan an gama zai cika ku i sannan shi zai yi har kafita kowa dai ya na ta kokari kan bangaren shi. Bayan sallah da kwana goma ya je Abuja, Kuma daman ya yi bankwana da Gombe United komai na shi ya kwaso zuwa gida, Sai da ya yi kwallah domin an ce sabo shi a ke yi ma kuka ya shaku da yaran nan sosai amman duk da haka ba'a rabu ba. A can Abuja Camp in su na Super Eagless ya samu wajen zama tunda nan Horo ne zai samu na tsawon wattani uku, ya kuma ga bambamci domin akwai wararru sosai a buga wasa duk da shima ya yarda da warewansa.Sai dai su yi waya da Mimi duk son shi da kada ya yi nesa da gida Allah bai so ba ya na ji ya na gani ya koma Abuja da zama. Ba ya fita ko'ina ko da yaushe yana cikin Camp, sai dai ya yi waya da an'uwa. Mimi ko ta haddace da lukatan da ya ke free suna makale da waya da Ummi ta ara wayau, ta kuma zama burtuka. Sannan ta koma aiki tunda itama zaman shurun ya yi mata yawa. Su Inna ne wajen jirgi na biyu a dawowa tunda daman suna cikin yan farko farko a masu tarbanta babu Baban Inna ba Mu'azzam kowanne aiki ya yi masa yawa sai dai sauran yayan nata gida ya cika da masu sannu da zuwa Inna ta sauya kamar ba ita ba kai Allah mu ma ya kai mu Saudiya domin Alfarman ma'aiki (SAW) Amin. Sai da suka kira wayarta suka mata barka da dawowa, Inna Meri ta yi mamakin grman Ummi saboda ta zama kamar yar turawa. Safiya na nan ba ta koma ba sai bayan bikin Mariya, a satin bikin kayan Inna suka iso na Tsaraba ba kuma wanda ba ta ma tsaraba ba, makota kuma sun sha tsaraban dabino da ruwan zamzam karshe ita ta kare ba ta samu komai ba. Baba Danjuma jallabiya da sallaya hakama su Baba Danlami sallaya matan su kuma ankwali, Magajiya ta samu doguwar riga Mariya ma haka, Walida dai ta sha tsarabarsa su Bintu ma haka Mimi kuma an siya mata sarka da kuma kayan wasa na Ummi sannan ta siya zannuwan gado ta ce na Mariya ne. Bintu dai har da kukan ta Inna ba ta siyo mata hakurin makka ta saka ba,Inna ta ce a raba ta da shegenka ita baitar ubangiji ta je, da tsufanta ina ruwanta da wani ha orin makka. aayansu dai ai sun sha taraba suma sai son barka. Ta ijiyeme Baban Inna da Mu'azzam Jallabiya da darduna sai ruwan zamzam da dabino.Sannan ta ji da in yadda suka ha a kai aka rufa asiri tunda Magajiya da bakinta take fa a mata an gama gadaje da kujeru. Har katifa Aji ya turo ku i an siya Mu'azzam ya siya kayan wuta daga can za su zo da shi su matan kuma sun ta siya kayan kitchen. Kafin dai zuwa ranar jere komai ya kamallah har gara Baba anjuma ya rika saka mausu albarka gaba aya. Biki saura kwana hu u Mu'azzam da Hibba da Walida suka iso, daman tuni dangin Magajiya sun fara cika gida Mariya kuma ta na gidan Bintu ana ta mata dilka da gyaran jiki Yaya Amina ba ta yi mata wasa da kayan gyara ba, Mimi ma ta siya mata kayan gyara wajen Surayya Dee ta siya mata kazar ha in Amarya da mganin sanyin sadidan na Bojuwa. Ita fa Mimi saboda aminta da kayan Surayya dee, duk in da ta ga ana neman kayan gyara sai ta yi ma mutane maganar kayanta, domin suna da inganci warai ta gwada kuma ta na ganin nasibin kayan gyara daga surayya dee bojuwa.+234 803 277 3332, ke ma ki gwada domin dacewa da ingamcin da Mimin Aji ta dace dashi, sannan mijin ki ya zamo sahu maza masu rabo irin Mansoor Aji. Maeesha ma ta kawo mata gumba mai kyau ta na sha da madara. Mariya na ta nurna ganin Walida duk da tana da awaye amman ai Walida ta dabam ce kuma ar'uwanta ce. An je jere ana saura biyu daurin aure angon Mariya ya yi gidansa an daidai an danka mata shi da kaya ko wata yar gatan sai haka gado biyu ga tibinta ga firiza ga gas ga Tv stand ga center table ga cafet ga labulayan masu kyau da zannuwan gado kitchen ma koma ya ji ga kayan garanta an yi daidai gwargwardo har dake dake ma yan'uwan Magajiya sun yo sannan su Gaje ma sun ara mata. Inna ce uwar Amarya da su Gaje da su ake shawara. Aji sai ana gobe aurin aure ya dawo daga Abuja ya yi kiba ya ara haske. Murnansa ya ga Inna